Sashe 5
Kano To Jidda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Likitocin sun jima kamin daga bisani suka fito babban cikinsu ne yafara yiwa sarki bayani cike da girmamawa kamar haka.
"Ranka ya daÉ—e wannan matsalarce de da take damunsa itace tasake tashi"
Cikin rashin fahimta sarki yace.
"wacce matsala kenanfa,dama shureim yanada wata lalurane wacce ni bansaniba?"
cikin daburcewa likitan yace.
"Ranka yadaÉ—e,kimanin shekara guda kenan ay,da matsalar tafara damunshi,kuma tun farkon zuwanshi nan na bashi shawara akan yasanar dakai,dan ayi maganinta da gaggawa"
cikin fargaba sarki yace.
"kaga likita kafito fili kasanar dani damuwar É—ana,ni bansan komai gameda ciwonshiba"
"to batu na gaskiya,yana fama da shaawa me ƙarfine,wacce inta motsa in be samu biyan buƙata ba se sperm ɗin ya daskare a marar sa,wanda hakan shike haddasa masa ciwon mara me tsanani,wanda dole se yazo nan mun narkar da sperm ɗin mun tsuƙe masa shi tukuna yake samun lafiya"likitan ya ƙarasa zancan cikiɓ girmamawa.
Ido sarki ya ware sannan yace.
"likita to yanzu meye maganin wannan lalurar?"
"maganinta shine agaggauta yimasa aure cikin ƴan kwanakin nan,to in yatara da matarsa kome zezo da sauƙi daga ƙarshema ze rabu da matsalar,dan yanzu yakai stage din da komai ze iya faruwa dashi dan haka a shawarce shine ayimasa aure"
Shuru sarki yayi yana nazarin zancan likitan,to sho yanzu ƴar waye zece Ze aurawa shureim,dan yasha kawo mishi ƴaƴan sarakuna na ƙasashen larabawa da ƴaƴan masu kuɗi yana cewa baya so,koda yatambayeshi yo wacce kalar mace yakeso, ya shaida mishi mara gata yakeso ba masu gata ba,to shi ina zeje ya samoma shureim irin irin macen dayakeso?
sabida koda zaa bashi mara gatan to yana da kyau abashi wacce take da natsuwa,da sanin abinda shureim yakeso da wanda bayaso,dan samun zaman lafiya a tsakaninsu.
*suhaima hadimarsa* shine sunan daya faÉ—o bakin sarki.
tabbas shureim zesota tunda itama bata da gata,sede ba balarabiya bace,amman kuma tana da tausayi duba da ganin yanayin data shiga da ganin shureim É—in bashi da lafiya.
Duk wata shawara da sarki yakeyi da zuciyarsa ta gaza hango masa wata sama da suhaima,dan haka sallama yayiwa likitan yanufi gida,yabar wasu daga cikin masu kula dashi dazasu taho da shureim gida anjima,sabida likitan yashaida mishi bacci yakeyi yanzu da zaran yatashi baze sake jin ciwonba.
koda sarki ya isa gida.
gurin mahaifiyar shuriem yanufa,anan ya shaida mata duk abinda yafaru da kuma shawarar daya yanke,sosai ta tausawa É—annata,dan dama ta jima da fahimtar yanada damuwa amman shegen miskilancinshi baze bari ya faÉ—iba.
Tayi naam ɗari bisa ɗari akan a aura masa suhaima,inda ta ƙara da cewa inyaso inbe sonta daga baya se ya ƙara da kafilat yarinyar sarkin masar datakw masifar sonsa shi kuma be ƙaunarta,sabida shi kafilat ta baro masar ta dawo saudiyya da zama.
Suhaima sarki yasa aka kira masa,tazo cikin natsuwa ta zauna tana sauraron dalilin kiran.
"suhaima shureim bashida lafiy,ance se in anyi masa auran gaggawa lalurar dake damunsa zata kau,shreim bashida tsayayyiyar budurwa bare muje mu nema masa auranta,dan haka amatsayina na mahaifinsa ina neman alfarmarki ki amince ki auri É—ana domin cetoshi daga cikin halin dayake ciki"
Suhaima jinta tayi tana shawagi asararin samaniya,wai itace sarkin makkah yake neman alfarma agurinta,alfarmar da itace zataje nema wai ita ake nema agurinta.
Hawayene kebin fuskarta Tana bin sarkin da kallo.
Tambayarta yasake yi da cewa
"kinyimin alfarmar?"
kai ta ɗaga da hanzari bayan ta ɗaga kan miƙewa tayi da gudu ta koma ɗakinta tana hawaye.
Dama ranar larabane,danhaka ranar alhamis hajiya murja da tawagarta suka iso,dan suhaima ta tura musu saƙo.
Nanfa aka shiga gyaran amarya,mahaifiyar shureim ma baa barta abayaba gurin gyara suhaima.
Kamin wani lokaci tuni ƙasar ta ɗauka dan sarki zeyi aure da hadimarsa.
shureim sanda labarin auranshi da suhaima ya iso kunnensa ba ƙaramin daɗi yajiba,amman be nuna hakan a zahiri ba sema wani shan ƙamshi daya shiga yi.
Ranar jumma É—aukacin jamaar dake masallacin harami suka shaida É—aurin auran shureim da suhaima,kowa se murna yake taya su
suhaima ranar tasha kuka kamar ba gobe,wai yau itace da ubanta araye amman se wanine yay mata walicci agurin auranta.
da ƙyar su hajiya murja suka rarrasheta tayi shuru,kwalliya aka shiga yimata sabida anjims zaaje walimar da sarki ya haɗa a fadarshi domin tayasu murna.
Mahaifiyar shureim ce ta shigo É—akin da ake shirya suhaiman,tace mata taje É—akin shureim,kayan da zatasa yana gurinshi so in angama mata kwalliyar taje tasa kayan acan.
amsawa suhaima tayi cike dajin kunya.
Bayan angama yimata kwalliyarne,tamiƙe,jiki asanyaye ta nufi ɗakin shureim domin amsar kayan da zata sak ɗin.
muje zuwa.
surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*mommyn zahra namiki mgn ta sms baki bani reply ba kinga kenan kece kika manta dani🤣🤣🤣🤣🤣*
*Dedicated to Zahra Bukar*
*21-22*
Tura ƙofar tayi bakinta ɗauke da sallama ta shiga ɗakin.
Ba kowa aciki,jin motsi tayi abayanta da sauri ta waiga dan ganin ko menene.
Shureim ne fitowarshi daga wanka kenanÉ—aure da towel a kugunshi,yayinda kanshi kuma wani towel dinne yana goge ruwan kanshi.
Duk da akwai naurar busar da gashi a toilet É—in to shi beson zama a toilet yafiso yafito se yayi.
Da sauri suhaima ta É—auke idonta akanshi dan gaba É—aya kunya ce ta kamata.
Takowa yayi cikin takunshi na ƙasaita ya zo ind take tsaye ya tsaya abayanta,har jikinsu na goguwa,da sauri suhaima tai yunkurin barin gurin,sede yarigata,dan kamota yayi stee ta bayan ya haɗata da jikinshi sosai,yayin da hannunshi ke zagaye da mararta sabida karta gudu.
daga shi har ita wani sabon abune ke shiga jikinsu da zuciyarsu,hakanne yasa suhaima lumshe ido ta kwantar ɗa kanta akan ƙirjinshi.
Janta yayi a hankali suka nufi gaban mirror ahaka,kallon juna suke ta cikin mirror É—in,kuma steel shureim be saketa ba,sema wani shinshinata da yakeyi shima yana lumshe idon.
Da kyar ya saketa dan yaji hankalinshi ya fara tashi,yana sakinta,tayi wuf zata gudu,damƙota yayi,ya ɗagata cak ya ɗora akan gado,se mutsu mutsu take nason guduwa.
sakinta yayi yaje ya kulle ƙofar sannan yadawo gaban mirror yazauna yana kallonta ta cikin mirror ɗin,kamar wanda akawa dole yace .
"zo nan"
ba musu ta miƙe a tsorace ta nufeshi,tana zuwa gabanshi ta durƙusa tana jiran umarnin shi,hakan datayi ba ƙaramin daɗi yayiwa shureim ba.
"Taso ki shiryani nima lokaci na tafiya"ya faÉ—i yana kallonta.
idon suhaima kamar kwaÉ—o,ta waresi tana kallonshi,bakinta har rawa yake gurin furta
"yallaɓai ay ni ban iya shirya manya ba,ni banma san yadda ake shirin irin naku ba"ta fadi harda gumi na keto mata
"Ay dama ba cewa akayi kin iya ba,koya zakiyi yau,dan haka karki ɓatamin lokaci kitashi kiyimin,kuma ni banason dogon magana"
Jikin suhaima kamar wacce aka jonawa shucking haka yake rawa.
Gaban mirror ɗin taje ta jawo mai,ta fara shafa mishi,harda ƴar kwallarta,shiko wata niimace ke ratsashi aduk sanda hannunta ya taɓa fatar jikinshi..
Haka taita shafeshi da mai,bayan ta gama ta busar mishi da gashi,tsayawa tayi kallon uban maya mayan dake kan mirror ɗin sotake ta gano wanne ne na gashi amman tagaza ganewa,hakanne yasa shureim sa hannu ya zaɓo su yashiga bata ɗaya ɓayan ɗaya tsna shafawa.
bayan ta gama,comb tasa ts gyara gashin.
Gefe ta koma ta zumɓuro baki sannan tace.
"ni na gama"
takowa yayi yazo inda take,har lokacin bata dena turo bakinba,yana ƙarasowa kanta ya riƙe,sannan ya manna bakinshi akan nata yashiga kissing ɗinta.
Cikin solo da ƙwarewa yakw shan bakin nata,su suhaima ba baka ba kunne se zuci da gangar jiki.
Shi kanshi shureim,bada niyyar jin daÉ—i yaje yin kiss É—inba,yaje da niyyar yimata hukuncine agameda turo masa bakin datayi.amman sede daÉ—in dayaji baze misaltuba,
Hakanne yasa yaci gaba da kissing É—inta very hot and romantic,jawota yayi jikinshi,suka faÉ—a kan gado.
Tun suhaima bata mayar mishi da martani har itama tazo tafara mayarwa,ay farawarta tace tasa shureim ƙara charge.
gaba ɗaya ya gama yimata rumfa da faffadan kirjinshi yana kissing ɗunta ahaka,daƙyar suhaima ta cire bakinta acikin nashi tace a shagwaɓe.
"nifa ummi ce tace nazo kabani kayan dazansa bacewa tayi kayimin haka ba"
Shureim wanda gaba É—aya network É—inshi rawa yake,a hankali ya furta.
"nasani ay,to amman ayke matatace,inason insamu natsuwa daga garekine,shiyasa namiki hakan"
Shuru suhaima tayi tana jinshi,ya miƙe ds ƙyar yaje,ya ɗauko kayan nashi da nata,yadawo ya sameta,kwance akan gadon takasa tashi,dan gaba ɗaya ya kashe mata jiki.
Hannu yasa ya ɗagota,ya zuge zip ɗin rigar jikinta dayake a tsaye suke,take rigar ta faɗi ƙasa,yarage daga fant se bra ne jikin suhaima.
kunyace ta kama suhaima musamman ganin irin mayen kallon da shureim yake mata,domin kawar da kallonne yasa tayi saurin shigewa jikinshi,tana mishi kukan shagwaɓa,harda bubbuga ƙafa takeyi aƙasa.
Shureim,rungumo yayi sosai yashiga rarrashinta,gami da cewa.
"ya isa haka faÉ—amin me kikeso?"
cikin siririyar muryarta tace.
"ni sanyi nakeji kasamin kayan don Allah mutafi"
"bade sanyiba,sede kice kunya,dan gashinan jikin ki da É—umi,kice bakyason naga miki boobs ne shine kawai"
Suhaima jin maganar tayi tamkar saukar aradu sabida kunya.
seda suka É“ata lokaci sosai sannan suka shirya,cikin shigar,kayan da kuka gani a hotonsuðŸ˜
sosai sukayi kyau,janta yayi suka fice abun mamaki ba kowa agidan duk sun tafi walimar,harabar gidan suka fito anan suka tarar da comber na motocin da zasu rakasu ƙofar fadar,duk da ba nisa.
koda suka isa gurin taron,kabbara ce kawai ke tashi,ana É—aukarsu hoto,koni sun burgeni har suka isa gurin zaman da aka tanadar dominsu.
Kafilat ƴa ga sarkin masar tana ɗaya daga cikin mahalarta taron,tazo taga abinda suhaima tafita dashi da har shureim ya zaɓeta akanta.
koda taga suhaima kukane ya kubce mata,dan nesa ba kusaba suhaima tafita diri me kyau da ɗaukar hankali,kyau kawai kafilat tafi Suhaima dashi kasancewarta balarabiya ta ƙasar masar.
Har aka gama taron kafilat bata dena kuka ba,amman fa tasha alwashin seta hanasu jin daÉ—in zamansu,sabida bazata jure ganin shureim da suhaima ba ita ba.
se washegari aka kai suhaima gidan mijinta dayagaji da haÉ—uwa,sede fatan Allah yabada zamal lfy.
Shureim dama ya ƙosa kowa ya watse yabar mishi matarshi.
shikaÉ—ai ya shiga É—akin sallamarshi.
Alwala yasa ta ɗauro sukayi sallah rakaa ɓiyu domin godewa Allah.
Bayan sun idar,Apple kawai sukaci sukayo brush,sukabi lafiyar gado.
Asuba ta gari
muje zuwa
Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
Zahra Muhammad Mahmud
DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION
*Daga yanzu har na gama kano to jiddah na matan aurene,ban amincewa kowacce budurwa taci gaba da karantawa ba,akiyaye plsðŸ™ðŸ™*