Sashe 8
Kano To Jidda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"wi matar taka kurmace ne,nifa tunda nazo gidannan banji tayi magana ba"cewar kafilat.
wani kallo shureim yabita dashi,sannan daga bisani yace.
"ba kurma bace,kawai kinsan yanzu jininta ya gauraya da nawane,to shine sarauta bazata barta tai maganaba"
baki kafilat ta buÉ—e tana kallonsu,suhaima ko murmushi taimata.
miƙewa yayi ɗauke da suhaima a hannunshi, kamar jaririya ya nufi dinning da ita,jiki a sanyaye kafilat tabisu abaya,
koda sukaje dinning,shureim akan cinyarshi ya zaunar da suhaima,kafilat na shirin zama yace mata.
"ya zaki zauna bakiyi serbing dinmu ba?"
Baki ta turo gaba sannan tace.
"AÆ´ de kasan ba aladarmu bace yin hakan"
"Da kyau wato ku aladar taku,ta adafa azuba muku kucine kutashi kubar kwanon agurin ko?"Shureim yabata amsa.
shuru kafilat tayi,hakanan badan ranta yasoba ta fara zuba abincin,shureim da kanshi yadunga ciyar da suhaima har suka ƙoshi,sannan yamiƙe,da ita a hannunshi yakai dubansa gurin kafilat dake cin abinci yace.
"Yau a harami zamu wuni so ki gyara ko ina kamin mudawo"be jira amsartaba ya haura sama É—auke da suhaima.
kaya suka sauya zuwa dogayen riguna,suhaima harda niƙab ya ɗaura mata,sannan suka fito suka fice daga gidan.
bame ganinsu beji sun burgeshi ba,koda suna ɗawafi,akwai masu karesu,kar a matsesu,amman hakan be hana shureim kaffa kaffa da suhaima ba,itako se adduaa take akan Allah yabata lafiya ya dawo mata da maganarta,shima shureim adduar yake mata.dan ya ƙosa yaji muryarta,dan sanda yaji muryarta tana cikin haukane,shiyasa ya matsu yaji.
Sungama É—awafi sunyi sallah rakaa biyu,sannan suka nufi gurin shan zamzam,shureim shi yafara sha,sannan yayi addua yatofa acikin wanda ya É—ebowa suhaima yabata,tayi bissimillah tasha.
Tana gama sha,tana niyyar tayi hamdala a zuciyarta se ji tayi ta furta.
Alhamdulillahi,a fili.
da sauri shureim ya waiga gareta dan gasgata abinda yaji,itako jin bakinta yadawone yasa ta dunga hamdala ba iyaka.
shima shureim godiya yashiga yiwa Allah daya amsa adduarsu.
daga harami,siyayya yaje yayimata na kayan ƙwalama,guraren ɗebe kewa,yakaita,sosai taji daɗin hakan se gab da magriba sannan suka nufi gida.
muje zuwa.
surbajo for life.
[9/5, 18:59] ‪+234 803 596 9052‬: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION.
*Dedicated to zahra bukar*
*31-32*
Suna isa gida É—akinsu suka wuce,wanka sukayi sukayi sallah.
Ƙasa suka sauko domin cin abincin dare,suna zama ba jimawa kafilat tafito cikin ado me bayyana sura,murmushine kwance akan fuskarta,ta nufesu tana faɗin.
"Sannunku da zuwa,wlh yau nayi kewarku,gidan ba daÉ—i da bakwanan"
Suhaimace ta bata amsa itama tana murmushin tace.
"Allah sarki to ay yanzu rashin daÉ—in ya wuce tunda gamu mundawo"
Da sauri kafilat,ta juyo tana kallonta,ba komai ya firgitata ba sejin tattausar muryar suhaima tamkar ana busa sarewa.
Da kyar ta kirkiro murmushi tace.
"wannan hakane,kuzo muje kuci abinci,ammanfa sede kuyi haƙuri aykawa nayi aka siyo,danni ban iya girki ba"
Murmushi suhaima tayi shiko shureim miƙewa yayi kawai yanufi dinning ɗin binshi sukayi abaya.
Cin abincin sukeyi amman shureim yakasa ci sam abincin be masa ba,haka yay ta juya cokali acikin plate din batare daya ciba.
suka cin abincinsu sukeyi hankali kwance.
Bayan sun gama tun kamin kafilat tayi magana suhaima ta gyara komai tsaf.
Tana gamawa falo ta dawo ta zauna inda kafilat da shureim suke hira,duk da cewa kafilat ce kawai take zubarta dan shi Shureim kallon tv kawai yakeyi.
suhaima na zama ya maida kallonshi gunta,yajima yana kallonta,kana daga bisani ya miƙa mata hannu alamar ta taho.
Ba musu ta nufeshi tana zuwa kan cinyarshi ya zaunar da ita,janyota yayi ta kwanta a kurjinshi sannan yace mata akunne.
"nifa yunwa nakeji gaskiya kisan yadda zakiyi dani"
Kafilat har ƙara buɗe kunne takeyi dan ta ji me yake cewa amman bata jiyo komai ba.
itako suhaima cikin hanzari ta miƙe ta nufi kitchen domin sama masa abinda zeci.
Suhaima na tafiya kafilat ta miƙe tsam ta koma kusa da shureim ta zauna har cinyarsu na gugan juna.
Zata fara magana kenan,shureim yatashi yabar gurin,yanufi kitchen inda suhaima take ta ƙoƙarin dafa mishi abinci.
Ta baya yaje ya rungumeta yasa kanshi akan kafaÉ—arta yana É—an rausayar dasu.
Duk yadda suhaima taso yasaketa tayi aykinta da kyau sam yaƙi sakinta,dolenta ta kyaleshi.
A haka har tagama girkin,dayake kitchen É—in akwai dinning aciki,jera mishi tayi aciki.
Sata yayi dole sede ta bashi abaki,suhaima bata zaɓin daya wuce yin abinda yasata.
seda ya ƙoshi sannan ya kauda kai,gyara gurin tayi,sannan suka baro kitchen ɗin.
Duk abinda ya faru akitchen ɗin akan idon kafilat,kuma ranta sosai ya ɓaci.
ÆŠakinsu suka wuce bayan sunmata seda safe.
Wanka sukayi sukasa kayan bacci suka haye gadonsu.
Kamar kullum yauma shureim wasa yakw da jikin suhaima domin rage shaawar dake damunshi.
yana tsaka da sucking boobs ɗinta,se ji sukayi an turo ƙofar da ƙarfi an shigo,da sauri shureim yaja bargo ya rufe musu jiki sannan yakai dubansa dan ganin wanne mahaukacine wannan.
Kafilat ce tsaye se tsuma takeyi tana kuka,gaba É—aya bata cikin natsuwarta,kamar ma afirgice take.
Kamin yace wani abu se gani yayi ta hau kan gadon da suke,da sauri ta cikin bargo suhaima ta maida rigarta sannan ta cire bargon ajikinta ta dafa kafilat tana faÉ—in.
"lafiya kike kuwa me ya sameki"
Ido kawai take warewa tana nuna ƙofa tana haki,zuwacan ta zabura ta faɗa tsakiyarsu.
Da sauri shureim yamaida rigarsa dama da gajeren wando ajikinshi,tambayarta shima yayi me yasameta.
Amman makirar taƙi magana,ay beyi aune ba se jinta yayi acikin bargon ta rungumoshi da ƙarfi jikinta,duk azuwan tsoro takeji,
Tausayintane yakamasu su duka dan haka shureim yashiga ƙoƙarin kwace wa daga rungumar data yimasa,sabida yanaso yaje yaga abinda ya firgitata,amman sam kafilat taƙi sakinshi.
ganin hakane yasa suhaima zuwa ta kulle ƙofar ɗakin da suke ciki da key,sannan ta dawo ta shiga tofawa kafilat addua.
itako kafilat jinta jikin shureim,ba ƙaramin tada mata da shaawa yayiba,shi kuma dama already hankalinshi atashe yake dan yana tsaka da jin daɗi ta shigo musu to har lokacin abarsa bata kwanta ba.
kamar a mafarki kafilat ta dunga jiyo tudunta ajikinta,dan zabura tayi takai hannunta gurin dan ta tabbatar ita ɗince,shiko shureim jin ta taɓoshi da sauri,yakai dubansa gurinta,seyaga ashe bada saninta bane firgitar datayine yasa hakan.
Bargon ya yaye ajikinshi yabarshi ajikinta kawai,ranta beso ba,so tayi taita zungurarsa acikin bargon azuwan bata saniba.
Hasken É—akin ya kunna,shima hakan bema kafilat daÉ—iba
Allah sarki suhaima baiwar Allah ta dage se addua take tofa mata batasan taannatin data mata acikin bargoba.
muje zuwa.
Surbajo for life.

DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*Dedicated to zahra bukar*
*33-34*
Ranar kwana sukayi suna mata addua,ta hanasu bacci.
Da gari ya waye sumul ta miƙe ta fice a ɗakin batare da nuna tsoron tunkarar ɗakinta ba.
Suhaima ko harda mata rakiya,
Shiko shureim kogin tunani yashiga,tuni ya gano makirci kafilat take haɗawa tsakaninshi da suhaima ranshine yaɓaci,da raina musu wayon datayi.
Har yamiƙe zeje yaci mutuncinta sekuma wata zuciyar tace mishi.
"wannan ba aykin ka bane,suhaimace yadace ta fara farga da hakan ta É—auki mataki bakai ba,barin kafilat acikin gidan shi,zesa ka gane in suhaima tana sonka,shine ze baka damar kauda tsoronka da suhaima takeyi,dan haka kacire hannunka aciki naka ido kabar matarka ta É—auki mataki da kanta,ko ba komai zata fi sanin darajarka"
Bin shawarar yayi ya koma ya zauna yanata huci ammanfa ranshi yayi mugun ɓaci game da abinda kafilat tai musu tundaga zuwanta.
.
Suhaima bata baro kafilat ba seda kafilat tayi wanka ta kimtsa,sannan,tafito ta kyaleta,kitchen ta shiga,ranar wuni tayi a kitchen daga kafilat tasata wannan se tasata wannan,itako suhaima se yi takeyi ba musu.
Shiko shureim wani abun yaji haushi wani abun ko dariya yake bashi.dan se yanzu yake kara fahimtar Kafilat zuwa tayi ta tarwatsa masa gida ba hutu ba.
Dayaga baze iya jure ganiba barin gidan yayi.
Wasa wasa kimanin wata guda kenan,kullum tare da kafilat suke kwana,amatsayin wai tsoron ɗakinta takeji,duk sanda ta shigo Shureim ji yake kamar ya rufeta da duka,amnan haka yake danne zuciyarshi,dan yasha alwashin baze taɓa korar kafilat ba har se idan suhaimace ta farga ta koreta da kanta,dan yaga shashancin suhaimar yayi yawa.
A kullum yanzu suhaima se dare take samu tayi wanka,kullum cikin hidimar kafilat take,don tausayinta takeji,yanzu har haushin shureim takeji,sabida in kafilat ta shigo É—akinsu da daddare yanzu yadena yimata addua,sede yakoma kan kujera yayta baccin shi.
Yau suhaima ta ƙudiri aniyar yimishi magana.
a É—akinshi ta sameshi,yana rubutu acikin wasu takardu.
Can gefe tasamu ta zauna sannan tace.
"sannu da ayki in bazaka damuba inason magana dakai"
Waigowa yayi yana kallonta,duk tayi wani cuÉ—un cuÉ—un,se kaurin abinci takeyi,duk tayi duhu.
"ina jinki"ya. bata amsa.
"dama akan ƴar uwarka kafilat ne nakeso inmaka magana,be kamata kana nuna mata halin ko inkula ba,in mahaifanku sukaji bazasu ji daɗiba,kuma kaga yanayin ciwonta yana buƙatar adunga janta ajiki"
"kafilat ba Æ´ar uwa ta bace tsohuwar budurwa tace,kuma Æ´ar aminin mahaifina,dan haka ki kiyaye gurin haÉ—ani Æ´an uwantaka da ita,zancan bata kulawa kuma ay tunda ke kina bata,ni ba abinda ya shafeni bane"
Gaba É—aya suhaima ta sauka akan layi,a dan tsorace tace.
"tsoguwar budurwarka fa kace?"
"eh hakafa nace"
shuru suhaima tayi tana nazari,amman tagaza gano bakin zaren,shureim ne yaci gaba da cewa.
"kuma daga yau karki sake zuwa É—akina da sunan kinzo kwana,kiyi zamanki a É—akinki base kinzo ba,kinji na faÉ—a miki"
ido suhaima tashiga warewa tana tamvayar kanta,"toni miye laifina acikin wannan abun?"
Zata bashi haƙuri ya dakatar da ita da cewa.
"ɓacemin da gani"
sum sum tamiƙe tafice daga ɗakin,sede tana fita taga kamar gilmawar mutum da gudu ya sauka ƙasa.
ÆŠauka tayi idontane kawai ya nuna mata hakan,dan haka kutchen tanufa taci gaba da aykinta.
Duk abinda ya faru,akan kunnen kafilat dan zuwa tayi ta laɓe tana jinsu,kuma hakan sosai yaymata daɗi,yanzu ne zata fito da makaman yaƙinta domin ganin ta yaƙi suhaima tabar mata masoyinta.
Duniyar tayiwa suhaima zafi,É—an wasan da shureim yasaba mata dashi yanzu babu,ko kallo bata isheshiba,intaji dariyarshi to,da kafilat yake hira.
seta kwana biyu batasashi a idontaba,tayi kuka har tagaji,yanzu tunda suka raba makwanci da shureim,kafilat bata sake,zuwa tace tana firgita ba.dan haka suhaima ɗauka tayi taji sauƙine,harda tayata murna.
Yau kafilat da wuri ta tashi dan akwai makircin datake son haÉ—awa.
Wanka tashiga ta jiƙo gashin kanta,sannan,ta ɗauro tawul ɗan ƙarami ta fito da sauri tanufi ɗakin shureim.