← Book details Matan Asokoro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 25

Sashe 25

Matan Asokoro Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Rayuwa kenan!
Idan Hajiya tace bata alfahari da auren Murtala tai karya, Murtala is just to gift ma rayuwanta, yaron nan nasonta yana kulada ita, barinma yanzu datake fama da laulayin ciki, batawani cika zuwa aikiba koda yaushe tana gida, shike fita yaduba businesses dinsu sanan yadawo gida wajenta.

Tuni su Khalid suka tafi UK karatu abunsu, babansu ya karbi kaddara, manejin rayuwanshi kawai yake, ga hawan jini daya kamashi sosai, matanshi ba laifi basu bashi matsala dan yanada kudi yace duk wacce zata tadamai da hankali zai danna mata saki ne hakan yasa kowacce takama kanta.

Shikuma Attajiri Allah ya jarabceshi da HIV, yaje yakara neman gafaran Alhaji, sanan yanemi Hassana itama yanemi gafaranta, duksun yafemai dan yanzu nobody has time for negativety, besides ita Hajiya ma she's kinda grateful to him dabadan makircinshi ba dabata taba samin Murtala ta aura ba, dan yanzu tanason Murtalanta over itama bata kunyan nunama kowa cewa she loves this young man, dudda wani zubin suna samin misunderstanding dinsu but they always sort problem dinsu out.

Shekaransu daya dakusan wata hudu da aure tahaifo musu yan biyu, mace danamiji, Murtala murna kaman bagobe, all his knows is HAJIYA itace LOVE of his life, and he don't care koda saunawa zaa dawo duniyan nan he will always choose her over and over and over again.

KARSHE!!!
To all MATAN ASOKORO FANS out there, thank you for supporting this book, labarin nan is just a short labari danayima mata kan matsalan gidan aure, daya danganci mazajensu dakejin huduban abokanai, kuskuren danayi ciki Allah ya yafemin.

Saikunjini a sabon littafina dazaizo muku first week of December ❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

M SHAKUR 😍
Chapter 25 · 0% Book details