Sashe 4
Karuwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Koda asuba daya shiga dakinta yaje don tashinta kamar yadda yabarta jiya haka ya sameta sai sharara bacci take . kurawa dan karamin lips dinta ido yayi yana imaging yadda wasu mazan suka tsotseshi , take wani tsanarta takara shigarsa yana summing yadda zai azabtar da ita. Gyara kwanciyarta tayi haka yabama nononta daman gama fitowa, kuramai ido yazid yayi yana tuna yanzu wani kato yatabashi har ma ya tsotsa ....wani uban bugu ya maka mata a bambom dinta arazane tatashi tana yarfe hanu tareda rarraba ido. Wani mugun kallo yazid kebinta dashi....sai a sannan taganshi tsaye kanta yana sanye da farar jallabiyi. Kasa-kasa ta murguda baki takauda kanta gefe sannan tagyara rigarta..baikula da murguda bakin datayiba ,fuska a murtuke yace.."lokacin sallah yayi. " daga haka yafice . tsoki zahra taja tana kunkuni da dukanta da yayi tashige bathroom. Bayan ta ida sallah saida tai adduointa da azkhar kafin tatashi tafara gyara gidanta . zuwa 7:30am tagama gyare ko'ina tasa air freshener tareda turarukan wuta masu kamshi , itakanta saida abun ya burgeta . sama takoma zuwa bedroom dinta tana duba kayan da zatasa.
wani mini skart baki tadauko tareda karamar riga mara hanu wanda duk rabin kirjin mutum zaizama na awajene inyasa . bakin hula tadauko tareda panta (don bata fiye sa bra ba)ta ijiye kan bed tashigo wanka.
Misalin 10 yazid yafito yana sanye cikin kananan kaya blue T-shirt da black trouser. Sosea kayan ya amshi farar fatarsa , bakin gashin kansa yakwanta luf sai kamshi yake zubawa. Cikin isa da kasaita yake sauka daga steps din benen, ga kamshi da tun daga bude kofar dakinsa yake neman zautarsa baikara rikicewa ba saida ya haugota zaune a dining tana breakfast ta daura kafa daya kan daya ga santala2 n cinyoyinta a waje kamar na indiyawa suna ma yazid kwalele. Wani yarrr yaji jikinsa dasauri yadauke kansa tareda hade fuska ya karasa cikin falon. Kallo daya tamai tadauke kanta dakamar bazata gaidasaba saikuma tadan daga murya "ina kwana yaa yazid ."baiko kalli inda takeba yazauna kan daya daga cikin kujerun dake falon yazaro wayarsa yana faman dannawa. Tabe baki tayi hade da murgudawa taci gaba da cin abincinta . dauke flet din tayi gade da gyara gurin bayan takammala cin abinta tahaura sama cikin takunta na kasaita da Jan hankali. Dawani irin kallo yazid yabita wanda ni bansan nameye shiba.
Almost 20mins yana zaine gun yana danne2 daga bisani yatashi yay dining area don yi breakfast. Sosea breakfast din da mami ta aikomusu aymasa dadi , yasan duk yadda akayi mami dakanta taiyi....saida yagama cika cikinsa sannan yakoma cikin falon yakwanta. Karan wayarsa ne ta tadashi daga dan baccin daya fara a kwanciyar gun. Sunan mamin sane me yawo akan screen din ....shima murmushine ya bayyana kan fuskarsa yay pecking yana lumshe ido." Assalamu alaika my boy." Amsawa yay suka gaisa sai shakwaba yake zuba mata. "Boy kamanta dani tunda kayi amarya shine baka naimana ko?." Hade fuska yayi a zahiri, amma yace "kai mamina ni na'isa , bakijiba yau kadai da banganki ba kamar na tabe." Dan dariya mami tayi "kaidai fadi gaskiya boy. Ina zahran takene ?." Kara hade fuska yayi yabi inda tayi da harara ."amm mami tashiga ciki nikuma ina falo." "Ohk tau kaimata wayar zamu gaisa." "To mami innakai mata zankira." Sallama sukayi yakashe wayar. Wani takaicine ya turnikesa "wai nine zankaima yarinyar nan waya salon tarainani wtswwww yaja wani uban zaki yana mikewa tanyar stair d'in yabi yana mai kara tamke fuska.
Ahankali yake tura kofar harta bude gaba daya , Earpiece ne makale kunnanta takure wakar *nodo nodo* sai dance watake kamar ba gobe. Still yazid yayi agurin yana karema jikinta dake shaking kallo. Yakai minti biyu agun amma zahra batamasan da mutum a gunba . azuciye ya fincikota da niyyar sharara mata mari, itama a ankare ta juyo don bakaramin tsorata taiba, hakan yasa duk sukai baya suka zube saman gadonta ...
*👄BieBie Luv👄*
[3/11, 12:39 PM] 👄BIEBIE Lurv👄: *💝KARUWA CE💝......15/16*
_Writing by_
*👄BieBie Luv👄*
_Editing by_
*💅Sadnaf💅*
_don Allah masu bina PC sunacewa intura musu daga farko kuyi hakuri hakanan wllahi abin yay man yawa...kuyi hakuri Dan Allah narokeku....👏🏻_
*Ina sonku masoyana❤🤝😉.*
💝💝💝💝💝💝💝💝
Batai auneba tajita saman faffadan kirjin yazid, waje tayo da ido tana kokarin mikewa cikin hanzari ...ganin zata gudune yay saurin cafkota , baiyi SAA ba cafko boos dinta datuntuni sun zame cikin rigar. Wani uban kara zahra tasaki yayinda shima yay sauri cikata gaba daya yadaburce yama rasa inane hanyar fita sai zagaye dakin yakeyi, ganin yana kokarin zuwa inda take yasa taisauri shigewa bathroom tasa key...
Adiririce yagano kofar da sauri yafice har yana tuntube. Dakarfi yafada kan bed dinsa yana maida numfashi, gaba daya kwakwakwarsa tadaina aiki baimasan wani irin tunani zayyiba...lumshe idon sa kawai yayi ahaka bacci yafaukesa.
Tanashiga toilet din taisaurin gyara rigarta sai rarraba ido take..."nashiga uku tunda nake ba namijin dayataba rige hanuna balle boos .... da sauri taruntsa ido jin saukar hanun yazid kan boos dinta jitake kamar yanzu abin ke faruwa.
Leke2 tafara kozataga abinda ke bedroom din amma batagani haka takarashi zamanta daga bisani tai wanka saida tashare samada awa 2 kafin tarinka bude kafar a hankali kamar taje sata.
Wani ajiyan zuciya tasauke ganin bakowa a dakin.
Gaban mirror dressing taje daga ita saidan towel tafara shafe-shafe(wanda itafara tana iya kaiwa minti ashirin ..makeup kuwa tana iyakaiwa awa daya).
Karan wayarsa ne yatadashi daga bacci , da sauri yatashi ganin sunan mami yay dakin zahra.
Tana shafe-shafenta tana dan rera waka...kansa tsaye yashiga fuska ba walwala ya isa har inda take. Zabura tai tajuyo ganin yanayin fuskarsa yabata tsoro sai kamkame jikinta take tana baya2 ga idonta kamar zasu fito waje.
Kara hade fuska yayi yana jifanta da wani irin kallon tsana."ke har mekike tunani ...meye zanyi da jikinda da wasu kati sukagama lagubashi ke harkina tunanin akwai wani Abu a jikinki dazan naima? To inma kina tunanin haka kiyi sauri cirewa a ranki don nafi karfin cin sauran wasu."
Still tayi tana kallonsa ka kiftawa babu" wato irin kallon dayake mata shima kallon *karuwa* innalillahiwainnailaihirrajiun...abinda take maimaitawa a ranta kenan zuciyarta tana kuna da kuka.."ya Allah kanunamin ranar da wannan zargin zai gushe ko a zuciyar mijina" takara fada a ranta yayinda hawaye ke sauka I kuncinta.
Tsaki yazid yaja karo nabiyu da kiran yakara shigowa.
"Ke kinatsu mamice gashi zaku gaisa." Daga haka yay picking yamika mata yafita. Jiki a sanyaye takara wayar a kunnanta tareda yin sallama.
"Ina kwana mami."
"Lafiya lau daughter kinta shi lpy?, yakwanan bakunta?."
"Lpy lay Alhmdllh mami."
"Meke damunki naji muryaki wani iri?."
" mami bako...am uhm kaina kedan min ciwone."
Dan murmushi mami don ita tafassara abun
"Kikulada kanki sosea, kirinka shiga cikin ruwan dumi sosea dakuma shan fruit kinji."
"To mami."
Sallama sukayi mami ta ijiye wayar zuciyar ta fal farin ciki.
Zahra tana ijiye wayar tarushe dawani uban kuka mai tsuma zuciya duk saiyanzu kalaman yazid kedawo mata. "Ya Allah kafiddani cikin wannan zargin,.... Allah kanuma min ranar da mijina zai kusan ceni...... kodan wannan lamari ya bayyana".......ci gaba tai da kukan tana ganin da wahala yazid ya kusance ta.
Takai 1h gurin gada bisani takammala shirinta cikin riga da skart na atamfa wanda sukayi lain kamata duk boos dinta sun fito waje... Takalminta tasa tasauka falo takwanta kan kujera tareda lumshe ido.
Abangaren yazid kuwa sai zagaye daki duk tunaninsa yakulle yarasa mekemai dadi tsaki yayi daga karshe yasauka falo.
Kalli daya yay ma zahra dake kwance har yanzu idonta lumshe yayi yay hanyar fita , tunawa da wayarsa dake gunta yiya yadawo yatsaya gefenta.." Ke!." Yadaka mata tsawa, a dan tsorace tatashi don ita bataji motsin mutum ba sai magana.
"Bani wayana."
Da sauri tatashi har tana dan tuntube tahaura sama ...dauke idon sa yayi daga kanta hade dayin tsaki.
Dan rissi nawa tai tana bashi wayar , harara yacilla mata ya amshi wayarsa yay ficewar sa . a balcony yazauna tareda dailing number n zubaida yana sakin murmushi.
@manage please
*👄BieBie Luv👄*
[3/11, 12:39 PM] 👄BIEBIE Lurv👄: *💝KARUWA CE💝......17/18*
_Writing by_
*👄BieBie Luv*👄
_Editing by_
*💅Sadnaf💅*
💝💝💝💝💝💝💝💝
Tana kwance bisa gado jikinta ba kaya daga ita sai pant tana aikin murza nipple dinta sai lumshe ido take .
Wayanta dake bed site drawer ne yashiga kara, da kamar bazata dagaba dan batason yanayin datake ciki ya katse saikuma tadauko wayar tana yamutse fuska. Cikin hanzari tatashi ganin sunan dake yawo akan screen din ...don tun jiyan da tabashi no. Din yakira don tabbatar da cewa no dinta ne tayi saving.
Farrr tayi da ido tana kada boos.
dauriya kawai tai bata kirashi ba sabida kar ajinta da tarbiyyanta yazube agurin shi amma yazid yagama tafiya da ita.
Kara wayar tai kunnanta hade dayin sallama cikin natsuwa. Lumshe ido yazid yayi jin muryarta , gawani abu dakebin dukka nin gabobin jikinsa.
"Barkanki dawar haka malama zubaida ina fatan kintashi lpy?."
"Barka dai.....lpy lau ina fatan kaima haka? Amna don Allah waye bangane mai magana ba?."
Dan murmushi yazid yayi "Allah sarki malama zubaida, kice harkin manta dani nikuwa koyaushe kina reana."
"Ayya bahaka bane wllh...don Allah wayene?."
"Uhm to yazid ne...wanda jiya muka hadu ana ruw....
" ayya Allah sarki don Allah kayi hakuri, wllh inazuci zucin zanyi saving no. Dinka amma na manta."
"OK bakomai karki damu. Yasu mama."
"lpy lau wllh. Ya aiki?."
"Alhmdllh ya study's?."
"Alhmdllh wllh."
"To yayi kyau."
Dan shirune yabiyo baya ...yazid yace.."to malama sai anjima dana nakirane don mu gaisa."
"To nagode Allah yabar zumunci sai anjima."
Sallama sukayi ko wannansu zuciyarsa cike da farin ciki.
Daura wayar tai kan kirjinta tanajin wani irin nishadi.."tunda nake bantaba ganin namijin daya kwantamin nakeso na aureshi kamar kaiba yazid auren ka zanyi!."
*******
Duk suna zaune falon ba'abin da kakeji sai kukan fauxy da farida .."gaskiya mama mukam mungaji , taya zahra zatai aure mukuma gamu muna zaman gida? ...yanzu koyan samarin ma da suke zuwa ma babu kullum muna Zaune gida".... Fauxy takarashe maganar tana kara fashewa da wani sabon kuka.