← Book details Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 17

Sashe 13

Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin yankwanakin dukkansu gefe biyun kowanne batunsa abasmane donhaka sukacazamata kalkalwa musamman ma hajiya waddata kira mahaifinsu shikuma yakita indayacemata inhartaje kotu tafadi akasin abinda yar uwarta tashirya mata tobashi ba ita hartazo gidanshi to zaisa bindiga yakararmata da numfashi tasani babansu zayayi abinda yafihaka dominkolokacin da mahaifiyarsu kedaraima duk maganar da anty tace shine daidai bareyanzu bata yautunda gariyawaye takeso suhadu da bello dotamasa bayani yanda zaifahimceta yabarta tabi ra ayinsu anty inkomai yawarware saisukoma da auransu asibiti tace zaje tashiryatsaf cikin riga da wando na jens takawo after dress tadora tadubi husna dake kwance akan gadon hajiya hajiyar tana kusada ita husna zokirakani asibiti husnatace bazaniba ainitunga randa akaharbi safina inkinga nafita toda dadyne ko da hajiya banyarda dakowaba yanzo mutum koyakuke dashiba abinyarda bane hajiya tace wallahi kuwa kedaijeki dibeba yakaiki kujetare yajiraki banason injikinje konandacan taceto tafita tuncikin motatamasa text cewagatanan zuwasuhadu asibiti kadayabari direban gidansu hajiya yaganshi tasanar dashiko wanne asibitine tuniyanufo asibitin lokacin tanatsaye gurin yankarkati yakirata yace ya iso direba yanazaune tafita ta kofar baya takirashi yanazuwa motakawai tashiga suka tafi dahannu daya yaketukin dayayana cikinnata dukkansu sunajin wanisako harcikin kwalkwalwarsu tace inazamu yadubeta dorayizamu digan wani abokina muyimaganar acan shine yasa key yabudekofar falon sukashiga tabi falon dakallo gidanmadai yayi matakau bedroom sukashiga yazauna bakingado tareda dora kancinyarshi tasakalo hannuwata awuyanshi sannantace my d dan Allah kayarda inbira ayinsu hajiya inbahakaba zanzama banidakowa please yazuwa kyakyawar fuskarta ido da lebunanta mukyau jajir itamashi takekallo ahankali yashiga yimata wasuwasanni dasuka firgitata tamancekomai dakowa saisukadai take gani lokacinda sukasoma nisacikin wataduniya ne takejin muryarshi cikin kunnanta yanarada mata
[28/09 7:05 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito
29.....Cewa honey zakirabu dani kadaki barni kadakibisu hajiya don inkibisu yananufin kinbarnikenan shigemasa tasakeyi taredacewa bazanrayuba saidakai sweet heart i love you hakasuka lulacikin duniyarsu tama aurata dasuke tsananin sonjuna tsawonlokaci takwanta lamo ajikinshi yanarun gumeda ita yace basma kinajina

Tace eh yace inasokifadi gaskiyar abindakikasani inmunje kotu kijitsoran Allah bamutumba cikin bayaninki kadakikara kada kirage yinhakan hizaisa murayu tare ni da ke rayuwa tahar abada wallahi narantsemiki ko danginki sunkiki nizanzama danginki ballantanama nasani watarana zasugane kinbi gaskiyane harsuma sudawo hanya inkokinzabesune

Kinbi karya kenan dole zukatanmu suyi nesa dajuna gangan jikinmu suhakura dajuna tasake makalkaleshi zandaiyi nazari nagari bazan iyarabuwa dakaiba yaja numfashi na amince kiyinazari tamkar bazasu rabuba yadaukota zuwa asibiti kofar dasuka hadu nanyasauketa tafito cikin faduwar gaba kodireba yatafi saitaganshi yanata barci cikin mota ta kwankwasa motar yatashidasauri taredacewa hajiya inakikajene haka nazaga cikin asibitin bangankiba tashiga tareda cewa anty takira yace takira sosaima tace likitan dazanganine yashiga mitin sunashiga kuwa hajiya tace inga katin Allah yasa tayanka taciro tabata inmagunguna basma tace allura sukamin shuwa tace dukwanna dadewar basma tace mitin sukashigafa likitocin shinekika kashe waya tanunata inma gurin bello kikaje dai saidai kizaba koshi komu yar iska marahankali wadda batada kishinkai basma dai tanufi dakinsu indata iske husna tana kallo saidai kallon t v takeyi ammabatasan me akeyicikin t v dinba hankalinta yayi nisamatuka nazari takeyi kansankai irinna mutananyanzu tunda hajiya tacema kila basma taje gurin bellone saitasamu kanta dawannan nazarin yanzukenan basma saitazabi bello fiye da yan uwanta kenansatakaucewa gaskiya donsanranta batasan meyasa mutane suka kicason kansu dayawaba basma takatseta dacewa husna inata sallama tunaninme kikehakane firgigit ta dubeta ahankali tamike tsaye tana kallon basma tace yanzu anty basma kinganinkinyiwasu hajiya adalci kenan

Basma tazauna taredacewa meyafaru tace kinje gurin brother ne basma tace injiwa ni wallahi kodayake konarantse bayarda zakiyiba husna tamatso tadafa basma anty rokonadake dayane kidaure kifadi gaskiya inkinje kotu saboda kifiddasu hajiya basma tazuramata idanu cikinzuciyarta tace dakinsan gaskiyar kilakice karnafada amma afilisaitace gasgiya dacineda ita husna ammazan kokarta tunda dama dagakin gaskiya saibata husna tace nagode cikin kwanakin basma batada kwanciyar hankali su hajiya sutashirya mata abubuwan dazatace wai itamatace yacezai kasheta intafadi gaskiya sannakuma shineyasa akashe safina kilishi tace kice hatta mahaifinsa da hajiya yace zaikashesu shikuwa m b text yake matakoyaushe tajitsoran Allah ta fadi gaskiya anajibi zasu koma kotune tace yazoyadauketa alayin suminna kawarta yadauketa sukanufi gidan nan kukatakemasa sosaikancewa itafabatasan yanda zatayiba tanaso tafadigaskiya ammabason tarabu da danginta tanatsoran halinmaza wataran zaimanta tamasa halacci hanunta

Hannuta yakama zuwawani dakin maidauke da na urori yazaunar da itakan kujera fuskarta tanakallon wani katon T V manne jikin bamgo yadanna wasu gurare tamkar fim takeganin dukkan wanikule kulle dasukayi wasu abubuwanma saiyautasansu batagama kalloba yakashe yadafata honey kinyarda kokinki fadigaskiya nine asama jikinta yayimatukar sanyi tacehakane yace kumagashi inbakyatare dani tun a kotu zan sahalemiki tadubeshi kantahar yasomaciwo in inatare dakaifa ya isogurinta yamikar da ita tsaye yarungumeta da angama shari a zamukoma America inyi aikidasu kafin lokacin da kasata zatagane kurenta tasoma amfani da gaskiya maimakon karya tolokacin sainadawo sumasuci gajiyar ilimina tasake dubansa tokamin alkawarin bazakami kishiyaba yadago fuskarta yanakallota itacematsalarki tadagakai eh yayi murmushi taredacewa anwuce gurin ninakine kedaya sukasake kankame juna saiyanzu tasamu nutsuwa dukda intatuna wasu abubuwan hankalinta yanatashi

Kafinzuwan ranar su hajiya shiwa sunga alkali anasu ra ayin subashi cinhanci yajuya shari ar ammadayake yanada dansauran tsoron Allah cikin zuciyarsa ya amshi kudi saidai bayajin zaibiye musu hakanan sunziyarci bokaye da malamai danneman biyan bukatarsu shikuwa daran ranarma gurin baba yakwana a asibiti jikin yayi sauki sosai sunyi hirasosai indayake tabashi labarin irinwahalhalun da jidda tasha abaya dakuma wandatake ciki ayanzu sannan yace kota Allah takasance yabashi amanarjidda yakulamishi da ita m b yace insha Allahu yace bariyaje yayi lafila sannan yason baba yatayashi da addu a saboda yanada wata matsala gobe addu a baba yayi tazubo masa wahegari tun asubahi yabar asibiti ya isagidansa karkasara nanyashiga tattara komansa yakammala dukwata shaida dazaibada akotu yatanajeta sukuwa cansuma sun gama tsarawa basma duk abinda zatace daran ranardai bataritsaba duk lokacin da husna tafarka zata ganta zaune tanatunani gamida kuka tsam husna tataso tadafa basma tace anty basma kitsa
Kijitsoran Allah kifadi gaskiya akotu kadakiso mijinki yarudeki kiki yan uwanki karyafa haramunne basma tadubeta husna yanzu idanyakasance yan uwanane basu da gaskiya fa bello ne me gaskiya mezakice husna tayidanjim sannan tace still gaskiya zance kifadi mana tunda zalumci babukau basma tasauke ajiyarzuciya tasake samun kwarin gwarin gwiwa inmabahar zuciyar husna tafadaba to itadai tajisanyi cikin ranta dasafema ansake mata bitar abinda zatace donkada tamanta dukdai tana jinsu kilishi hardacewa inmatakama akace zaku rantse tokirantse abinda yanzu bataci shiwa tace kwarai kuwa itadaijinsu takeyi azuciyarta tace mugunta inje inratse kan karya intafi inlalace ko sunrigasu m b zuwa kotu saigasu abba suma ankawosu lokacin da m b ya iso shida sajan sani sale
Kotu tacika tabatse kuma anayin shari ar wasune bayan itasaida akakuma yinwata sannan akasoma karanto tasu anyibayani inda akakwana bayan amkirakowa yatsaya a indayadace alkali yadubi shiwa yace ina kanwar taki nan aka kira basma lauyan m b ne yafara mata tambayoyi bayan yanemi izini kece matarsa tace eh munaso kifadi tsakaninki da Allah a inakukahadu kukasoma soyayya agidan yayata hajiya shiwa tobamu labarin farkon haduwarku harzuwayau lauyansu yataso taredacewa shikam baiyarda dawanna tambayarba nantake alkali yace tayibayani kumataji tsoran Allah tafadi gaskiya kan basma yanakasa kumacikin fargaba tasoma tundaga lokacinda shiwatakitsa matacewa tajawo ra ayin m b harzuwa yaudinnan kafintakawo ayaharsu shiwa sunfara zufa tareda rasa indazasu sakansu m b yamika faifan hannunsa taredacewa ga cikakkiyar shaida nan batareda bata lokaciba akaciro T V akahada tayanda kowazaigani to komaifa yabayyana kowayagani kilishi tamike zatafice yansanda sukayi caraf da ita sukace tata matsalar da bance tundatace itace silar mutuwar mijinta kamaryanda sukagani yanzu muraran bayan angama kallo akayanke hukunci cila kisa abba shekara goma da tara gakuma tasu matsalar shiwama shekara gomane datara nan akayigaba dasu lokacinda sukazo za awuce da ita dady yadubeta cikin matsananciyar damuwa yace nasawwake miki saki daya tadubeshi idanunta babu wata nadama tayi murmushi taredacewa kosati bazanyi ananba shikuwa m b tuniyakama husna waddaketa rusa kuka yanzune tagane mahaifiyartace silar mutuwar kanwarta ayunkurinta nakashe yayansu shima dady yanzune yagane dannasa yana aikinsane akan gaskiyarsa tausayin dannasa yacika zuciyarsa ya isogurinsu yadafashi bello hakakayi taboye min abubuwa dadama ammabaka kautaminba

M b yadubi mahaifinsa yace dady indanasanar kaitun wannan lokaci bazakataba yardadaniba yanzukuwa dakaga komai zakafi gaskatawa husna tadubi mahaifinnasu tace dady don Allah kataimakamin in akatsare hajiya matsaloli zasuyiyawa gareni bandade darasa yar uwata safina ba hawaye yasoma sintiri idanun dady m b yasakerungumeta sunatafiya yace Mata husna kadakidamu ammakinga laifina ta girgizakai a a nasani itadince mai laifi taimakamin dainakeso kuyi yanda m b yaganta arude hiyasa yakaita cikin motarshi basma ma tazo tabude gabatazauna dady kuwa yanatsaye duk abubuwan ganinsu yaketamkar cikin mafarki m b yana lallashin husna yace alkali yayiwa hajiya adalcine amma inasokisani wannan kasar tamu indaikai wanine kokasan wani to kafikarfin dauri donhaka nasanda mahaifin hajiya yasamu labarin abinda yafaru zaisa asaketa sani sale shineme tukasu hargidan dady inda husna tasake rikicewa basma ma kukantakeyi dady dakansa yakira mahaifinsu hajiya yayimasa bayani nantake yashiga yiwa dady masifa kancewa yanasane yagoyi da bayan dansane itakenan batadagata toyadaisani yarsa bazatako kwana agidan yariba sannan kodatafito totagama zama dashi yakashe wayarshi abin al ajabi saikuwa gashitafito aranar m b yasha mamaki yakuma karatabbatarwa nageri a saidai Allah shinezaiyi maganin mutanan cikinta inbanda anageri a wai acehar akwaiwanda yafikarfin hukunci Allah yakauta yakumasa agane basma kuwa mahaifinsu cewayayi yasa dukwanda yaganta yakashe masa ita ko alahira bayasanganinta wannanfuricin yasata kukasosai hajiya kuwa tayiwa husna waya waidik tahada inata inata zata aiko adauketa husna tace hajiya kebazaki dawonanbane tace bazandawoba ubankifa yasakeni kumakoda acebai sakenibama kano tafita raina cinmutunci da bello yayimin ya isheni kumakada yazata yashane husna tace haba hajiya Dan Allah kidaina wadannan dabi un halayyace irinawadanda sukarasa imani kumamarasarabo alahira hajiya tace nufinki inbar wannan tozarcin da akayimin husna tace Dan Allah kiyihakuri zanzo abuja dakaina

Basaikinturoba yanzu munagab da soma jarabawa shiko m b yatafi da basma gidansa na dorayi safaman kukatake rusawa saboda kalaman babansu m b yayi lallahin haryagaji dakaryashakanta takwanta baccima Dan barawone yasaceta washegarima dakukanta ta tashi harma yarasa irin lallahin dazaimata tasatayayi yanakallonta hartayi tagaji takwanta tana ajiyarzuciya sannanne samudama yarungumeta yalallasheta dakalamai masudadi yace my dear kinutsu kikwantar dahankalimki hajiya tunitafito yanzuhaka tana abuja tace nibadamuwata wannanba matsalata daya suzasuga bangiyi dabayansuba wandahakan yananufin munyi hannurig dasu yace kokusabahakabane nasansun fusata nalokacine tace kasan babanmu daruko kuwa yanda yafadadinnan haka zaya iyakasheni tasake fashewa dasabon kuka
Chapter 13 · 0% Book details