Sashe 2
Kida A Ruwa Part 4 Complete Hausa Novel · about 5 min read
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number 👇_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number👇_*
*+234 903 234 5899*
*_Maza ku matso MASOYAN Bilyn Abdull da IDANU suka hana karatun novels...._*
*_Tofa Bilyn ku ta samo muku hanya mai sauƙi da kina aiki, ko kina kwance kina hutawa, ko kina inda baki son yawan surutu earpiece ɗinki kawai zaki maƙala a kunne ko Bluetooth kisha sauraren littafin KIƊA A RUWA.... Cikin sauƙi.... 💃_*
*_Kar dai na cika ku da zance. Zamu fara saida littafin KIƊA A RUWA.... Na saurare (Audio) kenan akan farashi mai sauƙi da rahusa._*
*_Akwai VVIP AREWAPEN kenan 💃_*
*_Akwai VIP Telegram 💃_*
*_(Ƴan WhatsApp ku haƙura kawai ƴan ta'addar bati sunfi yawa a cikinku gaskiya tsoron rashin m ɗinku nake 😂🤣)_*
*_Telegram Audio 2k ne kacal ba tsada 💃. Sai kusaka ta wannan account ɗin👇_*
_(2k)_
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (2k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya: 👇_*
*_Telegram Number 09032345899_*
*_Ƴan NIGER🇳🇪 kuma bazamu barku a baya ba in sha ALLAHU zaku biya (Telegram vip 1,500 CFA) domin littafin KIƊA A RUWA..... na ji Audio-vocal. Sai ki biya tanan👇_*.
_(1,500 CFA)_
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 1,500 CFA vip telegram*
_Shaidar biya👇_
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_AREWAPEN (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_Ƴan WhatsApp kuzo muyi shawara idan zaku iya amana ayi harkar nan daku 😂, dan bana son a barku a baya duk da dai bakwa ji, ba raga min zakuyi ba na sani duk da ƙaunar da nake muku 🤣😂._*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*
*_Typing📲_*
*_💦KIƊA A RUWA...!!💦_*
*_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_*
*_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_*
_Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._
*_Masu fama da matsalar idanu kuma naku ya fara sauka a AREWAPEN faka-faka AUDIO da zafinsa. Book 1 zaku sameshi a cikin book 1. Book 2 na tare da book 2 shima. 💃💃😘😘😀_*
*_GENERAL FICTION_*
_Wannan labari ƙirƙirarre ne. Sunaye, wurare, da abubuwan da suka faru duk ƙirƙira ne, ba su da alaƙa da gaskiya ko wani, koda Bilyn Abdull ce 😂._
*_BOOK 4_*
_Chapter 2_
__________________
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
..........“Mutuminka fa ya shiga TARKON MU. Yanzu haka yana cikin komar”.
“Kuttt..... Kasa zanyi ashariya ma. Wai da gaske ko wasa?”.
“Wlhy da gaske”.
“Da ƙyau na wajena. Yanzu miye next?”.
“Turama Boss saƙo.”
“Ba ance baya ƙasar ba?”.
“Eh tabbas baya nan. Amma kasan tunba yau ba yana amfani da layinsa aduk inda yake”.
“Haka ne. Yanzu yaushe zamu haɗu? Dan nima gobe nake saka ran Baba zai ganni. Saboda na matsa da ajiye masa sakwanin buƙatar hakan a duk inda nasan zai gani”.
“Kayi ƙyan kai. Inaga mu bari kawai sai kaje to”.
“Okay, sai na jika ko ka jini”.
Daga haka sukai sallama....
###########
Sosai Jiddah ta sake yima Nabeeha nasiha. Dan washe gari a gidan ta kusa yini. Sai dai sashen Mammah ta fara shiga. Tafi kuma awanni uku acan kafin ta dawo nan. Dan har sashen amare ta shiga da nasu Lailah.
Lokacin data shiga sashen Nabeeha ta cika tai fam da fushi. Dan tun ɗazun Nana ta kawo mata gulmar zuwan nata. Jiddah tai dariya a zuciya. Kafin ta zauna tana lallashinta dan yanzu al'amarin na ƴar uwarta ya fara kaita ga tsoro. Ta fahimci bayan halin banza da zugar mutane akwai wautar ƴaƴan fari data haɗu da gatan da suka samu da rayuwa cikin al'adun da ba nasu ba duk suna taka rawa. Sai kuma halayya da masu iya magana ke kira zanen dushe. Irin su Nabeeha kuma zai yi wuya a samu tankwaruwarsu cikin sauƙi. A wani lokacin ma zasu dinga yin tufƙa ne kawai da warwara saboda rashin freedom ɗin kai daga zama masu ra'ayin kansu.
Bayan nasiha ta zube mata magunguna, wasu ma a take tace ta sha su. Sannan ta fara da roƙonta kan tsayawa a ibada. “Aunty Ibada Abu ne mai amfani ga ɗan adam tamkar abinci da gangar jiki. Idan ka yawaita yin ƙyaƙyƙyawa sai ka zama mai nutsuwa da yawan kwarjini. Idan ka fi maida hankali ga yin aci barkatai sai komai ya ƙwace maka hatta kanka baka iya samarwa ƙa'idoji. Nasan bazai yiwu ki canja a lokaci guda ba, amma a hankali kina addu'a da yawaita ibada sai kiga tamkar tsuntsu komai ya tashi a kanki. Sannan zakiji sauƙin wannan zafin kishin naki na rashin nutsuwa. Dan duk mace mai irin kishi ki zaki sameta a wahale ne. Tauraron ta baya haske ga miji sam, sannan duk gaskiyarta mutane kan gaza fahimtarta. Ya kamata ki ɗau darasi daga abinda ya faru a baya wanda shine kike girba, nayi imanin zakiyi dariya dan UBANGIJI mai gafara ne, duk kuma yanda Yaya Haysam ya kai ga jin zafinki zai huce kamar komai bai faru ba. Dan ma ke baƙya bin abubuwa a hankali da tuni kin sauke masa shi komai ya daidaita. Amma ki sani in har kina son cigaba da zama lafiya wlhy dole sai kin karɓi wannan ƘADDARAR, sannan sai kin cire ma kanki tsanar ƴan uwansa. Aunty Nabeeha ki dinga tuna koda ba aure tsakaninki da Yaya Haysam tamkar ƴan uwa suke a garemu na jini, tun bamu san kammu ba Abbah yasha gaya mana Abban su shine masoyi mafi daraja a zuciyarsa da har ya mutu bazai daina kuka rasa shi ba. Mahaifinmu na ma mahaifinsu irin wannan soyayyar sai mu mu kasa son su? Sannan su kansu suna son mu, duba fa kiga hatta aurena Yaya Haysam ne yay komai duk da a lokacin bashi da komai, sannan duk rikicin da Momy ta nuna a aurenku da cin zarafin Mammah basu taɓa ɗaga kai sun kalleta ba. Dan ALLAH ki daina biye ma Momy tana ruruta miki ƙiyayyar waɗanda basu miki komai ba a zuciya. Kina son mijinki, dole kiso danginsa idan kina son zama lafiya. A rayuwar aure bafa da miji kawai ake yinta ba, dole harda danginsa, da ALLAH ya baku haihuwa yaya zakiyi tunda jininsu ne ƴaƴan?”.
Nabeeha ta ɗan ja ajiyar zuciya, cikin katse Jiddah ta ce, “Sister wani abun bazaki gane shi ba, amma kawai bari zan duba”.
Badan Jiddan taso ba ta ƙyaleta. Amma ta fahimci zantukanta wasu sun shiga kunnen Nabeeha wasu ko sun wuce ne kawai. Bata sake mata magana ba dan tasan UBANGIJI ne fa kawai mai shiryarwa ba mutane ba. Zata cigaba da mata addu'a da nasihar ko za'a dace....
%%%%%%