← Book details Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 17

Sashe 3

Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

10......
Amma can birnifa sunatafe cikin mota tana zaune zugum tazabga tagumi mamakine ya isheta ganin sajan sani sale ya dauki hanyar asibitin da suke zuwa da mina sunazaune agaba shida m.b. Itakuma tana zaune abaya batakara tsorata da lamarin ba sai da suka doshi ofishin likitan batare da sunce nunamana gunba Dan haka lamarin na m.b. Yayi matukar daga Mata hankali yanzu madai kusan tsoransa takeji sunashiga kai tsayesuka mikawa likitan hannu sukagaisa sannan yanunamusu gurin zama ya kalli basma wannan ai dina ce sajan yamike yafita m.b. Ya gyara zama doctor munzone kan matsalartaLikitan yace ina fata ba wanicikin bane ko m.b. Yace Kimasabayani da kanki cikin in ina take sonar da likitan cewa dama sabo da magunguna da takeshane m.b. Yace da maganin kawai muka zo ta girgiza kai yace to kimasabayani kinaganin nine zan masabaya nin matsalartaki takalli likitan ina shan maganin ne ba bisaka idaba shine muka zo kadubani likitan ya zaro idanu ta re dacewa wanene ya ce ki shaba bisaka idaba ta girgiza kai babu kowa likitan ya kalli m.b. Kaga halin Mata ko m.b. Ya mike tsaye tare da cirokatinsa yanuna wa likitan sannan yace sa arka daya tun far ko kabata shawara kan batun cire cukkunan da ta ringayi ta kafe ta kiji da saina kamaka da laifin cire cikin amma duk da haka zan garga deka kakiyaye gaba ko akan wasu likitan ya zaro idanu taredacewa wallahi ranka ya dade itatacemin da sanin mijinta m.b. Yace ni babu sanina dubata yanda yakamata tare da bani kyakyawan sakamako kada kadamu da rashin dadin sakamako tunda itace tasawa kanata likitan jiki narawa ya soma mata tambayoyiTare da aune aune sukaje dakin (scan) nan ma akayimata kusan yini guda suna wannan gurin har likitan ya fidda sakamakon ya basu saida m.b. Ya gama karan tawa yamikamasa sukabar asibitin ko a gida kuka tadingayi da ta lura sakamako yananufin ita da haihuwa sai tsa nanin rabo Tun m.b. Yana jinhauhinta har ya dai na tausayi takebashi yatuna duk wannan ya farune sakamako son da takemasa dan ka dasu hajiya sura basu yarungumeta yana lallahinta basma kukan ki bahine mafitaba ai likitan ba cewa yayi bazaki haihuba zai yiwuya yace to in kika koma ga ALLAH kika nuna kin yina dama sai kiga ya mai da lamarinki maisauki kigama kina haifamin tagwaye cikin jindadin maganar shitadago ta dubeshi ni matsala daya take sanikuka ya zauna bakingado tare da dorata a kan cinyarshi yace sanar dani ma tsalarki ta dubeshi nangaba in kabukaci yara bazaka kara aureba ya shafi fiskar ta taredacewa come on wannan na ALLAH ne amma ni da bani da lokacin kaina me zanyi da matabiyu kikulaman kokekadai dinma yau inanan gobe ina cannefaTasauke ajjiyar zuciya sannan takwatar da kanta a kafadarshi cikin kwanakin sun samu zaman lafiya tare da soyayya mai tsanani yau kwanan shihudu da dawowa saiyau ya je gidan mahaifin nashi do min basusan yadawo ba don yakashe Wayarsa wadda yake amfanida ita don family din sa yakumasa basma itama takashe tata wayar a bakin gete kuwa masu gadi sunsanar da ita cewa basanan zuwan hajiya uku dasuka tabbatar mata cewa maigidan ya dawo tare da matar gidan sukafita takasasukuni sai zuwa take tanamusu tambayoyi yaushe yadawo da wasukafita cikin wana hali sukafita duk suka amsa tambayoyin yauyadawo damatar sa sukafita kuma lafiya sukafita sukace kinemesu a waya m.b. Ne yaba masu gadi damar fading hakan
Duk da yana gidan kuma kuma ya fifita zuwa wasu wuraran ya shiga gidan mahaifinsa cikin nutsuwa tare da kwan ciyar hankali kannansane suka shiga ihu ga brother ga brother hayaniyarsuce tasa hajiya fitowa domin taji sunacewa ga brother shine tazo dasauri dan ga nin ayanayin da yazo ganinshi tsaf da tayi shine yasatayi turus ya dubeta da murmushinnan yace sannu hajiya dama kinaciki cikin rahin walwalaTace um ina ciki yanzun kadawo ne yace yau kwanana hudu ban dai zaunabane tun da nadawo muna ta zirgazirga da basma don nasameta batajin dadi yau kwanan ka hudu takatseshi eh nasan bazakuji dadi hakan ba sai dai kuyi ta hakuri dani saboda yanayin aikina tasake matsowa kusadashi kuma kashiga gidan ka yayi yar dariya don tun shigowar ta ya harbojirginta wato ya gano damuwarta yace nanna kekwana tasake zaro idanu teredacewa da gaske sannan tanufi ciki tanacewa tabdiYa girgiza kai tare da taba baki cikin zuciyarshi kuwa tau takeba shi sabo da sakanta datayi abala i da masifa nasan ta gabayanshi in sanransa ne tayi nadama amma ya luraba niyyar hakan waya takira tana shai dawa hajiya kilishi cewa Muhammad ya dawo amma babu abin da yasameshi tacigaba da ko rafincewa shiyasafa ita tun fil azal batasan malaman nan sun cikakarya zasuce zasumaka aiki babu abin da sukeyi abin da tasani kadauki doka da hannuka ma a na duk wandakaga zaya zama-Zaya zame maka matsala arayiwarka kakau dashi kilishi tace inaganin wannan tunanin naki shine ya hana maganin aiki kin san anfibukatar zuciya ta nutsu da cewa aiki yaci yagama ba asonkokwanto amma zan zo gidan dan asan abin yi hajiya tace to saikin zodin dankuwa ina cikin rudu shikuwa m.b. Gurin mahaifinsa yanufa suka gaisa tare da yin yarhira in da yake yiwa mahaifinsa bayanin ayyukan da suka taso masa bayan dawowarsa wandasune suka hana shizuwa mahaifinsa yace babu komai ALLAH yayi masa jagora yaba kannansa kudi yace susayi abin da sukeso domin beyomusu tsarababa mahaifinsa da hajiya suma kudin ya tulemusu yace suyi tsaraba hajiya tace kai Muhammad bazamu Kar bikudin kaba ai mumun godema ALLAH daya baka abin kanka basai kazo kacemubakaba tun daga yayan masu halinnan lalacewa tahana suneminakansu sun fi dogaro dana iyayansu akarshe kaga sunko ma yan kwaya da koken dady yace hakane ALLAH yashir ya mana zuri a
[22/09 5:19 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito

11......Shiko m b cewa yayi ni nabeman albarka nabaku kuyimin addu a hajiya ce tafizakewa wajan cewa ALLAH dai yayi maka albarka ya baka abin da kake nema ya kare mana kai yayi murmushi lallai mutum mugun ne ban da yasan me akeciki bazai yar da cewa hajiya nane man ransaba dady ma yayi masa addu a zaman sa da matarsa yanzun zama nena soyayya sai dai tana ki yayewa da duk wani abun da zaisa mijinta ya kamata da wani laifin kuma tana zaune sai ga hajiya kilishi da antynta wato hajiya shuwa sun tasata da son jin meyasa maganin da sukasa bai yi aikiba shiru ta musu dan tana ganin kamar m b yana ganinta
Kilishi tace kin yar dadani kawata wannan yar iskar itace tatone nagayamiki munatufkane tana warwarewa hajiya shiwa tamatsa gaban basma tace auta kece kika tone abin da narufeko basma tace ALLAH anty banibece nifa banmasan kunsa wani abuba satasamu kanta da cewa waishin anty meye dalilinki nasan rabashi da rayiwarsa meyatsare miki sauran zancan bai karasa fitowaba sakamako wani wawan marin da shiwa ta sakarmataSannan tace in kikayarda kika kauce umarnina ko kika tsanan ta bincike to zansaki layin da zaibi kinga saikibishi kenan tacigaba dacewa yanzun nenayar da da batun kilishi soyayya kika tsayayi dashi nikika maidani yar iska kinmanta ma dabatun aikin danasaki basma tadubeta ALLAH anty bawata soyayya damukeyi tace tafican banza wawuya wayasanima kokin fadamasa halin da mukeciki adole keme miji basma tace nifa banfadamasa komaiba kilishi takalli shiwa bazangaji da gayamikiLaifin kibane irinwannan shawara zaki naima kafin kicetaja hankalin sa kikasa luracewa yaron yanada tsarin da kowacce budurwa zataso shi shiwa ta dubi kilishi kedai kawata yaya za ayi agyara kilishi tace zomuje wannan bamuyar da da itaba kingakuwa bamayi magana agabantaba sukafita suka bar basma tallabe da kumatu m.b. Zaunecikin sabon gidan da yasaya a dorayi gaban laptop dinshi yana tafaman tattara bayanai na matsa larsa da hajiya komaisukeyi yanasane saidai hukuncin da suka yanke nakarshe shine baisaniba don basuyi batu cikin gidanshibaKuma ba gidan su dady sukayiba sunyishirinsune bisahanya dan haka saidai yakuma tsaurara tsaro tareda taka tsantsan waya tayi ringin yaduba ogansune kwatakwata daga abuja domin zasufara aiki azuba ta abuja washegari takwas daidai yagama shiri basma tana ballamasa botirin wuyan rigarshi tace yanzun saiyau she yace bazan iyacewaba Domin yau zamufara aikin kedai kikula da kanki bance kijeko inaba harsai nadawo kigaidasu dady sannan ki tsare gaskiya domin kobananan inada idanu akanki nasan kinsani tacezankiyaye my d yadauki jakarshi ta amsa tayi masarakiya inda sani sale yakejiran saSuka fitasuka nufifilin jirgin sama don zuwa abuja itakuma tasanar da masu gadi cewa dukwanda ya zonemanta acebatanan tayihakane sabodasu hajiya shiwa dankada suzoma sujamata matsa la da mijinta shikuwa suna isa abuja kai tsaye motar ofishinsu Tazo tadaukesu suhudu ne zasutafi zubadin kamar yanda ogansu yakemagana yace kukalli nan dukkansu sukakai dubansu kan laptop dinshi hotunan wadansu maza guda shidaYacigaba dacewa samo wadannan shinezeza mar manasauki gurin kama iyayen gidansu ya dora biron shikan nafarkon wannan shine falke kuma shine mekulamu su da shigo da hodar ibilis shikuma wannan shine j.j muyagun kwayoyinsu tahannun shisukezuwa sauran guda hudun nan kuma biyu sunatare da falke biyukuma sunatare da j.j in son samune kuzomana dasuduka in hakan baisamuba munfison falke da j.j bincike yanuna manasua zaune azuba kuma anaganinsucan atafa a watamashaya tare da yammata danhaka sakuyi himmaWannan aikin bamabukatar kuskure cikinshi sanin kankune mun dauki watanni biyar muna shiryashi tareda yin wasu bincike kanshi yanuna m.b. Da biron hannunshi yace m.b. Tahir kaine shugaba atafiyarnan kamaryan da kasani do haka banason kuskure sannan duk yandaza ayi munason masu laifin araye ba matattuba don haka kukiyaye nasallameku bayansun fitoshima nan yatsaramusu yanda yakeson aikinnasu yakasance tarw dada dabaru irinnasu dan haka saisuka karkasu shidaime yanufi zubane shida abubakar yayinda ade da mansur suka nufi tafa suna zuwa duk watamatattarar yan iska sunje amma basu daceba sai ranar da suka kwana tars sannan yaga falke cikin
[22/09 10:06 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito
Chapter 3 · 0% Book details