← Book details Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 17

Sashe 9

Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

19....Nazaciko ba dady kai ubane agare mu ashebanyi tunaniba tazube tana kuka tareda bubuga hanyenta akasa baisan mezaya cemataba donhaka saiyawuce gurin basma wadda itamatake rusa natakukan yatsaya agabanta tamike tana masa kallon tsana cikinkuka takefadin me babana yamaka bello meyataremaka shin danyabakani laifine yakama hannunta ki saurareni basma nasan kezakifahimci nufina tafizge tareda bubuga hannuwannata akirjinshi kabani takardata banasonka banasoka yakamota ta kwace taredacewa kafitadaga dakinna banasonka bana sanganinka juyawa yayi yafita hankalinshi atashe gidansa yanufa ranardai kwanayayi babu barci sintiri yayitayi cikin dakishi yagaji yazaunaMamakinshi daya duk mutanannan basu ganingaskiya shikenan kasar tazama yanda ta zama kowa yanayin sonransa don ba a shari ar musulunci shinme zayahanamu musulmai muyiwa kanmu adalci muyi rayuwarmu yanda addininmu yatsaramana alhaji shu aibu shikadai yayisana danlalacewar matasa sama dadubu tahanyar muyagun kwayoyiKwayoyinda yakeshigo dasu ammatakan shidaya shakikanshi sunjuyamasa baya yanzu yaya zayayi tambayoyin da yayi tasakawa kenan cikinzuciyarsa ammayanaji aransacewa zayayijahadi indaihar alkalin yabashi hadinkai yasani insha Allahu inyayinasara kowazaigane nufinsa sammakoyayi yakama hanyar abuja sajan sani yakirashi yatabbatar masa ankaisu abba kotu yace yauwa dan Allah kaciga ba dasa idanu kankomai kafinna dawo nima kes din yankokan dinnanne yakeson banimatsala sajan yace to Allah yataimaka saikajini yana isa abuja kaitsaye ya wuce kotu yashigar da karar misalin uku na yamma wayarshi tayikara alkali yace yananemanshi nanyasaki komai ya nufikiran cikin ofishinsa na musamman suka shiga yakalli m b tareda mikamasa hannusuka gaisa maishari a yakalli m b yace shawa race nakiraka inbaka gameda karar da kashigar ta alhaji shu aibu
[26/09 4:07 pm] Inna👬👫: IDAN RANA TAFITO 2
20..M b yagyara zama taredacewa inasauraranka yadubi m b magana tagaskiya itace kajanye batun kararnan daga kotu domin yanzu kasarnan duk wandayadage saiyayi gaskiya tobazaya kailabariba kadakaganka jami intsaro indaisu alhaji shu aibu ne sunfika sanin duniya tunireshe zayajuye da mujiya maimakon yafuskanci hukunci saikaikasamu kankada fuskantar hukunci m b yace inada kwararan hujjoji wadanda zasu tabbatarwa kotucewa wadannan laifukan anyisu innagabatar maka su zakakiyin gaskiyakenan mai shari a yace shinedalilin danake baka shawara domintun kafinka kawo karar labarin yasameni ran m b yayi matukar baci yakallimai shari a ranka yadade kaifa musulmine addininka yafibukatar ka dayingaskiya inkowazaya kaudakai daduban gaskiya nidakai mudubeta mana saimuzama abinkoyi gurin jama a ga ladan dazamu samu maishari a yahaderai bawainaki rakane kazo kaminwa aziba nakirane inbaka shawara inkakiji jeka komaiyafaru dakaikayi kuka dakanka m b yamike taredacewa sainaga abinda yaturewa buzunadi maishari a yace jeka mararrabo anyi irinkadadama ammabasukai labariba
Murmushi kurum m b yayi inda abindake burgeshi inyatuna da lahira kobaiyi nasaraba yasani in anjecan shari a ceza ayibacuwa cuwa bacinhanci yafita da tunanin yazayayi daidai lokacin da yashakwanar zuwa masaukinsa saiyaji harbi kota inatamkar dama anajiransa sambaishiryawa hakaba Dan baifito dako bindiga ba addu a daicikin zuciya koyaushe cikintayake sunsameshi ahannukafin ya kwanta fita acikin motor nasuzaton suncika aiki donhaka sukatafi wasumasu gidaje alayin susukasanr da jami antsaro jimkadan sukazo sukakwasheshi sai asibiti cikinnasra likitocin sukayi aikin care masa harsashin Allah yataima keshicikin dare ya farfado masutsaransa jami antsarone nan yabukaci wayasuka bashi sajan yakira yasanar dashikomai dukda yahanashisanar da mahaifansa saida sajan yaruta yar takarda yajekofar gidansu yabamai gadi lokacin da takardar ta isagurin dady rudewa yayi shiwa kotasoma ace yamutu ne husna kuwa kukasukeyi itada basma saidai kowanne tunaninsa daban
[26/09 4:19 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito
21.....Basma bataso tarasa mijin ta husna kuwa tausayin Dan uwantatake yi dady yakalli shiwa kinga irinwannan aikinnasuko shiyasa nifaba inasonwannan aikinnasabane koyaushe zuciyata takasasukuni shiwa tatabe baki taredacewa to aikinnasufa rabinsa sharrine aiga irintanan aidama ance tsuntsun da yaja ruwa shiruwa kandoka yanzuhaka wasuyaje zamawa sukasosu kasheshi dady yace yanzu aiyabar aikin shiwa tace wannan maitaurin kan tacigaba nidai yanzu bukatata yazo yabawa auta sakinta datayizaman takaba gara idda tayitafiyar ta tabar dady zaune kodaya baiji haushintaba yasani dole tajizafin abindayayi wa mahaifinta kumashima bazaije indayakeba zaidai kirashi yagaida shi awaya lokaci da sajan yazo gurinshi tuni yabukaci likita yabashi sallama yace a a bazaiyiyuba domin kwamishina yakirashi yajamasa kunne cewa yakula dashisosai m b yayi mamakincewa kwamishina yazo ammabai iyazuwa yadubashiba tundaganan yasoma zargin da wata akasa
Donhaka cikin text yayiwa sajan sani bayanin yanda yakesosuyi domin barin asibiti duk dacewa sani sale yannan a asibitin yayi hakane don asutsaransa kadasu fahimta karfe shidda Nayamma lokacinnan m b yasakesamun kwarinjiki yanason yin sallar magariba yasauko dagakan gado yanadan tattaki cikin dakin masutsaron sunamasa sannu jikin window yatsaya yanakallon harbar asibitin saiyaga daraktansu da kwamishina likita yayi musu rakiya sukasake tattaunawa sannan sukayi dariya tare dayin musabaha Kowannansu yashige motarsa yasani ranshisukeso kumaduk kan kes din alhji shuaibu ne yasani alhaji shuaibu dinnema yasa akasheshi yasaketurawa sani sale wani text din takwas da rabi nadare bayan yay sallar isha i yana zaune sajan sani yashigo da ledoji kamarkoyaushe bamasu tsoronnasa yashigo mada m b nashi daidai lokacin likitan yashigo norse nabiyedashi da allurai cikin fara a sukagaisa da likitan likita yace toyaudai dole katsaya namaka allura
Dongobe zamusallameka m b yace doctor gaskiya banasan allurarnan fa likita yayi dariya yace jami i sukutum datsoran allura come on kadaure dagayau bashikenan ba inkuma kakitofa babu sallama gobe m b yace tobari naci abinci anayimin tunda nayi sallah sai ikwanta na shiga bacci cikinmatukar jindadi likita yace yajuya
Yace to yajuya taredacewa bari na jiraka zuwa tara innamaka sainawuce gida yaciro yasomacin kazar minti goma dagamacin naman masu tsoron tuni wani nannauyan bacci yayi gaba dasu nan sajan sani yaja daya zuwa bayi yaciremasa kaya yataimakawa m b yasaka sukafito dukdacewa cikin harabar asibiti harzuwa wajan masugadin gete din asibiti akwaiwasu jami antsoron ammabasu ganeshiba nazaton sajan sani ne yazoda wanibakon cikinsauri sukashiga mota sukanufi hanyar kaduna Dukdacewa dareyasomayi gomadaidai suka isogarin kaduna indasukayi masauki awani gidan saukar bakidake bakinhanya biyar da kwata sina idarda sallar asuba sukadauki hanyar kano bakwaina safe sunagidanshi dake dorayi nan kano

M b yakira likitanshi sajan sani yaje yazo dashi dondubashi yayi masa allurai taredabashi magunguna m b yakwanta yana mamaki abinkamar wani shirin fim shikenan dankatsayawa gaskiya sairanka yazama abin farauta shikam bazaya iya aikida rashin gaskiyaba garayakoma kasar da yayi karatu yayi aikidasu dansusuna da gaskiya da rikon amana duksanda kasarsa tagane kurenta ta cireson zuciyar cikin lamuranta tadaina zaluntar nakasa da ita tozaya dawoya bauta mata saidai zayatafi yana mai kishinta tareda kewarta kumabazaya gushe dagayimata addu a ba m b kenan likita yayi sororo lokacin da ya sake dawowa dakin donyiwa m b allurar daya karbi kudimasu shegen yawa a kanta bayabukatar tambaya yasani sungudune saidayakoma ofishinsa sannan yakira daraktan nasu m b yasanar dashi shimanan yasanarda kwamishina komai yasa yansada suduba nankurkusa basugansuba saiyace akyalesu saizuwa washegari sannan suka hadusuduka harda likita daraktan su m b yace shegen yarone yayi mugun sanin aikinsa indaimuka barshi nan bazaibari muci abinciba sannan duksaiyabi yakamaman yanmutanannan
Kwamishina yace´sallaharsa zamuyi tareda kazafin cewa yakarbi cinhanci ammamubari har yadawo darakta yace hakama yayi don nasanzai dawodin yanda yake matukar san aikinsa likita nayi mamakin yanda akayiyagane akwaiwani abu kuma saida muka dauki kwana hudu munashirya masa dabara saigashi cikin yan mintuna muyasaida tunaninmu darakta yace kai yaronnan inatsoransa yacigaba dacewa wanitaronefa mukaje dashi saidaya nunamin mutum hudu masu laifi wadanda kumanasan hake namusa yace inbashi dama yabincika don yatabbatar min da hakan shinena bashidon kadayasa ninima box din zarginsa saigashi tashin farko yafara da alhaji shu aibu turaki kumayayi nasa bayan munfito mununamasa komusu waye ma ana munsan masu laifukannan kumamuna samun alkairi dagagaresu hiyasa muka kaudakai daga garesu muka gayyaceshi shima yashigo cikinmu zayadinga samunkaso kamar nawa dukda inashugabansu ammadan iskan yaronna saiyace baiyardaba kwamishina yace in akasamu irin yaronnan guda hudu nangaba yunizasu zamar mana fitina dansaisunce damu zasuyi fitonafito
[26/09 9:37 pm] Inna👬👫: • Idan rana tafito
• 22.............Garamuyi maganinsa daraktansu yace mubari yadawo office saimu turashi wani aikin da bazaishaba kwamishina yace hakan yayi shikuwa m b yanazaune yanashan maltina gefansa sani sale ne yana bashi labarin yanda sukayi akotu yace ranka yadade yaran dasukaga wuya tun a bompai suka sanardamu cewa abbane yaturashi shikuma yakiyarda cewa shine sundauki lauya wanda ya lauya batun kancewa aikun hada bakine dasu cila kancewa sukashe safina waddatakasance kanwa a gareka saboda kafison kaikadai ka gaji mahaifinka

• To andai daga shari ar alkali yace azodakai sati maizuwa m b yayi murmushi nagode dasuka sakoni ciki kaga cikin ruwan sanyi zasu aikawa kansu sajan yace kwarai kuwa Allah dai yakaimu kwanaki biyu dasuka biyo baya m b ya murmure sosai donhakama yashi ga shirin tafiya kauyansu haja kafin yatafi saidayabiya ta makarantar su ado wato B U K lokacinda ado yazodaga kauye m b baiyarda yazauna gidansu bane saboda matsalolin dasuke ciki dasu hajiya shiyasa yakaishi makaranta yasama masa daki can dukda saudaya yaleka ado yatabbatar sunabada himma kowannan zuwan dayayi ado yatabbatar masa dacewa suna karatu sosai m b yatambayeshi koyana da bukatar wani abu ado yace a a saidai kudi shima yanaso ne yaje kauye yasamo m b yayi masa fada dacewa inkanason kudi harsaikaje kauye kenanbani da amfani yakawo kudi masu dama yaba ado sannanyace shima zaije wajansu haja ne
• Ado yace kagaishe mindasu don Allah kashiga gurin aina u matarsa kenan kace ina gaisheta data iya karatu danamat wasika sannan don Allah kaje wajan jidda karka manta m b yadubi ado dasauri kasannamanta da batun yarinyar nan inajin tunzuwanka garinnan kake tunamin batun yarinyar nan ammanamanta ado yace gaskiya tana bukatar taimako wancan satin sama ila yazo yakegayamin jikin mahaifinta yamatsa harma yakaimatsayin da baisan wanda kekansaba m b yace zanje duk nanbanida nutsuwa ne ado yace tunfaruwar harbinda akayiwa safina sainaga karame dan murmushi m b yayi tare dacewa ado katayani da addu a inacikin wanihali yasahannu yadibo kudi yaba ado batare da yakirgaba sukayi musabaha yajuya yatafi
Chapter 9 · 0% Book details