Sashe 17
Karuwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A guje motarsu mami shigo gidan dagudu driver nta yashiga fαlσn mami nabiye dashi . dakyar kake jiyo murya zubaida dake wahalallen ihu duk murчαntα tagama dashewa. Haurawa sama yayi yabi direction din dakejiyo ihun still mami nabiye dashi.
Dagudu yashige cikin dakin ganin zubaida kwance kamar gawa shima yazid baibar jibganta ba. Dagyar driver n ya fizgeshi ya hankad'a shi gefe .."bakada hankali ne yazid,,, kisan kai zakayi?." Gadan2 yazid yakara nufosu yana kokarin fizgo ta, wani uwar tsawa mami tadaka masa wanda i'ta tayi sanafiyyar farfadowar zubaida.
Ba ihu ba ,hawaye, amma daka ganta kaga wanda yashiga bala'i da tashin hankali.
Rarimar wayarta tayi dagudu tashige bathroom tasa key.
Anyi sa'akwa tana kunne bata mutuba, dailing no. Din Momy tayi bugu biyu tadaga .."sai a sannan wani bala'in kuka yazoma zubaida. Akidime Momy ke tambayarta.."Momy don Allah kizo...yazid zai kasheni..wllh kasheni zaiyi momy..kizo." Katse wayar Momy tayi tashiga neman layin daddyn zuby. Kintafiya kiran yayi don haka tazari mayafinta tafita driver yaja suka tafi.
Gidan mama tace yafara kaita, ko get din ba'a budeba Momy tafita dagudu tashiga tana kwalama mama kira.
Duk suna zaune dining suna break suka jiyo ihon momy.. Arman ne yafara isa gunta yana tambaya lpy. Janshi Momy tafarayi tana magannanu wasuma bazaka ganeba "arman kazo muje,,kazo muje..zubaida ta...zai kashemin ita...don Allah kazo ka kwaceta..."
"Momy waye zai kasheta!?." "Mijinta..mijinta arman..kazo muje.."
Ficewa sukayi mama ma tadauko maya finta tabisu.
Bayadda ba'ayi da zubaida tabude kofaba amma fir taki harsuka gaji suka dawo falo...
Mami tambayar yazid ta shiga yi amma yakasa magana sai ciwo da zuciyarshi ke masa yanaji kamar yacireta ya huta.
Ko parking driver bai gamaba Momy tafita dagudu tana ihu tashiga falon.. "Ina yar tawa...tana ina....mugu laananne zai kashemin ya.."
Jin muryar Momy yasa zubaida tafito da gudu tashige bayan momy ..
"Nashiga uku ." Momy tadaura hanu akai tana zunduma ihu lokacin dataga fuskar zubaida gaba daya tafita daga kamanninta.
"Wayyo nashiga uku ni suwaiba,,,, meye Tanaka kakeson kasheta...wayyo ni.."
Farin ciki kamar zai kashe mama (wihuhuuu)
Arman ne yay karfin hali yaja Momy gefe ya zaunarta yana bata baki , dakyar tai shiru.
Tsit kakeji a falon sai shashshekar zubaida.
A hankali take daga kafarta tana bin bango tare da cije lips tafito falon. Tashi mami tayi takaraso da i'ta tazaunar ta tana allonta da mamaki.
Maganar da arman yayine yadawo da momi garesu.
"YAZID!, don Allah munaso kasanar damu laifinda zubaida tai maka dahar hukunsan yay tsauri haka.."
Dagowa yazid yayi yana bin kowa da kallo idonsa wanda suka rine kamar gaushi yasauka kan zahra ....juyar da kanta gefe tayi tanajin wani irin haushin sa.
Sallama faruq yayi yashigo gaba daya hankalin kowa yakoma kansa.
Zumbur zubaida tamike tana zare idanu hanunta na rawa take nuna faruq ,,so take tai magana amma takasa. Haka agun faruq ma bakinsa na rawa da kyar ya i'ya furta *zubaida*!,, meye yakawoki nan, yazid karma cemin itace amaryar taka!?." ..cikin alajabi da kidima yay maganar..
Cikin mamaki yazid yashiga gyadawa gyad'a Kansa..
"Innalillahiwainnailaihirrajiun." Shine kawai abinda faruq ke fada a fili...
"Yazid meye yakaika auren zubaida!?, fasika!, mazinaciya!, karuwa! Mai lasisi a karuwanci! Yazid!."
Salati duk 'yan dakin suka kaure dashi banda yazid dakejin kamar zuciyarshi tafashe.
"Wllh k'arya kakeyi munafiki,'yata ba karuwa bace...yarinya kamila ..mai hankali."
Wani uwar harara faruq yazuba ma mama..yace "a i'na tazama kamilar?,, to bari kiji.........tun daga ranar da faruq yahadu da zuby a hanyar hotel taga iskancinta zata tafi gida......har haduwar su takarshe kafin yayi tafiya ba abinda bai fadaba..." A hakanne zaki cema 'yarki kamila as how?."
"Wllh karya kake sharri kai mata."
Arman dashima gaba daya zuciyarshi a dagule yake da wannan alamari yace "Momy wannan maganar gaskiyace, koni ma shaidane ."...labarin sheke ayarsu dasuke shida zuby yayi...yakara dacewa " kuma Momy bamu kadaiba...akwai maza sunfi goma datake tarayya dasu. Daura hanu Momy tayi akanta tana ihu "wayyo ni..zubaida ya haka rayuwarki?, na haifi jaraba da kaina...abinda nashuka shi nake girbewa akan 'yata...wayyo."
Kallon yazid daya dafe kansa daduka hannayensa biyu yana balain sara masa mami tayi...sai a sannan tai magana "YAZID!."
Dago da jajayen idonsa yayi yakalli mami batare dayace komai ba . "kafadamin dalilin dayaja harma zubaida wannan dukan."
Da kyar yazid ya i'ya bude bakinshi yake magana...tunlokacin aurensa da zahra da wulakan ci , da cin mutuncin dayake mata, har i'zu haduwarsa da zubaida da aurensu...har zuwa wannan lokacin ba'abinda bai fad'aba...
Tafi sukaji daga bakin kofa duk suka juya suna kallonsa. Yusuf ne tsaye, fuskarshi hade da'alamu yaji duk zancen da suke...
"Yayi kyai malam yazid.. Ka wulakantamin yar uwa , kaci mutuncin ta..kai mata kazafi..da Allah yatashi sama mata sai yahada ka da karuwa...nagode Allah dayasa kagani zahra ba karuwa bace..kallon da ake mata bahaka bane,,,takawo maka mutuncin har cikin gidanka...to Alhmdllh tunda yanzu kowa yasan cewa zahra ba karuwa bace..kuma takawo budurcinta gidan mijinta." Karasawa cikin falon Yusuf yayi yakamo hanun zahra.. "Sister tashi mu tafi." Bamusu kuwa tamike da kyar .
"YUSUF!." Mamin takira sunanshi , juyowa yayi yana kallonta. "Yusuf ina goyon bayanka , katafi da zahra!."
Gyadawa mami kai Yusuf yayi..yama zarah alama dasu tafi.
Ea kuwa yazid yace i'na baisan hakaba,, tashi yayi yaje zai riko zahra mami tabuga masa wata gigitacciyar tsawa. Cikin bacin rea take magana "har ka kuskura kataba yazid! Kaje kaci gaba da zama da matarka 'yar mutuncin!." Girgiza kai yafara yi, sai a sannan hawaye suka fara zubamai.."kiyi hakuri mami...don Allah har kumin haka..plss zahra na kidawo har kibishi..kitaimaka wllh *ina sonki.*"
Tsaki Yusuf yayi yajuya suka fara tafiya. Kara yunkura yazid yayi zai rike zahra.
"Yazid wllh wllh wllh ka kuskura katabata saina tsine maka!."
Yana ji yana gani Yusuf yafita da zahra suka tafi.
Mami ma tasowa tayi takama hanun faruq suka fita.
Mama ma tabe baki tayi zuciyarta fal murna Yakama hanun danta suka tafi.
Jikin momy yana rawa hakama zuby takama hanunta tace "mutafi zubaida!."
Wani mugun kallon yazid ke binsu dashi wanda yay balain tsoratasu. "Gidan ubanwa zakije da it's!?, kisaketa." Yadakama mama tsawa. Sake zubaida tayi takoma gefe. "Fitamin daga gida." Yazid yay commending momy yana nunamata kofa.
"Ayyato 'yarta wafa.." Wani wawan mari yazid yakaimata , Allah yataimake ta kauce tafita da gudu.
Juyowa yayi yanufi zuby gadan2 yafara ball da i'ta a falon ..dukunta take yana boll da i'ta haka harya turata wani daki sake downstair ,, duk wani kayan electronic na dakin tsinkewa yazid yayi yadaureta jikin gado yasa key a dakin yadawo falo.
Kifa kansa da kujera yayi yasaki wani marayan kuka mai raunata zuciya.
*Asalin labarin.....*
*👄hαвíєвα luv👄*
[3/25, 9:59 AM] 👄hαвєвαh luv👄: *💝KARUWA CE💝.....55/56*
_Writing by_
*👄Habiebah luv👄*
_Editing by_
*💅Sadnaf💅*
_Wannan page din dukansa sadaukarwa ne gareku 'yan *GLAMOROUS, HASNA IDRISS NOVELS, TASAKR HABIEBA LUV $ ANFA, RAZ NOVELLA, NABEELART LEDY NOVELS, HABIEBAH LUV NOVELS, MATAN KWARAI, KHADIJA KANDY NOVELS, NEENAH COOL FANS , SADNAF NOVELS....* kukasafta wannan koda *word* daddaya ne. Duk Wanda bai samuba yaymin magana don bansan rigima😎._
_Luv u my fan, inasonku kamar nayi rawa💃🏻...._
💝💝💝💝💝💝💝💝💝
*Asalin labarin...*
*Alh Sulaiman Goni* mahaifin *zahra* yakasan ce haifaffen garin Maiduguri ne, yayin da rawuwarshi take kano gurin uncle dinsa..acan yay primary yay secondary har jamiar sa acan yayi. Yafara aiki a karkashin company nin uncle dinsa, yayinda shine manager a company nin saboda hazakarsa sa kwazonsa...wata rana yazirci i'ya yensa a borno Allah yasa yay gamda katar da *Fatima Zahra* yarinya mai hankali da natsuwa..tunda yakalketa soyayyarta ta kamashi lokaci guda yaji baya iya rayuwa inbada i'taba. Baiyi kasa a gwiwa ba yasanar da i'yayenshi, ba bata lokaci mahaifin Sulaiman yaje dakanshi gurin abban Fatima da maganar. Dama aka bashi dayaje in Allah yasa suka fahimci junansu falillahil handih..
Cikin kankanin lokaci kuwa tsarka kekkiyar soyayya mai tsafta ta shiga tsakanin Sulaiman da Fatima. Bab'ata lokaci kuwa magana ta i'sa gurin manya acikin wata shida aka gama komai aka yanke biki wata daya. Biki budiri rabar bikin Fatima da Sulaiman anyi shagali an zubda naira domin kuwa akawta ta dangin amarya da dangin ango kowa yanajin shima wani ne sosea akayi barin kud'i. Bayan la'asar dangin amarya suka shirya akatafi da i'ta gidanta dake garin *KANO* bayan nasihu datasha gun 'iyayenta da 'yan uwa. Kwanan su biyu suka dawo akabar amarya daga i'ta sai angonta. Aurensu nada wata shida yatafi karin karatu, ,,,,cikin shekara uku dukiyar ta harzuga yakoma business tsakanin kasashen waje zuwa nig. Bayan aurensu da shekaru biyar..shiru2 bazancen haihuwa,, sunje asibiti andubasu domin suna tunanin ko akwai wani matsalane amma babu..tun suna damuwa har suka share da lamarin ..haka sukaci gaba da rayuwa cikin kwanciyar hankali.
*Alh Omar Matawalle* shine mahaifin *Yazid* tare da matarshi *Haj Aisha* dukansu 'yan garin kano ne. Alh umar yakasanci masha hurin mai kudi haka babban dan siyasane..sunyi aure da Aisha tun kammala secondary school dinta suna zamansu na lpy. Shekaransu d'aya da aure Allah yaba ta haihuwa ta haifi d'a namiji mai kama da ubansa sak! Karkuso kuga murna a family nnan ranar suna yaro yaci suna *Yazid* sunan mahaifin Aisha ...anyi shagali naira tayi kuka ranar sunan.
Abotar Alh Sulaiman Goni da Alh Omar Matawalle tafarane ranar wata litinin agurin wani occasion na 'yan siyasa yayinda aka gayyaci manya manyan ma'aikatan gwannata..tundaga nan aminci yashiga tsakanin su, yayinda yazama hatta matansu sunzama aminan juna kamar *Dangin juna* haka suka zama.
*Alh Usaman Dala* wato daddy n zuby yakasamce bakano, mutum mai tsanani akan boko! Yana bata muhinmmacin sosea a rayuwarshi..shi prof. Ne, kuma babban doc. ne..sananne ne sannan kuma attajiri ne.