Sashe 6
Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
15.............Dady yayi dariya yanada kau hakan duk abinda haja takeso kayi inason kabiya mata hajji kutafi tare hadda matarka saboda she karar danabiya mata kana maka ranta batada lafiya tace tana ganin kaizakabiya mata m b yayi dariya zanbiya wannan karon in ALLAH yayatda tunanin hakan yashigemin sannan ado yanan tafe zayazo makaranta nan B U K inazaton gidannan zayazauna inkuma yasamu yanda yakesoto kilacikin makaranta dady yace to indaitazo duk
Innanutsu garko suna bukatar yan gyaregyare cikin gida m b yace zanbi inzan wuce gurinsu haja zangame za amusu dady yace hakan yana dakau itakuwa shiwa sunashiga daki da kanwarta zagin tatashigayi tareda rikemata kune kan cewa dole tayiwa m b rashin mutunci da zaya sakota koya kawo kararta daganan sai araba auran inkuma taki wallahi zata iyayi mata abida zata shamamaki kadataga uwarsu daya kuma tana dagamata kafane don kawai sunasonta wato itace autarsu cikin kukatace hajiya nayifa komai dan kawai yasakeni ammayaki tace to kicikwa lasa ki zagi ubansa da uwarsa dake karkashin kasa dakuma wannan yamutsatstsiyar kakar tashi nasanzai sakeki nikuma in idanufina kansa safina ta Katseta da cewa waza yasaketa Dasauri ta dubi safina wayakiraki nan banasan tsegumi oya fita anan safina tafita
Ranta babu dadi itakuwa hajiya juyawa tayi wajan basma tanacewa kinjidai abinda nace miki m b yashigo da sallama tana yar dariyar yake gamida rudewa tace shigoshigo wainan fadanake mata dannasanta da sanjiki kaikuma maison abincine shine don shhagwaba hadda kuka yazauna kusa da basma hajiya karkimatsamata yanzuma zuwa mukayi kisamomana mai aiki nafison basma tahuta hajiya cikin yake takecewa to to hakane hakanma yayi zansa abincika koza asamu nan kusa yace to mungode zamu tafi yajuya basma tayizaraf tamike dan takosa tabar gidan hajiya ta banko mata harara saitaja ta tsaya yanafita safina tafito da mayafinta zabika brother don ALLAH yace to kifadawa hajiya tadubi dady sannan ta isa gurishi ta dafashi taredacewa dady inbisu yace kije ammaki dauki uniform dinki na islamiyya yadibi m b Muhammad bello katabbata taje islamiyya
Don maman ku batasan matsamusu zuwa islamiyya inkaji shiwa tana sababi kan bokone m b yakalli safina kadakiyadda nakuma samun irinwannan labarin kinanufin bazakiyi karatun addininkiba tagirgiza kai zanyi kuma inazuwama yanzu tunbayan da dady yamin fada tazuba mishi idanu sunamatukar tsoronshi duk da matsanancin sondayake musu donshi mutumne miskili in yayi fuska inanufin yadaure ko maganarsu waton hajiya tsoronshi takeji hakannan duk indayashiga in mailefi yaganshi sai yasha jinin jikinshi bashida yawan dariya hakannan baicika daure fuskaba shimadaga yayi arbada maragaskiya yakangane she hajiya ta dubi basma harkina wanisau rintashi kinkosa kutafiko tacigaba zanmatukar koyamaki hankali ranar da akawayi gari ba bello domin sai nacikaniyarki sakamakon yawoda hankalin da kikamin donda tuninacika burina ni fitarmin daga daki basma tafita tana hawaye hajiya tabiyota kenan wayarta tafara ruri dasauri ta dauka kilishice tace yayane sahibata kilishi tace abba ne yake son magana dake
Dasauri tace ba shi yace hajiya kina lafiya shiwa ta amsa lafiya lau abba yace sunsanar dani yayo hanyar gidan kuko tace gamashi agidan yace to nasanar dasu cila inyafito susakar masa wuta don hakasai kusan dawazaya fita cikin sauri tace shi da matarsane don haka asakarmusu dukda tana kanwata domin inatunanin zata iyatona asirinmu yace shikenan adai kinsakudin aikin mutum daya kikabadako tace nasani inanufin koda tsautsayi yahaukanta ba damuwa shikenan yafada da murnar ta tafita dan tayiwa bello kallon karshe kilaharda yar autarsu saimezata gani safina tana rike da jakar basma
Tazaro mata idanu inazaki je tamarairaice murya gamida cewa gidan brother da sauri tace a a bazakije ko inaba islamiyyarfa tace zanje dagacan hajiya tashiga zabga masifa dady yace haba shiwa menene na zagezage haka dan zata gidan dan uwanta kutafi m b kuwa matsayisa na dansanda yafahimci dawata akasa dohaka saiyace hajiya kadakidamu zankaita islamiyya dakaina kuzo mutafi dady saikajini yace toshikenan yadubi hajiya da murmushi yafita gaba daya tafita hayyacinta sukashiga mota safina tanacewa yau nakula hajiya tanajin fadane dama nasamu tana yima anty basma nata m b yacanza zancan dacewa ina husna tayine safina tace tana makaranta shiwa kam dagudunta tashiga sassanta har dady yabita dakallo saiyatabe baki cikin kwanakinnan tasamakanta damuwa haka yalura ardenta tashiga neman number kilishi amma abintakaicin takishiga duk hankalinta atasheyake saikiran wayar take su kumasuna fita hanyar gidansu suka dauka safina tanacewa brother dan ALLAH mubi ta store din baba mana musamu abinsawa abaki yace a a sarkin shanzaki inkina sonsu drinks ne inadasu agida tace chocolate nakeso duk basma tanajinsu takasa magana itadamuwarta tanason tatuno meyasa hajiya tarude da safina tace zatabisu yalura da lissafin da basma keyi danhaka saiyace inajinki kamar kinaso kiyimagana ko batacekomaiba tajuya takalli safina saidabara tafado mata tadauki wayarta saitarubuta
[25/09 9:37 am] Inna👬👫: Idan rana tafito