← Book details Karuwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 24

Sashe 1

Karuwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

[3/11, 12:39 PM] 👄BIEBIE Lurv👄: *💝KARUWA CE💝.......1/2*

*By* *©👄HaBieBatie👄*

💝💝💝💝💝💝💝
Bismillahir.rahmanir-rahin.

*I thank Almighty Allah to give me opportunity, power to started this book, and I pray for dat to finished it in peaceful manner.*

_Ya Allah , alkhairan dake cikin wannan abun Allah kahadamu dashi, sharrin dake ciki Allah ka mana tsari dashi._

_Special greeting tareda fatan alkhairi zuwaga manyan Aunties na..._
_Khaleesa haiydar, Asmy b Aliyu,Zuwairat Nuhu, Ayusher Muh'd, fido Sodangi, Ummi A'isha, fidohm, Safiyta huguma....dadai sauran wanda ban lissafo suba I want u to know dat u makalize in my heart😉😘_

*O*hhhh...I love u babe I die for ohhh...babe..do it pass please...shocked it..zubaida dad'i...kinada dadi....kin i'ya waya koyamiki....ahhh..

Wa'iyazubillah, wani babban mutumne kwance tare da wata kyakykyawar matashiyar budurwa wanda bazata wuce shekaru 20-22 a duniya ba suna aikata zina.
Yayinda i'takuwa sai kukan shakwab'a take masa tana aikam mai da abubuwa marasa d'ad'in fad'i, almost 1½h. Suna abud'aya , daga bisani yad'auke ta cid'ak kamar baby doll yai bathroom da i'ta.
Koda suka shiga basu hak'ura da junaba saida sukayi shafe-shafe da tsotse-tsotse sannan suka fito.
Suna mak'ale da juna suka fito yazaunarta bakin bed shima ya zauna. I'do yakura ma small black nipple dinta yana murmushi at dsame time yana shafa dogon gashin kanta.
"I love u baby kinshayar dani dad'in da bawata macen data tab'a shayar dani, infact ko matata bantab'a samun nutsuwa da i'ta kamar yadda nakeji aduk sanda na kusanceki ...insanki sosai babyna .....kifad'aminnn komeye kikeso aduniya zanmaki."

Cike da shakwaba tad'aura hanunta kan kirjinshi .."ni baby kai nakeso ." murmushi yaya ya rungumota jikinshi yana kissing wuyanta.
D'an bugunshi tai cikin wasa "kaga baby kabari hakanan , zantafi gida yanzu don nacewa Momy 1 zamu gamu lectures."
"Ohk baby , bara in shiryaki."
Kayan data cire ya mayar mata ..skintight ne wanda dakad'an yahuce gwiwa sai ves ...hijab dogo har k'asa yamik'o mata tasa dasafa harda nik'ab .
Murmushi Alh sambo yayi "hmmm mai fuska biyu kenan." B'ata fuska zubaida tayi tanai masa wani kallo. "Am so sorry baby , irin wannan kallo haka don Allah yihakuri...kar a hanani jin dadi".yafada yana kashe mata ido hade da nunamata gabanta.
Batai magana ba tad'au handbag d'in ta wanda yacikata da kud'i "to baby sai yaushe?."
Uhm kawai saimunyi waya." "Ohk baby." Pack yabata a check kafin tafita. Lumshe idonsa yayi yafad'a kan bed din tabaya "kai burouba baby nan suger gareta wallhi hmmm." Daga haka bacci yadaukeshi.

Sauri-sauri take tasauko downstairs , babban school ne sosea nagani nafad'a . Allah Allah take tafita daga school din tahau adaidaita tai gida, cikin sa'a tana fita tasamu tai gidansu dake sharada phase2.

Abakin makeken get napep din tasaye , kudinshi tabashi tashiga ciki, bata tarda kowa a falonba don haka direct tai d'akinta dake downstairs.

*************

Tana sanyi cikin English wear riga da skart pink $blue wanda yay balain kamata duk suranta ya bayyana , rolling tai da karamin veil wanda yake shara2 , tayi parking din dogon gashinta wanda yasha gyara kafanta yana sanye cikin high hill blue mai masifar kyau. farace tas siriri ya mai coca cola shape tanada manyan i'do da karamin baki mai d'auke da pinky lips .....huh in short dai zahra kyakykyawa ce ta ajin farko. Bazata wuce shekaru sha bakwai ba amma inkaganta zakace tai 20 don akwai ta ciki i'do. Tafiya take a hankali kamar mai tausayin k'asa, ta shakwab'e fuska tanad'an yarfe hannu da'alamu agajiye take. A haka tafito bakin school din tatsaya bakin titi don samun abun hawa.

***
Tuki yake cike da nishad'i suna tadi da best $childhood friend din shi ...kwakykyawan matashin saurayi maikima nin shekara 30 a duniya , farine dogo mai faffadan kirji mai tak'ama da ilimi gakuma naira miskilini na ajin k'arshi tare da jin shi wani abune yazid kena yaro Dan mamin sa.
"Wait yazid please katsaya Dan Allah." Abokinsa Dr faruq yafada da hanzari don baiso ahuce gun . afusace yazid yasa burki yad'ago yana kallon abokin nnasa "....hakan dakayi meye kenan? Kana ma mutane ihu." Dan ajiyar zuciya faruq yasauke "ohh am sorry man .look for dat side u see wat am saw . " Yakare yana nunamashi direction din gun. Dakamar bazai kallaba saikuma yad'aga ahankali yasauke kanta...tana tsaye a gurin tun d'azu da'alamu haryanzu abin hawa take nema. Saurin d'auke kansa yayi tareda jan wani dogon tsoki at dat time he's heart beat very pass. Da'go i'donsa dasuka rine zuwa ja yayi yana kallon faruq don Indai akwai wanda yatsana aduniya , wanda bai kaunar kallonta dako sunanta bayason ji baiwuce *zahra* ba. "Wht does dat mean dakace mutsaya gurin KARUWAR nan faruq ?, she's birch fa." yafa da cikin kakkausar murya . idanu faruq yazaro yana kallon abokin nasa ciki da tuhuma .
U know wat has been said kuwa ..u call her a birch fa do u know her yazid?."
Kai yazid ya jingina jikin sit yalumshe idonsa yabude "I know her faruq she's daughter of my mother's friend.... Her mom pass away since back 2years ....b'coz...b'coz...her bad behaviour ...its long story let back home , we will took about."
Faruq bai i'ya cewa komaiba illa gyad'a masa kai da yayi.
Ahaka suka karasa nasarawa GRA bawanda yacema dan uwansa komai.

Tad'ansha wuya kafin tasamu abin hawa yawuce da i'ta gidansu wanda yake unguwar su Kado estate.

Kunaso inci gaba.....if yes I want to see ur more comments .....if not kuma no need to see.....
This is my WhatsApp no. for comments @08124903727.
[3/11, 12:39 PM] 👄BIEBIE Lurv👄: *💝KARUWA CE💝......3/4*

*By* *©👄BIEBIE👄*

💝💝💝💝💝💝💝💝

_Naga sakunanku kuma naji dadi sosea insha Allah zanci gaba ....kukasance tare dani._

*K*nocking tai a bakin get din gidansu mai gadi yabud'e mata tashiga. Gaidashi tai , cike da faraa ya amsa yana mata ya makarantar "allhmdllh baba." To madalla sannu zahra'u." "Yawwa baba bara inshiga daga ciki." "To madallah ."
baba mai gadi yana matuk'ar jin tausai zahra don irin kallon da'ake mata amma azahirin gaskiya bahaka bane..ga maraici narashin uwa datake fama dashi , hatta mahaifinta yajuya mata baya."Allah sarki yarinya , Allah yanunamin ranar dagaskiya zata bayyana."
Dasallamarta tashiga falon duk suna ciki.. Wata babbar mace ta hakince akan Daya daga cikin kujerun dake zagaye a falon, sai yammata guda biyu wanda duk sun girmi zahra . can gefe nahango wani had'adden saurayi wanda bazai huce shekaru ashirin da tara a duniya ba . wani irin kallo yabita dashi wanda nikaina *bie bie* bansan nameyeba. Karasowa ciki tai tarisina ta gaida mama, bayabo ba fallasa ta amsa batako kalli inda zahran takeba .safwan wanda ketabinta da kallo tagaida tabi hanyar d'akinta dake upstair batako kallo 'yan matanba.
Daya daga cikin 'yan mata mesuna fauzy tai shewa tace "hehehe mutanen schools, acigaba dai da sunan zuwa makaranta ana fakewa zuwa karuwanci ." dariya farida tasaki "wallahi kuwa sister, nidai ina gudun ranar dazaa kundumo abin kunya." Mahaifiyarsu tana ji haka yayansu amma bawanda yay magana . itako zahra batako juyoba don inda sabo tasaba dajin wannan, amma yana matukar kona mata rea. Kan gado takife tasaki wani kuka ...bansan meye aibuna ba, bansan meyasa mutane sukemin kallon KARUWA ba meye nayi....ya Allah kabayyana gaskiyar lamarinnan." Gaban mirror dressing taje tana karema kanta kallo, sosai taga kayan jikinta ya matseta duk Shep dinta ya bayyana ga boos d'in ta kamar sufasa rigar sufita.."kodai iriyar shigar danake ne akemin kallon KARUWA? ...ringing din wayar tane yakatseta tad'auka tana murmushi don duk duniya bayan mahaifiyarta data rasu bawani wanda yake sonta kamar Hajiya Hafsat aminiyar maminta.

Zubaida tana shiga dakinta tacire nikab da safar dareda zare dogon hijabin jikinta , duk tacire kayan jikinta taje gaban Mirror tana kallon kanta murmushi tai tasan anyi halitta agurin . key tasama kofarta taikwanciyarta bisa gadonta . sai laasar tatashi taiwanka tafito falo don cin abin . momynta tagani zaune falo tad'aura kafa Daya kan daya tana karatum jarida. Fadawa jikinta zubaida tai tana zubamata shakwaba , murmushi mumy tayi tana shafa kanta "baby kintashi? , dazu naje dubaki naji kinsa key naceto kina bacci kenan." "Momy agajiye nadawo saisa banshiga gurinkiba." "Ohk to kije kici abinci ." "to Momy na." Ta tashi tana kwarkwasa tanufi dining.

Abangaren *yazid* kuwa koda sukaje gidansu sukaci abinci faruq tafiya yayi don ganin yanayinshi duk yasanza , mamin shima tayi tambayar yacemata kanshine yake ciwo yanason yahuta . dakinsa taje yakwanta duk yarasa meke damunshi , dayaga yarinya duk yarasa meke damunshi ko tsabar tsanarce tai yawa oho .

Cike da ladabi zahra tagaida mami , amsawa tai tana jin dadi , daga dayan bangaren mami tace "diyata kwana biyu kinbamu rani ko mami tai laifine?."
"Wllh mami bakomai kawai makarantane tarike ni amma insha allahu kwanannan zanzo." "A'a nikam banyardaba tunda yau Friday kitaho saikiyi weekend dinki nan." Dan jimmm zahra tai don ita matsalarta daya gidan mami yazid don duk duniya bawanda tatsana bayanshi.. Mamine takatseta tahanyar kara maimaita tambayar... "To mami bakomai , zantambayi mama inta barni insha Allah zanzo." "To shikenam insha Allah zata barki zanturo driver yadaukeki kuma nima zankirata innaimi alfarmar ." "to mami saina zo ." "Allah yakawoki lpy." Daga haka wayar takatse.

Tunani kwai zahra tashiga don bata k'aunar ganin yazid ta tsaneshi hakanan, daga bisani taiwanka tashirya cikin Riga da skart na atamfa yayi balain kamata , karamin Vail shara2 ta daura a kanta tanufi dakin mama don tambayarta. Koda taje mama tabarta don badamuwa tai da itaba , komawa dakinta tai tadauko handbag da wayarta tarufe dakinta ta tafito. Fauziya da kanwarta farida nazaune a falon dakuma yayansu safwan suna kallo , batabi takan kowaba tai hanyar fita ..."to yau kuma jarabar yammace tamotsa hmmmm..asha dadi lpy." Farida tafada. Juyowa zahra tai tanaimusu kallon raini "hmmm kwaji dashi guzumayen banza , haka zaku kare kullum azaman gida kuba aureba kuba karatuba saitara samarin banza wanda ba aurenku zasuyi ba." Tana fadin haka tafice. Iyaka shaka sun shaka "sis kiji abinda yarinyarnan take fada mana." Kwafa fauzy tayi hanaci gaba da kallo amma maganar tayi mugun bata mata rea.
Chapter 1 · 0% Book details