Sashe 2
Kauyen Yar Kadde Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"" Kum...........,yimin shiru malam, ai ba haka bane kad'ai hanyan da za'a taimaka musu ba, kuna iya nemo wasu kukai masu ba yarona ba, mami taimako fah kuma ma babu ruwan mumu bamu muka turasa ba, Allah mami har ina shi'awan idan yagama bautan 'kasan sai mune masa aiki koni nar'inka biya tunda aikin laddane"".
Cikin fad'a "" tace tofar da yamun bakin ka ba'inda yarona zashi ka tura matarka mana ainaga aikin ta ne"".
Auwal yace "" mami duk nagane su so kawai suke yaronki ya'kara baki wani cuta ya kama mikini, ba'kin ciki kawai suke dani"" hararan sa yayan yayi ganin zai sake magana sai yayi kamar zai makeshi sai yayi shiru tare da mi'kewa yana tura baki.
"" Bebyna muje, ke kuma ina Akram da Mufida?" Yace da matar babban yayan tasa, "suna gidan mu,"" yayi amma aikin san yau nan gidan suke wuni tare dani to shi kenan na barku lafia "" yace yana mai ri'ke da hannun iman.
***
Haka maman tata tagama mata fad'a ko gezau, haka ta tasa 'keyar ta sukayi gida. Suna komawa wanke wanke tafara domin batayi ba ta tafi, maman kuma ta tafi kasuwa domin yo cafenen girki.
Koda Joy tagama ta gara gida sai ta sakayo gidan tayi gidan su Aisha 'kawar ta.
Bayan ta gaida iyayen Aishan sai ta shiga d'akin Aishan, da farin ciki ta rungume ta kai kace sun dad'e basu had'u ba.
Fira suka farayi duk da Joy ba wani fira take ba domin bata iya surutu ba miskilace na'karashe, suna tsanani 'kaunar junan su ita da Aisah akwai kyakkyawa fahimta a tsakanin su.
Iyayen Aisha basu ta'ba karanta ko 'kamanta ba, suna nuna mata soyayya irin ta yada suke nunawa Aisha domin suna mata 'kwad'ayin musulunci.
Wacece Joy?
Joy dai haifaffiyar Abia state ne, maman ta Gloria 'yar garin abia ne, iyayen ta haifafun garin ne, su arnane gaba da baya, iyayen ta ita kad'ai suka haifa sai suka d'au son duniya suka d'aura mata uban ta ba wani mai shi bane sai dai rufin asiri.
A hakan bai hana kulawa da 'yar tasa fiye da tsamanin Kuba masu karatu.
Watarana Allah ya had'a Gloria da wani musulmi, ba'kone ba d'an gari bane , soyayya suke sosai batare da sanin iyayen ta ba, sanda soyayya tai nisa sanan ta sanar musu suka nuna basu amince ba, tayi kamar zatai hauka, ciwo riris kamar zata mutu.
Badon iyayen sunso ba suka amince, amma da sharad'in idan wani abu ya taso karta nemesu, haka ko tayarda batare da tasan asalin mutumin ba sukaje sukai aure.
Auren su da wata uku yayi had'ari ya mutu, tayi kuma kamar me haka ta ha'kura.
Komawa wurin iyayen ta tayi suka'ki kar'banta, don haka sai tabar garin tayo nasarawa state cikin wani gari mai suna 'YAR KADDE.
Zuwanta garinne tafara laulayi, anane ta haifi Joy don haka joy batasan kowa nata ba sai maman ta sai gidan su Aisha.
Tare suka gama primary school d'in garin baban su Aisha yane ma musu wani acikin gari suke tafiya.
Wannan shine ta'kaitaccen tarihin joy.
More comments more typing.
Share & comment pls🙏🏻🙏🏻🙏🏻🙏🏻
[11/5, 9:49 PM] Safeeya Aliyu: 🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳
*'KAUYEN 'YAR KADDE*
🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳
(Ta'kai taccen labari)
Story & written by: Safiyya Aliyu Wakili
💫DA BAZAR MU WRITER'S ASS💫
We are here to make you happy, smile, educate and realized that we are best among all........ DA BAZAR MU MUKE TUN'KAHO
LITTAFAN MARUBUCIYAN:-
*MASAUKIN SO*
*SHI NAKE JIRA*
*BA JINSIN MU BACE*
*HAMDIYA DA HAMNA*
Dedicated to Muhammad Ahmad Bashir
Bismillahir Rahamanir Rahim
🅿5⃣to6⃣
Yau Monday, Monday tushen aiki wanda akace ko bature na tsoron sa, Joy ce zaune cikin uniform d'inta, mai kalar white and green, karya wa take cikin natsuwa. Tana idar da karyawan ta d'au bag d'in ta, cikin sanyi murya mai za'ki ta kalli maman ta tana mai cewa "" mama na tafi, to my dota a kula banda wasa kullum ina mai gargad'in ki daki kula kiyi karatu domin shine gatan ki idan kika kula yesu zai dafa miki, kije Allah tsare banda shashshanci.""
Cikin gamsuwa da zancen uwan ta gyad'a kai tare da fita daga d'akin.
A 'kofar gidan suka had'u da Aisha saura kad'an su gwara kai, dariya Aisha tayi tare da cewa "" inace baki shirya bane, naga har kusan 8pm gashi mashin na mana wuya anan balle muhau, kisan idan munyi latti basu d'aga mana 'kafa basu duban daga nesa muke"".
Smile joy tayi tare da cewa "" muje parrot ai ko magan nan naki yasa mu'kara makara, eh naji ai guma ni, anfi san mutum mai surutu da kurma"" murmushi still ta sakeyi batare da sake ce da ita komai ba.
Tafiya suke cikin natsuwa, majalisa dai tanan yauma kamar kullum, kuma mafiya yawancin masu zaman wurin 'yan iskan 'KAUYEN ne, kuma suna zama kawai domin gani suran jikin dake rikitasu, yake hanasu sukuni, dare ma saboda tsabar jaraba ya hanasu barci isah ko saboda tsanani son da yake mata yakan sa har yagamsar da kansa da dare saboda tunanin ta da yake yawanyi.
Yana son tunkaran ta ko nace dukansu ko don bu'katarsu amma kwarjinin da take musu yake musu shamaki.
Tunda ya hangota yake matse 'kafa, haka suka wuce su basu bar kallon suba, har sai da suka 'kule musu.
"" Kai wallahi wad'ancan gayun 'yan iskane , sun cika kallon mutane, ina lura dasu idan suka ganki kamar mayu harda lashe baki suke"" Aisha tayi zance tana dariya, ta'be baki joy tayi ba tare da ta kokula zancen nata ba, domin sam basa gaban ta.
Itama sarai tana lura dasu sosai.
Sai da suka kusa barin garin sannan suka sami mashin guda d'aya, kamar yadda suka saba haka sukai wato hawa su biyu.
Sai makaranta, sai muce a dawo lafia su Joy.........
***
Ga Muhammad Auwal kuwa barcin sa kawai yake ta shararawa a safiyar Monday bayan yasan Dady yace lallai yau ya wuce idan ba haka ba ransa zai mugun 'baci.
Mami ta shigo yakai sau biyar bai tashi ba, haka ma yanzu ta le'ko haka zalika bai tashi ba, don haka 'karisawa gare sa tayi tare da niyan tada sa, domin tana tsoron Allah ta tana tsoron mijin ta.
"" Son tashi haka don Allah, tukan Dadyn ka yafarga baka shirya ba"" tace tana mai girgiza shi.
Mi'ka yayi tare da shagwa'ba fuska tare sauke lumsheshun idanuwan sa a fuskan ta.
"" Mami kin tasheni ina barci na mai dad'i bayan kisan sai one o'clock zan tashi, please mamina in koma"" girgiza kai tayi tana mai jinzafin ba yadda zatai da mai gidan nata.
Ganin ta cikin tsananin damuwa sai yaji baiji dad'in hakan ba don haka sai yasakin mata murmushi tare da cewa "" mamina bar damuwa zan rin'ka dawo wa kullum bashine damuwanki ba?, a'a son ban yadda ba bason yawan bin mota ga gari mai nisa bari kawai, kuma ma Dadyn ka yace wai sai Kai five month sanan zaka zo sau d'aya......ina mami bazan yada ba, bazan iya ba sam, komi dady sai yarin'ka tsauwalamin, why mami?"" Yace, kwalla na taruwa masa a ido.
Shafa fuskan sa tayi tare da cewa "" yi ha'kuri son tashi kawai mubar maganan nan tashi maza ka shirya kazo Ahmad ya yakai ka"". Bai sake cewa komai ba ya mi'ke.
Bayan ya fito d'aure da towel a jikin sa, d'aya kuma na hannun sa yana share kai.
Mami ya gani zaune tayi tagumi, yarda towel d'in hannun sa yayi da sauri tare da nufan ta.
Cire hannun da tai tagumin dashi yayi tare da cewa "" mami kibar damuwa nan don Allah, idan ba haka ba Allah bazani ba sai dai Dady ya kasheni"" yana mai d'aura kansa a cinyan ta.
'Digar hawayen sa yasa taji jikin ta yayi sanyi, don haka kauda damuwar dake kan fuskar ta tayi tare da share masa tana sakin murmushi ya'ke.
"" My boy, yaushe zaka zama jarimin mazane? kuka sam baima wuya, ehey sweetheart d'ina?"".
Zum'bura baki yayi tare da cewa "" mami nifa jarumine niba ragon maza bane"".
""Okay naji maida wu'kar, nunamin zahiri, maza shirya muje, ka tada hankali sister d'inka why Auwal? yanzu haka mijin ta yasanar min sai kuka take wai sai tazo Nigeria"".
"" Oh my god! sorry my heartbeat, mami nakasa jurewa ne, mami banso bata nan ba, naji bazan iya tafiya ba tare da nasanar mata ba"".
"" Mami na yanzu ya zanyi? oho ma sanda zaka sanar mata meyasa baka tambayeni ba sai yanzu, kasan dai ciwon ta baisan damuwa da hayaniya ko?, ance kar a gayamata, kasan lamarin tsakanin ku sai Allah bata son damuwar ka ko kad'an. Yanzu don Allah mamina bazaki kawo mafita ba, my love na can banso ciwon ta yatashi, kuma ma Allah mami said a nace mata takwantar da hankali ta, insha Allah babu abinda zai sami 'kanin ta. Ta kuma nunamin ba komai fah"" yace yana mai jin zafi a zuciyar sa.
Tausayi ya bata sosai ga time na tafiya don haka sai ta lallla'bashi tare da cewa "" maza shirya zansan yadda zanyi, Allah mami na?"" gyad'a masa kai tayi.
Turo baki yayi tare da marai rai ce, "" mami to kirata yanzu"" yace yana mi'ka mata wayar sa.
Ganin yadda ya marai rai ce, yasa ta nisa cikin tunani domin bata da abinda zata lallashi Rahama dashi, bata yadda da maganan kowa indai akan 'kannin nata ne, Indai bashi ne yace ba.
Don haka sai tace "" son kirata kace mata da yadda nka zaka insha shi kenan, ki tabbata mami zata yadda? Eh mana"".
Don haka bai sake cewa komai ba sai dealing number ta da yayi.
Da 'kar ya shawo kanta, tare da masa fatan alkhairi.
Wani gagarumin nfashi ya sauke.
Tare da rungume mami "" yes mamina ta ha'kuri, to haka dama nakeso maza shir........bata ko rufe baki ba taji ehun mijin ta.
Don haka sauri ya shirya dama trolley sa tujiya mami ta cika masa da kaya.
Koda suka fito sai fad'a yake, basu ce komai ba illah fita da sukayi gaba d'aya harda yayan sa Ahmad da zai kaisa........