Sashe 15
Karuwa Ce Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zarah tayi mamakin ganin zuby. dama itace amaryam yazid din?saurin kawar da tunaninta tayi aranta,, takama hanyar bedroom dinta .
"keee!" yazid yadakama zarah tsawa,, "baki iya girmama manya bane some?, dallah kizo ki kwashi albarka Kinga na auro yar mutunci ba karuwa irinkin ba!"
dago da idanuwanta dasuka kada lokaci Daya tayi, tai saurin tanne hawayenta .
wani shu'umin murmushi zubaida tayi tace "ayya my baby love ae ni zan gaidata kasan tarbiyya bata wadace tana, ina yini auntynerh kin,, dawo lfy? ae koba komai zaki mana yan amfani a gdan ko baby? ,kaga ae aiki yamin yawa."
yazid yace "hakane ."
"to aunty kidan bamu waje mana." Zuby tafada tana kad'a jiki.
jiki a sabule zarah ta shiga dakinta ta.
bayan ta gama aikinta tagyare dakinta ta tas ta kwanta wayarta dake side drawer (wanda yuzuf yasai mata) tafara ringing, dauka tayi sunan auntyne ya bayayyana akan screen din cikin jin dadin kirannanta a wanan lokacin takara kunanta .
sunyi waya sosea daga bisani sukayi sallamah.
shigowan yazid taji yana cewa "keee kifito ki dauramin abincin "
"Ya yazid matar taka bata iya abinci bane ko me!?, nipa dole nadawo gidannan, kasani cewa kaidin baka gabana kagane ko!?."
I'yaka mamaki yazid yayi "lalle wuyanki ya isah yanka!_ zaki tashine ko saina balballaki stupid ." ya dakamata wata uwar tsawar da ta gigitata, ae bashiri tafita.
bayan taje kitchen ne taji ya kwalla mata kira, suna falo shida zuby. "yawwa baby mezakici?." wani kallo wulakanci taiwa zarah kafin tayamutsa fuska ta tabe baki tace "inason coconut Rice with eggs source,coconut and pineapple juice sai tahada min dan wani snack haka." yazid yace "baby duka wannan kayan zata hada miki?, kinga it's almost 6:30." wani banzar kallo zubaida Taiwa yazid bai San lokacin da ya rufe bakinshiba yace wa zarah 'keeee tashi kibamu waje."
takai wajen 2hours kafin ta gama tai sitting na dinning table. Sai datayi kosan minti goma dafada musu kafin suka tashi .
"baby kace tayi serving dina to." Ok baby, keee zokiyi save namu." Zuzzuba musu tai tatafi dakinta .zuby spoon uku tayi tace "baby nikam bazan i'uacin wannan abincin ba, duk yayi danye ga k'auri dayake. Gaskiya bazan ciba kifita restaurants kasiyomin abinci ."da masiifa dakomai saida ya fita ya siyo .
Washe gari...
Yazid nadawo wa daga masjid yashiga dakin zahra, tanakan praying mat ta i'da salla tana tasbihi. "Kee!." Dagawo tayi tamishi kallo daya tamaida idonta. "Ina kwana.." Ko amsa gaisuwa baiyiba yace.. "Ba gaisuwarki nazo karb'a ba, ki tashi kishiga kitchen kihadamana break ..sannan kigyara ko i'na ...kitabbata dai kinyi duk aikin daya dace kafin mufito nida baby.. " gyada mishi kai kawai tayi batare data i'ya fad'in komai ba. Fita yayi daga dakin yana wani babbud'awa. Bayan fitarshi zahra tahad'e kanta da gwiwa wasu zafafan hawaye suna sauk'a mata.. "Wannan wace iriyar rayuwa ce? Baya ganin darajata, baya ganin kimata..shknn nazama baiwa kenan!?..." Daga hannayenta biyu sama tayi wasu hawayen nakara zuba.. "Yaa Allah.. Kafiddani daga wannan hali,,Allah kasakamin wannan zaluncin da'akemin.." Saida tayi mai isarta kana tashare hawayenta tatafi kitchen.
Misalin karfe tara takammala aduk aikin gidan ,,fitowa tai daga kitchen daniyar wucewa bedroom dinta dai2 yazid suna fito rungume da juna. Zuby tana sanye cikin wasu English wear dasukayi balain kamata ,kanta ba kwali tayi parking dogon gashinta. Kallo daya zarah taimasu tadauke kanta taci gaba da tafiyanta. Kallon kaskanci zuby Kevin zarah dashi.. "Baby waye zaiyi saving namu?." "Oh..sorry..kee!. " yafadama zahra da hartakai step din karshe. Sarai tasan da'ita yake amma taki juyowa don wannan rainin hankalin ya isheta. "Keee zahra! Badake nakeba?." Juwowa tayi tace "ai banyi tunanin dani kakeba..tunda banji kakira sunanaba.." Sakin baki da idon zuby tayi tana kallon yazid "kee! rashin kunyartata hartakai karinka fada min haka?.." Yamutsa fuska zahra tayi yajuyazata tafi, Hakan yay balain tunzura shi , taku dabaifi biyarba yayi yacafkota... "Noo! Baby dan Allah saketa, ai baiyi kahada jiki da wannan kazamar ba,,kasaketa nace. " saketa yazid yayi yadawo gurin zuby. "Koma dai baby meye abun damuwa ?,, mutumin da baida tarbiya ai agunta wannan abun datayi bakomai bane...don haka banaso kana damuwa da kananun rashin kunyanta." "Shikenan baby na ,muje." Rungumota jikinshi yayi, ahaka suke feeding junansu har suka koshi.
"*
Ahaka rayuwa tacigana da tafiya zarah tana matukar wahala itace shara wanke wanke wakin inners din zuby da kuma na yazid.
wata rana Momy sunzo da mama lokacin Zara na kitchen zuby da yazid suna kallo a falo. sunji dadi sosae ganin irin wahalar da zuby take bawa zarah,, SUNYI MATA CINFUSKA saikusan magrib sukatafi . ranar zahra kusan kwana tayi tana kuka zuciyarta namata ciwo don irin zagin wulakanci da suka taru suna mata.
***
Hisham yagama lalata farida yamayar da i'ta karamar karuwa don kamar mata da miji haka suke rayuwa, kullum saisun hadu a hotel.
Yau takama laraba, ranar farin ciki agun mama don yaune za'a kawo kudin auren 'ya'yanta. Abba baya Nigeria don haka abokin shine still dawasu abakansu biyu zukazo don karbar bakin. Saikusan karfe tara dangin nabil sukazo . manyan mutane biyune sukazo cikin shiga ta alfarma,,suna gama abinda yakawosu sukatafi. Tashin hankali! Mama da farida hankalinsu yagama tashi ganin har karfe goma dangin hisham basuzoba,, takira layikanshi kuma duk arufe . tayi kukan harta gaji mama sai hakuri take bata. Yayinda fauxy take cike da farin ciki ko ajikinta damuwan da farida ke ciki. Haka abokan abba suka gaji da jira harsuka tafi.
***
Yau misalin karfe sha daya mami tashirya zataje gidan yazid duba zahra don tunda tadawo batazo gun mami ba, ..mami kwa tadau aniyan bazata kara kiran yazid ba! Saidai inyaga dama yakira.
Karfe shadaya darabi driver n ta yay parking compound din gidan yazid. Dasallama tashiga falon, zahra da munarta tafito daga kitchen jin muryar mami tanata aiki sai zufa take had'awa.
"Mami..sannun da zuwa.".. Tafada tana karasawa gurinta. Mami ma da faraa ta amsa.." Yawwa zahra na ..sannu da aiki." Kitchen zarah tatafi tadoma mami snacks da drinks.. Gaisawa sukayi... " ni yazid din bai fitabane naga motarshi ?.". "Eh..mami hala baifita ba, don baiyi break ba." Mamakine yacika zuciyar mami, ace har kusan shabiyu mutum bai fita gurin aikiba..
Tana mika tafito daga daki tana sanye da sleeping dress sai yamutse fuska take.. "Kee! Inafatan kingama hada mana break... Turus zuby tayi tαnα mαmαkín gαnín mαmí. "αu kєcє α gdαn nαmu?,, kєє zαrαh míkσmín вrєαkfαѕt dínα чαnzu." mαmαkí neчαgama ciki mami, αnα cíkín hαkα ѕαí gα чαzíd mα чαѕαukσ. "α α mαmí ѕαnnu dα zuwα." mαmí tαkí αmѕα gαíѕuwαr ѕα, zuвч tαcє "вαвч αm hungrч." Tafada tana hamma wαni kαllσn wαlαkαncí чαччαmα zαrαh чαcє "kє dαn uwαrkí ínα вrєαkfαѕt dín вєвє?, dabazaki kawo mataba , sokike kikasheta da yunwa ko?."
mαmí tαkαící kαmαr zαtαí чαчαnє. "чαzíd α gαвαnα kαkє wαnnαn rαѕhín mutumcín?.
" αtσ mєчє?." cєwαr zuвч.
" чαzíd kαnα gαnín rαѕhín kunчαr dα mαtαrkα tαkєmín ko?." ѕhíkσ чαчí ѕσkσkσ dαѕhí kαmαr wαní ѕαunα mαmí αвín чα вαtα hαuѕhí tαчí hαnчαr fítα, zαíвí вαчαntα zuвч tα dαkα tαr dαѕhí 'вαвч ínα zαkα?, dαwσ nαn." Zuby tai commending nasa.
jín hαkαn чαѕα mαmí juwσwα gαnín zαíвiwσtα nє kσ α α, ѕαítαgα чαkomα wαjєn zuвч. hαkα mαmí tαвαr αnguwαr tαnα mαí tαuѕαчín hαlíndα dαnnαtα dα zαrαh ѕukє cíkín.
dαgαnαn gdan momnafy tαjє tαímαtα вαчαnín halin da yazid me ciki "kí kwαntαr dα hαnkαlínkí sister kσmαí zαí kσmα dαídαí ,αkwαí wαní mαlαmínα ѕhímα zαí tαчαmu dα αdduα kumα zαí dαwσ dαí dαí dα чαrdαr αllαh. " lallashinta momnafy tarika yi saida taga hankalinta ya kwanta kana tatafi.
****
чαu tαkαmα tαlαtα, чαzíd чαtαѕhí cíkín wαní mαtѕαnαncín вαcín rαí ѕαnnαn yαrαѕα mєчαkє mαѕα dαdí . zαunє чαkє α fαlσ yad'aura kafa daya kan daya ѕαí kadasu yake,. zuвч me tαfítσ dα wαnnαn tαkun nαtα nαjαn hαkαlí, wαní tαkαící ne чαjí чαdirαr mαí αzucíчα , tѕαkí чαч ѕαnnαn чαjuyαr dakansa gєfє. "вαвч zαnfítα." wαní вαnzαn kαllσ чαч mαtα чαcє "gdαn uвαnwα zαkí dα wαnαn gαntαlαllíчαr ѕhígαr, kuma kin tambayeni ne?"
wαní írín wαwαn вugαwα zucíчαr zuвч tαчí dαn tαѕαn kσmαí чαkαrє. Daurewa tayi tace "baby yanzun ea tambayarka nake, kuma gidan momu zani."
Saboda haka uwartaki takoya maki saikingama shirinki kinzo fita sannan ki tambaya, kíвαcєmín dα gαní hαfín nαвudє ídσnα." Yadaka mata uwar tsawa. Jiki na rawa tαkσmα dαkíntα tαkírα layin humαírαh αmmα ѕwítch σff, jítαчí kαmαr tαчí hαukα
Yazid bawanda yatsana yagani cikin gidanshi kamar zubaida, bakin cikin ranar daya fara kusantarta ne yadawo mishi sabo,,, gaba daya wasu wasi yacika zuciyarsa ...tsaki yayi yatashi yashiga dakinsa yakwanta.
Zuby kam kullum tana cikin zullumi, gaya wayar humaira taki shiga yazid ko yahanata koda fita tsakar gidane.
Tagagara zaune tagagara tsaye sai juyi take bisa gadonta, tayi tsaki 1m tajawo wayarta takira layin humaira..dukdade tasan balallai tasamuba.
Cikin saa kiran yatafi, zabura tayi tazauna humaira na daga wayar zuby tafashe da kuka... Sanar da'ita tayi duk abinda ke faruwa.
"Don Allah kikwanta da hankalinki kidaina kuma, kibani nan da 1h."
Katse wayar sukayi zuby takifa kai taci gabada kukanta.
Bayan 1h saiga kiran humaira yashigo,, dasauri tayi picking.
"Baby ya akayi?."
"Kisaurareni dakyau kiji abinda zan fada miki, don nasanke uwar 'yan jarabace to don haka ki ajiye jarabarki gefe. Malamin yace more jinki karya kusance har natsawon Sato daya, to wannan shine umarnin aikinsa, inkima kikayi wannan to yazid bazaitaba making musuba daganan harku mutu."
"Yanzu babe daga yanzu har sati bazamuyi ba.."
"Dalla banza, kinga matsalanki ko..yanzu da X da biyan bukatarki wanne yafi?."
"Shikenan bakomai nagode."
Zuby kifewa tai kan gadon banyan sun gama wayar, tunani kawai takeyi anyakwa Zata i'ya?.
Bayakwana biyu..
Yazid na kwance falo yakifa cikin sa hannunsa biyu rike da mararrsa sai mursukuku yakeyi ..kwana biyu kenan tahanahi kullum dakinta da key...gaya dama i'ta ta koya mishi jaraba gashi tahana.