Sashe 8
Matan Asokoro Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Harya bude kofa yafita bin bayanshi tayida kallon sha'awa, kawai pride ne da wlh she can ask this boy nawa yakeso tabiyashi just to fuck her, yaron is super caring, and he appreciate her, yanzu dudda ta girmeshi sosai tana 36 yana 26 but still yana ganin kyanta a idanunshi kyanda haryama tafida Imaninshi, she is tired gosh! Tagaji da everything and anything, but taje therapy Dr Elizabeth tace "she should try and make things work between ita da shi, dudda tasan dazu dinan ya mugun bata haushi ne tadawo daga asibiti baima cemata sannu ba yazo waikuma yana bukatan sex, now see rashin shi, rashin kulawan shi, tsananshi datakeji yasa she's seeing the bright side of this illiterate direba, ahankali tasaukar da system dinta ta ijiye a gefenta kan kujeran, sanan tamika hannu tadauki wayarta taciro number shi datai saving da Husband tana kallo, jitake kaman inta kirashi ajinta dakomi nata yazube, daurewa tayi da kyar tai dialing number shi, kaman bazai daukaba wayan na gabda tsinkewa yadauka, akufule kaman inda yanada iko zai iya dukanta ta wayan yace "why are you calling me woman"? Arayuwanta abu nafarko data tsana shine miji yawani dinga kiran matanshi da woman, she find the word way too insultive, daurewa tayi tahadiye komi tace "I call to check up on you ne, naga 10 yayi baka dawo...b......" "akan ubanme zan dawo eh Hassana" yamata uban ihu dayasa ta matsar dawayan daga kunneta dan kaman zai ciremata dodon kunne, cikeda fushi yacigaba yace "Hassana nifa, me Alhassan Bakori ina nemanki, kibani hakkina but u were telling me all sort of nonsense you this wawiya woman, kinsan waye ni? How dare u turn me down like this eh"? Yasake dakamata tsawa kaman wata yarshi dayasa ta lumshe ido tana nishi sama sama, anya kuwa, can she do this, Dr I don't think this man can change, sake daurewa tayi tasauko da pride dinta to the lowest, ahankali tace "kayakuri! Nasan baka tafi China ba tunda nakiraka naji wayanka yashiga, kamanta dakomi just come back home let's talk properly" "you must be very very stupid Hassana!" Yazuba mata zagi da turenci dayasa tawani ware ido irin ni mutumib nan ke zaga haka, cikeda fada yace "kindauka ni Khalid ne dazakiyi manipulating like that after everything you've done to me, wlh bazan dawo gidan nanba nai yaji, harsai kin kira all your family members you told them what you've done to me, sanan su kira secretary dina suyi booking appointment na ganina sanan suzo subani hakuro suyi biko inba hakaba wlh bazan dawo gidan nanba anan hotel dinan zancigaba da, what you did was so unforgiving, ni ni Hassana, ni mijinki nine zakiyi turning down, kiki barina nasami natsuwa when u know moretban anyone u are all I have as a wife, ki aiko ayi bikona if u are really sorry" at this junction ma dariya yabata irin dariyan takaicin nan, dan murmusawa tayi kadan cikeda muryan rainin wayo dan dama ta iya muryan tace "ashe zaka shekara kasha zamanka ko ajikina" subhanallah jiyayi kaman tazubamai barkono ajiki ihu yayi yace "nikike gayawa haka"?
WANT BUSINESS ADVERT OR PROMOTION AWANAN NOVEL DIN CHAT ME UP DIRECTLY BY CLICKING ON THIS LINK
https://wa.me/+2347012181461
Cikin fushi tace "akwai wani a inda kakene banda kai"? Cikeda fushi yace "are you talking to me Hassana, me me your husband dani kike"? Cikeda takaicinshi tace "please i want to sleep if you don't mind zan katse wayan" "you dare not cut that call Hassana!" Yafadi sounding so serious and so pissed off hakan yasa bata katse wayanba ta tsaya, cikeda zuciya yace "ni kikema rashin kunya, talking to me kaman am your mate, Hassana ni kika raina, wlh to bari kiji saina kara aure" "is that all you got?" Ta tambayay tace "bismillah ai kanada gidaje dayawa ka auro dubu ma inkaka dama, indai wanan bakin halin nakane daka koyo to wlh babu macen dazata iya zama dakai, baka damu dakowaba sai kanka selfish man" kaman zai fasa wayan tsabagen ihu yace "I will deal with you wlh, mad woman kawai, nabarmiki gidan, kuma I will tell all your friends na Matan ASOKORO nan how stupid and disrespectful u are towards me your husband, I will tell them namiki yaji sai kinyo bikona, I will shame u in this world, daikin kasa fita waje, zakiga abinda zan miki, that girman kai da pride din dakikeji I will so shatter it en, dani kike I will break your ego u will see" yana fadin haka ya katse wayan yarda wayan itama tayi ta jinginar da kanta jikin kujera tareda lumshe ido, it seems kaman mijinta shine her biggest enemy in this world, wai what is missing in aurenta ne? She is doing her best, Baban Khalid yasha mata abubuwa tana dannewa bata nunamai, just today data hanashi kanta shine zai yadata sabida yasan abinda tafi tsana kenan, what is all this Ya Ilahi, she hates this man and yanzu ma he's making her to hate him more, all this therapy data fara sabida shi is all bull shit.
_DUK WACCE TAKARANTA THIS BOOK BATARE DATA BIYABA BAN YAFEBA_
07012181461 IS MY NUMBER CHAT ME UP DIRECTLY.
✍🏾M SHAKUR
Yautunsafe ya shiryo kayanshi tsaf yafito yayi wanka yasa wata shadda blue datamai kyau sai kallon flat din Hajiya yake yasan idan yakirata yanzu bata tashiba baikuma son yatadata hakanan yabude kofa rikeda kayanshi yawuce yatafi saikuma yanaji kaman karya tafi yabar Hajiya ita kadai agidan dudda yasan yanzu dagari yawayen nan nan badajimawaba yan aiki zasu cika gidan da kyar ya lallashi kanshi yawuce yatafi.
Zaune yake a hotel din wuraren 10 na safe yana sanye da bathrobe yadauki system yana aiki as usual kana ganin dakin hotel din kasan bakaramin daki bane dan baida banbanci dagida har cikin yanada shi dan presidential suit yakarba, knocking dayaji anyi yamasan waye dansunyi magana yace "common in Attajiri" tunawa yayi kofan bazai budeba yasa ya ijiye system din yatashi yay kofan yabude wani budewa wani babban mutum ne dazasuyi mate saidai shi yafishi kiba gakuma katon pot belly, yana sanye dawata mahaukaciyar shadda yaci babban riga, hannunshi kulle da Rolex gakuma takalmin kafanshi na Luciano, shaking hannu sukayi Baban Khalid yace "kai namijin duniya, kai namijin duniya, Attajiri ko Attarudu" wani irin dariyan manya mutumin yayi kikikiki yace "kowanne daga cikinsu is fine, muje daga ciki kagani Gwamnati" shiga sukayi dakin Baban Khalid nagaba Attajiri nabinshi abaya yana binshi da kallo harya zauna saikuma shi ya tsaya yace "yanaganka awani bubbushe ne iyye? Jibi fatarka bata kyalli bata mai mai saikace talaka, kai meke damunka hakane? Masu kudi irinka idan kaga fatarsu zaka dauka madara ce tsabagen kyau daban sha'awa" tabe baki Baban Khalid yayi yace "uhmm, kadai kawai zauna" couch din dake facing gadon yazauna yana facing nashi cikeda rashin jin dadi yace "ince badai Hassana bane"?
Cikeda takaici yace "towayene ma inba itaba Attajiri" cikeda masifa Attajiri yace "bakaine ka tsaya kaman wani baho ba duk lokacin da matanka taga dama tai fitsari acikin ka sanan kazubar, kanada irin wanan kudin kana sauraron iskancin mace, tuni zan karo mata uku duka alokaci dayama idan tana bala'inta ni inachan ina morewa" cikeda takaici yace "Attajiri kaima kasan bana sha'awan mata biyu tun muna yara kasan wanan bangaren nawa, kai kafi kowa sanin wahalan danasha a hannun kishiyan Mamata, I can't imagine any woman on this planet ta wulakanta min yarana yan biyu na koma tamusu ihu" dasauri Attajiri yace "tokai gwamnati banda abunka wace mace ta isa tamaka haka, ai duk shegiyar daka cire daga kangin wahalan gidan ubanta ka kawota gidanka ta tabamaka yara danna mata saki zakayi washe gari kaje ka auro wata, ga matanan kaman leda duk ina ka danna kafa zaka gansu pacha pacha, indai da kudinka babu macen data isa ko kallon banza tama yaranka dane ake wanan wlh Gwamnati, kai banda abinka dama ina zamanka da Hassana zaiyi dadi? Kanada kudi ubantama nada kudi, ai yanda kakeji da kanka haka itama takeji da kanta, katashi aure yar gidan talaka sharaf zaka auro kuma yarinya yar shila, saidai matsalan yayan talakawa basu iya samun wuriba, hahahhahha"