Sashe 4
Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
12....Mota tare da wasu mata guda uku binsu yayi do ganin makwancinsu tare da wani maimashin in da yace kabimin wancan motar dan ALLAH ammaba da gudu sosaiba bakin wanilungu sukayi fakin shikuwa nesa dasu yasallamime mashin yashiga lungun dogone in kafitakuma jejine yadinga bin sawunsu har gurin wasu duwatsu cannesa yagano wanigida maikau kirar zamani ammashi ka daine cikin dajin kaitsaye yanufi gidan ta wundow yaleka falke yahanga dawasu matasa su shida da alama nan yasamesu saikuma matan da ya kawo sun zagayewani tebiri maidauke da kayan shayeshaye sannan ga bindigogi akan tebiridin suna ta shewarsu yajuya yadawo titi yajawo wayarshi yakira ade yatambayeshi shin zuwa yanzun wannecigaba akasamu afafa ade yace bawani bayani m.b. Yace tokuzo nan zuba saimuhadu amasaukinmu ya kira abubakar shima yatambayeshi yana da wani labarine yaceto yazo masauki sun zauna yakwance musu komai da ya gani yanemi shawararsu ade yace suyiwaya kawai aturo musu yansanda saikawai sutasanMota dawasu Mata guda uku binsu yayi dan ganin makwancinsu tare da wani maimashin in dayace kabimin waccan motar amma ba dagudu sosaiba bakin wani lungun sukayi fakin shikuwa nesa da su ya sallami maimashin yashiga lungun dogone in kafitakuma dajine yadinga bin sawunsu harwajan wasuduwa tsu cannesa yahango wanigida maikau kirar zamani amma shikadaine a dajin kai tsaye yanufi gidan ta wundow yalekaMaigida m b yace in bagidansu bane bafa sunjene kawai muje bamusamesuba in sukasamu labari munkaiwa gidan hari kana ganin zasusakezuwa gidan ade ya girgiza kai alamar a a abubakar yace mezayahana mutun kari gidan yanzun m b yace bazayayi wuba saboda suna damanyan makaman da bamudasu mansur yace oga kaine zakagaya mana yanda zamuyi yamike tsaye yanzun kujeku dauko mana motarmu zannuna muku yanda zamuyi aikin cikin hikima ko wanne suka saukeshi gurin da sukeso tare da sanar dashiyanda zaiyi sannan yamai da motar yadawo ya tari mai mashin yahau suna cikin tafiya yadubi dan acaba yace waiwani lungunnan da yake billewa ta wanidajin nan kasanshi yace na gane lungun daji akecewa gurin shin babu wata hanyane sai wannan Dan acaba yace badai abine amma da hanya mubita zagayan dan acaba yace zakabani dubu da dari biyarM b yace zanbaka nansuka juya baya don daukar hanya zagayene sosai me mashin ke tambayarsa kome za yayi cikin wannan dajin yace bakomai kawai so yake ya yikallo daidai gurin dutsannan ya dame mashin din kafgurin ba gidaje dan acaba yace ai an cegurin na gwamnati ne amma can baya akwa gidan wasu yan shayeshaye dan nataba dauko wani tacikin lungun can mukabi yomuka zagaye dutsannan nakai shihar kofar gidan sunata kadekade m b yace to mukoma ta lungun can sukafito ya kaishi inda ya daukeshi ya dire m b yaciro kudinshi yabashi dan acaba yatafi yanatunanin shikowannan mutumin wanna irineKosune akecewa malaman daji in bahakaba yaushe zakafidda kudi har dubu biyu dan kawai kazaga daji shiyace dubu da daribiyar gashi ya bashi dubu biyu m b kwana kibiyu suka dauka abin diddigin lamarinsu ranar na uku sukayanke shawara akan abubukar zaizauna da rake akan hanyar da zatakai mutum cikin dajin musammanma dayake gurin kamarkasuwane akwai yan acaba damasu abinci yanakuma cinikin raken sosai sai daishi ba wannan ne damuwar shiba matsalarshi yaga giftin mota ko mashin ranar dayacika kwana takwas dafara sai da rake yanacikin kankare raken yayi bijibiji rigadaban wando daban kadaka ganshi kaga dancirani saigawasu jerin motoci sunnufi wannan dajin su hudune kuma hamshakan motocine sai da sikawuce yasahannu cikin aljihun wandonshi ya dauko waya yakira m bYasanar dashi yacigaba da kankare raken shi m b yahau mashin ya sauka bakin lungun guri yasamu Yalafe cikin wanikogon dutse yafiminti ashirin kafi yaji isowar motocin daga inda yake lafe yanahangen motocin yanaganinsu harsuka isagaban gidan sukatsaya daganan indayakedai yanahangen man yan mutanan wadanda sukekiran kansu dattijai cikin majallissa suna fitowa daya bayan dayaSugoma shabiyu ya girgizakai dan takaici afili kuma yace waiwadannan sune wakilan al talakawa cikin shewa sukashige gidan yan dabar daketake musu baya sunabiye dasu waimasutsaro lafiyarsune duk sunadauke da muggan makamai bayan masugidan nasusun shige saisuma suka dingashiga da daidai da daidai sunayi suna waigewaige mutum biyu sukabari abakin kofar gidan yanacikin lissafin yanda zaiyi yafito saga wayar abubakar yace kadakafito domin gawasu motocin nanguda biyu zasu shigo nantake m b yayiwasu ade da mansur waya tare da kwatanta musu abin da zasuyi kasancewar sunsan ai kinsu saigashi sun gama dana duk wanitarko yanakallon lokacin da motocin sukatsaya turawane su hudu saibakin fata subiyu suma da masutsaronsu dauke da bindigogi saifaman waige waige sukeyi duk basufi awa biyu basukafito sunata dariya tareda rungume juna alamun ban kwana sannan sukashiga motocin su sukatafi duk su hudun sukafito daga gurin dasukaboye sukanufi gidan sauran dakecikin gidan su j j ne tare da wasuguda biyu sai mace daya sunata shayeshaye ga kuma hodar ibilis nan agabansuSunashaka m b yayi harbi asama duk sukanutsu yace duk wanda yayi motsizanharbeshi su abubakar sukakwashe duk makaman suka buga musu ankwa sannan sukakira motar yansanda wandadama suna kusa dandanan akakwahesu lokacin da sukaje ofishinsu ogansu ya jinjinamusu musamman m b yakuma umar cesu da suje gidajansu zainemesu yana dawowa kano kaitsaye gidanshi ya nufa
[23/09 9:31 am] Inna👬👫: Idan rana tafito
12........Misalin karfe hudu na yamma cila yafito da hoton dayake gaban aljihunsa yaduba yadubi nagefansa bobi wannan ba gayannan bane kuwa yawuce acikin motarcan ahabadai yatambayeshi cila yace zomubishi sunbishi sambai kula dahakaba sai da yahau titin da zaishiga unguwarsu wato karkasara ganin haka saiyacanza hannu don yatabbatar yana tsayawa abakin wani super markert sukawuce fuu yabimotar dakallo sannan yashiga wasu dirinks yasaya sannan yawuce yabihanyar dasuka bi can nesa yahango susuna jirashi yayi murmushi tabbas yasani shisukebi don haka yajuya zuwa gidan bai damu kosunbishi suga gidan ba kobasubi yobaM b yanashiga gida yayi parking masu gadi sukaboyoshi suna gaidashi yakira sajan sani yanasanar dashi dawowarsa yashiga ciki basma tana takallo fim saitaga mutumi dagudu ta rungumeshi shikuwa yashiga juyi da ita atsakar daki m b da basma suna tsananin sanjuna tashiga yinshagwabarta tare damitar meyasa yakisanar da ita yanahanya cikin kwaikwayon muryarta mai dadin sauraroYace innafada miki sweet heat me zakishiryamin tace inyi kwalliya sosai in tarekamana yayi dariya matsalarta Kenan bata iya girkiba yafada cikin zuciyarsa shikuma gashi dason cin abinci musammanma na gargajiya tace d kayihiru me kake tunani ne yunwa nakeji bakaci abinciba ya daga matakai alamar eh tarike mashi hannuwa taredacewa zaka complex ya zubamata idanu shikikesha eh yazauna taredacewa tokawomin itama tazauna gami da fadinNagaji kadaure kakarasa kandaini nena ajiye yajawo ledar gefanshi daya shigo da ita juice ne da biskit din da yasayo yaceto Dan dauko min kofi namanta da wannanTa kwanta abayanshi kanada sonsa aiki my d kasha haka da bakin kwalin mana yazubamata idanunshi masuhaske sosai basma meyasa bakison motsajikinkine yakamata ace ni mijinki kina min girki bakyaganin hajiya wanilokaci dakanta takewa dady girki tace nikambazan iyaba nacekasamo maname aiki kacewai badadewa zamuyiba gashi haryanzu bamutafiba yayishiru baisake maganaba ya nagamawa yamike yanufi kicin kugu yarike yanakallo irin dattin da kicin dinyayi yasani rabonkicin din dashara tun wadda yayi nakarshe kafin yatafi gidanma gaba daya yayi kura nan takeyatube dagashi saigajeran wando yashiga gyaran gidan don shibayasan kazanta bayatare da meyinta sa a guda basma taci yanasonta sosai jikin baba sai yayi sauki saikuma ya tashiInkaganni tamkar sabuwar mahaukaciya ni kadai inatafe inazance ko ina kuka damuwata daya tsorona kada baba yamutu yabarni cikin wannan halin Danakece cikin gida kumaga aiki yayimin yawa don babagaje tace tunda akasaketa akaina to kuncinrayiwa banga komaiba sai nan gaba nike dafa abincin sayarwa sannan in tallata gatallan goro ga na gyada kuma duk randa ALLAH akawo kasuwa duk sukakare nice zanyi tuwandare ga diboruwa kaiduk mai imani inyagann sayatausayaminDadarekuma sainazo natasa baba naitakuka yadai kallona amma baya iyayimin magana saidai shima inji yana shashshekar kuka ado ne kawai yake iyataimaka masa da magani amma ciwon kamar anakarashi kashi akwance fitsai akwance nikezuwa rafi inwanke shimfidar innasamu dama cikin wannan halin akayi auran musa ya auri yar gidan dija aminiyar babagaje nangidanmu yata da daki akasata haka mukatafi yaufari gobe tsumma in nazauna inatunani yaushe zan samu kwanciyar hankali ne watazuciyar tacemin sailokacin da danbirni yazo saikuma in tambayikaina anyaDanbirni zaizo kuma in yazo zan iyatafiya in bar babana saikuma watazuciyar tace in yazo zayatai maki babana in daga Hannusama in ce ALLAH yakawomin danbirni nasan kilasakona ya kaigurinshi tagurin bakon gidan maigari da ya tafikwanaki cikinhaka kwatsam sainasamu labari gun binto wai ado zayaje karatu birni ban kasa aguiwaba wajan binsa gonarsu mukagaisa nace yaya ado dama nazone najibinto tace zakatafi birni yace hakane jibi yaya kuwa baba da jikinNace dasauki dama inasone ko zakuhadu da danbirni kacemasa inadainan inajiran zuwansa kilashi yanadataimakon da zaimin saboda jikin baba dama kaineme dubashi inkatafi shikennan nasomakuka ado yace kidainakuka hakurizakiyi ALLAH zaikawo sauki kuma zan fadamasa sakonki nace nagode yace kidinga yawaita addu a ALLAH zaya dubaki yakawomasa sauki nace to cikedatausayi ado yabini da kallo yasani inamatukar neman taimako cikin kwanakin jikin baba yayi tsanani har dasuma amma abitakaici babagaje ko ajikinta niko dik inda nabikuka
[23/09 9:48 am] Inna👬👫: Idan rana tafito