Sashe 39
Namijin Zuma Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ke zaune se faman kwallah takeyi ta dukar da Kai, kallo Daya ya mata yaji Wani irin tsumin tausayinta me zafi ya zuba a zuciyarsa, Nan take ya kuma nadamar marin da yayi mata, Amma sede yaga dukta nutsu da hakanan ne banza bazata taba yadda ya taho da ita suyi tafiyarnan a mota ba, da banza ne tini zata masa rashin mutumci kilama seta kuma marinsa. "Fito muje!'' ya fadi cikin bada umarni, ta masa banza kmr bata jisa ba. "Ke bada ke nake mgna ba, ki fito nace mayyar maza, yau zan maganinki wlhi...." Aeezad ya fadi cikin tsawa Hadi da bacin Rai ji yakeyi kmr Yanzu yake ganinta da Alhaji sadi tsaye, Daya kalleta seyaji bacin ransa ya karu, ita Kam Kalmar dayace mata ta mayyar maza ba karamin bata mata Rai tayi ba, lefuffukansa gareta sunada yawa, Still ta masa banza taki fitowa kmr ma batasan da halittarsa ba."wlhi in baki fito ba zan fiddoki da hannayena..." Cewar Aeezad, dayayi mgnr Yana kokarin rikota ta kwace jikinta Hadi da matsawa can cikin motar. Zaks dake tsaye Yana kallonsu da saurarensu yace "Aunty Kiyi hkri ki fito pls..." Nanma banza nabeelah ta musu, ran Aeezad ya kara baci daman yanada cikinta,ya shiga kokarin shiga ciki, ganin hakan yasata saurin fitowa gudun kar ya Kara mata Wani Marin har yanzu zafin na farko be saketaba. jawo hannunta yayi direct zuwa cikin masallacin. Ta kwace hannunya ya kuma kamowa ya rike gam, ta kallesa ta kasa cewa komi ya riga ya dasa mata tsoronsa a ruhinta , gani takeyi kmr in tai magana wani Marin ze kuma watsa mata. , zaks de na biye dasu, suka isa cikin farfajiyar masallacin Aeezad ya kalli agogon hannunsa yaga bakwai ta wuce gaf ake da sallah isha i, ga cikin masallacin cike yake da mutane se wa azi akeyi Ya kalli Zaks ba tare dayace komi ba ya saki hannunta ya nufa Cikin masallacin, nabeelah da Zaks suka bisa da ido, tunani nabeelah tashigayi meya kawosu masallaci, ba ita ba har Zaks idanuwa ya bishi dashi yayinda zuciyarsa ta tsunduma tunanin me sukazoyi masallaci kuma da Aunty nabeelah. Bayan Aeezad ya isa ga limamin ya karasa ya gaidasa kana ya masa maganganu kasa-kasa ba wanda yaji, sede limamin ya dauki uzuri wani ya hau yaci gaba da wa azin,. Limamin wanda ke sanye da manyan Kaya na Alfarma babban mutum ne sosai, suka karaso inda nabeelah da Zaks suke tsaye,. Zaks ya bude baki ze gaida malamin Aeezad yayi hanzarin nuna nabeelah yana cewa Yawwa malam gatanan, ka ganta nan muna kaunar juna kmr zamu kashe kanmu, iyayenmu sun hanamu Auren juna , sau bakwai ina mata ciki, Malam liman yace Subhanallahi! nabeelah ta zaro idanuwa waje a razane , ta kure Aeezad da ido, Jin irin bata mata sunan da yayi, nan ta daskare ta kasa mgna sbda mamaki, kallonsa takeyi kmr ba Aeezad dinta ba me hankali, se yanzu ta kara tabbatar da Aeezad dinnan bashi da hankali. Ba nabeelah ba hatta zaks seda ya zaro ido yabi Aeezad da kallo yana me mamakinsa, shi kansa Zaks ya fara tunanin soyayyar da Aeezad kema nabeelah ya fara taba masa hankali, rike baki Zaks yayi yana kallon Aeezad dayaci gaba da magana. Zina zunubi ne me girma, shiyasa yanzu tayi istibra i , Nima na tubarwa ubangiji Gashi iyayenmu sunki bari muyi Aure har yanzu, ni kuma in ban aure taba bazan iya hakura da ita ba, na riga nasaba da ita, bata da Aibu nima kuma banda Aibu gata nan de ka ganta malam liman duk muna kaunar juna nida ita, dan Allah ka taimakemu ka daura mana Aure yanzu yanzu nida ita in an fito sallar isha i banso yau mu kwana tare ba tare da Aurenta a kaina ba, sbda dakinku daya gidanmu daya , gado daya muke kwana, kwara a mana Auren dan kar in afka mata yau hannun agogo yadawo sabo Aeezad ke mgnr ba kunya ba tsoron karyar da yake shimfid awa yasan hakan ne zesa a muasa Aure da fitilarsa cikin sauki, ba tare da dogon bincike ba. Yazata kaya ne? NAMIJIN ZUMA PAID PAGE 20 *this book is only 1k 08101626484* Alhaji malam alaramma liman yayi gyaran murya hadi da tsurawa Aeezad ido shi tun tuni yaketa masa kallon sani amma ya rasa Ina yasanshi, kawai de yasan me fuskarnan ba boyayye bane. A gaskiya zunubin da kuka aikata be kyautuba kwata-kwata a musulunci, Auren daza kuyi tabbas shine mafi Alkhairi, kayi tunani sosai, insha Allahu ubangiji ze yafe muku kura-kuran dasuka gabata, yanzu ina yara bakwan da kuka haifa? Cewar malam liman. Aeezad daketa rarraba ido yana sauraren me malam liman kecewa se kallon nabeelah yakeyi, wadda itama shidin taketa kallo ta kasa ko motsin kirki sbda mamakinsa da gungumemen sharrin dayayi mata yanzu-yanzu. Malam ai ciki na dinga dirka mata bata yadda ta haifesu ba, ita keta zubar min da cikina, ni inda so samu nane ai ta haifamin abina, kaga malam da ace haihuwar minsu tayi ai da yanzu sunfi yara bakwanma, shiyasa kawai kwara a mana Auren, Niko nawa ne zan biya sadakinta Malam liman ya zubawa Aeezad ido ya fahimci yaron bashi da kunya ze iya aikata duk abinda yake fadi shiyasa maslahar kawai a musu auren. To shikenan insha Allahu ba damuwa in aka idar da sallar isha i se a daura auren, da aci gaba da bad ala ai kwara ayi Auren Cewar malam liman. Akwai kura Zaks ya fadi a zuciyarsa se juyawa yake ya kalli aunty nabeelah ya dawo ya kalli Aeezad be tabbatar Aeezad ya wuce tunaninsa ba se yau, shide a iya saninsa yasan ba haka Aeezad yake ba kawai sone ya rikita masa tunaninsa gabaki daya ya fice hayyacinsa. Har zuwa yanzu nabeelah ta kasa ko motsin kirki kmr an mata asiri ganin lamarin take kmr wasan kwaikwayo. Yawwah malam liman nagode ,,nine waliyin Amarya, wancan kuma shine waliyyina Aeezad ya karashe da nuna Zaks dake tsaye kmr wa-wa baki sake. Malam liman ya kalli Zaks yace To madallah ba damuwa Yasunan ka ya sunan ita Amarya? Sunana Ahamad sunusi, ita kuma amaryata sunanta Nabeelah Ahamad, nine ubanta kuma nine mijinta Cewar Aeezad uban rashin kunya. Malam liman ya jinjina Kai kawai, ya fuskanci yarannan beda kunya ze iya aikata fin abinda yake fad a, nabeelah kam ba baki se ido kawai take bin Aeezad dashi, zuwa yanzu wasa ma ta maida abun. Kazo da sadaki kou? Malam liman ya tambayi Aeezad. Eh malam a kan wannan aiko banzo dashiba naje na nemo su duk inda suke koda banda su kudin ,trnsper zan mata yanzu, 2m zan biya sadakin sbda koda na fara kwanciyar jima i da ita ni na fara amfani da ita, virgin ce Cewar Aeezad dayake Jin zuciyarsa fal farin ciki yau burinsa ze cika duk yabi ya kuma rikicewa, se sakin zance yakeyi kmr an tambayesa. Malam liman yau ya gamu da fetsararre se girgiza Kai kawai yakeyi yace 2m yayi yawa ai albarkar Aure akeso ba Yawan sadaki ba, dubu Dari biyu ma yayi Allah yasawa auren Albarka Aeezad ya amshe da Amin, Zaks ma dole ya amshe da Amin yana cigaba da kallon karfin Hali barawo da sallahma. Daga haka malam liman ya nufa masallacin domin sallar isha i ta gabato. Aeezad ya kalli Zaks yace Bani car key in maidata mota sena dawo nayi alwala mu nufa masallacin ba musu Zaks ya mika masa car key din, shi ya nufa inda aka tanada dan Alwala a zuciyarsa yanata jinjina abun, shi kansa Zaks ganin lamarin yakeyi kmr wasa ne ba gaske ba, haka nabeelah ta dauka a zatonta duk wasa Aeezad keyi da hnklinta,. Hannunta yaja suka fice zuwa inda car din take ya bude mata gidan baya da hannunsa me lafiya se binsa take da ido ta kasa katafus kawai se yadda yayi da ita ynzu kmr ya mata asiri haka ta koma masa,. Ya isa dreva side ya kunna motar hadi da kunna mata AC, ya kallata ya kashe mata ido daya kana ya fice daga motar ya nufa Cikin masallacin, yana fita ta jingina bayanta da bayan kujerar gabaki daya ta rasa meke mata dadih,. mafarki nakeyi ta fadi a bayyane, yayinda tayi saurin tsungulin kanta, tayi firgigit sbda zafin tsungulin dataji kawai ya tabbatar mata da idonta biyu bawai mafarki takeyi ba. Innalillahi wa inna ilaihirraju Ta fadi a bayyane yayinda takejin duniyarma na mata kmr ba duniyar data Saba Jin kanta a ciki ba, ta kalli kan ti-ti ta glass din motar taga motoci nata zirya a kan titin kallon titin takeyi amma tunaninta na can wani guri daban, har yanzu Tana gaddamar anya itace Nabeelah yar garin Agadex, Tana cikin tunanin ne taji an idar da sallarh tuni har an fara rad a daurin Aure, kwatsam taji an kira sunanta dana Aeezad an rad a aure a kan sadaki nera dubu Dari biyu. A fari tayi shiru har aka gama daurin Auren duk tanaji, ta Rasa ma yazatayi da rayuwarta, Se yanzu ta tabbatar ba mafarki takeyi ba kawai ta fashe da wani irin jahilin kuka, ta rasa ma Ina zatasa rayuwarta taji dadih se tsungulin kanta takeyi sbda ta tabbatar ba bacci takeyi ba,, Tana cikin kukan ne Aeezad da Zaks suka dawo cikin motar se murmushi Aeezad keyi burinsa na duniya ya cika, ji yakeyi shi ko yanzu ma ya mutu ya bar duniyar nan ya huta, farin ciki ya cika masa zuciya fal, kafin ya fito daga masallacin seda ya amshi account din masallacin ya bawa Zaks ya musu transfer din 2M, sannan ya bada 2M yace a raba sadaka, already Aeezad nada Account din Aunty nabeelah a kansa, dan haka nan take yasa mata 200k dinta sadakinta, daman akwai kudinsa a gurin Zaks din da suke wani business danshi Aeezad bada iya kudin Aikin SOJA ya dokara ba dan kasuwa neshi sosai. Juyawa Aeezad yayi yana kallonta yayinda takeya faman riskar kuka kmr ranta ze fita. Zaks ya sauke ajiyar zuciya yayinda Aunty nabeelah ke bashi tausayi, harga Allah aurennan da Aeezad yayi da ita na dole be mata Adalci ba sede Sam bashi da daman fad a. Ya tada motar suka nufa hanyar