← Book details Matan Asokoro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 25

Sashe 6

Matan Asokoro Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

_zuciya batada kashi, kuma zuciya aba ce da bata tambayan permission dinka kafin taso abu, idan tarasa abu anan dazaran tasami abun awani wuri saita fara son abun, hakane ko bahaka bane ladies?_

_Alhaji Alhassan Bakori ya kyauta abinda yayi???_

_mezakuce game da Murtala our 26yrs old driver that is simply doing his work? Mekuke ganin nan gaba zai faru tsakanin shi da Hajiya?_

_so far what have you learnt in this page??_

07012181461 chat me up a watsapp this is my number.

💫 _MATAN ASOKORO_ 💫

✍🏾M SHAKUR

EPISODE 3️⃣

6 nasafe dot yashigo tareda Dr, duk zaune suka sameta abakin gado, Murtala dake gefen Dr ya rusuna yace "ina kwana Hajiya" ko kallon Murtalan batayiba ta kalli Dr yace "i told you am leaving" dan murmushi Dr yayi yakaraso inda take rikeda da wata yar paper da pen yace "I just need you to sign this then u can go" karban takardan tayi tana karanta content din yace "is DAMA form, discharge against medical advice" signing tayi tabashi sanan tasauka daga gado ahankali harda dan gudu Murtala yakaraso gabanta yace "Hajiya zaki iya tafiya kona daukeki kokuma na dauko miki kujeran guragu"? Yanda yayi maganan saida yasa murmushi yadan subuce mata daga baki kawai tawuce tai gaba tabishi yabita abaya harzuwa motansu, baya yabude mata tashiga ahankali tazauna yarufomata kofan sanan yakoma gaba ya shiga yaja motar, itakuma tadauki jakanta dake kasan motan tabude taciro wayanta dake ciki hakanan tasami kanta dacire lock din wayan ganin babu miss call kodaya na Alhaji yasa ta maida wayan ta ijiye ta kauda tunaninshi aranta, har gida suka karaso ya danna remote gate yabudu ga mamakinta saitaga motan Baban Khalid direbanshi na wanke motan, tunkafin ta sauko direban ke gaidata, fitowa tayi ahankali rikeda jakanta Murtala yafito yashiga gabanta yamika mata hannu yace "kawo jakan narike" girgizamai kai tayi tace "jeka huta kayi kokari" sanan tawuce shi, juyawa yayi ya kalleta sanan yace "Hajiya zaki iya wuce benen"? Chak ta tsaya jin tambayanshi har ranta taji diran maganan kaman zata juyota kallai saikuma ta daure bata amsashi ba tashiga hawa benen dazai sadata da kofar shiga falon ta, tanajin muryan Murtala yana Alhamdulillah Hajiya tawuce batare data sake sumewa ba, Emus sannu da aiki, shikuma Emus yana sai yanzu kaganni, bude kofa tayi ahankali tashiga falonta.

Zaune Alhaji yake kan dogon kujera dagashi sai wata white jallabiya hannunshi rikeda remote yana kallon tashar CNN dayan hannunshi kuma rikeda mug na lipton yana, jin anbude kofa yasa yadago kanshi ya kalleta hada ido sukayi yace "Hassana ina kika kwana"? Kaman bazata kulashiba tajuya tamaida kofan tarufe sanan tajuyo ta kalleshi ahankali tace "asibiti" da sauri yadaura hannunshi asaman goshinshi yace "laaaa kinganni fa ba shaf na manta wanchan direban yaron naki yakirani ba nacemai bari nagama meeting zan kira Dr yazo, kwata kwata bamu gama meeting dawuri ba, I came back very late dakina nawuce na kwanta sai this morning ma naga bakinan ashe" jitayi wani abu ya tsayamata awuya saikuma ta daure takakalomai murmushi batare datace komiba tashigo zatai stairs yace "ina magana kuma zaki wuce" juyowa tayi ta kalleshi tace "kace mene"? Wani kallan kallo yamata yace "fushi kikeyine I told u meeting nake saisa ban kira Dr ba na manta, but bagashinan u are fine ba, ainasan ki u are a very strong woman" ahankali tace "Allah ko, tom godiya nake" tana maganan tajuya da sauri tai sama gudun kar hawayen dake gabda zubomata yazubo yagansu kofar dakinta tabude tashiga ta maida dasauri tarufe saikukan yazo sosai tacigaba da dannewa tasaki jakanta awajen tabude bathroom dinta da sauri tabude tap tafashe da kuka sosai jikinta har wani bari yake, what is this life? Is her husband husband ko enemy? This is the second time take tambayan kanta, tayaya za'ace mutumin da aka dauramusu auren, akace cinta shanta, suturanta, lafiyanta komi nata yatashi dagakan iyayenta yakoma kanshi yadawo mata haka, ankira bawan Allahan nan ancemai tasume she's unconscious, yama kashe wayanshi batare dayakira Dr ba, yadawo baima dubata adaki ko lafiyanta lauba, sanan yaganta yanzu koyace mata yajiki, so yanzu idanda tamutu baidama hassara saidai yaranta suyi kuka ko, she's not his business, baima sonta dan saikanason wani zaka damudashi, jin kanta yafara sarawa yasa dole ta tsayarda kukan tawanke fuskanta tareda kashe tap din tacire riga tai wanka da ruwan zafi sosai tadauro towel tafito daga bayin, gaban mirror ta tsaya idanunta sunyija tana goge jikinta da karamin towel, ahankali ta ijiye towel din kan chair bayan tagama tsanewa sanan tamika hannu zata dauki cream kenan taji anbudemata kofa hakan yasa tadaga kanta, Alhaji ne yashigo daure da towel a waist washemata baki yayi yamaida kofan yarufe itakuma tacire idanunta daga kanshi shigowa dakin yayi yazota bayanta ya tsaya yakai hannunshi kan kafadunta yakama yana kallon fuskanta tamudi yace "harkinyi wanka Hassana"? Bataredata kalleshi ba ta tsiyaya mai a hannu tace "uhm nayi wanka" murmushi yasakeyi yasaukar da kanshi yana kallon very big ass dinta yakai hannunshi yadaura akai yace "how far? Come please let's do it sharp sharp danna fita I have a meeting by 9" batare data kalleshiba still tana shafamai a hannunta tace "not today please, cus am not in the mood" daure fuska yayi yadago kanshi ya kalleta tamadubi ganin mai abinta take shafawa yasa yakai hannunshi kafadanta yawani irin juyoda ita da karfi ranshi abace yace "what do you mean by u are not in the mood? Look how erect I am" yanuna dick dinshi dayamike ta towel yace "is this how u want me to go to the office, waike wace irin mace ce"? Yay maganan da fushi daidai lokacin tadago idanunta dasukai ja sosai takallai tace "kaima wani irin mijine Alhassan? I was so sick kakasa kiramin Dr, nadawo you couldn't ask me yajiki or me akace yana damunki, meyasa kika suma, all you want is sex and sort out your desire ta jikin your sick wife? What kind of husband are you Baban Khalid? Mtswww u piss me off i swear" tafadi tanaji kaman ta watsamai mari, cikeda zuciya yace "nikikama tsaki"? Wani kallon raini tamai tace "I hope u know u deserve much more than that, I would've done more kawai darajan su Khalid kaci, and get out of my room please bazan iya hayaniya dakaiba I need absolute rest" tana maganan ta tashi daga gabanshi tawuce gaban wardrobe tabude tana kokarin nemo kayan dazata saka, shikuka yabita da kallo, strictly yace "as your dutiful husband Hassana, I command you to come here kibani hakkina" ko kallonshi batayibama tacigaba da neman kayan dazata saka kaman batajima meyaceba, takowa yayi yazo gabanta cikin fushi yace "waini kika komarda mahaukaci badake nake magana ba? Nace kizo kibani hakkina"? Juyowa tayi kaman yanda yake mata ihu tamai itama tace "tell me which of my hakki kaima kake saukewa? Nai rashin lafiya ko ajikinka inda namutu mai zaka gayama yaranmu eh? Kadamu dani ne ko kadamu da lafiyata wanne daga ciki? Kamin yajiki ko sannu dajiki? And kanada audacity kawani zo kanacemin nabaka hakkinka" cikin fushi yace "ke yarinya ce dazan tsaya ina tambayanki yajiki? Are u not old enough to take care of yourself? Yara ake tambaya yajiki not a 36yrs old woman maman 14yrs old children, see banda time dinki, jikinki nedai ko kici kanki, tafiyan ma danace nafasayi zan tafi, am going to China zanje nasayo some machines na construction, bansan randa zan dawoba, it might take a month or 2, bye woman" yawuce fuuuu yafita daga dakin, hawaye taji zasu zubomata tadaure tahana kanta tadau wata simple gown na cotton tasaka tahau gado taja bargo tarufa tana kokarin sa kanta bacci, tana kwance awajen taji fitowanshi yanajawo suit case ko lekowa baiyiba balle yamata sallama yawuce yatafi abinshi.

_DUK WACCE TAKARANTA THIS BOOK BATARE DAYA BIYABA ITADA ALLAH._

Tun tana tunane tunane sama sama har bacci yay nasaran awon gaba da ita, batawani jimaba ta tashi sake sako wani wankan tayi sanan tai salla ta tashi ta shirya cikin wata gangariyan shadda orange sanan tasauko kasa rikeda wayanta, dinning takaraso tana bude hadaddun kulan dake wajen taga maid tai lafiyayyen girki kala kala, masa tadeba da miya sanan tazuba ruwan lipton a cup tazauna tanafaraci ahankali tana tunanin kota kira Dr ne kokuma karta kira yazo yadubata, yatsine fuska tayi tace "anjima zata kirashi" saida taci tai nak sanan ta tashi ahankali tafito falo tazauna tareda daukan remote zata saka wani abuta kalla, zee world tasa sanan tamikarda kafafuwanta kan table din din tsakiyan falon tafara kallo.
Chapter 6 · 0% Book details