← Book details Karuwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 24

Sashe 13

Karuwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*??BieBie Luv??*
[3/19, 11:52 AM] ??BieBie Lurv??: *??KARUWA CE??......43/44*

_Writing by_
*??BieBie Luv??*

_Editing by_
*??Sadnaf??*

??????????????????

*_F_*arida ne tafara zame bakinta daga nashi tana maida numfashi.. "Baby yahaka...plss kibari mukarasa.." Dakyar hisham yake iya maganar. Janyota jikin shi yayi yana daga mata riga sama..dakarfi ya cire bra yana kwantarta kan kujera yahaye saman yana wasa da boos .
I'ya rudewa farida taga don wasansu baitaba kaiwa nanba... "Plss..baby don Allah incire duka ...kayan nayi....plsss don't say noo..." Zaro ido tayi tana kokarin mikewa,,,nauyinsa yakara sakar mata yana mata magiya. "Nikam tsoro nakeji...karkamin.." Lankwabar da kai yayi yakoma kalar tausayi " baby baki yarda danibako?." "Noo ..bahaka bane,,,kada mama tagane ne.." "Bazata gane,,,,vamai zafi zanmakiba bare tagane....kuma naga baby yaufa dad dina zai turo akawo kudin auren mu...so this is not a Case.. Tunda kwanan nan zaki zama mallakina!." Itadai farida batace komai,,,duk nauyinsa ma yacikata.
"Plss baby nayi!?." A hankali tagya mishi kai... Jiki na rawa hisham yarufe kofar da key yadawa yacire kayanshi yarungume farida yana mata wani irin romance.. Gaba daya dakin bakajin komai sai tashin nishinsu.. Saida yagama kashe mata jiki yacire mata kayan jikinta kana yafara kokarin forcing kanshi cikinta. Dasauri tareke mai banana?? tana girgiza maikai. "Don...Allah kabari...wllh mana zata gane...tsoro nakeji..." Fizgewa yayi yadannata ciki da kyarfi saida farida tasaki wani mugun kara.. Hisham yatafi can wata duniya baijin ihun da farida take ba .
saida komai yalafa kana yajota jikinshi yarungume yana lallashinta. Ajiyan zuciya kawai farida ke saukewa..
Dakanshi ya mayarmata kayan ta ya gyara gurin daya baci.
"Baby zaki iya tafiya..?"
Nodding kanta tamishi a hankali tamike tana dan dingishi.
"Plss baby kidan gyara tafitarki ...har mama tagane,,,,kuma dakinshiga ciki kigasa gurin daruwan zafi...anjima zanzo inkaiki hospital.. Saikicewa mama unguwa zaki rakani."
"To...."
Saida yarakata har bakin falon mama tashiga kana yajuya yanufi inda motarsa take yanajin wani nishadi don yasamu nabanza.
Shiga Mayan yayi , yajingina kansa jikin sit yana doka murmushi... Yafi minti goma haka at d end yaja motarahi yafita daga get din.

Tashiga dakinta tashige toilet tahada ruwa mai zafi tashi.. Kamar ta tsala ihu haka takeji don azaba,,,saidai tai ruwa uku kafin taji daidai .
Wanka tayi tafito takwanta bacci yasureta.

******
"Wai nikam ke wace irin jarababbiya ce zubaida!?,,,nace maki nagaji nibazan yiba ana doleni!!?."
Durkushewa gurin tayi tafashe dakuka .
"Don Allah kayi hakuri,,,wllh nima Allah ne yadauramin wannan abun..amma don Allah kayi hakuri.."
Dogon tsaki yazid yaja yafice daga dakin.
Yana fita tatashi dasauri tana dafe kirji.. "Nashiga uku ,,hardai maganin nan yakarye?."
Dasauri ta dauko wayarta tai dailing no. Din humaira.

Bugu daya humaira tadaga wayar.
"Baby how fer?."
"Ke is not fine,,,kinsan maganin nan yakarye,,,yanzu yazid yabugamin rashin mutunci yafice. "
"To taya haka yavaci dawuri? Kobakiyi abin dai-dai ba?."
"Jikifa,,wani irin banyi dai-dai ba?..kawaidai yabaci dawuri ne."
"To yaza'ai yanzu?."
"Kinga humaira ,, kifito bakin titin unguwarku ganinan zuwa sai muje tare inmishi bayani dalla2."
"Ohk..shikenan.,,amma yazid fa?.. Meye zaki ce mishi?."
"Kekam kawai kishirya kifito..yazid kuma ninasan yadda zanyi dashi."
"To shikenan."

Dasauri zubaidatafita falo amma ba Yazid ciki, balcony tafita ta hangoshi zaune kan kujera yayi crossing let dinshi yana girgizawa.
Dagudu takarasa inda yake tana magana arude "yazid momy..momy..momy..batada lpy ..."
Wani mugun kallo yazid kebinta dashi "to ya zanmaku?."
"Dear ni kake fadawa haka?..momyn tawa?."
Dagudu tajuya ciki tana fashewa da kuka.
Dafe kai yazid yayi zuciyarshi namasa kuna...gaba daya tagama gundurarshi...ta isheshi.
Yafi minti goma dafe dakansa kafin yatashi yana karamin tsaki.
A kan gadon ta yasameta kwance sai sharbar kuka take..
Zama yiya bakin gadon yajawota jikinta yana pitting bayanta..."its okey..ya isa."
Luf tayi a ajikinshi tana sauke ajiyan zuciya.
"To tashi kishirya inkaiki."
Dagowa tayi tana kallon shikin idonsa.
"Uhm..kawai..kawai zantafi ni daya,,kakwanta ka huta."
"Nooo...muje tare,,nima ea momy tace."
Shafa sajen fuskarshi tayi cikin Jan hankali tace "aa nikam..banaso karinka wahala mijina..nima ba dadewa zanyiba yanzu zan dawo."
"To shikenan."
Sauri2 yashirya yazid tabata kudin tricycle tatafi.

Abakin titin. nguwar su humaira tasameta suka shiga a daidaita suka tafi.

Sunyi tafiya mai nisa sosea harsun fara fita daga garin, abakin titi aka saukesu suka biya mai mashin kudinsa yatafi. Dan gangarawa sukayi sukabi wata hanya,,tafiya kadan sukayi suka isa bakin wani dan kango.

Malamin yana hangosu yafara washe baki don su zuby manyan customers ne.
Fitowa yayi yashin fide musu mat suka zauna.

Sosea zubaida tamai bayani dakan ta takara da "malam don Allah inaso wannan karon aimasa babban kulli wanda ko uwarsa bata isa tasashi abu yayba saida yardata."
Wani banzan dariya malamin yasaki., "ai yarinya karkidamu tunda kikazo gurina aikinyi kankat. Amma dasharadi."
"To malam,,kafadi komenene zanyishi."
"Dale kubani kanki inyi zina dake ,, sannan zakidena salla nakwana bakwai."
"Malam ai wannan bawani abu bane,, kawai nushiga ciki dama a hanu nake."
Malamin nawashe jajayen hakwaransa sukashiga dakin.

Sai bayan hour daya suka fito malamin nagyara wandonshi.
Magungunan daya bata tasa cikin Jakarta sukamishi sallama suka tafi bayan zubaida ta dankaramai kudi.

Dakyar suka sami abin hawa ,baafiye zuwa titin ba.
Sauke humaira a unguwarsu akayi inta kuma aka wuce da i'ta.

********
Mama natsaye bakin dakin farida wanda tasa key tunjiya taki fitowa.
"Waike farida meke damunki tunjiya kina daki kinki fitowa?."
Tana kunkuni tabude kofar tafito yanadan dingishi.
Kura mata ido mama tayi tana kallon yanda take tafiya.
"Meye samu kafar taki kike irin wannan tafiyar?."
"Mama ni bugewa nayi tunjiya a kafar ,,shine takemin ciwo."
"To kije kici abinci saikitafi gurin mai gyara."
"To mami..."

Falo taje taci abinci takoma dakinta tai wanka tazuba kwalliya takira hisham a waya.
Fadamishi yanda sukayi da mama tayi .
"Ohk to kifito bakin titi ganinan."

A falo tatarda momy da fauxy na zaune.
"Mama nizantafi gurin kyaran kafar."
"To kije driver ya kaiki."
"Nikam mama kibani kudin tricycle kawai..don kar driver yamin dariya gurin gyaran."

"To sarkin rigima kije cikin drawer ki d'auka."
Sallama taimusu tafita bayan tadauko kudin.

A gefen hanya ta hango motar hisham na jiranta, tsallaka titin tayi takarasa gurin. Dakanshi yafito yabude mata tashiga yarufe shima yazagaya yashiga.
"Ginbiyata kinyi kyau, daga nankuma ina zamuyi."
"Uhm..kawai kakaini hospital din dakace zaka kaini?."
"Nooo baby aiyanzu kin warke, kawai mutafi hotel."
Zaro ido farida tayi tana kallonsa "meye zamuyi kuma a hotel?."
Dariya hisham ya Barke dashi."kai baby wllh kinfiye tsoro,,bakomai zan maki ba ,,kawai bacci zamuje muyi."
"Nikam har muje,,kawai mudanyi yawo saikamai dani gida."
"Baby bansan meyasa bakya yarda daniba, zan cutarki ne?."
Girgiza maikai tayi a hankali tace "to ..muje."
Murmushi jin dadi hisham yayi yatada motarsa sukad'au hanyar hotel..

*??BieBie Luv??*
[3/20, 2:42 PM] ??HABIEBA LUV??: *??KARUWA CE??........45/46*

_Writing by_
*??BieBie Luv??*

_Editing by_
*??Sadnaf??*

_Wannan page sadaukarwa ne ga duk wani mai karanta labarin nan._

??????????????????

Dawayo da kalamai masu dadi saida hisham yaja farida yay kara X da ita..
Lallashinta yarinka yi yanamata dadin baki ..sai biyar din yamma yasauketa bakin get din gidansu yatafi.
Koda tashiga falon bakowa,,don haka kai tsaye tawuce dakinta tagasa jikinta tai wanka.

*****
*borno*
Misalin karfe tara na dare.

Duk yan gidan suna zaune falon aunty bayan sun gama dinner sai hira sukeyi cikin nishadi.
"Nikam aunty dama idan mutum yay aure yana rage surutu da tsiwane? Duk yazama wani cylnt?." Yusuf ya tambayi aunty idonsa nakan zahra. Juyowa tayi suka hada ido tai saurin saukar danata kasa.
Murmushi aunty tayi "kaidai Yusuf tsokana ko?... Baby na har ki kulashi zaiyi yagama."
Shafa kansa yayi yana dan murmushi "aunty ba tsokana bane,, gani nai dukta sauya kamar ba Zahra'u sarkin tsiwaba." Dariya twice sukayi.. "Kai Yaya yanzu ai girmane yakamata,,dole ta natsu.." Harara zahra tabugama salma "sai akace maki da ba'anitse nakeba?." "Allah yabaki hakuri malama masifatu ,,ni bahaka neke nufiba."

"Yawwa aunty ,,niwai yaushe zahra zata komane?, tunda tacemin hartayi sati biyu kuma kinga yanzu dada badaya bane...tunda yanzu aure gareta.
Harara aunty tazabgama Yusuf din.." Koranta kakeyi?."
"Ayya aunty na bahaka nake nufiba dai."
"Ca akai maka duka tadawo?,,kokaga ankera mata dakine? To mijinna tane yace tayi wata biyu..inkuma zaka maidata sai ingani ."
Dariya kasa2 Yusuf yayi.."Allah yabaki hakuri Hajiya auntyn mu.. Ninatafi ...saida safe .
Sallama yamusu yatafi part dinshi ,suma basu wani dadeba kowa yakama gabanshi aunty kuma tatafi part din Abba.

***
Washe gari Sunday bayan sungama breakfast Yusuf yacema zahra tasameshi a apartment dinsa. Jiki a sanyaye tayafa Vail akan duguwar rigar dake jikinta tashiga part din. Yana zaune falo yasa laptop agaba yana dannawa. Da sallama tashiga tasamu kasa gefen kafarshi tazauna. Tafi minta biyar da shigowa kafin Yusuf yadago yana kallonta.
"Tashi kizauna kan sofa." Yusuf yay commending dinta.
Bamusu tatashi tazauna kujeran dake gefen nashi.
Juyowa yayi yana fuskantarta yakira sunanta .
"FATIMA!."
Harcikin ranta taji sunan don mamarta ne kadai kekiranta da wannan suna. Kwallane yataru a idonta tunowa da mahaifiyar datayi.
"Bakijine?."
Goge kwallan idonta tayi tadago a hankali ta amsa.
"Kifada min abinda yake damunki..don insan yanda zanyi maganin matsalarki..hakanan yin aure kadai bazai sauyaki ba saidai inda wani abu."
"ZAHRA!."
Yakara kiran sunanta jin batace komaiba.
Amsawa tayi batareda tadagoba.
"Meye yazid yake maki wanda bakijin dadinsa?..kifadamin ina jinki."
Zahra tanason fada mishi gaskiya amma batasa how can be explain to him ..zan fada mishine yazid yana min kallon KARUWA? Yanda yaa Yusuf bai iya fushiba tasan everything can happen...
"Keee!. Ina tambayarki kina min shiru.. Kodan kinga nadamu dakene?" Cikin daga murya yake maganar.
Kara kasa tai da kanta tana hawaye harda shashsheka.
Sassauta murya Yusuf yayi yaci gaba dacewa..
"Haba lovely zahra na! Kinsan bansan kallonki cikin damuwa, wllh sam banjin dadin yadda nake kallonki shiru...kifada min inkinada matsa..nikuma naimaki alkawari insha Allah saina kawar maki ita...plsss kifada min gaskiya."
"Ni baabinda ke damuna..." Tafada kamar mai ciwon baki.
Lallashinta yarinka yi yana bata advice akan zaman aure har tadan saki jiki dashi.
Sai shabiyu tafito daga part din Yusuf takoma na aunty.

****
Bayan wata daya ..
A kano kam Hajiya zubaida tazama miji shikuma yazid yazama mata don sai yadda tayi dashi.
Hatta da gidan mami sai yafi sati baijeba while dakuma kullum saiyaje kafin yatafi office.
Mami duk tashiga damuwa tarasa gane kan only son dinnata saidai kawai addu'a datake binshi da i'ta.
Chapter 13 · 0% Book details