Sashe 3
Kano To Jidda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
👀👀👀👀haka suhaima take waresu,kana daga bisani,tace bakinta na rawa.
"hajiya ni mahaifiyata tace bata yafeminba inna aykata zina kuma tarasu"
Daidai lokacin suka iso gidan.
suna fitowa hajiya tabata amsa da cewa.
"yaro man kaza to ay baki saniba yau ko uwarkice hajiyar sama tasa kuÉ—i tasiyota zuwa nan kasar,to wlh,dole tayi abinda nasata bare ke"
Tasssssss,suhaima ta É—auke hajiya da wani lafuyayyan mari,sannan tace tana kuka.
"ni kika siyo ba inna taba,baki da hurumin yin magana akanta,sabida bata da alaƙa da fasiƙa irinki,ina jure komai amman banda wulakanta mahaifiyata"taƙarasa zancan tana kuka,
ga mamakinta memakon taga hajiya taji haushi,se kawai taga tayi dariya tace.
"you will fay for it"
Dayake suhaima come ce,bataji me hajiya tace ba,binsu tayi abaya zuwa cikin gidan.
Su hajiya sun rigata shiga,ayko tana shiga taji anrufeta da duka.
Yanmatane su biyar majiya ƙarfi,sukaimata shegen duka,seda takasa motsi,sannsn hajiya tas suka kaita wani ƙaramin daki suka wurgata ciki suka kulle,
Suhaima jitayi ana taɓata ,da sauri ta buɗe idonta tana kallon me taɓata
wata yar matashiyar budurwace,wacce zasuyo sannin juna,itama kyakkyawacd ba laifi.
Kama suhaima tayi ta tasar da ita zaune ta jinginata da jikin bango,
da kyar suhaima tace.
"wacece ke,me kikeyi anan?"
kuka yarinyar tasa tace.
"sunana sajida,ni yar bauchi ce a nigeria,watarana nafito zani makaranta,se wasu mutane suka saceni,suka kaiwa wata hajiya wai ita uwar mabuƙata,shine aka kawoni nan jiddah da sunan zanyi karuwanci,to danaki amincewane shine suka sani aɗakinnan,suna ganamin azaba iri iri,watana shida kenan a ɗakinnan,sesun ga dama suke bani abinci,nasan kema kin amincewa da kikayine yasa suka kawoki nan"
rungume juna sukayi suna kuka suna rokon Allah yakawo musu É—auki.
Wasa wasa seda suhaima rayi wata uku a É—akin tare da sajida.
yau gidan shuru alamar kowa yatafi fasikancinshi.
jin karar bude kofar É—akin dasuke ciki sukaji hakanne yasa dukansu suka natsu.
Wata yamushashshiyar matace tashigo É—auke da kwanaon abinci wanda ko basu faÉ—aba sunsan nasu ne.
Dungura musu abincin tayi sannan tace
"shegu yan iska masu taurin kan tsiya,gaku mata har mata amman kunki ku mori rayuwarku."
Suhaima da sajida kallon juna sukayi sukayi alama da ido,ay miƙewa sukayi atare suka rufe matar da duka,basu kyaleta ba seda suka mata jina jina,sannan suka fice da gudu daga ɗakin,koda suka iso falo ba kowa,dan haka waje sukayi,da gudu.
koda megadi ya gansu be cemusu komaiba,danbesan,antsaresu ba,dan haka buɗe musu ƙofa yayi suka fice a 360.
gudu suke bilhakki da gaske,duk da basu san inda zasuba amman basu dena gudunba.
muje zuwa.
surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
*Maki gani ya kauda idonsa👇*
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*DEDICATED TO ZAHRA BUKAR*
*11-12*
Gudu sukeyi,basu tsayaba seda sukaje jikin wani dogon gini,sannan suka tsaya kalle kalle.
Can suka hango wata mata wacce da gani sunsan yar nigeria ce.
Da gudu suka nufeta,sunaso ta taimakesu tamaidasu gida.
"Ayya na tausaya muku,amman kuyi hakuri inkaiku kuyi ayki tukuna seku,samu kuÉ—in jirgin komawa gida".
Cike da faraa,suka amince suka bita.
Dayake matar ita a makkah take,dan haka mota suka hau,daga jiddah zuwa cikin garin makkah.
Koda suka isa gidan matar,sunsha mamaki,domin shima cike yake da yanmata,yara da manya,sannan ga kekunan guragu nan kala kala.
Abinci tabasu sukaci,sannan takira wata halima tace mata.
"anjima inzaku harami,kutafi da wainnan,kinga zaa kara samun kuÉ—in sadakar"
sude su suhaima basu san manufarta ba.
Suna zaune,halima tazo da bandeji,tasa su suka dora hannayensu a kafaÉ—arsu ta É—aure guiwar hannun da bandejin,sannan takawo kalar jini ta shafa akasan.
bame cewa ba yanke musu hannun akayiba,sude se kallon abun mamaki suke.
Mamakinsu be ƙaruba seda aka kawo musu keken guragu akace,su hau.
ba musu suka haye,wasu suka turasu zuwa harami.
Suna cikin tafiya,duk wanda yagansu se yabasu sadaka,ayko suna zuwa daidai,wani hotel,me suna land premiar,suka haÉ—u da yankame.
Suhaima se gani tayi,sauran sun kwasa da gudu,dan haka itama,sauka tayi akan keken,ta ruga da gudu,itako sajida kamin ta gudu har sun kamata,ihu take tana tsillewa dan batasan inda zaa kaitaba.
Suhaima leƙowa tayi daga inda ta boye,taga ansaka sajida a mota,fitowa tayi da gudu dan itama akamata,amman ina kamin ta ƙaraso sunja motar suntafi.
tsugunawa tayi agurin tanata rusa kuka,daga karshe tamike ta cigaba da tafiya tana share hawaye.
Dayake lokacin aykin hajji ne garin na makkah cike yake da baki.
Suhaima cigaba tayi da tafiya,har ta iso wani guri dataga jamaa da yawa se shiga sukeyi,kyan gurin da tsarinshine yasa suhaima shaawar shiga ciki taga kome ake gani.
Tana zuwa zata shiga da takalminta,taji wani megadin ƙofar yana faɗin,"haram haram"nuni yaymata data cire takalmi ba musu tacire,ya miƙo mata wata farar leda,tasaka aciki,sannan ta rike a hannu ta shiga.
Dayake gangarane,haka suhaima ta dunga tafiya kanta akasa,kamar ance ta É—ago kanta.
ALLAHU AKBAR.
Arba tayi da É—akin Allah yayiwa sama rumfa.mutsike idonta tashigayi nason tabbatarwa ba mafarki takeba.
ay tunda taga dagaske shine seta fashe da kuka,t juya tafice zuwa waje tasha wahala kamin tasamu bahaushiyar data nuna mata gurin alwala.
alwala tayi tadawo,gurin kaaba.
Dayake batasan ya akeyiba,ita gurin kaabar kawai tanufa,dan ko alwala tayine,sabida tanaso ya amshi rokonta da gaggawane.
da kyar tasamu ta isa jikin kaabar,tunda taji hannunta yataba ta,se kawai ta rushe da kuka tana faÉ—in.
"Allah na daɗe ina wahala arayuwata,ka kawomin agaji,ya Allah,nagaji,katausayamin haka,nima baiwar kace ya Allah"ta ƙarasa adduar tana kuka.
********
Suhaima seda ta kwashe tsawon sati guda acikin harami,tana maimaita wannan adduar,alwala da tsarki kawai ke fito da ita,abinci ko ana raba sabil na dabino da madara,su take ci.
Yau jummaa,rana ta buÉ—e sosai agarin na makkah,bayan an idar da sallar jummaa ne,suhaima tafito,wajen haramin sabida tanaso ta siyi riga da kuÉ—in sadakar da aka bata ranar da aka kama sajida.
Tana fitowa,taita tafiya,tarasa mezatace inta shiga shagon,dan ita batajin larabci.
Wasu gungun mata,ta hango,zaune,jikin ginin bindau,da sauri tanufesu,sallama taimusu,suko suka amsa amman azatonsu balarabiyace,dan haka se suka mata larabci.
ido taware atanta tace dama akwai baƙaƙen larabawa,tunda tagade fatarsu baƙace.
Dakyar tace musu ita bahaushiyace,don Allah tanason siyan rigane batasan mezatace.
Wata acikin matanne,ta juya tayiwa yar uwarta magana da larabci,seta juyo tacewa suhaima.
"amman ke bakuwace ko?"
kai suhaima ta É—aga mata.
murmushi matar tayi sannan tace.
"karki damu ki bini ni kuma namiki alkawari insha Allahu,zan samar miki ayki,aguri me kyau,yadda zasu dunga biyanki duk wata,inkin amince kibini muje,amman ba anan garin nake zauneba,ni ina riyad ne"
Suhaima da sauri ta amince,ayko guri tasamu tazauna jiran matar,har tagama abinda zatayi,suka nufi tashar mota,suka hau,mota zuwa riyad.
muje zuwa.
Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*KHALEESAT HYDAR FACEBOOK NOVELS GROUP,NAGODE DA SOYAYYARKU GARENI,ALLAH YATSAREKU CIKIN TSAREWARSA AMEEN,*
*ZAKU DUNGA YIN HAKURI DA ABINDA YA SAUWAKA,BA KODA YAUSHE ZAN DUNGA TYPING BA,NAGODE DA ADDUOINKU MASOYANA*.
*DEDICATED TO ZAHRA BUKAR*
*13-14*
Tafiyace me tsayi tsakanin makkah da riyad,dan haka sun jima kamin sukai.
Kamarde sauran,shima gidane me É—auke da yawan mutane mazauna nigeria.
Tunda suhaima taje garin hankalinta akwance yake,sabida dankalin turawa kawai suke soyawa su fitar dashi,waje su siyar,hajiya murja sunan wacce takawo suhaima riyad,tana da kirki sosai kuma akwaita da tsoron Allah.
Sannu ahankali,suhaima har tasoma jin larabci,kamin wani lokaci taƙware dayin yaren,shiyasa take yawonta ko ina batare da ƴan kamen tikari sun kamata ba,sabida harshenta har ya karye,ko hausarta bata fita da kyau,sannan kamanninta babu mecewa ba balarabiya bace.
Watan suhaima biyar tare da hajiya murja,rannan da safe suna zaune sega,wata aminiyar,hajiya murja tashigo,me suna hajiya safiya.
fuskarta ɗauke da murna ta faɗo gidan,har tana tuntuɓe,amman bata damuba faɗi take.
"hajiya murja,fito,yai nasamo kabar me daÉ—i,fito fito"
da sauri hajiya murja ta tari aminiyar tata tana faÉ—in.
"akbirni kawata,meyafaru,kinsa nafara murna tun kamin naji"
guri suka samu suka zauna,sannan hajiya safiya tace.
"Dama gidan,sarki Abdulaziz Assa'udi ne,aka kama maaikatan gidan da laifin yunƙuri kashe ɗanshi,tahanyar bashi guba,to shine aka kori kowa,to yanzu sababbin maaikata suke ɗauka,kuma kinsan basa ɗaukar baƙar fata,shine nace ko zaki gwada kai suhaimanki ko zaa dace su ɗauketa,tunda aykine me kyau,"
"Gaskiya naji daÉ—in wannan labarin,sede,abu É—aya,wlh banaso suhaima tayi nisa dani,sabida,tabani labarinta gaba É—aya,tausayinta nakeji,ina gudun nakaita,makkah bayan nataho kuma sugano ba balarabiya bace,asamu matsala,"
Murmushi,safiya tayi sannan tace.
"inbanda abinki suhaima ay tasan hanya,insuka korota seta dawo,nan,nide namata shaawar aykin wlh,ki daure kawai mu kaita mu bita da addua"
Ayko da kyar hajiya murja ta amince.
Sati guda tsakani,suka shirya suhaima zuwa makkah,da kuka suhaima ta amince da aykin,dan itama batason yin nisa da hajiya murjan.
Koda suka isa masarutar,sun tadda mutane jibge ana musu screening,dan haka suhaima tahau layi,amatsayin me share share.
Koda akazo kanta ashe bata saniba se kana da takardar zama É—an kasa,ido ta dunga warewa inda tace tamantoshi a gidansu dake riyad.
Kyan suhaima da kwarjinintane yasa mutumin yasa sunanta amatsayin me shara agidan batare da katin ba.
ganin sunanta yashigane yasa ta dawo gurin su hajiya murja sukayi sallama,sr kuka sukeyi,ahaka suka rabu,bayan hajiya murja taba suhaima É—ayar wayarta,sabida sudunga gaisawa.
Bayan angama tantancrwa ne aka shigar dasu suhaima cikin gidan,aka gabatar dasu ga alummar,gidan,daganan akaba kowa,ɓangarenshi,daze dunga kula dashi,cikin ikon Allah ɓangaren,babban ɗansarkin mesuna.
*SHUREIM ABDUL'AZEEZ AS-SA'UDI* ,ya faÉ—o acikin bangaren da suhaima zata dunga gyarawa,kuma dama duk inda,aykinka yake to anan É—akinka yake,amatsayinka name kula da gurin.
Danhaka,ɓangaren aka kai suhaima,aka bata ɗakinta,mecike da kayan more rayuwa,kamar bame aykiba.
********
Hajiya duniyar sama sanda ta dawo tasamu labarin su suhaima sun gudu ba ƙaramin baƙinciki tayiba,ranta sosai ya ɓaci.
Hakanne yasa takira bokanta dake ƙasar indiya,tashaida mishi tanaso ya haukata suhaima da sajida,
alkawari yamata inda yashaida mata,yana da ayyuka sosai agabanshi,amman ta jira bayan wata shida ze kammala yashiga nata.
bata damuba,sabiɗa tasan boka guru maharaja da cika alƙawari
Anashi ɓangaren kuwa,boka guru maharaja,yaune waadin daya dibarwa,duniyar sama,dan haka tuni yashiga ɗakinshi na yin tsafin domin aywatar da nufinshi.
Wanda yay daidai da shigar suhaima masarautar makkah amatsayin hadima agidan.
Sajida kuwa bayan ankamata,sijin aka kaita,watanta biyu aciki,aka sakata,ajirgi,zuwa nigeria.
a kano aka sauketa,kuma bata da kuÉ—in mota hakanne yasa ta É—auki drop din mota zuwa bauchi.
Sosai iyayenta sukayi murna da komawarta gida bayan sun cire ran sake ganinta,sukai taaantar hajiyar sama da tawagarta.
muje zuwa.
surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*dedicated to zahra bukar*
*15-16*