← Book details Matan Asokoro Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 25

Sashe 16

Matan Asokoro Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wuraren 9 Mama ta shigo dakinta suna zaune tareda Hussaina Mama tace "sa Hijabi kije falon Baba, Baban su Khalid ke nemanki" Hussaina dataji ranta yabaci tace "uban me yazo mata, bazataba Mama" hararanta Mama tayi tace "ke banson tsiya, kinzaci mu damuke barinshi ya shigo gidan nan sabida halinshi ne? Sabida jikokin mune, sanan inaso kidena magana haka duk randa zasujiki bazasuji dadi ba, uba ubane, ke tashi kitafi" ahankali ta tashi tadauki hijabinta wanda tasaya daga S-SQUARE FASHION AND MORE na Mom Simra, har kasa sanan tawuce tafita daga dakin, ahankali tai sallama tabude kofa tashiga, zaune taganshi tareda Baba dakuma su Khalid sunadan hira, yana ganinta yazuba mata ido tai wani kalan kyau fatarta na kyalli, gawanan kiban nata dake kara karamata kyau, idan kaganta zaka dauko yar 28 ce haka, tana shigowa Baba yatashi shida twins suka fita daga dakin itakuma tasami kujera one sitter tazauna batare data kalleshi ba tace "an wuni lafiya Baban Khalid" ahankali yace "Alhamdulillah Hassana" dukansu sukai shiru, ajiyan zuciya taji yasauke taredajan hanci sanan yace "Hassana nai kuskure sosai arayuwata, nai kuskure, banzan akida da dabi'un dana daurama kaina shiya kawoni wanan halin danake ayau dakuma rashin aboki nagari, amman nabarma Allah komi, naji dadi da Allah yanunamin halinshi nida kaina naje office dinshi nakamashi yana waya yana fadin duka abubuwan dayayi akaina dakuma niyyarshi na kwace ki dudda Allah bai yarda ba, Alhamdulillah, inamai kara baki hakuri kiyafeni" dan murmushi tayi tace "Baban Khalid komi fa yawuce please kadena maganan nan, bari nakoma ciki" ta yunkura zata tashi dasauri yace "tsaya Hassana dan Allah" dan dakatawa tayi batare data tashiba, shikuma yatashi yazo wajen envelope yaciro dake cike da kudi yamika mata yace "ga wanan gudunmawata" kallon envelope din daya dauramata kan hijabi tayi da kudi keciki, ahankali tasaka hannu tadauka sanan tadago ta kallai tamikamai tace "nagode sosai Baban Khalid amman bana bukatar kudin nan, babu abinda zanyi dasu angama komi, so thank you" yanda idanunshi sukai ja saida yabata tausayi yama kasa magana hakan yasa ahankali ta ijye kudin kan hannun kujera sanan ta tashi tabita gefenshi tafice daga dakin yabita da kallo jiyake kaman yafadi yamutu awajen kawai yahuta gwanin ban tausayi, da kyar da kyar ya ttatara karfinshi batare daya dauki kudinba yafita daga dakin salmama yayi dasu Baba da yaranshi sanan yatafi su kansu yaran yabasu tausayi dudda he's trying to hide it but you can see it, but mezasu iyayi shiya saki Maman su dakanshi, sakinma na wulakanci so yadandana shima.

RANAN DAURIN AURE!
Wuraren 12 Murtala da tawagar shi suka cika kofar gidan Baba makil, Murtala yay bala'in kyau, idan kaga yanda yake murmushi zaka dauka anmai bushara da Aljana ne, lokacin da Baban Khalid yaga Murtala Murtalama yaganshi harda bashi hannu, numfashin shi saida yakusan daukewa, daurin auren dabai jira anyiba kenan, lallabawa yayi ya shiga motarshi direbanshi yajashi suka wuce, asibiti yacema direbanshi kawai yakaishi, koda yaje cema Dr yayi yamai alluran bacci dan Allah danji yake kaman zai mutu, Murtala Murtala, direban daya dauko daga kauye shine yakile haka yazo ya auremai mata, to ubanwa yaja? Zuciyanshi tamai tambayan, kawai Dr gani yayi yafashe da kuka sosai yana sumbatu nine naja, wlh nine, daban wulakantata na cutarda itaba da hakan bai faru ba, nine naja, ganin yanayinshi yasa Dr yamai allurai da kyar bacci ya kwashe shi.

Karfe biyu daidai jama'a suka shaida daurin auren MURTALA da HAJIYA HASSANA akan sadaki dubu dari. Wani irin rungume Baba Murtala yayi ya kankameshi yana murma yace "Baba nagode, Ya Hydar Ya Ahmad dukna gode" yashiga yima yan uwanta da Baba godiya da abinma yazo yana bama kowa dariya.

Karfe hudu dot ango Murtala ya aiko abokanenshi da jerin motocin daukan amarya, nan fa aka fara wanan wani kalan jarababben ango ne yanzu fa aka faracin biki amman ya aiko a dauketa haba dai, sharesu Hussaina tayi suka cigaba da shagalinsu, saida Baba dakanshi ya shigo yahau Hussaina da fada sanan aka shiga shirya amarya, kafin dai ayi sallama ayi komi da komi afito was Karfe shidda, tanaji tana gani aka sata amota za'a kaita gidan mijinta Murtala, yaro data girma, unbelievable, wato duk abinda Allah ya kaddara babu wanda ya isa yahana.

💫 _MATAN ASOKORO II_💫

✍🏾M SHAKUR

_*M SHAKUR SEXY BRA*_

_How do you define sexy?_

_Kici gayu kisa atampa da lace da takalmi da jaka??? I define sexy as kayan dakika saka aciki, I also define sexy lokacin dakika cire riga aka hango wata kakkywan breziya colorful sitting pretty akan boobs dinki, looking alluring and inviting, sexy is in your underwears, dan haka come and buy M SHAKUR SEXY BRA_

_look pretty and look sexy acikin Turkish Bra dina, prices ranges from 2000 zuwa 2500 only_

If you want to support my new business and get the Bras click on this link and chat me up directly👇

https://wa.me/+7012181461

WE HAVE BRA AVAILABLE DOZEN DOZEN PIECES PIECES.

💫 _MATAN ASOKORO_💫

✍🏾M SHAKUR

EPISODE 1️⃣1️⃣

Babban gidane sosai, gawajen parking, sanan dai flat kwal dake gidan, flat din is 4 bedroom flat ga hadaddun Turkish interior da aka zubamata, saida akasa tafara alwala sanan aka shigarda ita dakinta aka kaita sama to her bedroom, zama kusada ita Hussaina tayi takai bakinta saitin kunnenta tace "ke from all indication mijin nan naki jarababben gaske ne anjima kadan zaizo yakoremu muma, kinga tun karfe hudu yawani aiko azo adaukeki ance mishi mungaji dake agidan mune, you have to tighten ur belt fa, kinunamai kedin ko yarinya albarka, bari zanma M SHAKUR magana tasaki a group dinta na MATAN AURE saina biyamiki, tashi kiyi salla saikisha tsimin da Mama tace kisha" ganin mutanen dasuka rakosu su fita daga ita sai Hussainanta adakin yasa tayaye lullubin dake kanta, gabaki daya tai wani irin zuru zuru hakan yasa Hussaina tace "menene duk kinyi wani iri"? Kaman zatai kuka tace "wlh tsoro nakeji" kwalalo ido Hussaina tayi tace "tsoron mijin naki, dalla saikace wata yarinya? Ni muje kishaga bayi kiga nahadamiki ruwan maganin kiyi wanka" dagata tayi sukai bayi, saida suka gama tass sanan tasa tai wanka, tafito tai salla sanan ta shiryata cikin wani cotton Australian material ja, Ya Ilahi! Idan kunga yanda tai kyau zaku iya daukanta ku gudu, shigowa wata kanwar Mama tayi tace "Hussaina fito mutafi abokanen ango sunce mutafi" dasauri Hussaina tace "Mom wai tun yanzu ko isha fa ba'a yiba" "wuce kijirani amota" bayanda ta iya haka ta kalli yar uwan nata tace "I will call u" sanan takashe mata ido daya alamun yau akwai sha'ani, gyadamata kai Hassana tayi duk jikinta yayi sanyi dakin yarage daga ita sai Mom, wa'azi sosai mai rasa jiki tamata kan zaman aure, sanan tanuna mata kartaga danta girmeshi ta raina shi, ta girmama mijinta tabashi respect sosai, sanyi jikinta yakarayi sanan Mom tamata sallama tawuce ta tafi, daurewa kawai take dan she feels kuka na yarane, itaba yarinya bace, besides this is not even her first marriage to tsoron metake, but the truth is that sosai takejin kukan ga yaranta datake wani irin kewa, ga Murtala dataji tana wani mugun shakkan shi yau dinan, tana tunanin kalan abinda zai mata.

Jin anfara kiran sallan isha'i yasa ta tashi tai sallan isha'i, sanan ta linke dadduman tasa a wardrobe takoma kan gado tazauna gabanta nata fadi.

Bangaren Ango!
Kiri kiri kin barin abokanenshi su rakoshi yayi dan gani yake batamai lokaci zasuyi, the excitement dayakeji yau is beyond kwatance, shi kadai ya shigo gidanshi, maida kofan falon yayi yarufe yana murmushi, shi kadai yasan wani kalan farincikin dayakeji, sama yayi baida burin dayawuce yaganta yasata a ido, ahankali yakarasa gaban dakinta, bude kofan yayi ahankali, zaune yaganta kan gadon tadan kishingida bacci yay awon gaba da ita ahaka, tundaga kan yatsun kafanta yake kallonta yanda lallen da aka mata yamata bala'in kyau, har zuwa kan fuskanta dadan karamin lips dinta da aka shafama janbaki sukai wani sharr suna kyalli, wani yawu dayaji ya tsinkemai abaki yahadiye sanan yalashe lips dinshi ahankali, sanan yashigo dakin without making any sound.

Ahankali ya tsugunna agaban gadon yana kallon fuskanta yanda take baccinta looking so peaceful and so calm, sanan yajanye idanunshi ahankali dagakai yadaura kan kafafunta dasukasha lalle ja da baki, hannunshi yakai ahankali yadan dage bakin rigan daga kafanta sabida yaga lallen da kyau sanan yaga lallen, ahankali yakai hannunshi kan yakama hannunta hannunta taushi sosai, bin lalllen hannun yayida kallo kafin ahankali yakama hannun yakai jikin bakinshi kafinma hannun yakai bakinshi wani hadadden kanshi ketashi daga hannun sabida wankan turaren da akamata, ahankali yadaura bakinshi kan hannun yasakinma hannun kiss mai kara muuuuuahhh💋 motsi tayi tareda bude idanunta ahankali, hada ido dasukayi dashi yasa ta yunkuro tazauna ahankali tama rasa mezatace sai kawai tadauke kanta daga kallon dayake mata dasauri, shikuma yawani zuba mayun

Idanunshi yana ma kirjinta wani irin kallon dabai taba musu ba, yanda suka cika rigan yana ganin tudunsu ta wuyan rigan, wani yawu dayaji ya katsemai abakine yahadiye sanan murya chan kasa kaman wani dan yaro yamikamata hannun damanshi yace "Assalamu Alaykum Baby" dan juyoda kanta kadan tayi ta kalleshi sanan takalli hannun dayake bata ahankali kaman wacce batasan meyake nufiba takai nata hannun tasa acikin nashi dawani sauri yakama nata hannun tareda wani irin fincikota kawai tafado kirjinshi he makes sure that boobs din sun bugi kirjinshi da kyau sanan yawani irin lumshe ido tareda kankameta yace "our official first hug as a couple" kamshin turaren dayakeyi yasa taji natsuwa na shiganta ahankali ta lumshe ido taredayin lup ajikinshi tanajin begun zuciyanshi kaman yanda yakejin begun nata, sunkai kusan 2 good minutes ahaka sanan yasaketa tareda sauka daga kan gadon yana rikeda hannunta still sanan yace "sauko mutafi" yay maganan yana dagota hakan yasa tasauko ahankali tareda zura slippers dinta sanan tabishi bude kofan yayi suka fita sanan yay dakin dake beside hers dataji dazu Hussaina nacewa sunason su turare dakin amman shikadai ne dakin dayake akulle, hannunshi yasaka cikin aljihun gaban riganshi yaciro key, bude kofan yayi wani hadadden cool kamshi da sanyi suka daki hancinsu, wutan dakin akashe hakan yasa bata iya ganin komi, shiga cikin dakin yayi yana rikeda hannunta sanan yamaida kofan yarufe tareda jinginata da kofan.
Chapter 16 · 0% Book details