Sashe 16
Karuwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tayi wankata tana sanye da doguwar riga tabuga daurinta. Dan yanzu yazid bayawani takurata...
Wani dariya ne yazo mata time din dataga yazid kwance kasa.
"Ikon Allah, yaa yazid yaukuma inababyn naka tatafi tabarka falo kuma, ko duk wani salon sayayyar ne?."
Jiyayi kamayatashi yarufeta da duka don maganar tayi matukar konashi."
Dagyar yadago yawatsa mata wani mugun kallo, kara tintsirewa tayi dadaei harda Rike ciki.
"Ga mahaukaci kinsamu ko?."
"Noo bahaka nakenufiba yazid din baby, naga kwana biyu soyayyarku talafa..gashi tahanaka abun dadinta wanda shine yasaka rawar kai akanta..tafada tana kara shekewa da dariya.
Yazid baisan lokacindayatashi yazuba mata wani wawan mariba.
Wani wal tagani a idonta tadurkushe gurin tana hawaye.
" ni kamara ko Yazid!?. "
"Nikike cema yazid! Don uwarki?,, kuma anmarekin ."
"Wannan shine karo na biyu daka taba marina, amma wllh daga yanzu yakare ..don ni bajaka bace dazarinka dukana...kuma wllh saikayi nadama." Daga haka tashigo bedroom din ta tana kuka.
Kwafa yazid yayi Yakoma kwanven dayake duk abin duniya yataru yay mishi yawa.
Tana shiga zaki talalubo no. Din Yusuf tai failing, bugu biyu yadaga .."hlo lovely zarah how far?...
Fashewa tayi da Sabin kuma tarda shasheka kamar Zara hadiya ye area..."SubanAllah ..meya same ki, meyake faruwa?..kiyi naga na man..plss." Cikin rudewa YuYusuf maganar.
"Yaa..Yusuf.... Tundaga ranar da aka kawota gidan yazid harzuwa lokacin dasuke ciki baabinda zahra bata fadama Yusuf ba.
" innalillahiwainnailaihirrajiun" shine kawai abinda Yusuf me maimaita wa .
Yanzu zahra irn rayuwar dakikeyi kenan ?, shine baki fada min ba sai yanzu..shknn kikwanta da hankalin ki, daga yau bazaki kara kwana gidan yazid ba..Gabe zanzo indaukeki."
Lallashinta yarinka yi harsaida ya tabbata hankalnta ya kwanta kafin sukayi sallama.
Safe kai Yusuf yayi wasu zafafan hawaye nabin kuncinsa .
Wani iron bakinciki yakeji Mara misaltuwa zuciyarshi namishi kuna. Inaraye a duniya make wulakanta ki zahra,, wannan tana nunawa kenan nagaza kulawa dake ..kiyi hakuri ..
****
Dadare yazid na kwace dakinsa sai juyi take Lamar zai mutu, dakyar yaiya tashi yajekokar dakin zuby tana buga mata. I'tama kalar tashinne ciwon mara yasata gaba sai Juyi take..
"Plss baby Allah kabudemin,,..wllh zan mutu.. Dagyar yake iya fidda maganar..
Kokulashi batayiba tacigaba da juyinta itama.
Jiyayi yana iya mutuwa inbayi ba, dakin zarah ta shiga yasama kofar key yanufi kan gadon ta...
*👄hαвíвαtєє👄*
[3/22, 9:42 PM] 👄hαвєвαh luv👄: *💝K͛A͛R͛U͛WྂAྂ CྂEྂ💝..... 51/52*
_wrítíng вч_
*👄hαвєвαh luv👄*
_єdítíng вч_
*💅ѕαdnαf💅*
_αm ѕσrrч fαnѕ, αm αlѕσ chαngєd mч nαmє frσm *hαвєєвαtєє* tσ *hαвєвαh luv* dσn't cσnfuѕєd plєαѕє 🙏._
💝💝💝💝💝💝💝💝💝
Kamar a mafarki taji ana shafa mata dukkan ilahirin jikinta, ahankali tagama bude idonta tasaukesu akan yazid daya kome kamar zautacce. Waro idonta tayi ganin saura kadan yarabata da rigar baccin ta dasaurin tashiga kokarin tashi tana hankada shi. Rekon da yazid ko yay mata bana wasa bane, don ko mutane aka hada dakyar zasu kwaceta. Ganin yazage yadagє tareda kokarin karasa cire rígαr jinkínta чaѕα tace "me..haka..yaa yazid...?" Murya narawa take maganar. "Kitsaya..kitsaya...shi kawai yazid ke iya fada. Wani feeling yakeji tareda zarah wanda baitaba jin kwatan kwacinsa tare da zubaida ba.
Dasauri yakarasa fizge rigar tashiga wasa da dukiyar fulaninta. Tashin hankali! Yazid kamar mahauci haka yazama , yi yake kamar zai hadiyeta..
" yaa yazid.. Don girman Allah kayi hakuri..kabarni..katafi gun matarka...kayi hakuri ..plsss....." Cafke bakinta yayi yahada dabashi yashiga tsotsa kamar minti.
Ba abinda zahra keyi sai shure2 da yagunin shi..don babakin magana.
Tofa kam🕴🏻 yazid dayazo introducing kanshi into zahra abu yaki shiga. Zaro ido yayi idonsa yakoma kan zahra da mamaki yake kallonta. Lukus take kwance baabinda kebin kuncinta sai hawaye. Dagewa yazid yayi yakara dannawa amma kamar yashuka dusa, wani razananen ihi zahra tasaki ta kamkame yazid jikinta na rawa time din daya shiga, sosea ta kam kameshi kamar zasu zama abu daya.. Yazid bai taba zuwa duniyar dayajeba yau..baisan meke faruwa..baisan irin ihu da roko da zarah kemasa ba..
Dif kaji zahra ta dauke baabinda kakeji dakin sai ihu da sumbatun yazid.. Saida yay awa hudu kafin yadawo hayyacinsa, rungumota yayi jikinsa hawaye nabin kuncinsa yana mata addua a ranshi..
Yafi awa daya yana rungume da i'ta wani irin farincikin dabaitaba jiba arayuwarsa yaji ya ziyarceshi.
"FATIMA!."
Yakira sunanta cikin wani irin murya, sau uku yana kira yaji shiru bata amsaba.. Dan dagota yayi daga jikinshi yana kallon fuskarta.
Hannunsa yadaura saitin hancinta yaji shiru ba numfashi, a razane yatashi yay hanyar toilet duk yagama diriricewa.
Shafa mata ruwan yayi a fuskarta yaji shiru batada alamun dawowa.."don Allah karkimin haka...plsss..Fatima na ki tashi..." Kuka yake shabe2 da majina yanayi yana shafa mata ruwan. Wani wawan ajiyan zuciya tasauke tareda fashewa dawani sabon kukan tana kankame jikinta.
"Plss..yaa yazid don Allah kabari hakanan...wllh zafi zai kasheni....don Allah kacire..narokeka.." Wasu zafafan hawayeni ke saukarma yazid yagagara furta komai. Sunfi minti goma haka kafin yamatsa jikinta yafara kokarin dagota...janye jikinta tayi gefe dagyar tana cije lips.. "Plss leave me along.. Don Allah...bansan kallonka wllh..kagama dani yaa yazid kacu.." Saurin rufe mata baki yayi da tafin hannunsa yana girgiza kai yagagara furta komai sai zullumin da zuciyarshi ke masa.
Sunfi minti ashirin haka kafin yatashi yashiga toilet zuciyarshi acakude "tabbas ko mahaukaci yaji labarin nan yasan akwai alamar tambaya..tabba zubaida bata kawomin budurcinta gidana ba , amma taya zan kara gaskatawa?..
Ahaka yay wanka yahadama zahra ruwan zafi a bathtub yazo ya sintime ta tana shure2 haka saida yay mata ruwa uku. Shikansa yayi mugun tausaya mata.
Taimaka mata yayi tai wankan tsarki..yadawo yashinfideta kan gadon bayan yacanza bedsheet. Karfe hudu dai2 kenan
ya fita daga dakin yakoma dakinsa yakira faruq awaya.
Faruq da jiya dawowarsa yana kwance yanata baccin gajiya yaji karar waya kamar a mafarki. Dakyar yalalamo wayar yaduba kiran daya shigo, dasauri yatashi yana mitstsike ido " yazid!
.,uhm."
Kara wayar yayi kunnasa batare dayace komai ba. Jiyayi kawai yazid yajefo masa wani hargitsatstsiyar tambaya. "Plss frnd kamin bayani akan yadda zangane mace soea...kagane sai dai nake nufi ..plss go on."
Explain faruq yashiga masa............. Kusan awa biyu suka dauka faruq namishi bayani......akan duk wani fanni daya shafi ...
Innalillahiwainnailaihirrajiun..shine kawai abunda yazid ke maimaita wa aranshi kashe wayar yayi yakifa kansa da gado kwakwal warsa adena aiki.
Kamar wanda aka tsikareshi yatashi dagudu yashiga dakin zahra yaje yarungumeta yana hawaye..
"Kiyi hakuri Fatima,,,nacutar dake a kwanakin baya..amma azahiri baki cancanci hakaba..kiyafemin..danau hakkinki ..na zalunceki...nai miki kazafi..ki yafemin.." 'Itama girgizakan tashiga yi.."yaa yazid bazan yafemakaba, kaje ..karabu dani ka kyaleni.."
Kuka yarinka yi harda majina yana rokonta, zarah kam saima runtsa idonta datayi wani tsanar yazid na dirarmata!. Har karfe shida nasafe yana rungume da ita yana bata baki haka baibar yin kukaba.
Zumbur yamike kamar wanda yatuna wani Abu yafice daga dakin yana huci. Dakin zubaida yanufa kamar zaki .
Daura hannunsa yayi jikin kofar yamurda yaji a rufe...kifa kansa yayi jikin kofar yanaji kamar yasama dakin wuta.
Kasa2 yakejiyo muryan zubaida tana maga alamu waya ake.."baby don Allah kayi hakuri, wllh ba laifina bane, hanani fita sannan sakaren yayi..amma wllh a'matukar bukace nake dakai,, ba wanda nakejinsa amatsayin da namijin duk cikin mazan da nnke muamula dasu inbakaiba...wllh duk nafijin dadin naka.."
"To baby kinaga kamar yaushe zaki samu fitowa?."
"Kakwantar da hankalinka ..cikin satinnan zanfito ,,karka damu..
Wani wawan daushi yazid yakaima kofar wanda yasata faduwa kasa warwas..
Tashin hankali ne karara ya bayyana fuskar zubaida tamike dasauri tare da buga wayar a kasa. Pointing dinta yayi da yatsarsa dake kyarma bakinsa narawa dakyar ya iya tattara kalmar " *ZUBAIDA*...daman ke *KARUWA CE*..yafada cikin wani irin murya wanda bansan yana da i'taba....!
_M͎a͎n͎a͎g͎e͎d͎ p͎l͎s͎s͎s͎ 🙏._
*👄hαвєвαh luv👄*
[3/23, 7:31 PM] 👄hαвєвαh luv👄: *💝K̥ͦḀͦRྂUྂW̆Ă CིE💝ི...... 53/54*
_wrítíng вч_
*👄hαвíєвαh luv👄*
_єdítíng вч_
*💅ѕαdnαf💅*
💝💝💝💝💝💝💝💝💝
*ᑕ* ikin wani irin taku mai diri wanda kamar zai fasa gurin yake nufarta, baya2 take a rude tana bashi hakuri ."don Allah katsaya kaji, ba'abinda kake tunani bane.. Wani wawan naushi yakaima bakinta wanda ya haddasa hakwarenta biyu suka fita, damko gashin kanta yayi yahada da bango tare shake mata wuya da dayan hannun ... Lokaci daya jini yafara zuba daga bakinta kamannin fuskanta suka fara sauyawa.
Shima yazid fuskansa kaurewa yayi, idonsa yay jaa don matukar bacin rea. "Meyasa kikamin basaja i'ya zubaida!?, meyasa kika zomin amatsayin kamila bayan ke tamba daddiya ce! Fasika!, mazina ciya!, maciya amana!... Meyasa kikamin hakaaa!!!!??." Wani jakin mari yakifa mata har saubiyar saida kumatun ya fashi. Wani azababben ihu tasaki wanda saida duka gidan yadauka.
Kamar a mafarki zahra kejin ihu, a hankali tabude ido nuwanta dasukayi jaa suna mata nauyi. Gefe guda take jiyo sautin kuka gakuma kakkausar muryan yazid natashi. Kokarin mikewa tafara, amma dasauri takoma takwanta sakamakon wani ubun radadi dataji gabanta na mata.
Muryan zubaida taji cikin wahala da galaibaita tana cewa ..."zan mutu...zaka kasheni...don Allah kiyi..hakuri ....momyna..balaifina bane.. Laifin iyaye nane...suna sana diyyar shigana karuwanci...!".
Zaro i'do zahra tayi *Karuwanci!?*, zubaida mai hijabi!."
Innalillahiwainnailaihirrajiun." Da kyar tatashi tana shije lips tashiga dakin yazid. Wayarshi taga kan kado karasawa tayi tana tafiya kamar 'yar kaciya tadauka takira layin mami. Saida tai kusan tsinkewa sannan Miami ta daga duk a tunaninta yazid ne. Cikin kidimewa zahra tace "mami dan Allah kizo,,,,kizo yanzu ya yazid zaiyi kisa." A zabire mami tatashi daga kwancen datake "kisa kuma zarah?." "Eh....Miami,,,don Allah kizo yanzu.." Daga haka takashe wayar. Mami gyalenta kawai tazara tafice daga dakin.. Driver tashiga kwallama kira yazo aguje suka tafi gidan yazid.
Acikin mota mami takira wayar faruq ,bugu daya yadaga yaraka kunnashi tare da sallama ...ko amsa sallamar batai ba tace "faruq kasameni gidan mahaukacin abokin naka, don zaikashe 'yar mutane.." Daga haka tai kit takatse kiran..
Makullin motarsa kawai yadauka yafita yashiga yatafi.
Acan kam yazid sai dukan hauka yakema zuby sumanta biyu tana farfadowa haka kuma yaci gaba da jibgarta. Zahra kam koda tagama waya da mami dakinta takoma takwanta ..zuwan Yusuf kawai take jira tabar wannan masi faffen gidan.