← Book details Matan Asokoro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 25

Sashe 11

Matan Asokoro Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Bataga kowa afalo ba dudda taji muryansu duka afalon Baba batai wajen, dan bamatasan sunsan tafita, fita kawai tayi ta shiga motarta gateman yabude mata gate tafice, kawai gudu take akan titi bamatasan takamaiman ina zataba, tayi gudu kusan na 20min sanan tai parking agaban awani dankararen gidan gonanta, fitowa tayi daga motan ahankali sanan tabude kofa dake jikin gate tashiga ciki, Babban gidan gonane sosai, ga bishiyoyi ga dankara dankaran gidajen kaji na kwai dana marasa kwai, sanan ga bangaren pond pond na kifi, bin ko'ina kawai take dakallo tana tafiya ahankali ita kadai kana ganinta kasan tunani take, kafin takai gaban wani kofa da aka rubuta store room, bude kofan datayi yay kara yasa aka bude wani kofa dake facing wani store room wani Baba ne yafito yana waye, ganinta yasa cikeda girmamawa yace "Hajiya yau kece dakanki barka dazuwa" murmushi tamai tace "Baba nazo nasha iskane koma ciki abinka kahuta" tai maganan tana deban abincin kifi awani bowl sanan tafito daga wajen tasauka, ganin haka yasa Baba yace "tom shikenan in kina bukatan wani abu ki kirani" yakoma ciki sabida shi kanshi yaga alamun damuwa kan fuskarta danyau kodan barkwancin nan batamayi dashiba, wucewa tayi ahankali takai gaban pond din kifin ta tsaya chak tana kallon ruwan kaman ba kifi aciki dan duk suna kasa, takai almost 4min ahaka ita bata basu abincin ba ita bata dena kallon ruwan ba, hannun mutum tagani akan bowl din abincin kifin data rike tai shiru tana kallon ruwan hakan yasa tai firgigit tafarka daga dogon tunanin tareda dago kanta ta kallo mai hannun ido da ido sukai da Murtala, sai alokacin taji yanda kamshin dadaddan turaren shi yacika wajen, tsabagen tai nisa atunani ko alamun tafiya bata jiba, yana sanye da grey short sleeve t-shirt daya kamashi sosai ya bayyana muscles dinshi, dakuma dogon jeans daya saka da flat shoe na maza, ya gyara gemunshi da saje sai kyalli suke lips dinshi sunyi jajir, dauke kai yayi daga kallonta ganin yanda take kallonshi yamaida idanunshi kan pond din kafin ahankali yabude hannunshi abincin kifin yazuba cikin ruwan saiga kifi sama da gudu sunwani taso suna damben cin abincin su, murmushi yayi sosai batare daya kalleta ba still yana kallon kifayen dake iyo ana damben cin abinci yace "kinga yanda kifayen nan kejin yunwa suna damben cin abinci" yay shiru yana karasa sakin musu ragowan abincin hannunshi one one yace "yunwanki danakeji yafi nasu sau dubu akan dubu akan dubu dubu" yakarasa zubamusu abincin tas tas, sanan yajuyo ya kalleta har lokacin tana tsaye yanda take tana kallonshi, sake diban abincin yayi sanan yajuya yana zubama kifin yana kallonsu yace "kalli yanda kifayen nan keson abincinsu, and look at how tiny dan abincin nan nasu yake amman hakan baisa sunji kunyan nuna son dasukema abincin suba dudda sunfi abincin nasu girma" gama zubamusu abincin yayi sanan yasake juyowa ya kalleta still kallonshi take sanan yasake cika hannunshi da abincin yajuya yafara zubamusu yace "kin taba imagining yanda rayuwan kifayen nan zai kasance da za'ace za'a hanasu adena basu wanan abincin dasuke so?" Dan juyoda kai yayi ya kalleta suka sake hada ido cikin wani irin loving tone yace "mesa baki magana"? Ahankali yataso hannunshi biyu yakai yakarbe bowl din abincin daga hannunta data rike kaman wacce tarike kuruwanta kar mayu suci sanan yajuya duk tana kallonshi yajuye musu abincin tass yana kallon yanda suke rubbing abincin suna murna murmushi yasakeyi yace "wow this view is so satisfying don't you think"? Yajuyo yakalleta, kasa magana tayi still, tahowa yayi kusada ita yana kallon fuskanta ahankali kaman baiso yafurta maganan yace "let's go" kaman bazatai magana ba ahankali tace "where" wajen ya kalla yace "let's take a look around the farm house is so big, nasha biyoki but bantaba shigowa ba sai yau, so let's go" yay magana yana shigewa gaba yana tafiya itakuma ta tsaya tana kallon bayanshi so dagaske yake yasha binta duk inda zata, Murtala was really stalking her, juyowa yayi yasakin mata wani killer smile dayasa tadauke kanta dasauri hakan yasa yace "let's go Baby" daure fuska tayi ta taho ahankali saida yajira tazo sanan suka fara tafiya ahankali suna zagaye wajen sai surutu yake mata ahankali yana yaba wajen, saida suka shiga duka dakunan kajin, sanan sukai baya kuma inda shine kaman farm din dan akwai all bishiyoyin fruits awajen ga flowers, ahankali yace "woww nan is completely different daga dayan part din, look at trees, ga mango, ga tangerine, ga gwava, ga gwanda, ga coconut, ga orange" danjuyowa yayi yasaci kallonta ganin tana kallon bishiyan tangerine yasa ahankali yace "zakisha"? Kallonshi tayi dasauri, yanda yazuba mata shanyayyun idanunshi dakoda yaushe idan yana kallonta saikaga kaman yana neman yacita awajen ne yasa ta gyadamai kai kawai, murmushi yayi yace "wait here" sanan yay wajen bishiyan tabishi da kallo, Murtala nada ass kaman mace dudda baikai na mace ba amman ba shafumuleran namiji bane, tuna dick dinshi tayi data taba kamawa dasauri ta kauda tunanin dan is one of her worst memories bamatason tana tunawa saisa she always thank Murtala dayay tamaza and saved her that day da frustration dinsu Baban Khalid yasa ta aikata zunubi.

_Akwai wani turare mai suna ASRARUL BANAT shi wanan turaren na matsi ne, zaki tsugunno akai matsekin dazaiyi zakisha mamaki, you can only get this turare daga wajen UMMI COLLECTION_

_ASRARUL BANAT has many health benefits such as detoxifying, tightening with a strong scent lingering on the body for days, kamshin wanan turaren ba gabanki kadai yake kamawa ba harda jikinki, Banda haka UMMI COLLECTION nada variety na turaruka kaman su KHUMRA, KULACHAM, OILS, Turarukan wanka da sauransu_

Zaku iya magana da UMMI COLLECTION directly by clicking on this link

https://wa.me/+2348186968736

Tana cikin tunanin taji abu akan kumatunta dasauri ta kallai, Tangerine din yadan bugi kumatunta dashi yace "kidena tunani na bayan ina nan tareda ke" dan daure fuska tayi tabude baki zatai magana taji abu nabin kafanta naturally tun tana yarinya tanada fear ma animals, all this bush and grass ants da sauransu, barinma nadaji haka dana ganye, bama tasan meyeba but motsin dataji abu natafiya akan kafanta yasa batasan lokacin data wani kabar da tangerine dinba tasaki ihu bama tasan inda zatayi ba kawai tashige jikin Murtala. "Mur.....a....abu......kafa.....na" tama kasa maganan tana haki sosai, tana bubbuga kafanta akasa, kiris yarage numfashin shi yadauke danji yayi komi najikinshi yadaina aiki jinta gabaki daya dayayi ajikinshi big boobs dinan nata akan chest dinshi suna daddannemai flat huge chest dinan nashi. "Wayyooo Allah na" tabuga uban ihu tana fitowa daga jikinshi takoma tabayanshi tarikemai ciki gam gam jikinta narawa sabida faduwa dan kwaron daya haumata kafa yayi kasa wani baki dashi baidama wani girman arziki, da kyar ya ijiya yasauke ijiyan zuciya sanan yakai hannunshi yakama hannunta data daura akan cikinshi ta kulle ahankali yace "let's just go" yay maganan yana cire hannun nata daga cikinshi yariketa sanan ya tsugunna yadauki tangerine dinta sanan yatashi yace "let's go" gabaki daya muryanshi bata fitada kyau, ahankali take binshi har suka fito daga wajen sukai waje, dayan hannunta yakama yacire car key daga ciki yana kallon fuskanta ahan sanan yabude motan, kofan gefen direba yabude sanan ya zaunar da ita ahankali sanan taga ya tsugunna hannunshi yakai zai yaye riganta daga kafan dasauri taja kafan ta kalleshi tace "mezakayi"? Kallonta yayi saikuma yay murmushi yace "yanzun nan kika gama ihu dukkin hargitsamin lissafi sabida small ant, I want to check inga inda yacijeki ne" daukekai tayi dasauri dan duk idan yana mata magana ta kalli lips dinshi jitake kaman ta shide, makale kafan tayi gam ajikinta tace "ni bai cijan ba" murmushi yayi sosai yana kallonta saikuma yatashi tareda kama marfin kofan zai rufe yace "kafan ne bakiso nagani nan da kwana nawane yadawo nawa" yakarasa rufe kofan ahankali yace "matsoraciya kawai" dasauri takalleshi kaman zata rufeshi da masifa saiya kashemata ido daya tahadiye maganan, zagayawa yayi mazaunin direba yabude yashigo hakan yasa ta kalleshi yana kokarin tada motan tace "what are you trying to do"? Batare daya kalleta ba yace "what does it look like?" Sanan yadan juyo yazuba mata ido kaman zai cinyeta yace "am driving you home sabida ant ya cijeki and u can't drive" har kasan ranta taji dadin maganan dayayi amman tadaure tace "ni lafiyata kalau, I can drive myself" "to barakiyi ba" yay maganan yanajan motan, tabi motarshi dake wajen da kallo Murtala kam na sonta ita kanta bata tantaman hakan, yanzu zai kaita sanan yabiyo motan haya yadawo yadauki tashi motar anan, hanya tadinga kallo kawai tana tunaninshi batare datacemai komiba, shikuma bini bini yanabinta da kallo, wata hanya yadauka daban hakan yasa dasauri ta kallai batare datai magana ba, sake kashe mata ido daya yayi yacigana da gudu daga gani kasan yana cikin nishadi.
Chapter 11 · 0% Book details