← Book details Kano To Jidda Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 15

Sashe 7

Kano To Jidda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yayinda kafilat kecan falo ita da shureim suna kallo,ba mecewa ba itace amaryarba,duk da hirar tata labarine akan ƙoƙari da jajircewa da jure wahala irin na matan nigeria,uwa uba kuma,sun iya kwalliya gasu da tsabta,so uku suke wanka arana su sauya kaya,na huɗun da daddare sukeyi,inzasu turaka.

Sosai shureim kejin daÉ—in hirar badan komaiba sedan yasan shima ya more,tunda ya auri Æ´ar nigerian,zata yimishi duk abinda kafilat ta faÉ—a masa.

kiran sallar laasar ne ya tashesu a falon,kafilat na shiga É—aki ta tuntsure da dariya,sannan tashiga dansewa,

"Suhaima kinyi ganganci,na shiga tsakanina da shuriem,ke hadimarsa ce,kuma nasha washin har abada ahaka zaki nasance agurinshi da gidanshi,dan matarsa ta aure nice"inji kafilat ta faÉ—i tana tuntsurewa da dariya.

muje zuwa

surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

Zahra Muhammad Mahmud

DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION

*dedicated to zahra bukar*

*27-28*

Ranar gaba ɗaya suhaima a kitchen tagama rayuwa,se da tagama girkin dare ta gyara ko ina sannan tasamu ta lallaɓa ta haura sama.

ÆŠakin shureim ta shiga domin sanar dashi tagama abinci,tana shiga a zaune tasameshi yana ayki a laptop É—inshi.

ÆŠagowa yayi yana kallonta,sabida tun kan tayi magana kaurin abincin datakeyi ya iso hancinshi.

"wacce kazantace wannan?ance matan nigeria suna da tsafta da tattalin miji a hakan,?toko suna dashi to kede baki da ita,inbanda rashin sanin ciwon kai ace mutum tun safe beyi wankaba kina yawo cikin kaya ɗaya,pls ki ɓacemin da gani"

idon suhaimane yataru da ruwa kan wani lokaci se kawai tafashe mishi da kuka ta durƙusa agabanshi ta haɗa hannayenta guda biyu alamar neman gafara.

Jikin shureim har rawa yakeyi sabida ganin hawaye a fuskar suhaima,miƙewa yayi ya isa gareta ya ɗagota ya rumgumeta ajikinshi,yana rarrashinta,ɗaukarta yayi kacokam,yanufi toilet da ita.

Shida kanshi yamata wanka,ya wanketa tas,sannan tayi brush,tayi alwala ya É—aukota suka fito .

Sede me? ay suna fitowa kafilat ce zaune kan kunera,cikin wasu arnayen kayan bacci.

Ran shureim in yayi dubu ya ɓaci,amman se ya daure kawai bece mata komaiba ya wuce da suhaima,ɗakinta,binsu abaya tayi sede shureim na shiga ciki ya kulle ƙofar,hakanne yasa tana zuwa taji ƙofar akulle.

Wani baƙin cikine ya rufe zuciyar kafilat,dan har hawaye seda tayi dan takaici,falo ta koma zaman jiran fitowarsu.

Shiko shureim shirya suhaima yayi,sosai tayi kyau abunta se ajiyar zuciya takeyi,sabida kukan da tayi.

Kallonta yakeyi ta cikin mirror É—in itama shi take kallo,rana É—aya amman yaga ta rame masa,É—aukarta yayi ya nufi kan dardumar daya shimfiÉ—a mata,hijab yasaka mata tayi sallah,tana idarwa,tazame agurin ta kwanta,dan jikinta ciwo yake mata dan ta gaji,

É—aukarta yayi ya É—ora akan gado,sannan ya koma ya kashe hasken É—akin yabar deem night kawai.

kayan jikinshi ya cire dags shi se gajeren wando ya haye kan gadon ya janyota jikinshi,yashiga shin shinata.

Se tureshi suhaima takeyi sabida tagaji sam batason yadameta,shiko ina besan zanceba,dan kamin tayi wani yunƙuri,tuni ya fige ƴar rigar daya samata,ya barta daga ita se fant,wasa da ita ya shiga yi,

Hannu yasa yana wasa da kan boobs ɗinta a hankali,tuni suhaima tafara mancewa da gajiyar dake tattare da ita,wasan dayake mata sosai takejin daɗinshi dan haka ta shiga banƙaro masa su shi kuma yana murzawa.

zuwacan ya kafa bakinshi akansu yafara tsotsa,suhaima harda É—an kukan daÉ—inta,shidama tuni yafara nashi kukan.

A yadda suhaima ta lura shureim ɗin kamar a matse yake,dan abubuwan dayake mata sun fara fin ƙarfinta,dan se ji tayi ya ɗora mata hannu akan,sandar girmanshi,yana mata nuni data yimishi wasa da ita,ita ko suhaima tauri da karfin dataji agurinne ya firgitata,ta saki ihu,tana ƙoƙarin gudu,riƙeta yayi sosai dan ya fahimci abinda ya bata tsoron.

Ita ko jikinta se rawa Yakeyi kamar mazari,É—aya hannunshi yasa yacire wandon dayay saura ajikinshi .

Dan kari,wata miyar se amakwabta.

Ay tunda idon suhaima yasauka akan wannan halitta gaba É—aya firgicewa tayi,kuka takeyi,kamar anmata mutuwa,tanason guduwa ajikinshi,ganin hakane yasa ya haÉ—a bakinshi da nata,yashiga kissing É—inta.

Duk da hakan a firgice take,sabida sandar girman data tokare mata cibiya,kamar ƙarfe,matsawa take amman yana sake kamota.

Daga ƙarshe,ɗaukarta yayi ya ɗorata akan ta ta zauna,wani uban ihu da ta sakar masa ba shiri ya sauketa.

Shi yarintar tata ma dariya tabashi,dan haka cigaba yayi da tsokanarta da sandar girman itako,tana baza mishi ihu.

Duk abinda sukeyi akan kunnen kafilat wacce ke maƙale ajikin ƙofa tana jinsu zuciyarta kamar ta fashe,dan ta ɗauka first night sukeyi,sabida ihun suhaima data dunga jiyowa.

Haka ta juya da gudu tanufi É—akinta,tana kuka,yayinda zuciyarta ke sake raya mata wani tuggun da zata haÉ—awa suhaima.

Shiko shureim bedena tonon suhaimaba,harse da ta sauka ƙasa ta ɗauko wandonshi daya cire,tazo takama ƙafarshi ta zura mishi,gurin janyo wandon ya haura sama amman abu ya faskara,sabida sandar girman dake tsaye ta tokare hanya,sam suhaima bata luraba gurin jan wandon ta kamo ta.

Da sauri shureim yarike hannunta akai,ya hanata É—aukewa.

Tagama iya kukan dazatayi be cire mata hannunba.

ita da kanta taji tana shaawar murzawa dan taga yazeyi,ayko sannu ahankali tafara murzawa,wani riƙo taji yamata sabida shine karo na farko,da aka fara murza masa,jikinshi rawa yakeyi,yana ƙara miƙa mata,abun mamaki yadunga bata,

bata gama mamakinba se jitayi yanufo bakinta da ita,filo ta É—auka ta danne kanta da shi tana kuka alamun bataso.

Haka dole shureim ya haƙura yamaida wandonshi,ya janyota yaci gaba da wasa da ita har bacci ya ɗaukesu.

muje zuwa

surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

Zahra Muhammad Mahmud

DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION

*Dedicated to Zahra Bukar*

*29-30*

Kafilat ba abinda yafi É—auremata kai kamar rashin maganar da suhaima takeyi,to kode kurmace,shine abinda takeson sani.

Koda gari yawaye tare sukai wanka,sukai sallah,koda shureim yajata suje suyi bacci ƙi tayi,

Kitchen ta nufa ta haɗa break fast,sannan ta gyara ko ina a gidan,ta kunna turaren ƙamshi,gidan se ƙamshi yake.

Jere komai tayi kan dinning sannan ta nufi É—akinta domin yin wanka.

Duk abinda takeyi kafilat bata tashi daga bacci ba,sabida jiya se gefin asuba bacci ya É—auketa.

Suhaima na fitowa daga wanka ta zauna gaban mirror tafara kwalliya,seda ta ɓata lokaci sosai gurin yin kwalliyar,sannan ta haɗe acikin wasu riga da wando red color,takama gashinta da rimbom red.

Sosai tayi kyau gashi kayan sun bayyana ktan tsarin surar ta.

Ficewa tayi ta nufi É—akin kafilat,akan gado ta hange ta tana shan bacci,toilet ta shige ta haÉ—a mata ruwan wanka sannan ta dawo ta tasheta.

Sanda kafilat tai arba da ita,seda cikinta ya murÉ—a,sabida tsabar haÉ—uwar data mata.

ita ko suhaima nuni tai mata da toilet,maana taje tayi wanka.

Jiki a sanyaye kafilat tanufi toilet É—in,bsyan ta zaunar da suhaima kamar jiya,sede tana shiga toilet,suhaima ta fice a É—akin,tanufi gurin shureim.

shima ruwan wanka ta fara haÉ—a mishi,sannan ta dawo inda take kwance yana shirgar baccinshi,

Tsayawa tayi tana tunanin taya zata tasheshi a baccin,ta jima a tsaye tana tunani,daga ƙarshe de kan gadon ta hau tashige cikin bargon ta kwanta ta bayanshi tana jijjiga shi nufinta yatashi.

Tunda ta shigo É—akin shureim yafarka,yana kallonta harta shige toilet harta fito,kawai likimo yayi mata,yanajin ta fara jijjigashi abun dariya yabashi,dan haka mirgino da ita yayi gabanshi ya haye kanta

Idon suhaima kamar kwaɗo safida girman da suka ƙara,shiko gaba ɗaya ya sakar mata nauyinshi yana dariya,ganin dakyar take numfashine yasa ya sauka akanta,jawota yayi jikinshi yana kallonta,sosai tayi mishi kyau,har wani sanyine yaji yana ratsa zuciyarsa,sabida ganinta fes da yayi,itako se ware ido takeyi tana jiran taji abinda ze mata.

Dariya yayi yakamo dogon hancinta,yace.

"ki rage jin tsoro don Allah,wannan buÉ—e ido haka,ayko baki buÉ—esu ba dama manya ne,"

cuno baki gaba tayi alamun shagwaɓa,bakinshi yasa akan nata,yakamo leɓenta na ƙasa da haƙorinshi amman bata yadda zata ji zafiba,yaɗan jima ahaka sanna yasaki yace.

"nide banason jin tsoronnan,gaskiya,dan shine yake hanani morewa,kuma daga yau inkika kuma tashina a bacci irin haka nida kene"ya faÉ—i yana shafo saman boobs É—inta da suka fito ta saman rigar.

kai kawai suhaima take gyaɗa mishi dan ta ƙosa yasaketa ta sauka akan gadon,ayko yana sakinta tayi sauri ta sauka akan gadon,ta tsaya ta juya mishi baya tana gyara,wandonta daya yamutse.

idon shureim ne yasauka akan tudun mazaunan ta,mamakine ya kamasho,danshi be ɗauka sunkai hakanba jawota yayi ta dawo jikin shi,mutsu mutsu takeyi,amman ina ƙarfi ya gwada mata seda ya cire wandon dake jikinta,so yake kawai yaga ya suke inba wandon,itako suhaima da sauri ta kife akan gadon tana mishi kuka,

hannu yasa yataba,🤣laushi kamar fulawa,ba ƙaramin daɗi yake jiba dayake wasa da gurin,godiya yayiwa Allah ita yafi a ƙirga sabida bashi suhaima da yayi a matsayin mata.

É—aukarta yayi suka shiga wanka,da kanshi yamata wankan,sannan yayi suka fito,kamar kullum dama inde suka shiga wanka har su fito idonta arufe yake,se taji sun fito take buÉ—ewa.

ƙoɗar ɗakin yaje ya kulle sannan ya dawo yashiga shirya suhaimarsa.

dai dai lokacin daya kulle ƙofar kafilat ta iso ƙofar ɗakin,koda ta murɗa taji arufe ba ƙaramin bakin cikine ya kamata ba,jiki a sanyaye ta koma falo.

Shureim,ɗakin suhaima yaje ya zaɓo mata kayan da zata sa,sannan yadawo.

mini siket ne da riga wacce ko cibiyarta bata rufeba.

Koda yagama samata kayan shi kasa saka nashi yayi sabida kyan da suhaims tamushi,zuwa yayi ze rungumeta ayko ta kwasa da gudu,suka fara zagaye ɗakin sam taƙi yarda,ganin hakane yasa shureim komawa ya shirya,cikin riga da wando threequater,rigar farace haka shima wandon.

sake yunƙurin kamota yayi ayko nan suka shiga zuba tsere,ganin ze kamata ne yasa ta buɗe ƙofar ta fice da gudu,binta yayi,haka har suka iso falo,kafilat baki buɗe take kallonsu,

suko ko ajikinsu,shureim seda ya kama suhaima ya haƙura kan kujera yaje ya zauna sannan ya ɗorata akan cinyarshi yana mata cakulkuli,itako se gantsarewa take tana dariya,tasa hannunta ta wuyanshi ta rungumeshi,hakanne yaba fuskar shureim damar nutsewa cikin boobs din suhaima,itako duk cikin dariyane yasa tayi mishi haka.

Kirjin kafilat bugawa yake da ƙarfi,numfashinta har sarƙewa yakeyi,hakanne yasa tayi gyaran murya dan ta lura sam basu san tana gurinba.

Da sauri suka waigo suna kallonta,suhaima koƙarin sauka takeyi a jikinshi,amman ya hanata.

Hannu ya miƙawa kafilat suka gaisa,dan suhaima na zaune a jikinshi.

murmushi kafilat tayi sannan tace.

"ukti,yazakiyi wanka bayan baki gama girkiba,bafa haka yan nigeria sukeba"

kallon suhaima shureim yakeyi,yana karanto abu a idonta,waigawa yayi ga kafilat yace mata.

"ay ta gamane shiyasa tayi wankan,ko"ya faÉ—i yana kallon suhaima.

Kai suhaima ta É—aga tana murmushi.

murmushi kafilat tayi sannan tace.
Chapter 7 · 0% Book details