Sashe 12
Kano To Jidda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
wata ƙara yasaki,ya fara jifa da komai na cikin ɗakin,yana kuka cikin ƙaraji,yana buga kansa da bango.
Kafilat tana ɗaki tana masa kwalliya,tajiyo ƙararsa hakanne yasa ta kwasa da gudu zuwa sama dan ganin abinda yake faruwa.
*A fito lafiya kafilat🤣🤣🤣🤣🤣*
muje zuwa
surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*Game so munayin adashi a online,muna zuba duk sati É—ari biyar da kuma bangaren masu zuba duk sati dubu daya,so in kina da raayi seki min magana,sekina da raayi zakimin magana*
*Dedicated to Zahra Bukar*
*45-46*
Da gudunta tashiga É—akin,ganin har yafasa kanshine jini na zuba yasa tanufeshi ta kamashi da niyyar hanashi.
Shureim surarta yayi yafara bugata sduk inda yayi raayi haka yake makata da ƙasa kamar me kwaɓin cincin.
Kamin wani lokaci gaba É—aya yagama fasa mata jiki,tun tana iya yin ihu har tazo tadena ko motsi bata iyayi,bare ta ceci kanta,shiko dukanta yakeyi yana kuka yana laantarta.
komai na ɗakin yagama fasashi sabida daga ƙarshe jifa yakoma yi da kafilat ɗin.
Masu aykin gidanne suka jiyo ƙarar fashe fashe asama,dan haka gurin security ɗin gidan sukaje suka faɗamusu.
Dukansu suka haura saman dan ganin meke faruwa.
Dakyar suka amshi kafilat a hannunshi dan so yayi ya kasheta da gudu sukayi waje daita,suka yayyafa mata ruwa,dakyar ta farfaɗo,sede daga ƙafafuwanta har hannayenta ba wanda be karyeba,ga jikinta duk ya yanyanke da kwalaben turare da glass,jini kwai ke fita,bakinta ko hakoran gaba gaba ɗaya sun,shiga rububi,
ko kuka batayi se zare ido wanda da gani kasan tana cikin matsanancin hali,na mutuwa ko rayuwa.
Fitowa yayi gurin security É—in yabasu wata takarda da yayi rubutu aciki yace sukaita gurin shugaban gidan yari,subashi takardar.
Ba musu suka kwasheta secan,koda suka kaimasa ita suka bashi takardar,ga abinda ya rubuta.
_ka ajiyeta agidanka gami da horo me tsanani,har zuwa ranar da matata zata dawo gareni,se in itace tabaka umarnin kasaketa zaka saketa,koni nace kasaketa kar kasaki,umarni ne wannan,daga ni_
jiki na ɓari shugaban yayi umarni da ashige da ita ciki,sede ya tausayamata abu ɗaya yasa an kaita ɗakin kula da marasa lafiya tukuna,seta warke zaa sakata cikin horon.
Shureim gaba É—aya jiyayi gidan yamasa girma dan haka fada yanufa gurin mahaifinsa yana kuka .
.mahaifinshi na ganinshi,yayi sauri yajashi zuwa cikin gida.
Shida mahaifiyarshi suka sashi agaba suna tambayar shi abinda yasameshi.
Shiko kuka kawai yakeyi,dakyar yayimusu bayanin komai.
Mahaifiyarshi itama rushewa tayi da kukan tana,sallallami.
Mahaifinshi shuru yayi yana dogon tunani,zuwacan yaciro wayarshi yakira mahaifin kafilat yamasa bayanin komai.
Allah sarki tsohon arziki harda kukanshi,sannan yace amata duk hukuncin daya dace da ita batare da anyi tunanin shine mahaifinta ba.
Haka de suka gama wayar mahaifinta na jaddada a hukuntata ta yarda ko wani taga zeyi nan gaba zata hanashi.
shide shureim bata ita yakeyiba ta matarsa yakeyi,da ɗan cikinta dan ya fahimci ko saƙon da aka turo masa kafilat ce ta tura.
ganin hankalin shureim yatashine yasa mahaifinshi,baza jamian tsaro da hoton suhaima i sunganta su kawota.
ayko nanfa gari ya É—auka ko ina jamian tsarone suna bincike,anan sukaci karo da É—an taxi É—in daya kaita airport,sede shi besan wacce kasa zata ba shide yakaita kawai.
Sanda labarin ya iso kunnen shureim yanke jiki yayi yafaÉ—i,agigice aka yi asibiti dashi.
**************
Suhaima saukar cikin dare sukayi dan haka a airport ta kwana.
Da gari ya waye ta canja ragowar kuÉ—inta a airport din sannan tafara neman hanyar tashar mota,
tashar yan kura aka kaita anan tasamu mota me zuwa madobi,daga madobi tahau ta yako, da aka sauketa a yako mashin biyu ta É—auka ta É—ora kayanta,suka nufi laminkwai.
Gidansu nanan yadda tabarshi sema ƙara lalacewa da yayi.
A ƙofar gidan aka sauketa,tashige da kayanta.
da sallamarta ta shiga gidan,lokacin baffanta na zaune yana wanke kwanukan da ya dawo tallan abinci.
Da wani uban gudu yataso har yana faÉ—uwa yazo ya rungume suhaima,kuka yake wanda itama take tafara kukan.
lantana dake É—aki jin kukansu ne yafito da ita.
wata uwar tsawa ta dakawa baffa wanda ba shiri yasaki suhaima ya nufi gurin lantana ya rusuna.
Se alokacin lantana taga suhaima duk da girma dakyau data ƙarayi hakan be hanata ganetaba.
wata uwar shewa tasaki sannan tace.
"Ragowar larabawa har sun gama yayinki sun aunoki gidane?"
shuru suhaima tayi tana kallonta.
"Hhhhh aƴ ita dama bariki alelen gero ce inka iya yayi kyau inbaka iyaba ta kwaɓema,tode ke da duka alamu takin batayi kyauba"
Suhaima bata kulataba illah ma É—ibar kayanta da tayi tanufi É—akinta nada,É—akin yana nan yadda yake sede ya tsage akowanne lokaci ze iya faÉ—uwa.
sharewa tayi sannan ta jere kayanta agefe É—aya.
Ranar lantana wuni tayi tana bin makwabta tana faÉ—a musu ay suhaima ta dawo daga karuwanci,kan wani lokaci gaba É—aya kowa yaÉ—auka.
koda ta gama abinci bata bata ba daga ita har mahaifinta.
fita suhaima tayi ta siyo kayan abinci da sauran kuɗinta,tabiya gidan su hanne ƙawarta ta samo tukunya tazo ta haɗa murhu ta ɗora abincin.
hartagama lantana se habaici take mata,itade nata ido,mahaifinta ta zubawa itama ta zuba.
sukaci sannan kowa yanufi makwancinshi.
se tsakar dare mahaifinta ya sato jiki yazo É—akin suhaima sukasha hira anan yanemi gafararta harda kukanshi,yafemishi tayi,itama tana kuka,amman bata bashi labarin tayi aureba bare tabashi labarin abinda yadawo da ita.
washe gari tun asuba baffa yatafi É—ebo ruwa seda gari yay haske sannan yadawo,saboda yanzu kura lantana tasiya mecin jarka goma da ita yake zuwa daurawan yaÉ—ebo ruwan.
Suhaima tausayin mahaifintane yasa tazo ta dunga juye ruwan, koda zeyi wanke wanke ita ta amsa tayi.
dako taga yaÉ—auki farantin kayan abinci ze tafi tallah da sauri tazo ta tareshi anan lantana tafito tafara ruwan balai.
"ke harni zaki nunawa bariki to wlh baki isabs,dole kibarshi yaje yanemomin kuÉ—i inko bazashiba to wlh sede ke kitafi ki yi tallan dan wlh ba zaman banza a gidana"
suhaima amsar farantin tayi tafice baffa yabita da Allah yamata albarka.
bayan fitar suhaima wanki lantana ta jidowa baffa ta sashi agaba akan se ya wanke.
ɗakin suhaima tashiga ta jide kayanta,sede Allah be bata ikon taɓamata handbag ɗinta ba,zuwa tayi tasiyar agarin yako ta amso kuɗaɗenta,sannan taja kunnen baffa akan inyasake yace itace ze gamu da ita.
baffa har kuka yayi,dan tausayin halin da suhaima zata shiga inta dawo ta tarar ba kayanta.
Suhaima ko tunda tafito yara suke binta suna mata waka,waiga karuw ga karuwa.
har suna jamata hijabi,daga karshede seda ta ruga da gudu sannan suka kyaleta.
koda ta dawo gidan ganin ba kayanta bata tambayaba dan tasan sun halaka kenan,kukanta kawai taci tashare hawayenta.
Rayuwa tayiwa suhaima tsanani,itace wanki shara wanke wanke,dan bazata jure ganin mahaifinta nayiba.
Tallah ko dama tuni tacigaba dayi,gashi kayanta kala É—ayane,abun gwanin ban tausayi,
awannan lokacinne cikinta yafara fitowa,duk da cewa dama watansa biyar ta iso nigeria to amman be fitoba se awannan lokacin,nanfa mutanen gari sukace dawa Allah ya haÉ—amu.
inde zata fita se sun jefeta,haka take haƙuri,koda mahaifinta yatambayeta waya mata ciki,kawai cemishi tayi acan nasamoshi.
lantana abun nema yasamu,wahalar duniya ganawa suhaima take sabida tahana mahaifinta ya wahala.
cikin suhaima ya tsufa haihuwa ko yau ko gobe amman hakan be hana lantana cigaba da azabtar da ita ba.
Yau suhaima tun cikin dare marar ta ke ciwo amman haka ta daure da asuba tayi ta É—auki kura tanufi É—ebo ruwa.
da kyar ta debo ruwan,ciwon ya tsananta da zuciyarta kawai take turo kurar harta iso garinsu.
daidai gidan su hanne ƙawarta tagaza ci gaba da tafiyar,da rarrafe tashiga gidan tana kuka.
tunkan maman hanne ta ƙaraso gurinta faya tafashe,da sauri ta ɗagata suka ƙarasa ɗaki.
nanfa suhaima sunan Allah kawai take kira tana faÉ—in.
"Allah kadubi maraicina karabani da cikinnan lafiya,Allah kada ka É—oramin wahalar dakasan anan bani da gata senaka"
maman hanne har kuka tayi sabida tausayinta.
nande maman hanne ta dunga bata duk wani sassake datasan yana rage wahala,ayko cikin hukuncin Allah ɗanta namiji yafara kunno kai,da taimakon maman hanne ya iso duniya lafiya,se kuka yake tsanyarawa,balaben usuli,babu inda yabaro ubansa,zuwa can wani sabon ciwon ya turnuƙe suhaima,ba jimawa yar kyakkyawar yarta ta mace ta kunno kai cikin hukuncin Allah,itama ta iso duniya se kuka sukeyi.
Yaran kyawawane na bugawa a jarida,namijin tamkar shureim haka itama macen,babu inda suka baroshi.
Nan maman haule ta wankesu tas ta naÉ—esu azannuwa sabida babu kayan da za saka musu,tayiwa suhaima wanka tabata abinci taci sannan ta rakata gidansu É—auke da kyawawan yaranta.
wani yaro tasa ya tura kurar ruwan zuwa gidan su suhaiman.
*********
shureim faÉ—uwar da yayice ta haddasa mishi paralise,seda ya kwashe watanni biyar yana jinya sannan ya warke,
Yana samun sauƙi ya kafa rigimar se yatafi nigeria,sabida yasan babu wata kasa da suhaima zataje sama da ita.
Fafur sarki yaki amincewa,sabida shureim be taɓa zuwa nigeria ba.
Ayko nan shureim yatashi hankalin kowa, Akan abarshi amman sarki yahana sabida beson ya rasa É—ansa kuma magajinsa.
To ana hakanne suhaima ta haihu a nigeria.
muje zuwa.
surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*BILKISU U HAMZA NAGODE ALLAH YA ƘARA GIRMA DA DAUKAKA,#AUNTY HALILOSS ANA TARE NO MATTER HOW HARD THE SITUATION IS,JUST KEEP BURNING THE LIGHT,*
*Dedicated to Zahra Bukar*
*47-48*
Lantana ranar jitayi kamar ansata a aljannah dan mugunta,daÉ—in dataji beda iyaka dan haka makwabta tashiga yiwa shela.
Ayko nanfa gidan yacika damƙam anzo ganin yayan zina
Suhaima ko rungume yayanta tayi ta hana kowa ya É—auka gamida rufe fuskokinsu.
Se dare gidan ya watse.
Ga sanyi anayi,suhaima se ƙara rufe yaranta takeyi gudun kar sanyi yamusu illah,
Mahaifintane yakawo mata tabarmarshi da bargonshi da filo dayake kwana akai yabata yace ta dunga kwantar da yaran tana rufesu.
Shida kanshi yamusu huÉ—uba bayan ya tambayi wanne suna takeso asa musu.
Kanta tsaye,tace
"AbdulRahman da AmatulRahman"
ayko haka yasakamusu suna,dan yace koma taya suhaima ta samar da yaran shine sila,da beyi watsi da rayuwarta ba hakan bazata faruba,shiyasa memakon tsana shi tausayinta yakeji.
Washegari da asuba lantana tafito tafara balai akan azofa aɗrmebo mata ruwa,suhaima na shirin miƙewa se taji baffanta ya fito ya tafi da kurar.
Kukane ya kuɓcewa suhaima tana rungume da yaranta take faɗin.
"me yasa habibi kayimin haka?,meyasa kakase gane niba fasiƙa bace?,meyasa kakasa shaidata?,meyasa?" ta ƙarasa maganar cikin kuka.