← Book details Kano To Jidda Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 15

Sashe 6

Kano To Jidda Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*Don Allah a ɗanyi haƙuri da gyaran da zanyi,🙏🙏🙏🙏typing biyu nayi yau,na farko shine wanda na turo muku yau,to se bayan na gamashi sena tuno ay suhaima nace bata magana,sena koma nayi wani page,wanda bata maganar,to mistake da na samu,gurin posting ne,memakon inturo wanda bata maganan sena turo wanda nasa tayi,so don Allah kumin afuwa,da naso inturo ɗayan senayi tunanin ze birkita littafin shiyasa banturoba,so labarin ze ɗora a suhaima bata magana,don haka amin uzuri,wlh saurine gurin posting ya janyo hakan*

*dedicated to zahra bukar*

*23-24*

Suhaima duk jinta take wani iri kwanciyar dasukayi da shureim kan gado É—aya,sr juyi take ta kasa bacci.

Shima shureim ba baccin yakeba,jin motsin suhaima yayi yawane,yasa ya matso da ita jikinshi,yayi mata rumfa da ƙirjinshi ya matso da bakinshi dede nata suna gogar juna yace cikin tattausar murya.

"me ya hanaki bacci har yanzu?"

Lumshe ido tayi sannan ta buÉ—e su akansa,se ta girgiza kai.

Nufinta ba komai kenan.

Murmushi yayi ya ƙara mannata da ƙirjinshi,sannan yace.

"kinso inmiki abinda ze saki baccin?"

kai ta É—aga,dan batasan me ze matan ba.

Hular kanta ya cire,sannan ya fara wasa da gashin kanta,yana hura mata iska a kunne,zuwacan,yafara gangarow ƙasa,zuwa wuyanta,yana shinshinata,yana shaƙar ƙamshin dake fita a wuyan nata(gareki kande!!! shafa turare a wuya da bayan kunne yanada muhimmanci da ƙasan boobs da tsakiyarsu,da hammata,se matse matsin cinya,da tsakanin mazaune ta baya,ita kuma haq asamata almiski,in baayi dan jin daɗiba pls ayi kodan kada garbati ya shinshino wari da tsami,🤣)

Dirar hannunshi kan boobs É—inta seda dukansu suka É—auke wuta na Æ´an mintuna.

shafasu yakeyi,yana ɗan matsawa,dagashi har ita numfashi kawai suke ja,sannu a hankali yafara ɓalle botir ɗin gaban rigarta,yana sa fuskarshi a tsakanin boobs ɗin ta yana gogawa,sannu a hankali ya zame rigar,wanda kusan atare ya ciresu da rigar jikinshi,manna bakinshi yayi anata yashiga kissing ɗinta,itama tana biye mishi,ahaka har yacire bra ɗin dake jikinta,

A tsatstsaye suke suna kallonshi,sun cika sun tumbatsa,gasu farare dasu,hannu yasa yana wasa dasu,zuwacan ya kafa bakinshi akai yafara surcking ɗinsu,very hot and romantic,suhaima kukan daɗi shureim kukan daɗi,(gareka garbati,sucking ɗin,boobs ɗin matarka,koda kuwa haihuwarta goma yana da amfani matuƙa,riba biyu ne,nafarko de zakuji daɗi,na biyu kuma kariyace ga matarka,daga haɗarin kamuwa da ciwon cancer,so ko bazaki don jin daɗinba,kayi kodan kareta daga ciwon cancer,kodan kare mutunci da martabar aljihunka🙏🙏)

Gaba ɗaya basu cikin hayyacinsu daga shi har ita,hannu yasa domin cire mata pant,sede idon da suhaima take zarewa,ga rawar da jikinta yakeyi kamar mazari,shi ya tabbatar masa a tsorace take,shiko baze taɓa kusantarta tana cikin halin tsoron shiba,dan ze iya jimata ciwo,hakanne yasa ya fasa abinda yayi niyyar.

kamota yayi ya haɗa ƙirjinsu guri ɗaya,zuciyarsu na bugawa atare,hakan sosai yayiwa shureim daɗi sabida boobs ɗin suhaima dake tottokare da ƙirjinshi,se ƙara manna yakeyi da ƙirjin nashi.

kamin wani lokaci tuni suhaima tayi bacci akan ƙirjin nashi,se shafa bayanta yakeyi,seda baccin yayi nauyi sannan ya lallaɓa ya kwantar da ita,shikuma yashiga toilet.

ya jima aciki yana sakarwa kansa ruwan sanyi sannan yayi wankan tsarki,ya É—auro alwala yafito ya shimfiÉ—a dardums,yatada kabbarar sallah.

kwana yayi yana nafilfilu da adduoi,kiran sallar asubane yasa yasallame,dayake akusa da gadon yake hannu yasa ta ƙasan bargon yana yiwa suhaima tafiyar ƙadagare a ƙafarta,miƙewa tayi zaune tana murje ido,

binshi tayi da kallon se taga ba ita yake kalloba,dubanta takai inda yake kallon.

Ƙara taɗan saki,ta maida jikinta cikin bargon,sabida kamashi da tayi yana kallemata na shanunta..

Murmushi kawai yayi yamiƙe yashiga toilet yayi tsarki ya ɗauro sabuwar alwala,ya fito,kamin yafito,tuni ta maida kayan baccinta,dan haka yana fitowa,ta shige toilet ɗin,wanka tayi sannan ta ɗauro alwala tazo yajasu sallah.

suna idarwa,miƙewa yayi,ya ɗauketa gaba ɗayanta bayan yacire mata hijabi yayi toilet da ita.

Se zullo takeyi nason guduwa amman ya hanata,ruwa ya haÉ—a yay mata wanka tas sannan ya naÉ—ota kamar jinjira yakai kan gado.

sannan ya koma shima yayi yafito É—aure da towel.

shida kanshi ya kimtsasu,sannan ya É—auketa cak zuwa É—akinshi,sabida dama nan É—akinta ne,yana shiga da ita ya É—orata kan gado,sannan shima ya hau,yaja bargo ya rufesu yajanyota jikinshi,suka koma bacci.

muje zuwa

Surbajo for life.
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*KANO TO JIDDAH*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

Zahra Muhammad Mahmud

DA BAZARMU WRITERS ASSOCIATION

*Dedicated to zahra bukar*

*25-26*

Suhaima uwar son jiki lafewa tayi a ƙirjinshi suka cigaba da baccinsu.

Bugun da akewa ƙofar falon gidan shi ya farkar dasu a firgice,cigaba akayi da buga ƙofar,Rai aɓace,shureim yasako takalmi ya kamo hannun suhaima suka fita zuwa falon.

Kafilat ce atsaye taci kwalliya cikin doguwar riga light blue,yayin da tayi rolling da jan gyale,kafarta sanye cikin jan takalmi yayinda hannunta riƙe da jar jaka,glass ne baƙi a fuskarta.

Tana ganinsu,da sauri taje ta rungume shureim,tana faÉ—in.

"Ango ykk"

Rungumeta shima yayi ya sumbaceta a goshi,badan komaiba sedan haka aladarsu take,sannan yace.

"lafiya lau,"

Daga haka sakinta yayi yanufi kan kujera ya zauna,Sannu da zuwa suhaima tamata daga inda take,ta hanyar ɗaga mata hannu da yin ƙasa da kai,amman kafilat tahowa tayi ta rungume suhaima tamata kiss a goshi,tana faɗin.

"Amarya ykk ya amarci?"

Murmushi kawai suhaima tayi tayi ƙasa da kanta.

Gurin shureim suka nufa,suma suka zauna,shureim ne yakai dubansa gurin kafilat yace.

"ke inbanda abunki wayace miki ana kawowa ango da amarya ziyara adaidai wannan lokacin?"

Maganar ta ɓata ranta,amman bata da yadda zatayi,se ta ƙirƙiro murmushi tace.

"Ayya kuyi haƙuri nasan ba daɗi irin hakan,dama wlh Abbana na tambaya akan zanzo nayi hutu agidanka,shine ya amince,yace nazo ɗin,amman naga kamar bakayi murna da zuwanaba,bari inshaida mishi awaya cewa amarci kuke ci yanzu"ta ƙarasa maganar tana murmushi.

Shuru shureim yayi yana ƙaremata kallo,tabbas yasan ƙarya takeyi,to amman kuma baze iya korar taba,badan komaiba sedan daraja baƙonka.

miƙewa yayi yana faɗin.

"lah,base kin faÉ—a masa ba,muna maraba da zuwanki hutu gidanmu,"daga haka shigewa É—aki yayi.

Miƙewa suhaima tayi tabishi abaya,tana shiga ya rungumota jikinshi yana tsotsar bakinta.

Sunyi nisa cikin shanbakin junansu,kawai se ganin kafilat sukayi tsaye akansu,tana murmushi tana kewaya É—akin tana faÉ—in.

"kai gaskiya gidanku yayi kyau wlh,ji wani haÉ—aÉ—É—en gado"ta faÉ—i sanda ta zube akan gadon.

Da sauri suka saki junansu,toilet,shureim yashige,yayinda suhaima duk ta daburce sabida jin kunya,se soshe soshe takeyi.

murmushi kafilat tayi sannan tace.

"muje ki nunamin É—akina,nagaji sosai,sonake nayi wanka,na huta"

Jiki a sanyaye,suhaima tayi gaba itakuma tabita abaya,zuwa ɗakin,acikin ɗakunan dasuke ƙasa suhaima takaita,shiga ciki tayi,ta zauna,har suhaima ta juya zata fita se kafilat tace.

"Don Allah in bazaki damuba,kiÉ—an haÉ—amin ruwan wankan"

Ba musu suhaima ta juya zuwa toilet É—in ta haÉ—a mata tafito zata fice,sake tsayar da ita tayi tace mata.

"Nagode,amman don Allah kiÉ—an jirani,inshiga wankan in fito wlh tsoro nakeji"

Guri suhaima tasamu ta zauna sannan kafilat ta shiga wankan,seda ta jima sannan ta fito.

koda tafito,hand drayer taba suhaima ta busar mata da gashi,shima ba musu tayi mata yadda ta buƙata.

Shiko shureim tunda yafito,yaga ba suhaima a ɗakin ranshi ne ya ɓaci,dan yafiso tazo yamata wanka ya shiryata kamin ya shirya,yajima a zaune amman ba ita ba alamunta.

Shiryawa yayi yafita falo,zamansa ba wuya yaji ƙarar bell alamun sunada baƙo,rai aɓace yanufi ƙofar ya buɗe,matane,sun kai su goma,ɗauke da kulolin abinci,basu hanya yayi suka shige,bayan sun gaisheshi.

Abincin suka ajiye agabanshi,sannan,sukace,mahaifinshine yaturosu amatsayin masu aykin gidan gaba É—aya.

Ana haka sega,suhaima da kafilat,sunfito,bame ganin suhaima yace itace me gidan,duba da yadda kafilat ta haɗe cikin wasu riga da wando,masu bin jiki,farare,sunyi matuƙar yimata kyau se ƙamshi takeyi,itako,suhaima duk tayi wani iri,kamar yar aykinta,dan kafilat hanata fita tayi,seda tajira tagama shiryawa sannan suka fito.

Ran Shureim gaba ɗaya yagama ɓaci,da ganin suhaima ahaka,shida duk azatonshi taje ɗakinta ne ts shirya ashe ba haka bane.

Koda suka ƙaraso gurin shi kujerar dayake kai kan hannunta kafilat taje ta zauna,yayinda suhaima ta zauna aƙasa ɗan nesa dasu,ko ince kusa da masu aykin tazauna,wanda hakan ya janyo ta saje dasu.

Rai aɓace shureim yace.

"ga abinci nan ankawo,sannan wainnan Æ´an aykine,aka kawo mana seki rabawa kowa aykinta"

Carab kafilat ta amshi zancan da cewa.

"waya cemaka mata baƙaƙen fata kamar mune,?musamman matan nigeria,ay basa son masu ayki,acewarsu kwace musu miji takeyi,hakanne yasa suka fison sudunga aykinsu kowanne irine,da kansu,kuma duk kuɗin mijinsu dakansu sukeyin komai,bakaji kwanaki ma shugaban ƙasarsu ya faɗa ba,yace aykin matarshi,ta dafa mushi abinci,ta gyara mishi other room,"ta ƙarasa maganar tana murmushi.

Dubansa yakai gurin suhaima,dake zaune tanajin su,sannan yace.

"kinji abinda kafilat tace,wai hakane bakwason masu ayki?"

Suhaima tanaso tayimasa ƙarin bayani,amman tasan ba ganewa zasuyiba tunda ba magana zata iyaba,hakanne yasa kawai ta ɗaga mishi kai.

Mamakine yakamashi,yakai dubansa gurinta yace.

"Nanfa ba nigeria bane,gidane ns sarauta,taya a matsayinki na matata,ace kece meyin komai da kanki,gaskiya ban aminceba,wannan ay se girmana ya zube".

kafilat tace da sauri.

"Aki kenan,to ay sucan baruwansu da muƙamin mijinsu,matar shugaban ƙasarsu ma dakanta take shiga kitchen ta dafa abinci inji mijinta,taya se kaine zakace zaka sauketa akan tsarin aladar ƙasarsu?"

Sake tambayar suhaima yayi dan beson yayi abinda bata so,ayko seta sake É—aga kai akan batason masu ayki.

Dan haka kai tsaye shureim ya sallamesu kamar yadda ta buƙata.

Bayan tafitar ƴan aykinne,suhaima ta miƙe,zataje tayi wanka da sauri kafilat ta tsayar ds ita da cewa.

"ukti ya haka zaki tafi bski zubama mijinki abinciba?"

Da sauri suhaima ta dawo ta kwashi kulolin takaisu dinnig sannan ta zuba musu abinci,sun zauna sin faraci kenan,suhaima tasake yunƙurin tafiya yin wanka,da sauri kafilat tace.

"ukti anya ke kuwa Æ´ar nigeriace,naga su ko matsawa basayi akan mijinsu in yana cin abinci,zama suke suna ma mijinsu labari me daÉ—i yayinda yake cin abinci,to amman ke naga kamar gudunshi kikeyi"

Shide shureim abincin shi kawai yakeci,itako suhaima haka ta dawo ta zauna tana kallonsu har suka gama cin abincin,suna miƙewa itama tanufi hanyar ɗakinta,tsinkayo muryar kafilat tayi tana cewa shureim.

"gaskiya kasa amaka binciken kasar da matarka tafito,dan inde nigeria to wlh bs haka sukeba,sufa in aka gama cin abinci,basa barin gurin sesun gyara,kuma ko kitchen basa fitowa sesun wanke kayan da akaci abincin,in sukaga lokaci ma ze ƙure musu,basa fitowa sesun gama wani abincin,amman kalli yadda tabar dinning kacs kaca don Allah "

Da sauri suhaima ta dawo ta gyara gurin,sannan koda taje kitchen seda ta wanke komai,zata fita ta kalli agogo taga lokacin É—ora abincin rana yayi,hakane yasa ta fasa fitar ta koma ta shiga hidimar É—ora abincin.
Chapter 6 · 0% Book details