← Book details Namijin Zuma Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 82

Sashe 20

Namijin Zuma Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

da karfi, abinda yakeji a zuciyarsa zuwa kansa bana lafiya bane. "Haukacewa zanyi!'' ya fadi Yana kuka kamar karamin yaro,kukansa me fidda sounds, se juyi yakeyi a kan bed din, yafi karfin 1H a wannan yanayin, yayi kuka har seda idanuwansa sukayi jajawur, shifa Ya fara tunanin mashi mahaukaciya ne ynzu. Kamar an tsungulesa ya tashi ya dauki Daya daga car key din motocinsa, ko waya be dauka ba, ya ziraro takalma abai-bai ba tare ma dayasan ba dai-dai yasako takalman ba, ya fito harabar gidan, yashiga motarsa yafigeta tini aka bude masa get din gidan, ya fice daga gidan a guje, ma'aikatan gidan nata mamakin ina zeje cikin darennan ko tunanin kansa bayayi kuma cikin dare har haka, lokacin Ana neman After 12:am ne, Addu'ur'in kariya daga sharri kawai ma'aikatan suka bishi dashi. Direct gidan Aunty hafsat ya nufa, su kansa ma'aikatan gidan sunyi mamakin ganinsa da darennan sbda be saba zuwa ba. Aka bude masa get ko packing din Arziki beyi ba ya fito daga motar , mukullin motarma cikin motar ya barsa,. Yaci sa'ah falon gidan a bude ya danna Kai yaga babu kowa a falon, tini aunty hafsat da yaranta suna sama sunkayi bacci kasancewar gobe monday. Direct bedroom din Aunty nabeelah ya nufa a kasa dakinta yake,. Tsayuwarsa a kofar dakin nata yaji Wani irin kamshi ya ratsashi me shiga Brain, seda ya sauke ajiyar zuciya, ba tare Daya ankare ba kawai sede ya tsinci bakinsa a kan kofar bedroom din nata ya manna masa kisses uku at one time, seyaji Wani irin mugun dadih da niimah sun ratsashi Nan take yaji sasssucin matsifar da yake ciki. A hankali Ya tura kofar dakin ya shigo, idanuwansa da nata suka sarke cikin na juna,tsaye take ta gama shirinta cikin kayan baccinta kenan yashigo hamdala tayiwa ubangiji da yanzu tsirara ze ganta da ace batasa kayan baccinba,domin ita inta fito daga wanka, bata tsayawa daura Wani towel data goge jikinta shikenan, tsirara take fitowa ta nufa Waldrop din kayanta tasakan. Kallon mamakin ganinsa tashiga binsa dashi, kmr ance ta kalli kafafuwansa taga takalman kafafuwan nasa abaibai yasasu ta zubo masa Ido ta fara tunanin bashi da lafiya gaskiya komi nasa ba nutsuwa yanzu.. shikam gogan daga lallausar kafafuwanta ya fara kallonta har zuwa fuskarta, rigar baccin jikinta tasauka kasa sosai , ta matsifar yi mata kyau peach color ce me flower dark Blue, kanta sanye da hula dark blue se kamshi take bulbulawa, tako ina ta cika taf, nonuwannan ta kamesu cikin bra batasa bra Amma haka kawai yau tasa bra kamar tasan zezo da yanzu yananan Yana kalle mata nonuwa a hakama tana kallonsa se kallon nonuwan yakeyi da cikakkun duwaiwuka ta. "Takalman kafafuwanka abai-bai kasasu? Anya kana lafiya kuwa Aeezad?" Ta fadi tana kallon kafafuwan nasa. Kallon kafafuwan nasa yayi shi se yanzuma datai magana yasani,cire takalman yayi daga kafafuwansa ba tare dayace komi ba,se yanzu ya kara yadda da dagaske ya haukace. " tukunnama... Lafiya kazo cikin darennan?'' aunty nabeelah ta fadi se Kara kallonsa takeyi duk yabi yayi zuru-zuru, 2 days Sam baya Wani cin abinci sosai ta kula da hakan. Ba tare Daya bata amsa ba ya karasa kan bed dinta ya kwanta ya juyo ya zubo mata Ido tanajin sadda taji yayi kutt wato hadiyar yawu. Kallon mamaki Aunty nabeelah tadinga binsa dashi yayin da mamakinsa ya ninku A ranta,ta kalli agogon dake manne a bedside taga shabiyu da rabi ma ta gota. "Bakaje gida bane? Dare fa yayi'' ta sake fadi cikin mamaki, be bata amsaba, , se kallonta yakeyi kamar yau yasaba ganinta. "Kanaji ina maka magana ka Wani zubomin idanuwa kamar kaga sabuwar halitta..." Nabeelah ta fadi a hasale, nanma be tanka taba se kallonta kawai yakeyi bako kyaftawa, ba karamin nutsuwa yake samu a kallon nata ba, ya fahimci in Yana kallonta yana samun saukin komi dake damunsa. "tashi ka tafi ni bacci zanyi dare nayi wallahi.." Cewar Aunty nabeelah dataga yanama gyara kwanciya ne a kan gadon nata. Kamar daga sama taji yace "Wallahi Ai a Nan zan kwana ni....." Littafinnan na kudi ne, gameson Namijin zuma da Namijin duniya ze biya nera dubu daya da dari biyar kacal 0542703718 Saadatu Abdullahi gT bank. 08101626484. SDEENDTM DATA SERVICES *MTN* . *Airtel* 1GB = 300. 1GB = 2GB = 600. 2GB = 3GB = 900. 3GB = 4GB = 1200. 4GB = 1200 5GB = 1500. 5GB = 1500 *GLO* . *9MOBILE* 1GB = 350. 500Mb 2GB = 700. 1GB 3GB = 1050. 2GB 1000 4GB = 1400. 3GB 1500 5GB = 1750. 4GB 2000 *VALIDITY: 30DAYS/1MONTH* For cable subscription or sell recharge card Call this number or whatsapp 08066268951*
Chapter 20 · 0% Book details