← Book details Matan Asokoro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 25

Sashe 2

Matan Asokoro Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Saida tagama kukan tsaf which was taci kusan 6min sanan, tashare fuskanta tsaf takalli Dr tasake murmushi tace "don't mind me Dr, I am not the crying type so banmasan mesa nake kukaba, so yanzu dai kinji this is my issue, banson mijina kuma sabida shima bayasona, a online naga advert na facility naku, ku baturai ne kuma psychotherapy shine specialty naku, idan mutum yanada matsala yazo yagaya muku zaku taimakamai da matsalanshi, after paying those huge money for consultation I hope zan sami maganin matsalata, kisa naso mijina back" dan murmushi Dr tayi jin maganganunta tace "I will help you Mrs Bakori, but u have to be willing to help yourself" gyadamatakai tayi, Dr tace "first of all I want to ask you one question dazai taimakamin wajen samo miki solution, was ur husband like this dakika aureshi? Haka halinshi yake lokacin dakuke dating"? Da sauri tagirgizakai tace "no bahaka yakeba, lokacin damuke soyayya wlh ko zazzabi nake zakiga shima yafara zazzabi duk yabi yadamu sosai fa bana wasaba, everything yafarane danazo na haifamai yan biyu lokacin yafara wani mahaukacin kudi, kinsan engineer ne yana harkan construction, building, titi, yanzu haka yanada kampanoni sunfi goma, manya manyan, government contracts yake samu nayin titina da wasu irin crazy building, a Nigeria kap babu kampanin daya buge nashi indai harkan kera gini ne da titina, su kansu gwamnatin Nigeria naji dashi sabida iya aikinshi da talent dinshi, to dayazo yay wanan bastard kudin shine yazo tashi daya ya chanzamin sabida yaga yadawo hot cake nima zai maidamin da kanshi hot cake, baibi takaina kawai amman ban rasa komiba, duk month inajin alert na monthly allowance dina huge sum of money, ga kayan abinci na komi da komi dakika sani inadasu adakina, kumani nafi karfi nazauna namai kuka kowani abu wlh ai yasanni, kafin yasan kudi dudda kudinshi yanzu zai iyafin na mahaifina nima nasani, Babana shine ambassador Nigeria na Thailand, kuma babana yana daya daga cikin mutanen dasuka samai hannu yazama abinda yazama yau dinan harya bunkasa, tomezai gayamin"? Shiru Dr tayi tana kallonta one thing dazata iya fadi kan this her new patient is tanada girman kai dajida kanta itama, and in this her case da mijinta dolefa daya yasauko daya ya takashine sanan zata iya samin abinda takeso wato care and his affection, wow asibiti kullum kake ganin patient daban daban, numfasawa tayi tace "Mrs Bakori, I think the first thing danaga aurenki da Mr Bakori ke lacking is communication, and that's the first thing we are going to work on, now zanbaki one week, ur next appointment will be rana itiyau zaki dawo, but this 7days dana baki I want you to use them in trying to establish communication tsakaninki da mijinki, idan yadawo daga aiki kina zama kitayashi hira koki tayashi wanka" girgiza kai tayi, tace "ina tattara abincinshi nake kaimai dakinshi asama dan baya iya sakkowa yaci a dinning, ina ijiyewa zanfito kafin yafara kyarata, idan andan jima zan koma naje na kwaso nafito dannikadai ke shiga dakinshi sanan inwuce dakina na kwanta da safema haka, bana shiga harkanshi shima baya shiga tawa kowa yakama kanshi" shiru kawai Dr tayi tana kallonta, ahankali tace "okay, from today go u will have to change that, idan kika kaimai abinci ki zauna dashi kimai hira mai dadi" "hira!" Tafadi dadan daga murya sanan tace "dazaran nafara bashi labarin abufa zaicemin ai bahaka bane, wlh Dr bakisan mutumin nan bane, he's so impossible, nikuma bazan bashi kaina yaraina ba chan tamatsemai a matsematsi" girgizamata kai Dr tayi, tace "Mrs Bakori, the way kike rayuuwa with ur husband is not even marriage, and u are so damn hurt pretending to be happy, if u want and respect ur happiness u need to drop this ur mentality and work things up between you two, babu laifi dan mijinki yaga weak side of u, there's nothing wrong dan mijinki yaga kukanki, ko yaga damuwanki, inma yamiki dariya kanshi yamawa dan the two of you are one, there's nothing wrong dankin nunama mijinki u are not as strong and harsh as yanda ake tunani, deep down u are so weak like a little baby who needed some love and support to light up her day, lemme tell u this, for u to bring yourself to this facility is because ke kanki kinsan burden din dakika daurama kanki yasoma miki yawa saura kadan ya kayar dake and u needed help, so I want you to drop all this act and listen to me and do as I say I am ur Dr" Dr tai maganan bawasa dayasa taga matar ta natsu, sanan tace "abinda nakeso dake is daga yau no more ki kaimai abinci kifito, ki kaimai sit there, help him shower ya shirya yazo yaci, if possible feed him, start conversation, a respectful conversation, idan ya gwaleki karki karaya continue batare danuna fushi or anything ba, zaigaji yadena and listen to you, idan ya gwaleki yau, gobe, jibi, gata bazai yiba, do this of this week, next week kika dawo u will tell me how it goes and we go into the next step, understood"? Ahankali ta gyadamata kai, murmushi Dr tamata tace "if that's the case munxo karshen our session, saikuma next week right" murmushi tayi ahankali ta tashi tsaye tana gyara mayafinta, Dr tabita da kallo, matar badai kyauba, ga curve, tanada ass, ga manyan nono, tanada kiba kosasshiyar mace ce ba ramamma ba, ga fatarta baka mai kyalli, taji Jan lalle a hannu da kafa kana ganinta kaga irin matan nan masu gyara bana wasaba, matan Alhazawa but mentality ta yasa she's not enjoying life yanda yakamata tayi.

Jakanta tadauka da wayanta sanan tajuyo ta kalli Dr tace "thanks" sanan tawuce tasakai tafice tana tafiya daidai cikeda isa, kana ganinta kaga Hajiya, like real Hajiya kudi sun zauna.

Premises din facility tayi takarasa gaban wani mota wata black SUV da batada banbanci da sabuwa karasawa gaban car din tayi saikuma ta tsaya chak ranta amugun bace takine fuska kaman ba itane tasha kuka ba, tajuyo ta kalli wajen asibitin da idanunta dasu chanza launi har yanzu suna nuna alamun sunyi kuka, wani dogon saurayine dake sanye da riga har zuwa guiwa ash color na shadda dakuma wani bakin wando shima har kasa, yana sanye da silifas din roba, yanada tsawo dakuma dan jiki kadan, fuskarshi nada haske, sai gashin kanshi so curly and a bit blonde dan ba bakin gashi bane dababu gyara kana ganinshi kaga bafulatani gakuma dan gemu shima blonde dabasuda yawa, yana gaban wani mai baron rake hannunshi rikeda rake yana balla yanasha yana hirada mai rake dake feremai wasu da wuka yana yanyankawa yana sawa aleda, dukaduka yaron bazai wuce 25-26yrs ba..... wani irin mugun tsaki taja kaman tahadiye zuciya tamutu, wanan dan kauyen direban da Baban Khalid yakawo mata shine d worst direba daya taba kawomata in her life, gashi kazami gashi dan kauye, tarasa why on earth is Baban Khalid treating her that way shiya hanata driving sanan yakawo mata wani dan kauye that can not even read anything, ita batamasan daga ina yasamo yaronba just 1month ago yakawo matashi sabida direban ta nada yakoma garinsu kulada mahaifiyarshi da aka cemai batada lpy, shi professional direba yakeda shi kullum direbanshi cikin suit yake da agogo shikuma wanan local dan kauyen yakawo mata that cannot even read ABCD to Z, koyanaso tai bala'i dashine dan tasan dagangan yamata haka ohonmai.
Chapter 2 · 0% Book details