← Book details Karuwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 24

Sashe 2

Karuwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tafiya take anatse tajan hankali , west d'in ta taji anrike mata tabaya, arazane tajuyo takwace tana mishi wani banzan kallo ..."meye haka ya safwan?. " "haba zahra yakikemin irin haka kamar bakisan abinda nake nufiba uhm!." "Wani tsanarsane tadira mata " Allah yakareni daga sharrinka ya safwan indai wannan ne bazaka taba samu daga garenin ." daga haka taisauri tafita daga gidan. Kamar gunki safwan yazama agun "waime yarinyarnan take nufi ne?, tana nufin bata harka da mazane ne kome?.... Nooo karya take . juyawa yay yakoma ciki.

Bakin titi tanufa batawani jimaba tasamu abin hawa .
knocking tai megadi yabude mata kofa, gaishe shi tai ya amsa gaisuwarta cike da fara a " yarnan kwana biyu kamar bakyanan ?." "Wllh baba inanan makaranta ke boyeni." Ayya to Allah yataimaka." "Amin baba."

Suna zaune a tsakiya falon, mami tasa yazid agaba dole saiyaci abinci dakyar yayarda take feeding din shi .

"Assalamu alaikum."

Muryanta yabayyana falon , idon sane suka sauka a kanta gaba daya wani giri2 ma yake gani....

*👄BieBie👄*
[3/11, 12:39 PM] 👄BIEBIE Lurv👄: *💝KARUWA CE💝 ......5/6*

_Written By_
*👄BieBie 👄{Mrs mooh}*

_Editing By_ *💅SADNAF💅*

Dasauri mami takarasa taro zahra ta rumgumeta . hakan yazid yasamu damar shiga dakinsa da sauri. Zaunar da i'ta mami tai akan kujera.
"ya kikabar su Hajiya da sauran 'yan uwanki ?."
"Duk lafiyansu lau mami suna gaidaki." "Ma dallah." Juyawa mami tayi danufin ma yazid magana amma taga wayam, sosae abin ke damunta irin rashin son zahra da bayayi , gashi kuma duk duniya bada macen da takeso taga only son d'in ta shi face zahra . dan murmushi mami ta k'irkiko ,itama murmushin tai don tagane inda abin yadosa.
"Canda yawarsa daman ba kaunar kallonshi nakeba kamar yadda nalura baya kaunata." Zahira tafada cikin ranta. Sosea mami kejanta da hira har akai kiran magrib , yazid ne yafito sanye da jallabiya zaitafi masjid "mamina zantafi masallaci." "To my boy adawo lpy." Kamar bazatai magana ba tabude baki a hankali "good evening ya yazid." "Baiko kalleta ba ya amsa da " evening." Yay fitarsa . mami kokadan bataji dadin hakanba , burinta kawai taga yazid da zahra a inuwa daya suna nunawa junansu kauna.

baidawo gida ba saida akai ishai . bakowa a falon don haka yashige dakinsa ya kwanta. Sai 9 mami da zahra sufito dining , dakanta taje dakinsa ganin yak'i fitowa .
yana kwance saman gadon shi yayi rigingine idonsa a lumshe amma ba bacci yakeba. Zama tai bakin gadon tana kallonsa , a hankali yabude idon sa yasauke kanta . hanunta tadaura kan sumarsa tana shafawa a hankali. " meye yake damunka boy." Cike da kulawa mami ta tambaye shi. "Babu komai mami." "Ban yarda ba, zahra ce ko?." Dasauri ya d'ago Kansan yana kallon mami " sure itace." Yafada a zuciyarsa amma a zahiri baice komai. "Bansan taya kabar zuciyarka tana tsananin kin Zahra ba ." kamo hanunshi mami tayi tasa cikin nata "yazid!." Dagowa yai yana kallon mamin nasa don ba hakanan take kiran sunansa kai tsayeba. "Shin bakajin tausai zahra?, baka ganin irin halin datake ciki narashin samun farin ciki ? Nayi tunanin idan inason abu ko yaya yake zakayi kokarin sama zuciyarla sonshi. Yazid ina matukar tausayi zahra da sonta , ina kallonta kamar yarda nahaifa da cikin ..burina baiwuce duk naganku cikin farin cikiba, naganka da zahra a inuwa daya kuna bama junaku kulawa da kauna." Arazane yadago yana kallon mami, bakinsa har rawa yakeyi yanason yin magana amma yakasa . mami taci gaba "yazid inaso ka auri zahra!." Arude yafara girgiza kansa yana hawaye . "don Allah mami karkice haka , mami ki taimakeni , mami banason zahra hasalima natsane ta bans kaunar ko jin sunanta ne please mami bazan iyaba." "Kagane wani abu yazid inaso ka aureta Kodan kawo karshen wannan kiyayyar da ke tsakaninku, inaso ka aureta don hankalina zaifi kwanciya da rayuwar da zatayi nan gaba don nayarda da tarbiyar damuka baka zaka riketa da amana. My boy kayi tunani mai kyau ." daga haka tatashi.

"Innalillahi wainna ilaihirrajiun."
Abinda kakwai yake maimaitawa , don komata sun kare a duniya baijin zai iya auren zahra.

Kamar kullum zubaida bayan tayi breakfast tashirya cikin shigarta na wando da bes tareda dogon hijab da nikab d'in ta harda safa. Momynta tatarar zaune falo tana karatun jarida , murmushi Momy tayi tana kallon diyarta "uhm ustaziya kekam kullum katon hijab bakyejin zafine uhm. " wllh mami nafi jin dadin haka yanzu mutum yana wani shigar dabata daceba sai amishi wani kallo nadam. " "hakane daughter, ni nayarda da tarbiyar da muna baki insha Allah bawani abu." Murmushi zubaida tayi "amma daughter a time table baki da lectures Saturday bakida lectures." "Eh Momy wani malami yace zai mama test saisa." Ohk tau, Allah yaba da SAA ." amin Momy saina dawo." Tana fita compound driver yayo gurinta "noo karka damo banisa zanyi ba." "Amma Hajiya karama, Hajiya babba tace duk inda zakijefa arinka kaiki...." "Kai dallah can nace maka banisa zanyiba ." fita tayi tana masifa. Duk ma aikatan gidan complaint suke a kanta , don batada dadi.
Tana fita takira wani ,bayan layinsu yace mata yana can , ba dadewa takarasa .
shiga Motan tayi yaja motan yadau hanyar *gwallaka hotel*......

👄👄👄👄
[3/11, 12:39 PM] 👄BIEBIE Lurv👄: *💝KARUWA CE💝.....7/8*

_Written By_
*👄BieBie Luv👄*

_Editing By_ *💅Sadnaf💅*

💝💝💝💝💝💝💝

Reception sukaje akabasu key din room dake can upstair . fad'awa. kan bed din yayi yana lumshe alamar gajiya, rage kayan jikinta zubaida tayi yarage daga fant sai bra . takowa tafarayi cike da kissa tazauna bakin bed din. A hankali faruq yabude idon yatsurama boos dinta dake cike fam ido, hannunsa yakai a hankali yana shafawa tare da lumshe ido. "Baby boos dinki lamshe.....gasu manya..." Murmushi tayi takara matso kusa dashi , rungumeta yayi yana aika mata sakonni yayinda itama ke mayar mishi. Sosea suka rikice dukansu faruq sai sumbatu yake....yayin zubaida tazage sai kukan dadi take, don faruq yaiya sarrafa mace. Ballemata bra dinta yayi, boos dinta suka bayyna .
jin saukar boos dinta ajikinshine yasa yakara rikicewa sosea yake tsotsarsu kamar zai cinye su. Zubaida dukta rikice jira kawai take yashigeta, sunfi 40mins ahaka kafin ya afka mata saida yay30mins kana yafi to...kowannemsu numfashi yake fitarwa , sosea yarungumeta ajikinshi. "Baby na nayi missing dinki sosea wllh, yau sati biyu rabona da ke ...nayi missing din sweet HQ naki." Murmushi tai "me too baby..." Wanka sukayi suka sirya , kamar ko yaushe tamaida katon hijab dinta da nikab da safa.
A bayan layinsu ya ijiyeta, yacika mata jaka da kudi yabata wani gift cikin wani karamin kwali mai kyau. Har saida tasha kwana yajuya motarsa yatafi.
Falon dad dinta tawuce, suna zaune da Momy sunan kallo . Da sallama tashigo tagaida su suka amsa cike da so da kauna "mamana kindawo kenan?." "Eh daddy." "To yayi kije kihuta ko." "To daddy." Harzata fita yakirata "mamana yanzukam kin takura da maganar auren zakiyi karatunki ko."
Sunkuyar da kanta kasa tai alamun kunya "eh daddy ,yanzu nafahinci abinda kuke ganemin gara nai karatuna ." "to naji dadi dakika fahimta. Tashi kije." Fita tai daga dakin. Ajiyan zuciya daddynta yasauke "kai nagode ma Allah dayasa tagane abinda nake nufi. Amma da tadage ita aure meye zataci da auren ai gara tai karatunta."
Hakane alh yanzukam saidai mugode ma Allah dayasa tagane. " "hakane."
Cigaba sukayi da kallonsu suna dan hira.

Abangaren yazid kuwa adaren baisamu yayi bacciba nafilfili yarinka yi yana rokon Allah yakawo mishi mafita.
Koda gari yawaye sukayi breakfast dakinsa yakoma yakwanta yana tunani yarasa yadda zaiyi .
wayarsa yadauka yay dealing no. Din faruq.
Faruq dake driving hankali kwance wayarshi tafara ringing
"Guy how fer?."
Daga dayan bangaren yazid yace "where ar u right now?."
Dan shafa kansa yayi kamar yazid na gabanshi."on my way to back home. " "from where?."
Dan jimmm yayi kana yace " uhm...uhm...hotel.... ".
" dan iska kawai kai bazaka ajiye joystick dinka guru dayaba karinka rabashi a matan banza kenan ...mtsww..Allah yashiryeka..."
"Kaga mallam stop yazaka kirani kana min wulakanci kaga kawai kafadamin abinda yasa ka kirani."
"Can da yawarka. Nidai kazo gida kasameni akwai maganar da zamuyi."Daga haka yakatse wayar. Kwafa faruq yayi yajuya kan motar yay hanyar unguwarsu.

Baitarda kowa faloba danhaka dakin yazid yawuce , bai ganshi cikin dakinba amma yaji karar ruwa da'alamu wanka yakeyi. Zama faruq yayi bakin gadon yana jiran fitowarsa.
Koda yafito baiko kalli inda faruq yakeba yashirya cikin kananan kaya ya bulbule jikinshi da turaruka.
" uhmm..mutum dai yana tareda wahala indai bazai sanza irin wannan halin ba." Faruq ne yay maganar kansa gefe kamar ba da shi yakeba. Harara yazid yabuga masa yazo yazauna gefensa.
Dafa kafadar faruq yayi "man akwai magana mai muhimmanci dazamuyi dakai, inaso kayi tunani maikyau kabani shawaran data dace." "Ohk , am listening."

*👄BieBie Luv👄*
[3/11, 12:39 PM] 👄BIEBIE Lurv👄: *💝KARUWA CE💝.......9/10*

_Writing by_*👄BieBie Luv👄*

_Editing by_*💅Sadnaf💅*

💝💝💝💝💝💝💝💝

Dogon numfashi yazeed ya sauke..."friend mami ta zabarmin matar aure, kuma in d next 2months takeso ayi wedding din.
Tunda yazeed yafara magana faruq yazaro ido yana kallonsa "yazid din da tunda uwarsa tahaifesa baitaba kula mace da sunan soba ....mutumin dabaya sako aure a gender rsa shine zaiyi aure a nan wata biyu cab.....
" kayi shiru bakace komai ba ."..yazid yakatseshi. "To aini abunne kamar almara. To wace yarinyar?, and kana sonta?." Girgiza kai yazid yashigayi cike da takaice "i'na sonta fa kashe don ubanka. Zahra'u cefa."
"Kai zahra fa kace , yarinyar dako sunanta baka kauna ..innalillahi..."
" Yanzu meye abinyi?." "Meye kuwa abinyi tunda mami tace ita takeso ka aura dole ka aureta kodan faranta mami rea." Alright naji zan aureta amma tagammace mutuwa tayi akan shiga gidana, don saina azaftar da ita mafi muni....zata sha wahala saita gommace tacigaba da karuwancinta akan aurena!." "Kai yazid kadaiji tsorun Allah." "Dallacan rufemin baki dan iska, arkai zakacema wani yaji tsoron Allah kakasa aure sai kwartanci...." Kai yazid ya isheka...ahni zaka kira kwarto to wllh nafi karfin nai kwartanci tunda inada kudi.. Kuma duk shegiyar dakaganta gurina ita takawo kanta dallah kawai." "Kai kasani dai." "Kokai kasani ba, kaida zaama auren dole can da yawarka." Daga haka yabugo kofa yafita. "Kambu....iya shaka yazid yashaka , kwafa yay shima yafice.
Chapter 2 · 0% Book details