Sashe 15
Matan Asokoro Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Awani irin hankali taji anrungumeta tsam tsam tabaya, dawani irin karfinta tashiga tureshi tace "sakeni ka koma wajen Amr......" saikuma tafashe dakuka tana fada dashi sosai kan yasaketa, dawani irin karfi yawani juyoda ita tana facing nashi sanan ya manna ta abango yana kallon fuskanta yanda take hawaye ya matseta sosai takasa koda motsi sanan yace "shiiiiiiiii" kafin ahankali yasaukar da bakinshi kan nata dake motsin kuka sosai gently yashiga kissing nata, duk yanda taso ta tureshi takasa, mugun matseta yayi abango yana wani kalan mahaukacin bata kiss yana nishi dasauri sauri ya matse wandonta ajikinta sosai tanajin yanda buranshi kenishi azuciye yana motsi kan maranta tacikin wando. Bata taba sanin ita wawiya bace and she's nothing ba sai yau right now kuma da Murtala ya matseta abango yana kissing dinta kaman wanda kissing din is his only hope na karya mutu, gatanan so helpless takasa koda daga hannu, yamugun mugun matseta ya danna mata wandonshi ajikinta tanajin abinshi dinan kaman karfe, yakai kusan 10min yana kissing dinta sanan yasaki bakinta ahankali kaman baiso yasaki yana kallon fuskanta yanda ta lumshe ido sanan amugun hankali dan sosai muryanshi ta shake yace "I swear to God, idan kika kara fadin bazaki aureni ba naje nakula wata chan dabanmasan waye itaba, wlh I will rape you in this office, I will so make love to you da I assure you har gobe war haka bansauka akanki ba inakan cinki, I might be yaro a idanunki but dan iskan yaro kike gani anan, I am badd and so naughty da I can use it and bring you back on line idan kika kauce, auren mu after today saura kwana biyu don't even think about what u are thinking in your heart cus thats not gonna happen, wlh kika fasa aurena I swear saina daukeki your parents and your children babu wanda zai kara ganinki, wanan Murtalan dakike gani I am a crazy very very crazy lover, kituna kalamai na I love you scatter Hassana, I love you like a mad man, and for the record there's nothing between me and that girl, not just she there's nothing between me and any mace aduniyan nan banda ke, zuciyata has only space for you and ke kadaice aciki, so karma kisakemin irin maganan nan am I clear"? Tunda yafara maganganun nan with rage and harsh yet loving dominating tone taji gabanta nafaduwa, taji wani kalan shakkan shi ya diran mata arai, batasan lokacin data gyadamai kai ahankali ba tace "naji" dan sassauta yanda yariketa yayi saikuma yasaketa ahankali, ko kunyanta baijiba yakai hannunshi yakama gabanshi tasaman wandonshi ahankali yay wata yar kara yace "auuuchhh zafi, ahhhhh" yay kara sosai yana rikewa dayasa dawani irin sauri tadauke kanta jikinta narawa sosai tsigan jikinta nawani irin tashi ganin yanda yake wani damdamke buranshi. Gamamakinta kawai taga yafadi akasa dawani irin sauri ta kallai har lokacin yana rikeda abun gamgam dudda ma hannunshi yakasa riketa duka yay kara sosai zufa naketomai agoshi yace "auuuuchhhh zan mutuu" faduwa gabanta yashigayi sosai dafarko tazaci iskanci ne but yanzu kam tayarda ciwo ne dan sosai yake keta uban zufa, hakan yasa dasauri ta tsugunna akanshi tace "Murtala menene? Whats the matter meke maka ciwo"? Lips dinshi yaciza da karfi yanadan kara kaman zai haihu yace "ciwo yakemin" yarike gam gam jijiyoyin kanshi dana wuya suna wani irin fitowa, kalle kalle tashiga yi tace "ina maganin ka? Mekake sha eh"? Dasauri yace "ahhhhhhhh" saikuma yafashe da kuka hakan yasa tace "nashiga uku, nafita nakira mazan chan" gyadamata kai yayi yana dauka kanshi kan cinyanta yama kasa magana sai zufa yake saikuma chan ya sume batasan lokacin datai salati ba tashiga jinjigashi amman shiru da kyar ta iya mika hannu yadauko bottle water dake saman table din office din ta yayyafamai bude ido yayi hakan yasa cikeda tashin hankali tace "wlh mutafi asibiti" girgiza matakai tareda rike hannunta so tight yace "nariga na farfado it will disappear soon, just hold me like this" yay maganan yana lumshe ido yana jikinta tana shafamai goshi yana numfashi ahankali ahankali sanan taga bacci yay awon gaba dashi sanan taga abin shima ya kwanta, ijiyan zuciya ta sauke sanan ta tsareshi da ido, Murtala mugun kakkywan black fulani ne, gashi Allah yamai kira na d'a namiji mai kyau, very very sexy young guy, itama wani irin kishine yakamata dazu? Saida taji ana kiran magrib sanan ta saukar da kanshi kasa ahankali tadauki throw pillows tasamai akarkashin kanshi sanan takashe Ac kafin ta tashi tadauki jakanta da wayanta tafito tamaida kofan tarufe, koda tafito babu kowa a gym din fita tayi tashiga mota taja sai gida.
💫 _MATAN ASOKORO II_💫
✍🏾M SHAKUR
SEX SEMINAR 💑
_Ahayye nanaye jama'a M SHAKUR tahadama matan aure gagarumar SEMINAR na wayar dakan matan aure akan harkan zamanta kewan aure, inda ta gayyato mutane kwararrun marriage counselors dazasu baku ilimin daya dace yakuma kamata kowacce matan aure tasani. Ina matan dake fama da rashin shakuwa da mazajen su? Zaman aurensu ba dadi? Jima'in ba dadi, wanan spice da zaki zakin soyayyan nan duk ta bace a auren, sex din is as boring as hell, tokusha kurumin ku domin matsalanku tazo karshe dan wanan SEMINAR zai solva muku matsalolin nan_ _za'ayi wanan SEMINAR duk ranan asabar da lahadi na watan November har watan yakare ana koyardaku abubuwa da dama akan naira dubu daya kacal._
_Idan kinason shiga group din zaki turo naira dubu daya 1k to 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment tawanan number 07012181461 sai ayi adding naki a group din._
_Dan chatting M SHAKUR directly dan samin karin bayani zaki iya danna wanan link din dan magana da ita_ https://wa.me/+2347012181461
EPISODE 🔟
Koda takai gida, da taimakon Hussaina takoma dakinta batare da ansan tafita ba,
wanka tayi ta saka kayan bacci Mama tashigo da farfesun tantabara tamikamata tace "ke baccin lafiya kikeyi tuntuni ance bacci kike" murmushi tayi tace "nagaji ne Mama sosai" tai maganan tana karban kwanon da Mama kebata, Mama tace "gobe da sassafe mai lalle zatazo" dan yatsine fuska tayi tace "Mama wai dole sainayi lallin nan saikace wata amarya" dakuwa Mama tamata tace "kinci gidanku Hassana" dan dariya tayi tace "kai Mama nifa ba yarinya bace, kunsa inata abubuwa saikace ina zumudin aure" wanan karan Mama kaimata rankwashi akai tayi tace "su Khalid sun tafi, kiri kiri Hussaina tahanasu ganinki wai kina bacci amman sunce gobe zasu dawo" murmushi tayi tace "to" sanan Mama tawuce tafita abinta, ahankali takeshan farfesun tana tunanin shi, saikuma tadauko wayanta number shi tashiga dailing danso take taji yayake, amman har wayan yagama ringing ba'a daukaba, kasa natsuwa tayi hakan yasa tasake kiranshi still ba'a daukaba, ahankali ta ijiye wayan tacigaba dasha, kara wayan nata yayi hakan yasa dasauri tadauka tabude sakon.
_"I am fine now, nama koma gida, stop being worried, love you"_
Dan ijiyan zuciya tasauke sanan ta ijiye wayan ahankali taso taji muryanshi amman ta daure ta ijiye ta shanye saiga Hussaina ta shigo hira suka cigaba dayi ahaka harsukai bacci.
*********
Kasancewan Baban nasu baidawo dawuri ba yasa basu bashi iv ba.
Wuraren 9 suka fito daga dakinsu, sama sukayi dansun san yanama sharing office ne, da Saudat sukacj karo tafito daga dakin Baban nasu, dauke kai sukayi kaman basu gantaba, Baban na hangosu yace "Boys kushigo" shiga sukayi tareda tura kofan suka rufe, Khalid yace "Abba maisa baka dawo dawuri jiyaba"? Kanshi yashafa yace "meeting na tsaya, ya akayi? Mekukeso? Do you need anything" IV Khalil yaciro daga aljihunshi yace "Mami tace mubaka this" jin Mami yasa dasauri yasaki necktie din ya karbi envelope din sanan yay murmushi yana kallonsu yace "to kuyi excusing nawa, I will be joining you soon for breakfast" tashi sukayi suka fice daga dakin tareda rufomai kofa, shikuma ahankali ya zauna kan gado yawani natsu yana bambare envelope din sanan yaciro iv daga ciki ya ijiye envelope din tareda bude hadadden Iv ya shiga karantawa, wani irin zabura yayi yatashi dagakan gadon yana kallon wasikan idanunshi sukai jajir, wani irin kunci bakin kishi natasomai azuciya, ahankali yace "Attajiri ka cuceni arayuwan nan bazan taba yafemaka ba, yanzu karabani da matata uwar yayana har abada, inaji ina gani zata auri wani, bantaba son wata mace kaman yanda naso Hassana ba, haka bantaba mace mai daraja ni mai kyautatamin irin Hassana ba" ahankali yazauna akasa dabas yana kallon IV dake kasa yace "nima na tafka uban kuskure Attajiri bashi kadai zaiyi taking blame dinba, wayyo Allah na zuciyata" yakai hannunshi yadaura kan zuciyanshi looking so weak and heart broken aikin dabai fita yajeba kenan yana daki yama kulle kofan dan baison damuwan kowa.
Abangaren amarya shirye shirye ba kama hannun yaro, Hassana tasha magani haryazo bama ta iya bacci, duk inda ta zauna saita jike hakan yasa Hussy tabata pad, dan magungunan na bala'in mata aiki daga Mrs Mansoor kayan mata suke wanda ake yomata daga sudan, wani kalan mahaukacin sha'awa takeji da abin yazoma yana bata tsoro ga damuwa fall cikin ranta kiri kiri ko kiranta Murtala saiyaki dauka ta bala'in damu tarasa wani kalan iskanci ne wanan yake mata, idan kuma ta tuna haka saita tuna wanda itama taje tamai sabida yarinyar dabaimasan da zamanta ba.