Sashe 4
Kano To Jidda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yau da wuri suhaima ta tashi,ta É—auki injin shara da mopping ta nufi É—akin yarima.
Da sallamarta ta,shiga sede bakowa adakin.
Ba abunda yafiba suhaima mamaki,kamar ganin ɗakim kamar bame hankali aciki,sabida mugun dattin dayayi,wadrope a buɗe,kayan daya cire gasunan zube aƙasa wasu akan gado.
Tattara kayan wankin tafara yi takaisu cikin worshing marchine,tazuba ruwa da omo,sannan ta kunna,ta dawo taci gaba da aykin É—akin.
Ranar suhaima tasha wuya sosai,dan kwalema tayiwa É—akin,harda canjawa gado gurin zama,sannan tasa sabon bed shit,kayanshi ko data wanke shanyawa tayi suka bushe ta zauna ta gogesu tas,sannan,ta kwaso na cikin wardrope É—in gaba É—aya tasake sabon shiryawa.
kamin wani lokaci É—akin yafito fess kamar bashiba.
Koda tashiga toilet nanma ta tarar dasi boxsize dinshi da singlet,jibge aciki baa wankeba,a kunyace suhaima ta kwashesu takai,worshing marchine suma tawanke ta goge masa,ta feshesu da turare ta shirya masa.
Koda ta koma É—akinta wanka tayi ta gasa jikinta sannan tayi sallah,ta nufi kitchen dan samawa cikinta abinda zata ci.
Sabida gidan komai a adalce sukeyi,kowanne ɗan ayki a ɓangarenshi akwai,kitchen da store daze dunga girka abinda yakeso yaci ba takurawa.
Koda suhaima taje kitchen dambun coucous tayi wanda yasha naman kaza da kayan lambu.tuni,ɓangaren nasu ya buɗe da ƙamshi.
tana gamawa,ta juye a kula,sannan tazuba wanda zataci ta fice daga kitchen,tanufi É—akinta,tazauna taci tasha ruwa,tabi lafiyar gado.
***********
Shi ko Shureim tunda ɗakinshi yayi datti yadena kwana agidan ya tattara abinda yake buƙata,yakoma kwana a hotel,dan baze iya kwanan ɗakinba.
Yau yana tasowa daga office har ya shiga lifter zuw Ɗakinshi,sekuma kawai yaji yanason zuwa gidansu,dan haka fasa hawa saman yayi yadanna ta dawo dashi ƙasa.
yana sauka yashiga motarsa zuwa gidansu.
A aladar gidan basa zaman falo,dan haka be tarar dakowaba,É—akin mahaifiyarshi yanufa.
me suna hajiya fatima,a kishingiɗe yasameta,me mata tausa tana matsa mata ƙafarta.
Nufarta yayi da sauri yarungumeta ya sumbaceta,ita kuma ta shafa gashin kanshi tana samasa albarka.
kan kujera yaje yazauna,suna hira,duk da cewa shureim miskiline na bugaw A jarida,wanda magana ke matuƙar tsada agurinshi,amman baya yiwa mahaifansa.
"Shureim ina kashige kwana biyu bana ganinka?"inji mahaifiyarshi cikin harshen larabci.
"Ummi wlh ɗakina yayi masifar dattine,ni kaina kunyar ɗakin nakeyi,shine kawai yasa natare a hotel acan nake kwana,tunda ankori yan aykin gidan"shima ya bata amsa da lataɓcin.
Murmushi ummin tayi sannan tace.
"Kaide akwai shiririta,to ay ankawo wasu maaikatan jiya,kuma kaima antura me kula da ɓangarenka,nasan angyara komai yanzu,kaje kaduba inbeyi maka ba base a canja kayan ɓangaren gaba ɗayaba"
Taɓe baki yayi sannan yayiwa ummin tashi sallama yanufi ɓangaren nashi.
Tunda yake betaɓa jin ƙamshin dayakeji aɓangaren nashiba yanzu,kamshin turare ganida ƙamshin girki,tuni cikinshi ya juya,alamun yanajin yunwa.
Kasa jurewa yayi yanufi kitchen ɗin,ba kowa se cooler buɗewa yayi wani tiririn ƙamshine ya daki hancinshi,da sauri,ya ɗauki plate ya juye abincin aciki,ya ɗauka yanufi ɗakinshi.
Abinda yagani ba ƙaramin mamaki yabashiba,inbanda ƙamshi ba abinda ɗakin yake komai naciki yadawo sabo,wardrop ɗinshi yanufa acan yasha makurar mamaki,ganin komai a wanke a goge se ƙanshi sukeyi.
toilet É—inshi yanufa acanma yasha kallo,besan sanda murmushi ya kubce afuskarsa ba,a fili ys bayyana.
"ko waye yayi wannan aykin ba balarabe bane,sabida su basu saba da wahalaba,,musamman nacikin birni bankiba kona kauyem zasu iya kwatantawa, nasan koma waye to tabbas namiji ne,dan mace bazata iyaba"
da wannan bayanan nashi yaje yazauna yafara cin abincin,ji yake kamar kunnenshi ze fita,dan daÉ—i sam babu tafarnuwa aciki,shidama yatsani tafarnuwarnan,dande kawai yazamar musu tamkar aladarsu ce cinshi.
Shureim duk yawan abincin seda yakwasheshi tas yasha ruwa,yamiƙe ze fice ji yayi ya gaji dan hska lafiyar gadonshi daya gaji da haɗuwa yabi,yayi kwanciyarshi tuni bacci yayi awon gaba dashi.
*********
Tunda daga wannan lokacin,kullum suhaima seta girka abinci me rai da lafiya ta haÉ—a harda shureim sabida ta fahimci inta rage s kitchen yana zuwa ya cinye,dan kullum taje gyara É—akinshi seta fito da plate.
tsawon wata guda kenan,tana ɗawainiya dashi,tuni yamurje,har wata kiba yayi,ga ɗakinshi kullum cikin gyara,gashi be taɓa ganin me aykin nashiba,kuma bedamu dason ganin me aykinba dan azatonshi namiji ne.
Yau tunda suhaima ta tashi kanta ke ciwo,dakyar ta cire kayanta,ta ɗaura towel tashiga wanka,adaddafe tagama wankan ta ɗauro towel ta fito,tana fitowa tayanke jiki ta faɗi aƙasa.
Tsawon kwanaki biyu kenan shureim,bega angyara mishi É—akiba,kuma baa dafs mishi abincinba,wanda yasan da baa fashi.
hakanne yasa yashiga damuwa,nason sanin halin dame aykin nashi yake ciki.
Suhaima ko tunda ta faÉ—i bata tashiba seda ta kwans biyu ahaka,cikin dare ta tashi a haukace,tuni tayi fatali da towel É—in dake É—aure jikinta,se buga kanta take a bango tana zage zage.
Shureim cikin bacci yaji ana buge buge,a firgice ya tashi,silifas yasaka yafito,falo ananne yafahimci aÉ—akin me kula dashine abun yake faruwa.
Da gudu ya nufi É—akin,yatura yashiga,ganinta tsirarane,yasa yayi saurin dakatawa gamida runtse idon shi yana fadin.
"Auzubillahiminashshaidanirrajeem"
itako suhaima se buga jikinta take da bango,har ta jiwa kanta ciwo,ganin zata illata kantane,yasa shureim daurewa ya ƙarasa inda take ya riƙeta,nanfa dambe ya kaure,ita ala dole seta kwace,inda shi kuma ya gwada mata ƙarfe,ta hanyar rungumeta gabaɗaya ajikinshi.
Se gurnani takeyi kamar tsohon zaki,É—aukarta yayi gaba É—ayanta,yanufi É—akinshi,da ita se son kwacewa takeyi,amman ya hanata.
koda yakaita ɗakin,ɗaureta yayi da ƙafar gado sannan yakoma ɗakinta,ya ɗauko doguwar riga da dogon wando,har ze fita ya hangi wayarta jone ajikin charge,cirota yayi yaga tana da missed call har guda goma.
Da sauri ya koma ɗakinshi,likacin saura kaɗan ta kwance daga daurin daya mata,da sauri yaƙarasa inda take,sunci uban dambe kamin yasamu yasaka mata kayan,
yana gama sakamata,yafara rera karatun qurani,cikin zazzakar muryarshi akunnenta,sannu a hankali tafara gurnani,da buge bugen,zuwa can kuma seta zube jikinshi sharab alamun tayi bacci.
kan gadonshi ya ɗorata,ya gyaramata kwanciya,sannan yanufi ɓangaren mahaifinshi,domin sanar dashi abinda ke faruwa.
muje zuwa.
surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*Dedicated to zahra Bukar*
*17-18*
Yana zuwa ya samu mahifin nashi zaune yana cin tuffah,
Bayan ya gaisheshine yashaidamishi abinda ke faruwa.
AkiÉ—ime sarki yake tambayarshi.
"taya haka tafaru,yanzu yarinyar tana ina?"
"Tana É—akina tasamu bacci"
"muje in ganta"cewar sarki yana miƙewa.
Æangaren Shureim É—in suka dawo tare,koda yaga suhaima sosai yatausaya mata,kallonshi yamayar gun shureim yace.
"bata da wayane,ay yana da kyau asanar da yan uwanta halin da take ciki"
Da sauri shureim yaje yaÉ—auko wayar suhaima yakawo masa.
Number hajiya murja suka kira bugu É—aya ta É—auka dan dama gaba É—aya a firgice take na rashin jin suhaima kwana biyu
jin muryar namijine yasa hajiya gigicewa tana tambayar waye cikin harshen larabci
"Shureim sunana,dama anason ganinki da gaggawa a inda me wannan number take ayki,sabida kwana biyu kenan bata da lafiya"
salati hajiya take tana ƙarawa bakinta har rawa yake gurin bada amsar gatanan zuwa.
kamin hajiya tazo,sarki sawa yayi aka maida suhaima wani ɓangare na musamman aka kunna mata karatun qurani
cikin dare hajiya ta iso batare da tsoron komaiba sabida tana da igama.
Gurin kwana aka bata kamin gari ya waye.
hajiya ta kasa bacci burinta kawai tasan halin da suhaima take ciki.
Washe gari seda rana tafito sannan Sarki ya buƙaci agabato masa da hajiya murja.
Rusunawa tayi tagaisheshi,sannan tanemi guri ta takure.
"baiwar Allah meye haÉ—inki da yarinyar nan,gaskiya nakeso kisanar dani"
Hajiya murja batare da tsoron komaiba ta faÉ—amishi duk abinda tasani gameda suhaima,harda labarin suhaima nacan nigeria da suhaiman ta bata.
Sarki seda yashare kwallah na tausayin suhaima,daga haka sawa yayi aka nemo manyan malamai,suka shiga saukewa suhaima qurani me girma.
tsawon sati guda aka kwashe ana mata karatu,cikin ikon Allah aljanun suka fara magana,malaman basuyi kasa a guiwaba,gurin ci gaba da karatun,har suka samu aljanun suka fita.
kowa se hamdala yakeyi nasamun nasarar samun lafiyarta,
Sede tunda tasamu sauƙi kuma se bata magana sede nuni take da hannu.
Shureim inyasata agaba yana kallo har beso yadena,tunda yaji labarinta yaji takwant mishi arai,d mahaifinshi ze amince da ba abinda ze hana be nemi auranta ba,dan harga Allah suhaima tana cikin jerin irin matan dayakeso ya aura,wato mata wainda suke da rangwamen gata,domin yatallafi rayuwarsu.
Hajiya murjace tacigaba da kulawa da suhaima agidan sarki batare da tsangwama ko takurawaba.
tsawon watanni biyu takwashe tana kulawa da ita,sumul tawarke maganace kawaide har yanzu batayi amman babu inda yake mata ciwo.
Ganin hakane yasa hajiya murja tafiya ita kuma suhaima ta koma bakin aykinta,na kula da ɓangaren shureim.
tunda lokacin bata sakaci da addua kullum inde bata aykin komai to zaka samu karatun qurani take.
Sarki da kanshi ya bukaci suhaima tayiwa sojoji jagoranci zuwa jiddah domin kamo su hajiyar sama,dan dama dabida irinsu ake kamen tikari.
sunsha wuya kamin tagane gidan,cikin ikon Allah su hajiya karimatu da hajiya uwar mabuƙata duk suna gidan,ayko ba wanda aka bari acikinsu aka kwashesu zuwa kotu,inda yanmata aka musu bulalar zina aka sakosu a jirgi aka dawo dasu nigeria,hajiyar sama ko hukunci kisa aka yankemata ta hanyar jefewa sabida tana da aure ita dasu hajiya karimatu,da uwar mabuƙata,dan duk suna da aure.
Suhaima tayi mamaki da sarki ya barta taci gaba da ayki agidan batare daya sallametaba.
tamaida hankalinta kan aykinta,ba ruwanta da hayaniya,natsuwarta na ɗaya daga cikin abinda yake ƙara sawa shureim sonta da ƙaunarta.
muje zuwa
Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATIONS
*Happy sallah to all muslims ummah over the univers*
*dedicated to zahra bukar*
*19-20*
Yau da wuri suhaima tashiga ɗakin shureim domin gyarawa,sede shigarta keda wuya,taci karo dashi kwance a ƙasa riƙe da mara yana ta kwara amai duk ya galabaita.
A gigice tayi kanshi,tana jijjigashi,amman ko kulata beyiba sema idonsa dake yin sama,
Da gudu tafice daga dakin tanufi cikin gidan,daidai lokacin sarki da tawagarsa zasu fita batasan sanda tabige sarkinba,hankalinta duk yatashi,bata cikin natsuwa.
Wani sojane ya kamota yana tambayarta ko haukartane ta motsa,dayake bata magana nuni kawai take da hannu tana hawaye kai kace mutuwa akamata.
fahimta sukai akwai abinda ke faruwa,a ɓangaren prince,hakanne yasa,suka ɗunguma har sarkin zuwa gurin.
Suhaimace agaba tana musu jagora.
koda suka ga halin da shureim yake ciki basu ɓata lokaciba suka nufi asibiti dashi.
hankalin sarki atashe yake,dan in akwai abinda yafiso arayuwarsa to shureim ne sam bayason ganin shi cikin damuwa,dan haka yakasa zama burinshi yaji abinda yake damun É—annashi.