Sashe 14
Matan Asokoro Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Wani irin kalan murmushi tayi tasan idan Murtala yaganta yau a gym dinshi saiyakusan suma da dadi dakuma farin ciki yanda yay kewanta dinan, ahaka tanata tunane tunanenta hartakai gym din, parking tayi awajen da ake parking sanan tadau wayanta kaman takirashi yafito saikuma ta daure ta ijiye wayan ajaka tace "no is a suprise" bude motan tayi tafito tana kallon ko'ina ganin yau da motoci dayawa pake awajen unlike ranan nan daya kawota halan yau suna training ne, maida kofan tayi tarufe sanan tafara tafiya ahankali har zuwa gaban sliding glass door din gym din sanan ta tsaya chak batare data bude kofan ta shigaba tana kallon ciki, matane sosai yan mata hadadu masu ji dakansu ne tagani aciki, sai few maza dabasu wuce 5 ba, kowanne da step dinshi agabanshi suna aerobics, suna sanye cikin kayan gym masu kyau gaske ga normal waka yana tashi na workout, Murtala nagabansu yana basu training din yana kirgawa one, two haka, yana sanye dawata rigan work out mai kama da shimi data kamashi sosai hannunshi masu uban muscles duka awaje suna zufa saikuma gajeren wando da tight dake jikinshi dakuma Nike sneakers looking damn sexy and cute. Still tsayawa yanda take tayi kawai tana kallonshi dan duka wajen babu wanda ya lurada itama, juyowa yayi yana aerobics din yace "okay after the count of 10 we are going on a break" yafara kirgawa sunayi 1, 2, 3,4,5,6,7,8,9 10, sanan yahau tafi 👏 yace "good job guys" wata daga cikin yanmatan ne ta tsugunna tadau wani clean towel da bottle na water sanan da gudunta tazo gaba inda yake, towel din takai zuwa goshinshi shibaima lurada itaba yaji kawai anfara sharemai zuba da sauri yajuyo yakalleta murmushi yarinyar tamai batare datai magana ba dasauri ya fizge towel din daga hannunta yace "stop it, you don't have to do this Amra" yay maganan ba yabo ba fallasa, ko damuwa yarinyar batayiba tamikamai goran ruwan tace "to have some water" cikeda kulewa yace "I don't have water while........" chak maganan ya tsaya abakinshi sabida hango Hajiya Hassana dayayi tsaye agaban entrance batare data shigo ba tana kallonshi, dawani irin sauri baimasan lokacin daya kabar da goran datake mikomai yabi gefenta dagudu yay door yabude yafita ba daidai lokacin itakuma tajuya fuuuu zata tafi, dawani irin gudu yafita yace "Baby" ko juyowa batayiba hakan yasa yawani irin sha gabanta yace "hey ina zaki? You just got here kuma zaki tafi, I've missed you wlh" daukekai tayi tafe "banga alama ba, matsa kaga natafi dare nayimin" yanda tai maganan clearly shows she's angry hakan yasa kawai yakama hannunta yarike, kawai yajuya, duk yanda taso ta kwace hannunta takasa kuma batason aga kaman balai suke ita ba yarinya ba yasa quietly kawai tabishi bude kofa yayi suka shiga atare kowa na gym din suna kallonsu, sanan yakalli wani matashi haka yace "Habib break is over, kacigaba da musu" yes sir Habib yafadi shikuma yana rikeda hannunta yay ciki da ita zuwa office dinshi suna shiga tawani irin fizge hannunta shikuma yamaida kofa yarufe sana yajuyo yakalleta ahankali yace "whats the matter? You seems so angry namiki laifi ne".
Wani dan gajeren dariya tayi tace "laifi kuma? Laifin lafiya? Aikai baka laifi ko, please get out of the way nafita" tazo cikeda fushi zatabi ta gefenshi tawuce dasauri yajuya yay locking kofan da key yacire key yasaka a aljihun wandonshi sanan yajuyo yace "am not gonna let you go anywhere in this state? Sokike kisami accident? Why are you angry what happen to you"? Danshi harga Allah baisan shine yabata mata raiba, wani irin rufewa idanunta sukayi cikin mugun kishi tanunamai kofan tace "Murtala open this door inba hakaba zanyi mummunan sabamaka wlh, am not your mate dazaka rufemin kofa kace bazan fitaba so open this goddamn door" bakaramin ciwo maganan nan yamai ba amman yadaure dan at this junction he's super worried dan all angles shows dat dashi take fushin bada wani ba, hakan yasa yadan tako zaizo gabanta dasauri ta matsa baya tace "don't even think about it, karka sake kazo kusadani I am telling you, do you know something I just thank God yanunamin kai wayene kafin na aureka so that karnai mistake din aurenka, so open this door nafita" yanda gabanshi yashiga fadi yasa muryan shi ma yashiga shakewa bata fita dakyau yace "mekike nufi da haka? Mai kike nufi da abinda kika fadi? Mena miki dan Allah kigayamin, miye nayi? Okay am sorry koma menamiki please" wani kalan kallo tamai tace "sorry? Did you just say sorry? See Malam kabudemin kofa nabar wajen nan banmason nacigaba da ganin fuskanka please" dasauri yamatsa kusada ita hakan yasa takara komawa baya tace "nace stay far away from me ka koma wajen budurwanka dake gogemaka zufa da towel dinta tana baka ruwa I don't want anything to do with you, nabarmata kai har abada" sai lokacin ma yagane abinda yasa take fushi hakan yasa cikin wani irin fuskan mamaki yace "you mean all this is because of Amra? Eh? Are you for real" sunan yarinyar daya kira yasa taji kaman yawatsa mata tafasheshen ruwan barkono azuciyantane hakan yasa cikin wata kalan raunanniyar murya tace "ohhh kama rike sunanta awesome" batasan ya akayiba kawai saiga hawaye sharrr yazubo, ruwan dataji akan fuskanta yasa takai yatsunta dasauri ta taba dan ita kanta she can't believe it ta kalli yatsun taga hawaye ne, kallonshi tayi yanda yay mutuwan tsaye yana kallonta speechless yama rasa mezaice mata, baki tabude zatai magana saiga kuka kuma yazo mata sosai yatokare mata wuya hakan yasa dasauri tajuyamai baya takai duka hannayenta biyu tana share hawayen tana hana kanta kukan she's way stronger than this tayaya zata tsaya tanama yaro karami kuka sabida taganshi dawata, no no no stop it Hassana don't cry tafadi ma kanta tana goge hawayen dasuka kasa daina zuba.