Sashe 73
Namijin Zuma Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta rufe masa baki kasa kasa tace Zakariyya fa yanaji kadena fadi pls Aeezad ya tabe baki hadi dacewa ina ruwana dashi ai naga ke matata ce ta sunnah, bawai iskanci mukeyi dake ba sunnah muka raya,,, nabeelah de tayi shiru batare datace komi ba sbda ganin Yana Neman yayata magana, ta chanza akalar mgnr dacewa kar muje wani super market pls kawai ka kaini gida sbda kin kosa ki rabu da matsifa kou? Nabeelah tayi shiru a ranta tace Ai Kafi matsifa ba tare dayace komi ba suka isa super market din, ya barta a mota sbda tace bazata iya shiga ba ba karamin ciwo kasanta ke mata ba har ynzu tafiyarta bata koma normal ba. Shida Zaks suka fita suka shiga cikin babban super market din Zaks ya tayasa yasiya mata kayan ciye ciye dayawa, kana suka koma fannin sutura, yazaba mata riguna abaya kusan kala ashirin, laces ma kusan kala goma atamfofi ashirin, hijjabai kam irin Egypt dinnan sunfi kaloli ashirin, suka koma fannin waya ya siya mata waya kirar Samsung ya kula wayarta taci screen tin a asibiti ya gani. Akayi lissafin komi suka cire ta ATM dinsa, aka zuba kayayyakin a manyan ledoji, maaikatan super market din suka dakko manyan ledojin sukasa a Booth din matar, Aeezad ya musu Alkhairi sosai, kana suka shiga motar shida zaks ya tada motar suka bar super market din. Aeezad ya tarar da ita se bacci takeyi tin fitarsu wani bacci me ddh ya kwasheta daman kunne suka bar mata AC motar, Sam ma batasan sun shigo ba se bacci takeyi, Aeezad be tashetaba sbda ya fahimci tanajin dadin baccin ya manna mata kiss a kumatu, ya tabbatar se kewarta ta kusa kashesa, ya saba da hannunsa a kan nono, a hnkli ya jawota jikinsa ya rungume bata farka ba sema ta kara luf da knta a kirjinsa , har suka isa gidan Zaks yayi packing Tanata bacci, yana packing din ya juyo ya kalli Aeezad yace Bari in fita in barku ku gana dannasan kanaso ka kara ganawa da mommy sosai Aeezad ya watso masa harara, Zaks yayi yar dariya ya fice a motar ya tsaya daga waje ya fara shafar wayarsa. Aeezad ya kasa tashinta sema ya kara rungumarta jikinsa sosai har sukayi 20mnt da tsayuwa, ya dago fuskarta wadda ta kara kyau musammanma da take baccin kyau yaga ta kara kasa sosai. Allah ne ya jarabceni da sanki Aeezad ya fadi hadi da kai bakinsa cikin nata ya Kama tsotso kmr yasamu sweet mugun dadih ne da bakinta sosai ba abinda za a misaltasa da dadin bakinta. Jin yana tsotsar mata baki yasa ta farka a hnkli daga baccin da takeyi ta tsuresa da ido shima itan yake kallo ga bakinsa cikin nata, batasanma sun dawo ba Amma de tasan tadan jima tana bacci Seda yayi kusan 10mt yana tsotsar mata baki kana ya sakar mata baki yana nishi ya rungumeta sosai jikinsa, ya daura mata kiss a goshinta, ta dago daga jikinsa se yanzu ta fahimci suna gidan Aunty hafsat ne ashe "ahh lallai tayi bacci sosai "ta fadi a ranta. wata murna ta shigeta, ta kallesa shima itan yake kallo yaga nishadi kan fuskarta sam bega irinsa ba tinda ya dauketa suka bar gidan se yau,. Mommy Ina sanki wlhi, yakamata kisoni Nima mommy sbda wlhi da gaske ina sanki bazan taba wani abu Dan in cuceki ba duk sbda ina sanki ne nake rikicewa a knki, komi bayin kaina bane, lefin SO ne da KAUNAH... duk sadda yace yana santa se jikinta ya amsa daman kuma ynzu jikin nata a mace yake sbda tsotse mata bakin da yayi. Nagode ta fadi sbda Cewar da yayi yana santa bata taba masa godiya dan yace yana santa ba se yau. Murmushin Jin ddh yayi yanasa ran wata rana zatace Tana sanshi kmr yadda tace masa ta gode yau. Nima nagode, da budurcinki da kika tattala kika bani naci nagode da komi nagode da dadin gindinki da manyan nonuwanki ,duk ina sansu ya karashe yana kai mata kisses a kan lebe Sam be gajiya da kisses dinta in yana kusa da ita shauki ke jansa a kanta sosai. Ya dakko wayar daya siya mata ya bata ta amsa ta fiddo wayar daga leda, a kwali ta bude taga iphone 13ce irin ta maman noor, golden ce wannan ta maman noor kuma white ce, dagowa tayi ta kallesa yace Wayarkice na siya miki ko kinfi son samsung? Aah ni wannan ma tamin girma da karama kasiyamin Aunty hafsat zatayi zargin wani abu intaga kasiyamin irin wannan wayar Aeezad ya taba baki yace Karki damu da wannan ai da kaina zan gaya mata naci naji dadih ne ,,,,,....na mayar miki da sadakinki account dinki kici kudinki tinda Nima naci gindi nabeelah ta masa godiya sosai sbda ya matsa seda ta amshi wayar a matsayin tata dole. Seda ya kuma kissing dinta ya taba Nono sosai kana suka fito daga Cikin kofar a tare, Zaks dake tsaye tini ya zauna saman motar sbda yaji shirun yayi yawa harya gaji da tsayuwa. Aeezad ya kalli Zaks yace an kwashe kayan booth din motar an kaisu cikin gidan kuwa? Zaks yace aah amma bari a kira masu aiki Zaks ya Kira maaikatan gidan suka kwashe komi na bayan car din suka Kai Cikin gidan. Nabeelah na gaba Aeezad na baya Zaks na bayansa suka shiga falon gidan nabeelah da zuciyarta ke dukan uku-uku sbda tunanin da wace fuska zata kalli aunty hafsat da big hajiya yau kusan 1week bata gidan, bataso tashiga gaba ba dande gogan ne yasata gaba. Nabeelah na shigowa falon idanuwanta suka sauka a kan big hajiya dake zaune kasan carpet ana shigowa da kayan ta tambaya wayasa a shigo da kayan maaikatan sukace Aeezad ne. Shine ta zauna taketa bubbude ledojin nabeelah da Aeezad da zaks suna shigowa falon ta dago idanuwanta ta zuba musu ido musammanma nabeelah, ta zubo mata idanuwa, dai-dai aunty hafsat ta sakko daga matattakala bayanta goye da nasmah wadda keta fama da mura shiyasa ma yau maman bataje aiki ba. Tana gama sakkowa falon idanuwanta suka sauka a kan nabeelah da kanta ke kasa, ta kasa ko kallon big hajiya Balle ta gaidata, kannan nata na kasa, ji takeyi kmr duk wanda ya kalleta ze gane abinda ya faru tasan dole mutumcinta ya zube. aunty hafsat ta kalli gogan uban gayya wanda ya saka hannunsa me lafiya a cikin aljihun jallabiyar dake jikinsa, yanata kallon big hajiya, wadda itama se kallansu takeyi ta kasa cewa komi ita abun ma ta rasa yazata fassarashi, ya dago ya kalli Aunty hafsat yaga itama shi take kallo ya Wani hade Rai fuska ba alamar raini, ya tsare gida. Zaks dake baya ya zubowa sarautar Allah ido yanaso yaga wani game za ayi, yasan de akwai babban game sbda big hajiya dama aunty hafsat ce kawai. Saadatubintuabdullahi Big hajiya ta kalli nabeelah wadda keta sadda Kai kasa ta tabe baki tace ke daganin idanuwanki baki da gaskiya Ina ganinki kmr ta kirki ashe ina ohhh! nabeelah ta kuma sadda kanta kasa se taji wata kunyar ta kuma rufeta, ita yanzu batasanma da wata fuska zata kallesu ba, musammanma big hajiya, gabaki daya de Aeezad ne yaja mata wannan matsifar, dazata shigo falon ma kawai dakiya tayi ta shigo Allah kadai yasan ya takeji a zuciyarta. Aeezad ya kalli big hajiya da idanuwan rashin kunya yace me tayi na rashin gaskiya? Karki kara ce mata mara gaskiya wlhi in kinasan zaman lafiyata dani Big hajiya ta taso masa sannu ubana,tsinemin inbi duniya,,,ai kaine babban mara gaskiyar shege kayi da idanuwa kmr na yayan karuwai, gidan uban wa ka dauketa ka kaita? Kade ja mana abun kunya a dangi Aeezad ya amshe da Da nayi me? A kan wata karuwar aka kamani nasa al aurata? Dukkaninsu seda sukaji kunyar abinda yace amma shi ko a jikinsa, big hajiya ta amshe Tana kara taso masa to ita wannan ina ka kaita? Dan ubanka,. Har kanada bakin mgnr banza, Yarinya me tarbiya ka bata mata tarbiya, daman tin a jirgi naga wani al amari, kawai kallonka nakeyi wannan mgna dole a danganata da ubanka gaban nabeelah ya yanke ya fadi Jin abinda big hajiya ta fadi na karshe, har Zaks seda ya tsorata. Aunty hafsat ma haka sbda tasan karamin aikin big hajiya ne ta fallasa kowa yaji, daman kullum se mita takema Aunty hafsat kan wai Ina Aeezad yakai nabeelah , aunty hafsat tace bata sani ba itama, wuni big hajiya take Tana cancana maganar Tana cewa gaskiya iskanci Aeezad yajeyi da nabeelah, sbda taga wani abu a jirgi shikam Aeezad abinda big hajiya tace ko a jikinsa ya daga kafad a yace Se akayi me Inkin fad a ma daddy? Ya karashe yana kuma tabe baki shi ko wa zata gaya mawa ta gaya mada. Aunty hafsat de Tana gefe tayi shiru. Big hajiya ta sake hayayyako masa zakaci uwarka da ubanka ni kake gayama se akayi me? Kasa na hasala wlhi wannan mgna kmr a bakin Matarka da ubanka gaban nabeelah da aunty hafsat da Zaks ya kuma yankewa ya fadi ba kmr ma nabeelah seda ta hadiye wani azababben yawu. Aeezad dako a jikinsa ya bude baki zeyi mgna aunty hafsat ta rigasa dacewa yanzu in kika fadi kice me big hajiya? Kidena irin wannan abun gaskiya shaidar zirr haramun ne big hajiya ta dawo kan aunty hafsat ta watso mata harara Hadi dacewa SANNU kwankwasashiyar muna fuka, Yar shaidar zir din bura uba, kema kallanki nakeyi kawai nasan Kinsan komi,,,yaza ayi ace, namiji ya dauki mace tsawon sati daya, wannan kowa yaji ai yasan akwai lauje cikin nad i, wannan ai fasikancine Aeezad ya amshe da Aise ki nunamin inda nayi fasikanci, big hajiya sharrin Zina kikeso ki laqabamin kuma baze yuba sbda baki kamani Turmi Cikin tabarya ba aunty hafsat ta amshe da Ai shine, gaskiya big hajiya kidinga shiru a abinda baki sani ba aunty hafsat ta dage tana kare Dan uwanta. big hajiya ta amshe da Aise a hanani mgna bayan Allah ya tsagamin baki, munafukan banza, har Kai zakariyya tantirin munafuki ne kaine jagoran yan iska, shugaban fatsikai ta karashe Akalar maganarta da Kallan Zaks wanda yaketa kara makalewa a baya,