Sashe 11
Kano To Jidda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kasancewar Shureim É—angata agurin iyayenshi,shiyasanya,sanda sarki yasamu labarin,yakusa samun jika shima yashiga yanayi na farinciki.
Take wasu manyan kadarori mallakin sarkin yafara mallakawa abinda yake cikin suhaima,haka shima shureim,daga ƙarshe account ya buɗewa suhaima,yasa mata kuɗin sadakinta aciki sannan duk wata seya saka mata kuɗi.
daÉ—in yayiwa suhaima yawa,so tari har kuka takeyi inta tuno mahaifitarta,
Cikin na wata biyu shureim yagaza daurewa danhaka yashiga roƙon suhaima ta daure tabashi hakkinshi,itako kuka tasa mishi tana bashi haƙuri skan yaɗan ƙaramata lokaci,yanzu bazata iyaba,haƙurin yayi yacigaba da lallaɓata,musamman ma dan yanzu tana haɗa masa boobs ɗinta yayi ta tsakanin boobs ɗin kota haɗa tafin kafarta,hakanne yarage masa damuwa,yamaida hankalinsa gurin bata kulawa.
Sede basu saniba duk abinda suka tattauna akunnen kafilat domin laɓewa tayi tana jinsu.
duk abinda takeso shi ake mata,likitoci kullum suna kan hanya zuwa duba lafiyar cikin.
Kissa ko suhaima kullum cikin yinshi take,wanda ya hana kafilat zaman gidan,se dare take dawowa.
Abunda basu saniba shine,kafilat fa ba haƙura tayiba,fitar datakeyi,tuggu takeson haɗawa,
***********
Yaune kafilat tasha alwashin tarwatsa rayuwar maauratan.
Tun safe take fakonsu,akan idonta suhaima ta gama dafa abincin shureim na safe ta jere a dinning,sannan ta wuce domin sanar dashi.
Cikin sanÉ—a tafito daga É—akinta tazo ta buÉ—e plaks É—in ruwan tea ta juye wasu kwayoyin magani aciki,ta girgiza ta mayar ta rufe ta koma É—akinta da gudu.
Wucewarta ba jimawa,suhaima da shureim suka iso dinning ɗin,kamar kullum suhaima da kanta ta haɗa mishi tea ta miƙa masa,dayake ita cikinta beson tea,se bata haɗaba,nan ta zauna yanasha suna hira har yagama ta rakashi ɗakinshi,sannan ta nufi ɗakinta da niyyar,zata ɗan kwanta ta huta.
Shiko shureim tun yana shan tea É—in yakejin bacci dan haka yana shiga É—aki kan gado ya haye ya kama baccinshi.
Kafilat ce tafito bayan tasaka fuskar data siyo domin canja kamanninta bame cewa itace,ta haura sama da gudu zuwa É—akin shureim.
Tana zuwa bata kulle kofarba kawai turawa tayi,a baje taganshi yana bacci asakamakon maganin baccin data saka mishi.
Kayanta ta cire shima ta cire mishi,tashiga wasa da sandar girmanshi.
Suhaima harta kwanta ta tuna batasha maganinta ba kuma suna É—akin shureim dan haka fitowa tayi daga É—akinta ta nufi É—akin.
Tura ƙofar tayi ta shiga.
Innalillahi waina ilaihirrajuun,ita suhaima take nanatawa sanda taci karo da shureim kwance haihuwar uwarsa da wata mace agefenshi tana wasa da gabanshi.
Jirine yafara ɗaukarta da sauri ta dafe bango,kafilat ganin hakane yasa tamiƙe afirgice,tafara ƙokarin maida kayanta,suhaima cikin karfin hali ta tunkareta zata riƙeta hankaɗeta kafilat tayi ta kwasa da gudu,takoma ɗakinta.
Koda suhaima ta biyota bataga inda ta shigaba.
Rai aɓace ta koma ɗakin shureim tafara tadashi,amman ina koya buɗe idonshi gaba ɗaya abuge yake,baya cikin hayyacinshi.
jikin suhaimane yayi sanyi,take ta fahimci makircine aka kullah duk da batasan wanda ta kullah dinba,
Maidar mishi da kayanshi tayi,dan bataso yasan komai gameda hakan.
Fita tayi bayan ta kulleshi aciki,tana fitowa taci karo da kafilat zaune afalo tana kallo,kai bazakace itace ta aykata haka ba.
Wuceta suhaima tayi,tanufi gurin masu gadi,ta tambayesu kosunga fitar wata,dukansu suka bata amsa da cewa basu ganiba.
Take ta gano makircin kafilat ne,kudiri taÉ—auka na korar kafilat idan Allah ya kaimu gobe.
koda ta koma ko afuska bata nuna mata damuwaba ko wani canji.
Kafilat kantane ya É—aure,wato wannan target É—in beyiba kenan,toko zata dasa babban bomb É—in daze janyo akashe suhaima ma gaba É—aya tabar duniyar.
Shureim be farkaba seda rana,jikinshi jiyake kamar anmishi duka,
Suhaima shiga tayi ts haÉ—a masa ruwan wanka,se wasa da dariya sukeyi,shima bata nunamasa komaiba.
Haka yay wanka ya shirya,suka fita zuwa dinning rungume da juna.
kafilat take ta jinjinawa namijin ƙoƙarin suhaima.
Washe gari akwai ayki da wuri shureim yawuce office.
Suhaima wanka tayi ta kimtsa sannan tanufi dinning domin tayi break fast.
tsaf tagama cin abincinta sede tun tanacin abincin take hamma,dakyar taƙarasa ta wuce ɗaki ko kayan bata ɗaukeba.
Kangado ta haye take bacci me nauyi ya É—auketa asakamakon maganin baccin da kafilat ta faki idonta tasamata a binci.
Shureim na iss office saƙo ya iso wayarshi,koda yaduba ga abinda saƙon ya ƙunsa.
_kayi kaÉ—an ka haramtamin jinina,cikin dake jikin matarka nawane kuma wlh ba ruwana da matsayin mahaifinka,dole inta haihu kubani É—ana,kuma ninace kada takuma yarda ku haÉ—a shimfiÉ—a dakai,dan banason É—ana ya gauraya da jininka,inkuma ka musa kaje gida yanzu ka tambayi matar taka_
Shureim wani gumine yashiga keto masa,jijiyoyin jikinshine suka tashi sukayi ruÉ—u ruÉ—u,dama kuma shureim mutum ne me zazzafan kishi.
Afusace,ya juya yabar office É—in yanufi gida.
Kafilat ce ta tura masa saƙon,dayake bashida number ta shiyasa be gane ita bace,
Tana gama ayka masa sakon,tayi sauri ta sauya kayanta,tasa na maza,sannan ta É—auki fuskar data siyo ta maza tasaka tanufi É—akin suhaima,babu me cewa ba namiji bace,dan har tafiyar irin ta maza ta maidata.
Tana shiga ɗakin tura ƙofar tayi,ta haye kan gado,ta raba suhaima da kayan jikinta tsaf,sannan ta rungumeta ajikinta,tana wasa da boobs ɗinta.
Shureim yana parking ko motar berufeba,ya shige cikin gidan afusace.
Kai tsaye É—akin suhaima yanufa,ko gabanshi baya gani sabida tsananin fushi.
turƙashi.
muje zuwa.
Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*Dedicated to Zahra Bukar*
*43-44*
A fusace yatura ƙofar yashiga yana ƙwala mata kira.
Idonshine yakemishi dishi dishi,dan haka mutsukesu yashigayi dan ya tabbatar da abinda yake gani.
Suhaima kwance da wani ƙato tsirara akan gadonsu na sunnah,wani kukan kura yayi ya cafko kafilat,yafara tausheta,sede so biyu yakaimata dukan tasaki wata ƙara Allah yabata saar kubcewa tafice da gudu.
Har yabi bayanta sekuma yadawo,dan aganinshi suhaimace tafi cancanta ya hukunta.zuciyarshi bugawa take da ƙarfi,numfashinshi na sarƙewa,yana shiga ɗakin ya yanke jiki ya faɗi ƙasa sumamme.
Itako kafilat tana shiga É—akinta tayi sauri,tacire kayan,ta sauya wasu,sede tana kallon fuskarta a mirror taga bakinta yayi suntumeme asakamakon naushin da shureim yay mata.
Gasawa tashiga yi sede yaƙi sacewa haka ta haƙura ta ƙwanta tana tunanin ƙaryar da zatayi in shureim yaganta.
Se bayan azahar baccin yasaki suhaima,hankalinta kwance ta farka tana mamakin baccin daya É—auketa,
Ganin jikinta ba kaya sosai hankalinta yatashi,waige waige tafara,can ta hangi shureim kwance a ƙasa.azatonta bacci yakeyi,dan haka murmushi tayi tace.
"Habibi kenan akwai daru,anje office ankasa zama seda yazo yayi wasa da jikina hankalinshi yakwanta"ta faÉ—i sanda take maida kayanta dan ita azatonta shi yacire mata.
Gurinshi tanufa tana tadashi,amman shuru ko numfashi bayayi.
A gigice tanufi fridge ta É—auko ruwa ta shafamishi,wata doguwar ajiyar zuciya yasaki.
Se alokacin hankalin suhaima ya kwanta.shiko ɗan hutawa yayi kaɗan sannan yamiƙe,ganinta kusa dashi ji yayi kamar yaga baƙin kumurci.
Itako fuska É—auke da faraa tace.
"Habibi me yafaru naganka a sum......."bata ƙarasaba ya ɗauketa da wani lafiyayyan mari,seda ta hantsila.
Cike da tsananin mamaki take kallonshi,kamin tayi wani yunƙuri yasake kifeta da wani marin.
Yana faÉ—in.
"kincutar dani cutarwa mafi muni,suhaima kin zalinceni,sede nabarki da Allah,har abada suhaima ina sonki sede bazan ci gaba da zama dake bayan nasan bani kaÉ—aine mijinkiba,Ashe uban cikin dake jikinkine ya hanaki haÉ—a shimfiÉ—a dani,to nagodewa Allah da faruwar hakan,suhaima inkika zauna agarinnan wlh se anzartar miki da hukunci kisa ta hanyar jefeki,kiyi nisa da nan shine adalcin dazsn miki batare dana tona miki asiriba,kitashi kifice min daga gida yanzu base anjima ba,dan wlh kingama wankemin kazantar zina agidana"
Suhaima jirine yake É—aukarta game dajin kalaman shureim,tabbas makirci kafilat tasake shiryawa,"Allah ka bayyana gaskiya koda bayan rainane"
"Nayi mamaki shureim daka kasa sanin makircin makiya,kabani mamaki daka kasa shaidata,to in kai baka shaideniba Allah ze shaideni,kuma cikin jikina in baka amsheshi aduniya ba zaka amsa agaban Allah yayin da kuka tsaya kai dashi kuna shara'a"tana gama magana ta fara shirya kayanta tana kuka,
shiko haushinta ma yake sake ji
Haka tagama haÉ—a shirginta tafara É—auka tana fitar dasu tana dawowa har tagama.
Hijab tasaka sannan ta É—auki hand bag É—inta tana shirin ficewa yashigo É—akin,É—auke da Atm card na accaunt É—in daya buÉ—e mata wurga mata yayi,ita azatonta takardar sakice dan haka amsa tayi tafice daga gidan tana kuka.
Taxi ta hau,tarasa ina zatace yakaita,kawai se tunaninta yabata ta koma kasar ta ta haihuwa,shine kawai mafita.
Danhaka airport dake garin jiddah tace yakaita.
Koda ta isa airport babu jirgi me zuwa nigeria,dan haka seda ta kwana a airport É—in washe gari jirgi yasamu,
Da kuÉ—in dake jakarta tayi duk wani cuku cukun da zatayi tasamu kujera acikin jirgin amatsayin ankamotane.
ƙarfe biyar na yamma jirginsu ya ɗaga daga jiddah zuwa kano,suhaima kife kanta tayi aƙasa tana ta kukan baƙincikin rabuwarta da masoyinta.
*Waiwaye*
*kauyen laminkwai*
Tun bayan tafiyar suhaima koda wasa mahaifinta be taba neman taba ko yayi kewarta.
Musamman yanzu da matarshi ta haifa mishi yaro namiji me suna habu.
Yazama mijin hajiya se abinda tace yakeyi be isa yayi abinda ba ita tasashiba.
Gaba ɗaya yagama tsofewa,sabida baƙar azabar da yakesha,awurin matarsa,dan shi yake mata tallan abinci.
Tun daga lokacin yafara kewar suhaima,sede ya zauna yayta kuka shi kaɗai,yana roƙon Allah yadawo masa da,suhaima sabida ya nemi gafararta.
Yayi danasanin abinda yamata,sabida yawan kuka har hawan jini yakamu dashi,sabida rashinta.
Gonarshi ma ta siyar tana juya kuÉ—in,abinci so É—aya take bashi a rana.
tuba ya tubarwa Allah ba adadi.
In yana kuka na rashin suhaima,matarshi dariya take masa kawai,
Gari ko kowa yaÉ—auka suhaima ta tafi karuwanci kasar larabawa.
*Cigaban labari*
Shureim bayan fitar suhaima kuka ya rushe dashi kamar ƙaramin yaro.
Kwana yayi yana kuka,kewarta duk ta addabeshi.
Kafilat ko ranar har ruwa ta zuba aƙasa tasha,dan farincikin cikar burinta.
koda shureim yaganta da baki a kumbure ko kallo bata isheshiba.
Kewar suhaimane ya addabeshi hakan ne yasa yayi shaawar kunna cumputer datake maƙale da camerorin gidan,dan kawai yaga shige da ficen suhaimarsa.
Zaune yake yana kallonta idonshi na zubar da kwallah,kwatsam,ya hango wani gefen na camera ya nuno masa kafilat É—auke da leda ta shiga É—akinta,daganan yaga ta fito cikin sanÉ—a ta zo dinning ta zuba wani abu acikin plaks din tea.har zuwa sanda yasha suka wuce É—aki,shida suhaima.
Zuwacan ya hangi kafilat riƙe da wata fuska tasaka afuskarta,ta nufi ɗakinshi,namma seda yaga komai har zuwa sanda suhaima tabita da gudu,
har yadda suhaima tamayar masa da kayanshi,har zuwa sanda taci gaba da kulawa dashi batare data nuna masa damuwarta ba.
Hakade yayta kallo har zuwa makircin data haÉ—awa suhaima.