Sashe 1
Kano To Jidda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Compiled by Princess Aysha Muhammad
Copied by Umar Dalha
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION(MAKI GANI YA KAUDA IDONSA)
BISSMILLAHIRRAHMANIR RAHIM.
*KIYIWA ALLAH KIDENA KARANTA LITTAFINA IDAN KINSAN ZAGINA ZAKIYI PLSðŸ™*
*Fans am sorry to say,rama alkhairi game sharri ba illah bane,wlh har cikin zuciyata nake nufin haka,bada wata manufaba*
*WANNAN LITTAFIN GABADAYANSHI SADAUKARWANE,AGAREKI ZAHRA BUKAR,ALLAH YA DAUKAKAKI DAUKAKA MAFI GIRMAN DARAJA,ALLAH YAKAREKI DAGA SHARRIN DUK ABUN KI,DUK ABINDA ZE ZAMA DAMUWA AGAREKI ALLAH YAMIKI TSARI DASHI,GABANKI SALAMUN BAYANKI SALAMU,ZAUNA DA SUNAN ALLAH KITASHI DA IKON ALLAH,TAFI CIKIN AMINCI YAR TORON GIWA MAKI GANI YAKAUDA IDONSA, SUNJA KINSAKI SUN FADI,DAMA WAYA FADA MUSU ZASU IYA,KAINUWA DASHEN LILLAHI,HANJIN JIMINA KOWA YACI SE LALACE,ALLAH YAKARAWA MAHAIFANKI ARZIKI DA WADATACCIYAR LAFIYA,ALLAH KUMA YASA KI GAMA DA DUNIYA LAFIYA,SURBAJO KE NEMAN ALBARKA AUNTY*
*1-2*
Ƙauyen *Laminkwai* wani ƙaramin kauyene a ƙauyan *Daurawa* dake garin *Yako* aƙaramar hukumar *Kiru* ta jihar Kano.
Malam Hashimu yana É—aya daga cikin mazaunan garin.
matarshi É—aya da Æ´a guda É—aya,sunan matarshi laminde,amman yarsu na kiranta da inna.
sunan yartasu *Suhaima* yarinyace yar kimanin shekaru goma da haihuwa,bayan Suhaima anhaifi kannanta maza guda hudu amman dukansu adaren suna suke mutuwa.
Malam hashimu ba abinda yakeso irin yaga yanada ƴaƴa maza,shiyasa,ya ɗauki tsanar duniya ya ɗorawa suhaima, acewarshi ita annobace a rayuwarshi,sabida tunda aka haifeta,amfanin gonarshi yadena albarka,talauci ya kunno masa gida,abinda zeci yafi ƙarfinshi,kuma aganinshi tunda aka haifetane take cinyemasa duk ƴaƴanshi maza sabida maitarta,ko kadan malam hashimu baya ƙaunar suhaima.
mahaifiyarta tayi kuka tayi roƙo akan yadena abinda yakewa yartasu amman yaƙi ji kullum abun se ƙaruwa yakeyi.
Mutanan garin kowa yasan hashimu baya kaunar yarsa.
Wasu har zugashi sukeyi akan yaci gaba da azabtar da ita.
Malam hashimu bafulatanine,na asali haka itama matarshi,yar tasu suhaima kyakkyawace ajin farko sabida tayo gadon kyau uwa da uba.
Makarantar allo kawai take zuwa,itama ba kullumba,dan in aka korota kuÉ—in laraba setafi sati agida bataje ba,sabida babanta baze biya ba.
Yauma kamar kullum,zaune suhaima take tana wanke allonta,sabida zatayi sabon rubutun da aka bata.
A fusace mahaifinta yashigo gidan,ko sallama beyiba.
Suhaima na ganinshi tamiƙe agigice tana neman hanyar guduwa,sabida,inde ta tsaya to ko batayi laifin komaiba ze fara dukanta.
ganin ya tsare hanyar da zata gudunne yasa ta tsuguna a inda take tana kuka,tana fadin.
"Don Allah Baffa kataimakeni kayi haƙuri,karka dakeni,wlh bani nakashema ƴaƴa ba,Aradu ni ba mayya bace,don Allah kayi haƙuri,kar ka dakeni"ta ƙarasa maganar cikin matsananci kuka,jikinta se bari yake.
maganganun nata ne suka kara fusata malam hashimu,dan haka afusace yayi kanta,yafara duka kamar yasamu kato.
."Matsiyaciya har kina da bakin magana,ki kashemin Æ´aÆ´a,ki É—oran talauci,sannan kizo kina bani hakuri?,muguwa azzaluma kawai,wlh sena nakasa rayuwarki
Haka yay ta dukanta tana kuka,tana kiran.
"inna kizo ki ceceni,don Allah Baffa ze kasheni,don Allah ki fada masa niba mayya bace,kinji inna,kitaimakamin,inna ke kinsan wanda yakashe miki Æ´aÆ´a don Allah kicewa Baffa bani bace"
Inna kuka take tana zaune agefe,tana kallon yadda malam ke fitarwa da suhaima jini,amman bazata iya hanashiba,sabida yace duk randa yake dukan suhaima tazo ta ceceta abakin auranta.
kuma abun ya hadu biyu inna macece me matukar hakuri har bada kwatancenta akeyi game da hakurin nata.
Malam seda yaga suhaima bata numfashi sannan ta kyaleta yasa kafa yafice,
Da gudu inna ta debo ruwa ta sheƙawa suhaima,wacce ta sume sabida azabar duka.
Bayan ta farfado inna wanka taimata takaita daki,tana gasa mata inda yaji mata ciwo,gaba dayansu kukan sukeyi,cikin dashashshiyar murya suhaima ta kalli mahaifiyarta tace.
"Inna don Allah ki kaini gurin Baffa na na aynihi,wannan ba Baffana bane"
kuka inna tasa,ta rungumota jikinta tace.
"suhaima baki da wani uba aduniya se wannan,shine mahaifinki,ki dunga yimada adduar shiriya,amman tabbas shine mahaifinki,kidena neman wani uba bayan shi"
Haka inna taita kwantarwa da suhaima hankali,harta haƙura ta dena kuka,sede ajiyar zuciya da take tayi.
Haka rayuwar suhaima ke tafiya agidan mahaifinta,wanda take da ja game da zamtowarsa mahaifinta.
muje zuwa.
surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*ANAYIN ZAZZABIN WATA,ANAYIN KUSUFIN RANA,AMMAN BANTABA JIN ANYI NA TAURARI BA,ZAHRA DA ZAHRA,ALLAH DE YA HADA YANZU,MASU ZUGATA DON ALLAH YA KUKAJI?NIDE NASAN KUNJI KUNYA,TO KU NEMO HIJABAI DA NIKABI,DOMIN RUFE FUSKARKU YAYIN HAWA ONLINE,DAN WATA KUNYAR SEMA RANAR,DA ZAHRA DA ZAHRA,SUKA KAWO MUKU LITTAFINSU DAZASU RUBUTA ATARE,ME SUNA WACECE ZAHRA🤣🤣🤣🤣LOL,NICE KO ITACE,BARI INBARKU HAKA,DANNASAN KUNYA TAGAMA KAREWA MUNAFUKI,AUNTY ZAHRA BUKAR,KOWANNE BUGU NA ZUCIYAR SURBAJO YANA FARUWANE DA SONKI,AUTAR HAJIYA MUNGODE,MAKI GANI YA KAUDA IDONSA*
*DEDICATED TO ZAHRA BUKAR*
*3-4*
Haka mahaifin suhaima yaci gaba da ganamata azaba,tun inyana dukanra tana kuka har yanzu dukan yabi jikinta ko kuka batayi.
Yau an sake koro suhaima kudin laraba,jiki asanyaye tashiga dakin mahaifiyarta,tazauna tayi tagumi,
Lokacin innan ta tashiga toilet,tana fitowa taga cinyayyan silifas din suhaima abakin ƙofar dakinta.
Ajiye butar tayi tanufi dakin,koda ta shiga suhaima bataji motsinta ba sabida nisan da tayi acikin tunani
Tausayintane yakama inna,jitayi hawaye nabin fuskarta,jawo suhaima tayi jikinta,se alokacin suhaima ta dawo daga duniyar data tafi.
"suhaima lafiya kike kuwa,meya sameki kikazo kika zauna anan kina tunani,,ina makarantar"
Cikin kuka suhaima tace.
"inna kuÉ—in laraba aka koroni,kuma nasan ke baki dashi baffa ne kawai zan tambaya,kuma kinsan inde naje dukana zeyi"takarasa maganar tana kuka.
Sharemata hawaye innah tayi sannan tace.
"karki dami yata,kije kimasa magana,inya dokeki yau watarana goyaki,zeyi,ba yauba suhaima,ba yanzu ba ni nasani komai nisan jifa kasa ze sauko,kuma duk girman gona akwai kunyar karshe,ke da mahaifinki beso insha Allahu se ya shiga karkashin inuwarki,kijure duk wahala,bayanta daÉ—i nanan zuwa,kinji ko dan haka tashi kije ki tambaye shi insha Allahu ze baki"
jiki asanyaye suhaima tanufi dakin mahaifinnata.
Daga bakin ƙofa ta tsuguna tayi sallama.
Be amsaba yanufota afusace,tun kan yaji abinda ya kawota,yakifeta da mari har guda biyu,sannan yace.
"Aradu suhaima da badan kurwata tafi taki ƙarfiba da tuni nima kin cinyeni,meyasa bakida fshimta,nifa sonki ne banayi,meyasa dole se kinzo gurina,ki nisants kanki dani dan gudun kada wata rana awayi gari na kasheki,sabida kiyayyar danake miki"
"Baffa uba baya kin dansa,haka shima É—a baya kin iyayenshi,wlh baffa koda ka kasheni nayafe maka fansar raina,don Allah baffa kataimakeni kabani kudin laraba mslam ne ya koroni"ta karasa maganar tana kuka.
hannu yasa a aljihu ya É—auko wata tsohuwar naira ashirin yabata,da murnarta,ta amsa ta juya zata tafi,dakatar da ita yayo,sannan yace.
"Wlh har abada bana kaunarki,ina roƙon Allah da yayi gaggawar kasheki kamin bakin cikin ganinki yasa ni na mutu,suhaima wlh na tsani ganinki"yana kaiwa nan yajuya yashige cikin ɗakin.
inda sabo suhaima tasaba da irin wainnan kalaman na mahaifinta,dakin inna taje ta nuna mata kudin tana murna ta juya ta koma makarantar ta biya kuÉ—in.
Rayuwa taci gaba da tafiya ahaka,kullum ba sauki sena Allah.
yau counsilor din garin yayi rabon kudi inda yaba malam hashimu dubu goma.
Ay Baffa jinshi yayi kamar ansashi a aljanna,kasuwa yaje yasiyo balangu na dari biyu,me daÉ—i sannan ya wuce gida.
da sallamarshi yashigo gidan,wacce rabonshi dayinta har ya mance.
Da faraa inna tafito tana amsa sallamar.
ganin faraa a fuskarshine yasa ta É—auko masa tabarma ta shimfiÉ—a masa suka zauna sannan yace cikin faraa
"Laminde ay yau take sallah agidannan,dan har balangu na siya miki na jaka guda dan kici kiji daÉ—i,Nura kansila ne yayi rabon kudi shine nima yabani dubu goma"
"Alhamdulillahi,natayaka murna Allah ya amfana"
kunshin naman yaciro a aljihunshi yabata yace taci.
Nan inna tafara cin naman suna hira,sallamar suhaimace ta dakatar dasu,dawowarta daga makaranta kenan.
Tana shigowa annurin fuskar Baffa ya ɓace yakoma kamar anmasa mutuwa.
daga gefe ta tsuguna tana musu sannu da gida.
inna ce kawai ta amsa amman banda baffa.
Suhaima ganin inna nacin namane yasa hankalinta komawa gurin,dan rabonsu da nama shekara guda kenan.
mikoma suhaima sauran naman inna tayi,jiki na ɓari tamika hannu zata amsa dan dama tuni yawun bakinta ya tsinke.
wani azababben mari baffa ya É—auketa dashi,sannsn yarufets ds duka,seda yamata,dukan daya janyo mata targaÉ—e akafa.
inna bakinciki ne yasa tamiƙe tashige ɗakinta,tana jiyoshi yana fadin.
"wlh baki isa kici namannan ba bakar matsiyaciya,"
hakade yayta balainshi,yawuce yabarta sgurin jiki afashe
inna dayake ta iya gyaran targade ita ta gyarawa suhaima sannan ta koya mata yadda akeyi.
koda dare yayi baffa ƙasan shimfiɗarshi ya adana sauran kuɗinshi,cikin dare yana bacci bera yaja kuɗin zuwa bakin raminsa.
koda gari yawaye,baffa yakasa fita sallar asuba sabida neman kuɗinshi dabe ganiba,koda yaga begansuba,cikin fushi yafito tsakar gidan beyi wata wata ba yarufe suhaima da duka wacce ke tsugune tana ƙoƙarin haɗa murhu dukanta yake yana faɗin.
"Au dan jiya na hanaki cin nama shine kina sacemin kuɗina?to wlh kinyi ƙarya,dole sekin fitomin da kuɗina,bakar muguwa,azzaluma,mayya,barauniya,bakincikin ki baze kasheniba,kifitomin da kuɗina duk inda kika kaisu"
"wlh baffa ni bansan kanada kuɗi bama bare in ɗaukar maka,kayi haƙuri don Allah"
inna ko inbanda kuka ba abinda takeyi.
Shiko baffa dayaga ya caje suhaima bega kuÉ—in ba buÉ—ar bakinshi se cewa yayi.
"Aradu awa biyu na baki,kije kwanar dangora kiyi karuwanci kizo kibiyani kuÉ—ina in bs hakaba abakin auran uwarki"
jin furucinshine yasa tari sarƙe inna,tun tanayi atsaye harta kai ga tafaɗi jini nabiyo bakinta,dakyar tace
"suhaima matuƙar ba fyaɗe aka miki ba,duk ranar da son zuciya ko wahalar rayuwa tasa kika zubar da mutuncinki awaje ba a gidan auranki ba banyafe mikiba"
da gudu suhaima tayi gurin innarta tana kiran sunanta.
shiko baffa ɗakinshi yakoma daniyyar ɗauko magani ya jikawa innar,abinda yaganine yabashi mamaki,kuɗinsa sbakin ramin ɓers,ds sauri ya ɗauka yaga ba abinda yasamesu a aljihu yasaka sannan ya ɗauko maganin yafito.
koda yazo gurin innar numfashinta na sama tace.
"Hashimu na yafe maka,Allah yadawo dakai kan hanyar gaskiya,suhaima kiyi haƙuri da duniya da mutanan cikinta,Allah ya albarkaceki,insha Allahu bazaki taɓe ba"dakyar tagama furta maganar,daga ƙarshe tayi kalmar shahada tace ga garinku nan.
Tunda baffa ya fahimci inna ta mutu yazube agurin yana faÉ—in.
"Tur dake suhaima,yanzu mahaifiyar takima seda kika kasheta me nayimiki kike kashemin iyali?,Allah ya isa tsakanina dake"yasake rushewa da kuka.
itako suhaima jin inna ta rasu ne yasa ta yanke jiki ta faÉ—i kasa sumammiya
muje zuwa.
surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
*maki gani ya kauda idonsa*
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*DEDICATED TO ZAHRA BUKAR*
*5-6*
Ihun baffa ne yajanyo hankalin maƙwabta,dayake asubace shiyasa suka jiyoshi.