Sashe 13
Matan Asokoro Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Washegari da sassafe ta shirya dan bamatason Murtala yazo gidan tana nan kuma tasan dasafen nan Baba zai ganshi kafin yafita. Shiryawa tayi cikin hadadden lafaya na Egypt peach color yamata kyau sosai sanan tasauko kasa, suma su Khalid sun shirya dan dama Monday suke komawa gidan ubansu, breakfast sukayi sanan suka wuce ta kawshesu amota, agaban estate dinsu tasaukesu suna mata bye tawuce sukumai sukai ciki, supermarket dinta tayi yau tana zuwq just to keep herself busy jakanta tabama wata worker takaimata sama office dinta itakuma ta tsaya akasa tana aiki tana going through everything tana dubawa, ba ita ta tafi sama ba sai wuraren azahar shima sabida salla ne.
Saida tai salla sanan ta tashi tana linke dadduma ana knocking kofarta hakan yasa tace "come in" wata worker dinta ne rikeda hadadden basket da abincin kala kala takeaways ke ciki da rose dakuma wata yar karaman takarda da aka linke tace "good afternoon Ma, a delivery guy asked me to give you this" kobata dubaba tasan waye hakan yasa tanuna mata coffee table dake kusada couch tace "keep it there" yes Ma yarinyar ta amsa sanan ta ijiye tawuce ta fita, dadduman ta ijiye sanan tazauna kan couch din ahankali tana kallon rose din, dan murmushi tayi tamika hannunta ahankali tadauka takai hancinta ta shinshina kamshi hakan yasa ta lumshe ido, stuff like this namata dadi kodan all her life batasami hakan bane oho, but she really appreciate how romantic Murtala is, idan yacigaba dahaka he will totally make her fall for him wlh zai gamada itane gaba daya, bude idanunta tayi sanan ta ijiye rose din ahankali gefenta kafin tasaka hannu tadauki yar takardan ta warware.
_after this awesome news my woman deserves some free lunch, kici dayawa dan I make sure dazafin shi aka bani, and hey! Nan da 30days zaki zama tawa fully, I loving you so much, wait did I just forget to mention that am officially back on duty? Okay by 6 your driver is gonna come pick you up Your Royal Highness dita_ wani irin tuntsirewa da dariya tayi sosai hakanan wani kalan farinciki da natsuwa takeji, ahankali ta ijiye wasikan sanan tajawo basket din tashiga ciro all the takeaways guda 10, ware ido tayi tace "rumbu yadauke nine? Like how on earth am I gonna finish all this food?" Girgiza kai tayi tadauki chicken salad da fried rice, suta bude tashiga ci, abincin kuma dadi hakan yasa takalli takeaway GOLDEN TASTE KITCHEN wow! Tafadi ahankali, abincin su dadi gashi da zafin shi, saida takoshi tasd sanan tadau mango juice dinsu tasha, kafin tadauki waya takira wata worker tashigo tace "kwashe abincin nan kuje kuci" Thank you Ma, takwasa tafita dasu itakuma takoma kan table tashiga aikace aikace da desktop looking so happy and calm.
Wuraren 6 tagama shirya komi tafito rikeda jakanta dawaya dakuma car key, ahankali take tafiya harta fito premises din tai wajen motanta, hango mutum datayi jikin motarta yasa tadan tsaya chak, Murtala ne yana sanye da jeans da riga dasukamai kyau sosai, yay folding hannunshi akirji yana kallonta, duk yanda taso kasa boye murmushinta tayi tace "this can't be, wai dama dagaske kake"? Ahankali yatashi daga jikin motan yafara tafiya har zuwa gabanta hannunshi yasa yakarbi hand bag dinta ahankali sanan yadago kanshi ya kalleta yace "car key pleas" yanda yay maganan yasa bamatasan lokacin data mikamai ba ya karba tareda juyawa bude motan yayi sanan yabude mata gaba tareda juyowa ya kalleta yace "come and sit" tahowa tayi ahankali still kallonshi take sanan tashiga tazauna yarufo kofan sanan yazagaya yashiga gaba yazauna yana kokarin tada motan tabi motarshi dayay parking agefen nata da kallo duktana murmushi, jan motan yayi suka fita daga wajen sanan yajuyo yadan kalleta yace "you look charming" dauke kai tayi tace "nidai dagayau karka kara zuwa daukana, saika kaini gida sanan kakuma dawowa nan kadauki taka motar katafi, it doesn't make sense" batare daya kalleta ba har lokacin idanunshi nakan titi yace "but it does to me, and its called love" dauke kai tayi tana kallon haya sukadanyi shiru kaman daga sama yace "did I forgot to mention nan da kwana talatin kin zama tawa"? Juyodakai tayi takalleshi daurewa tayi batason tai murmushi tanunamai farin cikinta itama but yanda yake mata maganan da yanda yake wani nishadi yana farin ciki namata mugun dadi, she find it so cute and adorable, dan kallonta yayi saikuma ya yatsinemata fuska kaman zaiyi kuka yace "wlh 30days yay min nisada yawa, how about ki lallaba mana Baba yamaida shi just 2weeks pls Baby kinji" dauke kai tayi tace "bazanyi ba" cikeda shagwaba yace "okay baki kosa nazama nakiba nine nakosa kizama tawa ko" daukekai tayida sauri gabanta yafara faduwa idan yana magana haka yana mata wanan ahagwaban yana mugun haukatata.
Kafin sukai gida yamata maganan bikinsu da auren yafi akirga, haka yasauketa agida yatafi.
Nanfa shirye shiryen biki yakankama Mama tasami Baba da zancen ahanata tadena zuwa aiki for now sabjda gyaran amarya, dakuma dena ganin Murtala nan Baba yay na'am kiri kiri tanaji tana gani aka hanata fita, ita abin haushi yake bata itaba yarinya ba anwani tasata agaba an kulle agida anata duramata magunguna, shima Murtala abangarenshi kaman zai haukace sati daya biyu har uku baisata a idoba.
Abangarensu twins bakaramin dadi sukaji ba da Mamansu zatai aure, dudda tahanasu jarsu fadama Babansu cewa dakanta takeso tafadamai kuma suka mata alkawari basu fadiba, sukama tare agidan Baban bai hanawu ba yabarsu amman sukanje wajenshi a office dukran Friday sutafi masallaci tare as usual hakan namai dadi dansu kadai yake gani yaji dadi gashi haryau matanshi basu haihuba babuma ciki dudda yafita waje andubashi ance dagashine matsalan bazai kara haihuwaba ranan har kuka saida yayi.
Tun ana saura sati biyu biki Hussaina ta diro Abuja.
Yau duka duka bikin saura kwana uku, tun safe Murtala yatasata gaba awaya yana kuka kan yagaji kaman zai mutu sabida rashin ganinta abin yamugun dameta, da kyar yarabu da ita awaya dudda bata fadima kowaba hakanan takullata aranta yau saita fita taje gym ta dubashi dan he doesn't sound fine and okay at all.
[11/7, 9:39 PM] +234 814 944 7697: 💫 _MATAN ASOKORO II_💫
✍🏾M SHAKUR
_kina neman Hijabai na zamani, masu kyau, na gayu, ga rahusa gakuma sauki? Koko kina neman hadaddun dogayen riguna masu fitinannen kyau na dinki different styles, different prints dakuma designs?? A'a tokodai su iloka, tuwon madara, kwakumeti, hanjin ligidi, charbin malam, topi dakuma tsami gaye, coconut cincin kike nema?_
_basaikin wahala ba yau nakawo muku ita har gida, S-square fashion, treat and more got you covered, suna saida all abubuwan nan dakukaji na lissafa, zaki iya tuntubar su ta wanan number 07030037697, sanan zaki iya following nasu a Instagram @ssquarefashion and more_
Don tuntubansu direct a watsapp just click on this link👇
https://wa.me/+2347030037697
EPISODE 9️⃣
Wuraren 5 na yamma ta tashi daga falo tai dakinta, shiryawa tayi cikin bakin abaya mai kyau ta feffeshe kanta da turare ita karan kanta batasan mesa take son taje taganshi ba, but she just feels this needs and urge to see him hakanan, saida ta shirya tsaf tai bala'in kyau chocolate fatarta dakeshan gyaran jiki sai wani kyalli yake tana kara glowing sai kyalli take, wayanta tadauka tama Hussaina text tace "please come to my room now" Hussaina na zaune suna hira da Mama taga text din Hassy hakan yasa tai excusing kanta ta taho dakinta, tana bude kofa tashiga tabude baki tana kallon Hassanan tace "ina zaki haka dakikaci wanan gayun"? Asanyaye tace "please cover up for me, inaso naje naga Murtala ne, wlh he's not doing okay at all" dasauri Hussaina tace "daman how is he going to be okay, nan da jibi fa agidanshi zaki kwana tome zaki wani biyemishi kije, common ki zauna duk kewanki yakeyi ne saisa yake wani iri" kaman Hassana zatai kuka tace "please dan Allah just do this one thing for me" ganin yanda tayi yasa Hussaina tace "wanan so dakikema Murtala haka, anyway yaushe zaki bama su Khalid katin daurin aure su kaima Baban su, yau saura kwana uku yakamata akaimai" key mota da jaka tadauka tace "kibasu sukaimai anjima in zasu tafi, jekemin gadin Mama nasamu nafice ni please" fita Hussaina tayi taje falo saida ta tabbatar Mama tashiga dakinta sanan tagayamata tafito tafice ta shiga mota tabar gidan da gudu.
DUK WACCE TAKARANTA MIN LITTAFIN NAN BATARE DATA BIYABA WLH BAN YAFEMATA BA. IDAN KINASON THIS BOOK CHAT ME UP ON WATSAPP 07012181461