Sashe 18
Kida A Ruwa Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan an idar da salla basu biya ko ina ba suka dawo nan gidan. So suke su ci abinci anan sannan su tafi gaida Baffah da Uncle Nasiru. Shigowar su Ja'afar kenan suma. Suna fitowa a motoci sai gasu Dadahn. Cikin kiciɓus akai haɗuwar ragabza tsaƙanin Dadah da Mole. Ga kuma Sanda daya gama daburcewa..
Idan akace muku Dadah to kawai kuyi ruff da bakin ku. Dan kuwa zaku sha mamaki idan nace muku kallo ɗaya yayma Mole ya ɗauke kansa. Sanda kam yi yay kamar bai ganshi ba. Hasali ma da hannu ya amsa musu gaisuwa. Sai kuma ƙannesa suka zagaye su. Daga haka suka shige ciki akabar Mole da zufa Sanda da jin fitsari na neman kufce masa...
Dadah baiyi mamakin ganin ƙannen nasa ba. Sai ma Biebah ce ke ɓoye-ɓoye dan tasan tayi saurin zuwa gida. Ilai kuwa da Dadah ya kafeta da ido sai duƙar da kanta tayi tana addu'a. Bai ce mata komai ba ya ƙarasa inda Mammah take shi da Daddy Imran. Su Aheel dake riƙe da hannun Dadah ƙafa da ƙafa duk suka jingina a jikinsu.
Gwaggo Khadijah da Mammah suka gaida. Gwaggo Khadijah na jera ma Dadah sannu da dawowa. Su Aunty Mommy ma duk suka zo suna gaishe su. Harda Biebah da ke fatan kar Dadah yay mata faɗa. Alhamdullahi kuma baiyi ɗin ba. Ruƙayya da Nimrah ne kawai babu. Sai da suka miƙe domin zuwa dining da aka cika da kanyan abinci kala-kala sannan. Dai-dai lokacin Nimrah da su Mimi suka saka ta sake sabon kwalliya ke fitowa daga kitchen ɗauke da jug na glass da aka zuba ruwan tataccen tuffa da strawberry, dariyar hirar da suke yi da Ruky take yi a hankali. A kan Dadah idanunta suka fara sauka.
Dan ya kai zaune kenan a kujerar da Bilal ya gyara masa ne. Kawar wa yay cike da basarwa ganin yanda ta tsaya cak kamar wadda akama tsawa. Sai da Daddy Imran dake murmushi ya furta, “Daughter ƙaraso mana.”
Ɓoyayyar ajiyar zuciya ta ɗanyi. Ta ɗaga ƙafafunta da ƙyar ta iso tana ajiye jug ɗin. A karo na biyu suka sake haɗa ido da Dadahn dake mata kallon ƙasan ido. Ita ta fara kawar da nata yanzu. Fuskarta da murmushi ta zagaya inda Daddy Imran yake tana gyara galenta ta duƙa tana gaishe shi. Da kulawa ya amsa mata da tambayarta fatan dawowa lafiya?. Kasa amsawa tayi. Sai ma ta koma tambayarsa ya su Ammie da Lolo da Yaya Khalifa?. Yace mata suna lafiya maybe ma ta gansu sun zo anjima.
Tayi fatan ALLAH yasa su zo ɗin kafin ta maida akalar gaisuwar tata kan Dadah. Dan cike da dakiya tamkar yanda suke gaishe shi a da ta ce. “Dadah ina wuni?”.
“Kina lafiya?”.
Ya amsa mata shima da normal voice batare daya kalleta ba. Ma'aruff da Ja'afar suka mintsini juna ta ƙasan table. Yayi da Ammar da Bilal sukai sigina da ido. Hakama su Aunty Ummi abin sai ya basu dariya. Sannan mamakin Nimrah na kashe su. Yarinyar akwai shegen wayo da iya taku. Su Shariffa dai babu damar magana saboda suna matuƙar jin nauyin Dadah. Garama Asma'u da Ruky kallon uba suke masa. Dan su basa jin Dadah nada banbanci da Daddyn su. Dan cike da farin ciki Ruƙayya ma dake fitowa a kitchen yanzu ta ƙaraso inda yake tana masa sannu da zuwa.
Dadah dake kallon ta da ɗan murmurshi ya amsa. Da ƴar tsokana ya ce, “Ina, ina Baby ta taddo Asma'u Mammah?”.
Dariya Ruky ta sanya da kowa dake wajen tana rufe fuska. Hakama Mammah dake bashi amsa da “Maybe yau da daddare ne”.
Sabuwar dariya suka sanya. Banda shi dake ɗan mitsilin murmurshi kawai idonsa akan Nimrah dake zubama Gwaggo Khadijah tuwo. Dan ita da Mammah shi akai musu. Saboda kawai yana son tazo kusa da shi ya ce, “Zoki bani tuwon nan nasu Gwaggo”.
Yanda yay maganar da dakewa itama haka ta amsa masa da girmamawa. Bayan ta kammala da Gwaggon ta zagaya inda yake dan Asma'u ke zubama Mammah. Ata kusa da shi inda ta tsaya Adeel ne zaune. Ta ɗayan gefen kuma Daddy Imran. Dan haka ta tsaya ata wajen Adeel ɗin. Wani irin shige masa hanci da mayataccen ƙamshinta yayi sai da ya ja numfashi da ƙyar. Itama nashi ƙamshin ba ƙaranin tasiri yay mata ba a gangar jiki da ruhi. Ta dai danne kamar yanda shima ya basar
Ta saka tuwo ta ɗauka spoon zata saka masa a kan plate ɗin kafin ta zuba miya ya faki idon kowa ya mintsine ta a cinya ba arziƙi ta saki spoon ɗin ya faɗi ƙasa. Kaf wajen nan babu wanda zai ce ga yanda akai, dan haka suka shiga mata sorry. Shi ko fishaa yama kalleta ya ɗauke kansa bai ce komai ba. Dole ta kai duƙe ƙasan table ɗin zata ɗakko spoon ɗin. Dama can hannayensa a saman jikinsa suke. Dan haka yay amfani da damar ya cafke ɗayan hannun Nimrah cikin nashi. Dan ta riga ta kai duƙe babu mai ganinsu. Sannan ya take cokalin da ƙafa.........✍️
In ban tonawa Dadah asiri ba ku ce ni ba Jikan Man Musa bace🤣🤣🤣🤣🏃🏼♀️🏃🏼♀️.
_Zaku sameshi a waɗan nan manhajar guda uku in sha ALLAHU._
*_NIGER🇳🇪- (500 CFA) (Telegram vip 1000 CFA)_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*_Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 500 CFA ko vip telegram 1000 CFA_*
_Shaidar biya👇_
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_TELEGRAM VIP 1000 (1K)_*
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (1k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya: 👇_*
*_Telegram Number 09032345899_*
*_AREWABOOKS (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_WHATSAPP (500)_*
*1487616276*
*_Access Bank_*
*_Bilkisa Ibrahim Musa_*
*_Kati MTN:- (500)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya:-_*
*_Whatsapp Number +234 805 568 7449_*
*_MASU SON A TALLATA MUSU KAYANSU SUMA_*
*_WhatsApp Number 👇_*
*+234 805 568 7449*
*_Telegram Number👇_*
*+234 903 234 5899*
*_Maza ku matso MASOYAN Bilyn Abdull da IDANU suka hana karatun novels...._*
*_Tofa Bilyn ku ta samo muku hanya mai sauƙi da kina aiki, ko kina kwance kina hutawa, ko kina inda baki son yawan surutu earpiece ɗinki kawai zaki maƙala a kunne ko Bluetooth kisha sauraren littafin KIƊA A RUWA.... Cikin sauƙi.... 💃_*
*_Kar dai na cika ku da zance. Zamu fara saida littafin KIƊA A RUWA.... Na saurare (Audio) kenan akan farashi mai sauƙi da rahusa._*
*_Akwai VVIP AREWAPEN kenan 💃_*
*_Akwai VIP Telegram 💃_*
*_(Ƴan WhatsApp ku haƙura kawai ƴan ta'addar bati sunfi yawa a cikinku gaskiya tsoron rashin m ɗinku nake 😂🤣)_*
*_Telegram Audio 2k ne kacal ba tsada 💃. Sai kusaka ta wannan account ɗin👇_*
_(2k)_
*9032345899*
*_Moniepoint MFB_*
*_BILKISU MUSA IBRAHIM_*
*_KATI MTN (2k)_*
*_09032345899_*
*_Shaidar biya: 👇_*
*_Telegram Number 09032345899_*
*_Ƴan NIGER🇳🇪 kuma bazamu barku a baya ba in sha ALLAHU zaku biya (Telegram vip 1,500 CFA) domin littafin KIƊA A RUWA..... na ji Audio-vocal. Sai ki biya tanan👇_*.
_(1,500 CFA)_
*_+227 98 94 12 81_*
*_My NITA_*
*Zaku iya kuma tura katin Airtel na ƙasar NIGER shima 1,500 CFA vip telegram*
_Shaidar biya👇_
*_Whatsapp number_*
*_+227 98 94 12 81_*
*_AREWAPEN (Vvip)_*
*_Chapters & Audio_*
@BilynAbdull
*_Ƴan WhatsApp kuzo muyi shawara idan zaku iya amana ayi harkar nan daku 😂, dan bana son a barku a baya duk da dai bakwa ji, ba raga min zakuyi ba na sani duk da ƙaunar da nake muku 🤣😂._*
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu 😭🙏_*
[01/06, 1:46 pm] Halima KW BZ: *_Typing📲_*
*_💦KIƊA A RUWA...!!💦_*
*_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_*
*_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_*
_Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._
*_Masu fama da matsalar idanu kuma naku ya fara sauka a AREWAPEN faka-faka AUDIO da zafinsa. Book 1 zaku sameshi a cikin book 1. Book 2 na tare da book 2 shima. 💃💃😘😘😀_*
*_GENERAL FICTION_*
_Wannan labari ƙirƙirarre ne. Sunaye, wurare, da abubuwan da suka faru duk ƙirƙira ne, ba su da alaƙa da gaskiya ko wani, koda Bilyn Abdull ce 😂._
*_BOOK 4_*
_Chapter 16_
__________________
__________________
*_TELEGRAM GROUP_*
https://t.me/+erpSeN2ssqgwYTdk
*_WHATSAPP CHANNEL_*
https://whatsapp.com/channel/0029VbBMI7RLY6d9zU893c1F
*_TIKTOK_*
https://vt.tiktok.com/ZSDkPqMm1/
*_INSTAGRAM_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
______________________
........Yana shigowa sashensa da fuskar Nabeeha da ke zaune tana lissafin mintuna ta cika fam ya fara cin karo. Shi abin ma sai yaso bashi dariya. Bai dai yi ba, sai ma a ransa ayyanawa yake (Dole maza masu mata da yawa su samu hawan jin.....)
Tunanin nasa ya yanke, sakamakon isowar Nabeeha inda yake. Da farko kamar zata rungumesa sai kuma ta tsaya cak. Yanda ta buɗe hanci tana shinshinarsa kamar wata mage dake son gano inda kifi yake yasa shi fahimtar ta. Sai dai kafin ma yay magana idonta ya ciko da ƙwalla. “Amma kana ganin hakan adalci ne? Ni ce da kai kaje kana kasancewa da wata?”.
Shi dai kallonta kawai yake, sai kuma ya kawar da kansa yana kallon agogon hannunsa. Kafin ya sake maido idanun nasa kanta. Sai kuma ya ɗan duƙo kansa saitin kunnenta. “Ita wadda ta kawo miki gulmar bata haɗa miki da lokacin shigowata bane?”.
Cike da takaici ta ce, “Koma dai miye ai sai ka dinga jin tsoron ALLAH. Kun je kunyi sati biyu bance komai ba. Kun dawo ɗin ma nawa lokacin da ita zaka raba”.
Fuuu tai shirin barin wajen. Hannunta ya riƙo ya maido ta gabansa. Batare da yayi magana ba kawai ya rungumeta. Zazzamewa ta shiga yi da sake faɗin, “Ni sake ni. Kaje ka gama rungume wata banza zaka zo ka samin wannan ƙazamin turaren nata a jiki.”
Sakin nata kuwa yayi, bai kuma sake cewa komai ba ya raɓata zai wuce. Karaf kuwa sai idonta akan wuyansa dake zane da shatin lips ɗin janbakin Nimrah. Saukar hannunta kawai yaji akan wuyan nashi, ta shafo jambakin tana nuna masa. Da rawar murya ta ce, “Oh har saƙo ta baka kazo min da shi?”.
Dadah ya kai hannunsa saman goshi ya murza da ƙarfi. Shi bai san tsakanin Nimrah da Nabeeha ɗin ma wake son maida shi mahaukaci ba kam. Rashin abin faɗa ya sashi zagayeta kawai ya cigaba da tafiyar sa.....