← Book details Kida A Ruwa Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 27

Sashe 13

Kida A Ruwa Part 4 Complete Hausa Novel · about 6 min read

     Anan kam hankali kwance Dadah da Nimrah suka sha barcin su. Dan basu tashi ba sai azhar. Bayan sunyi wanka suka fito domin karyawa da lunch ɗin da aka shirya musu. Anan ne ya kunna television dan yasan zuwa yanzu ta fashe. Ta fashe ɗin kuwa. Dan duk inda ka latso in har gidan tvn ƙasar ne da ake saka news abinda ke kai kawo kenan wannan batun kisa da ba'a game tantance waye ba. Nimrah da bata san abinda ke faruwa ba koma ace bata fahimta ba ta shiga jeroma Dadah tambaya.
        Nuna mata yay shima yanzu yake ganin labarin. Sannan bai san ma akan waye ake magana ba. Amma alamu sun nuna koma waye babba ne. Ta shiga layin ƴan jima mi da nuna mamaki. Daga haka ta saki zancen ta kama sabgarta. Dan sun fara cin abincin kenan ta ajiye spoon tace, “Yauwa Dadah ina Chocolate ɗina da kace?”.
        “Wane Chocolate?”.
     Ya faɗa batare daya kalleta ba.
Fuska ta ɓata. “Dadah harka manta. Jiya fa kace zaka saya min?”. Ta ƙare maganar idanunta na cika da ƙwalla. Sai a lokacin ya ɗan juyo ya kalleta da wani slowly look. Bakin ta sake tura masa tana matso hawayen ƙaryar. Kauda idanunsa yayi.
       “Kwaɗayayya, idan lips ɗin nan basu koma ba yanzu zasu ji a jikinsu”.
   Ya faɗa cike da basarwa yana tura mata bag ɗin daya shigo da shi jiya. Bakinta ya washe, ta ɗauka da sauri ta fara buɗewa tana dariya. Wasu haɗaɗɗun Chocolate guda biyar suka bayyana. Gashi an musu wani deco mai ɗan banzan ƙyau na masoya.
       “Thank you Dadah na”.
Ta faɗa tana kai fuskarta inda tashi take ta sumbaci kumatunsa. Kaɗan ya murmusa yana cin abincinsa da mata kallon gefen ido batare da yace komai ba. Bata sake bi takan abincin da suke ci ba ita kam ta hau buɗe Chocolate ɗin. Gutsirar farko tace, “Woow Dadah yummy”.
    Yanda tai maganar tana wani lumshe ido da ɗaga hannunta ta haɗa babban yatsarta da manuniya👌sai tai masa so cute. Zamansa ya gyara kawai yana kallonta. Sai da taci kusan rabi sannan ta ɗakko ɗaya ta miƙa masa.
        Kai ya girgiza mata.
Ta ce, “Akwai daɗi fa?”.
   “Sai dai ki bani na bakin ki”...........✍️

_Zaku sameshi a waɗan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._

*_NIGER🇳🇪- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*

_Shaidar biya👇_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*

*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*

*_Shaidar biya: 👇_*
*_Telegram Number 09032345899_*

*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_WHATSAPP (500)_*

*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*

*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*

*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*

*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*

*_WhatsApp Number 👇_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number👇_*
*+234 903 234 5899*

*_Maza ku matso MASOYAN Bilyn Abdull da IDANU suka hana karatun novels...._*

*_Tofa Bilyn ku ta samo muku hanya mai sauƙi da kina aiki, ko kina kwance kina hutawa, ko kina inda baki son yawan surutu earpiece ɗinki kawai zaki maƙala a kunne ko Bluetooth kisha sauraren littafin KIƊA A RUWA.... Cikin sauƙi.... 💃_*

*_Kar dai na cika ku da zance. Zamu fara saida littafin KIƊA A RUWA.... Na saurare (Audio) kenan akan farashi mai sauƙi da rahusa._*

*_Akwai VVIP AREWAPEN kenan 💃_*

*_Akwai VIP Telegram 💃_*

*_(Ƴan WhatsApp ku haƙura kawai ƴan ta'addar bati sunfi yawa a cikinku gaskiya tsoron rashin m ɗinku nake 😂🤣)_*

*_Telegram Audio 2k ne kacal ba tsada 💃. Sai kusaka ta wannan account ɗin👇_*

_(2k)_

*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*

*_KATI MTN (2k)_*
*_09032345899_*

*_Shaidar biya: 👇_*
*_Telegram Number 09032345899_*

*_Ƴan NIGER🇳🇪 kuma bazamu barku a baya ba in sha ALLAHU zaku biya (Telegram vip 1,500 CFA) domin littafin KIƊA A RUWA..... na ji Audio-vocal. Sai ki biya tanan👇_*.

_(1,500 CFA)_
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*

*Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 1,500 CFA vip telegram*

_Shaidar biya👇_

*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*

*_AREWAPEN (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull

*_Ƴan WhatsApp kuzo muyi shawara idan zaku iya amana ayi harkar nan daku 😂, dan bana son a barku a baya duk da dai bakwa ji, ba raga min zakuyi ba na sani duk da ƙaunar da nake muku 🤣😂._*

*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*
[22/05, 8:12 pm] Halima KW BZ: *_Typing📲_*

*_💦KIƊA A RUWA...!!💦_*

*_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_*

*_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_*
_Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._

*_Masu fama da matsalar idanu kuma naku ya fara sauka a AREWAPEN faka-faka AUDIO da zafinsa. Book 1 zaku sameshi a cikin book 1. Book 2 na tare da book 2 shima. 💃💃😘😘😀_*

*_GENERAL FICTION_*

_Wannan labari ƙirƙirarre ne. Sunaye, wurare, da abubuwan da suka faru duk ƙirƙira ne, ba su da alaƙa da gaskiya ko wani, koda Bilyn Abdull ce 😂._

*_BOOK 4_*
_Chapter 10_

__________________
__________________

*_TELEGRAM GROUP_*

https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk

*_WHATSAPP CHANNEL_*

https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F

*_TIKTOK_*

https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/

*_INSTAGRAM_*

https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv

______________________

.........Yanzun kam idanu ta waro ta ce, “Dadah na bakina fa?. Kazanta kenan”.
     “Bakya so naci ashe”.
  Ya bata amsa yana ɗauke kansa.
Gani tai kamar fuskarsa ta canja. Jiki a sanyaye ta ce, “Dadah kayi fushi ne?”.
     Shiru yay mata. Ya kuma ƙi kallonta. Dan tana faɗar haka ya samu idea. Fiki-fiki ta fara yi da idanu, sai kuma ta miƙe a inda take ta koma gabansa ta tsaya. Bai kalleta ba yanzun ma. Ta runmtse idanunta tana kokawa da shawarar zuciyarta. Ganin wankin hula dai zai kaita dare ta amince. Chocolate ɗin ta gutsira a bakinta, cikin irin zan baka mamaki ɗin nan ta durƙusa gabansa. A bazata kawai yaji ta kama masa fuska da ƴan hannayenta. Babu shiri ya ɗago ido zai kalleta, tare da buɗe lips zai yi magana ta ɗora nata akan nashin kawai ta fara juye masa Chocolate ɗin bakin nata daya fara narkewa a cikin nashin.
      Har a gayama ɗan Mammah tsokalar faɗa, bayan shi ɗin mai faɗa da cikawa ne. Shifa wannan ƙudan zuman ko baiji ƙamshin turare ba bi yake, sannan ya bada harbi. Nimrah dake tunanin tazo goge hadda sai ita aka goge mata tata haddar.
       Abu kamar wasa salon na Nimrah ya tafi da Dadah, gaba ɗaya jikinsa ya gama tsinkewa. Tun yana iya jin zai jure har komai ya koma ƙwace masa. Gata zuwa yanzu a jikinsa take, dan tuni ya ɗagota daga ƙasan da take durƙushe ya maidota kan ƙafafunsa.. Kayanta da suka takurama duniyarsa daman ya shiga saɓilewa a hankali. Hankalin Nimrah ya tashi, dan tunda ya ajiyeta a jikinsa fa hankalinta ya dawo jikinta. Da ƙyar ta dai daure ta ƙara danne kanta domin son ganin ina wasan zai tsaya, sai dai mi, yana gama maidata yanda yake so, ya saki lips ɗin ya fara mata wata kalar shinshishina yana bin ƙamshin turarenta dake neman canja masa planing a kanta, na bin komai sannu a hankali bada gaggawa ba, ba kuma da cutarwa ba kwanaki bayan kwanaki.
     Uhmm inji mai ciwon haƙori. Lamari dai ya ɓaci, Dadah ya murje ido a falon jirgi zai ɗora ma Little Shadow sabon karatu. Hakan kuma ce ta kasance. Bai ma farga da mi yay ɗin ba sai bayan shuɗewar wani lokaci da Madam Nimrah sarkin cika baki ta gama gane shifa zaki zaki ne. Sannan karatun manya yaro ko ya hau dutsen dala ba lallai ya iya hango rubutun ba ta cikin sauƙi. Sai ga yarinya ta koma rusar kuka da neman ɗauki. Daga ƙarshe dai ya kimtsa, ya kuma killace kayansa a yanda ya dace sannan ya koma murmurshin ƙeta...

{•••}••{•••}••{•••}
Chapter 13 · 0% Book details