Sashe 2
Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
7...
Musa yace anzaga kaisai insokeka Allah wallahi dama nadade inso inmata wannan kamun bako yaciro kudina yamiko min gashikitafi saigobe amma wannan dan uwankine nace wanane na amshikudin wandabansan konawabane nadauki gyadar nayihanyar dandali shikuma musa yanufi gida taredacewa keda baba gaje dama musa tuni yalalace yabi yan farauta basudawani aikisai shaye shaye shiko bako inaji lokacin da yece kaci arzikin kuluwa. sai danaje dandali sannan naduba kudin dari uku datalatin kona kaiwa baba gaje kudin amshewa zatayi tabini da sharri dan haka babana zankaiwa bayan nacire mata kudin gyadar lokacin Dana isa gida baba suntashi daga kofar gidana isagurin almijirai nakaimusu gyadar ashe sani na gidanmu yana guyir lokacin Lokacin da almajira ketawawason gyadar ke kuluwa wayace kiyi sadakar gyadar sani yatambayeni nace wanine yabani kudi yace inyi sadaka ya ce munafuka kicedai kin yogantalinki kinrabar da gyadar tomuje gida shegiya ballagaza gabana yanata faduwa lokacin damuka shiga gida Sani yazaiyanowa babagaje komai tafito tsakar gida ina matan gidannan kundaiji da kunnunwanku zancen yatabbata musa dazu yazo yanacewa yakamata dawani bakongidan maigari dukkukayi shiru nufinku sharri yayi mata yanzu gashican sani yaganota tanai wa almajirai sadakar gyadar nace kudinfa yabani yace inyi sadaka tadaukeni da mari tareda cewa tsinanniya kinakuntika tsiyarki mutan gari suna zagina anaganin natakuramiki toyau daruwan barkono zanmiki tsarki agidannan matsiyaciya na mika mata kudin ta tana amsa nayi waje da gudu baba dake cikin dakinshi yanajinmu yafito yabiyoni inakuka ya isoguri na ya ce jidda lfy inakikaje kuma menene yafaru nace wanibakone dayazogidan maigari shine yasiye gyadar yace inyi sadaka dashi kafin inrufebaki babagaje tajanyoni baba yakoma daki cikin bakin ciki nantamin duka tare da zubamin barkono a al aurata ihunfitarhankali nakeyi saboda azaba na fadi ina tirjetirje rannan naga azaba ganin idona sanda yalafamin niko nakishiga dakinta nayi zaune saida kafa tadauke sannan babana yafito yakirani dakinsa nabashi labarin komai daya faru sannan na kance hannun zanina nakudi yakarba yanajuyasu sannan yace jidda anya kuwa baki canza da gasanin wadannan kudin mekikawa bakon nace wallahi abinda yafarukenan kumazan iyakiran shi da safe kaji abakinsa shikenan kije kikwanta Allah yana taredamu insha Allahu masumiki sharri zasuji kunya kuma dama hausawa sunce abidaya bakatsoro watarana zaibaka tausayi ko bana raye zakigane nufina dawan nan kalmar watarana share hawayeki nan inaso infahinci nufinshi bari gariyawaye. Bandainajin radadiba, inata sauri indawowa da kayan koko indauki goro Donyau kokon ya danyi jinkiri saiga bakon gidanmaigari nadauke kainazanwuce saiyace kuluwa yau kuma ninekike boyewa nace baboyemaka nayibafa yace to kindaukekai nikodamakena fitonemazanmikisallama naceyauwanatuna mahaifinayana songaninka dominyazargikudin dakabani bakoyace inazanganshi nacekabiyoni abaya inazatonbai fitabatukunna nasameshiyanashi rinfitanace anasallama awaje lokacin danafitodatirangoro nasa mesusunasallama babayanamasa godiya yadubenito kuluwa nizantafigarinmu to Allah yakiyayehanya nawucenasakewai wayowadafakamantadasakongu rindanbirni yayidariya taredacewa insha allahu natafi inakewarshi Allah yasakamin saurinsabogashi namantabantambayisunansaba dayammanajediboruwa nagamu dasama ila mijinbinto yecemibata da lfy danhakananufigidan danna dubatakaigaskiya binto tanajinjiki tanataharaswa dukatadashe kwanintausayi aina uceketafama mususanwa nanna ajiyeruwan danaDebonashigayiwa binto Gyarandakinagamasannan namata sallama daidaizanfitamu kacikaroda ado zaishigonakauce nace inayini yamaijiki yacedasauki nafitoyanacewawaiyanzu kuluwa maiyasakikeguduna inanankan bakazanzo inyitabiyudake nace Dan Allah kayihakurikar aina taji yashigeyanadariya nikocikinraina fadinake aini ado kasiremintunlo kacida binto tagayamin abidakuke yidannikowana aura indaiyakawo minmaganarbanzakanhakasaidai murabu Allah sarki rashin ilimi
[21/09 12:40 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito 2
8....Ina isowa kofargida nacikaroda babana a kofargida shidawanibako yacenakairuwannadawo babagaje batasanshigowatabadan hakasirifnafita natsugunnanagaida bakon babayace jidda kinsanshi nagirgizakai alamar a ayacebakisannibanace eh babana yace wan mahaifiyarkine dasauri nasakematsawakusadabakosai ina ganinkamarzaibani laborin mahaifiyata nasakegaidashiya amsa taredacewa allah sarki hauwa u rabonadanan tunkinaka ramahikumamahaifinnakiyakiya kaikikigammu nacetozanbika kawu baba zanbishi babayaceto allah yasa babar takutabariKawuyace ai indaikaika amincesai mujetagagurikokolallaisai babarta tayardakasanhalinmatasaihakuri ammayanzutunda ananzakakwanagobesaikutafizan shaidamatanashigazumuditun adaran baba yashaidawa babagaje batuntafiyada kawu zaiyyidani idatatafi wazandorawa tallar habba dangin uwartanefa ahanatazuwa gurunsu kidainaganin inabarinkikinayankikeso towannankaron bazanbisanrankiba saitaje tomagani tozamukogani inkekika haifamin ita sadarahinmutunci kofindazanbawabakoruwasai amakwaftana aro banbadaba indashegen dayasayamiyakwace zuwa sumaila kozangayandaza ayitajetafitafuu dagadakin tanamasifa dasafetajibgakunu garogotakasa baba yashigozandauki kunu yace ajekijekiyiwanka tazaromin idodaukinacemunafuka shegenkugukamar nababe kintsiramin ido tonamanadacigare she nafikarfindanginku zuwakuwa bazakiba baba yakamahannuna nabishi tanafadin malam karkabari yatafida itafakojuyowa baiyyiba baba yace gatanan inkunjecantayiwanka lamarinna babar tatanesaidu a i nasanarda itatafiyarnan ammatatashitajibga abinsayarwaninafisontabika tasamusauki nadanlokaci yacetoshikenan mukadaukihanya zokagakallogurinahardasakinbaki damahakamutanesukeji amota damahakacikin motatake banaso inakallonwaje
Dasainadingajinjiri gabishiyoyisunatatafiya bamuyinisabanasoma amai kacekacemuka isasumailadangin uwadadi akakaiminruwanayiwan ka wasegarigowayasannayo sukahadaminkayamasuyawakowa yanatausayamin ashenabarbaya dakura babagaje kamarzatahau boridanmasifatace saibabayabiya takudinkununtaba irinzagindaba tamasaba abuharyakaigasaki tatafikauyensu sumusasukasashi gabayadawomusuda uwa itako akauyensuranta inyayidubuyabaci wai akan
Kuluwa za a asaketa kuluwar da take wahala da ita indai itace duk wandayacituwo da ita miyar mabaishaba sai tamaida kuluwa abintausayi nan danan tashiga gidajen bokaye da malamai da yanbori da yantsibbu burintanafarko takoma gidanta cikin danlokaci sukarikitawa baba lissafi ga kannasa sumasun matsa mashi doleyatafi bikonta washegaritadaw ita dinma duk tarame cikin a bin dabaifi kwana gomaba da damararta tadawo ta yi taban kawa baba asiri dama gashi da hakuri tamaida shi kamarrakumi da akala sai yandatace cinmutunci da wulakanci kiwa haryafi nada abokan baba suyibakincikin dawo da babagaje anasura ayin yakyaleta ya nemiwata ya aura duk wadannan hidimomin dasuke faruwa bansaniba ina sumaila dangin uwa nayifes dani banayin komai ko dibo ruwabanayi sai dai naci nasha nayiwankana wanice samarin kauyan har da kirana tadi sannan injemaka rantar allona can kuma babagaje tahurawu baba wuta kan cewa yazo yadawo mata dani sana are ta
Duk da baba in asonransane in zau na acanma amma yakasa musamata sai gashikwatsam mun dawo da gamakarantar allo ni da su sadiya dasu gambo sai naga baba akofar gida shi da kawu dasauri na isagurunsu na tsugun na nagaida baba yace iye jiddar ce haka nayi dariya nace baba nifa bazan komaba kaga kayana dayawa gashi kawu yace zaimana sabon dinki baba yace sai dai ki yihakuri jidda babarkicetamatsa in zo intahodake nasomakuka Allah ni kawu kacemasa yayihakuri kawu yace kezakiyi hakuri jidda jekishiryakayanki Allah yanataredake insha Allahu komai zayawuce watarana sai labari duk gallaza makin dazatayi nabanzane domin idanranatafito tafinhannu bayakareta
[22/09 10:04 am] Inna👬👫: Idan rana tafito
9.....
Dakuka wiwi mukarabu da dangin mahaifiyata harkuma muka iso gida aikace nakeda kukan baba yayi lallahi haryagaji muna shiga gida babagaje takalleni kekuma kukan uwar mekikeyi baba yace kiyihakuri jidda bataso da wowa ba ne yabama babagaje
Amsa tace au harhakuri kakebata tosaika maidata tunda gidan kane candin yar iskakawai baba yakama hannuna zokishiga daki ta dubemu tabushe dadariya tace to bariki tarike kugunta ai dakinne harsai anmata rakiya dakin bakon tane kenan tanamagana tana kallon baba yace Zamanace tayi tadaka manatsawa kai da allah sakarta kubarminnan gamamaki nasai naga yasakarmin hannu yawuce zugwaizugwai yayi waje kekuma inbazaki shigaba ki ajeledar kizoki dauki goro inaso kisaninidake shegekafasa zangawan da zaiga kar shen wani dagake har ubannaki kai allah zakyauta natsorata da babagaje
Idanunta kamar zasufito waje Dan bala i duk da dama tsoranta nakeji nadauki ledar nakaita gurin Kayana sannan nadawo na dauki goron nafita inakallon baba awaje yayi tagumi yakalleni abin tsoro sai naga hawaye nasakkowa daga idanunsa yace kiyihakuri jidda sai nawuce inasabon kuka Allah kaimana maganin abin daba zamu iyayi dakammuba lallai awannan zagayowar injinjiki gurin babagaje sannan tasanar dani cewa Atarihin gidasu
Ba ataba sakin wata yamaceba sai akanta kuma duk dalilina sabodahaka tace tuname bani shawara in shamaganin bera inmutu don dan rayiwar da zanyi zangwammace inalahira fiye da duniya cikin kwanakin kuma baba babu lfy zazzabi da ciwonkai me tsanani gashibakula sai dai nice innadawo daga talla kafin nadauki wata sai nashiga girinsa sai ko abokanshin sukanshiga dubashi tare da temakon yanjikejike ko rubutu ko hayaki itako babagaje cewa tayiyaje gurin mawu sunkamashi donhaka ita baruwan ta takara dacewa ita namiji ko ubantane tadena tausa yinsa tun da ya shata tawarke ita da yasaketa sannan ya Mata kishiyaKuma yagwada yafison yar kishiya a kanta ai yagamacutarta yaukam da kuka nafita talla sabo da ciwon baba yayi tsanani tsorona daya ka da yamutu yabarni in shiga uku ban yinisa dafitowaba muka cikaro da su ado ban magansuba ado naji yakwallan kira tare da tambayar kolafiya cikin kukan nasanarda ciwon baba tare da cewa ya taimakamin in baba ya mutu zan shiga ukuna nagayami shicewa kaine kurum ado zaka taimaki rayiwata yace bar kuka muje gidan sabo da babagaje daga waje na tsaya sukashiga jim kadan yafito yanacemin bari in je in sayomasa magunguna a garkoKai anya arayiwata ina da na biyun ado na tam bayikaina lokacin da nakoma talla gas kiya bani da tam Kar shi na ba kaina amsa lokacin da nadawo talla ina shiganasameshi zaune yajin gina dafilo da mur natanace baba kaji sau kin jikinne ya dubeni duk ya rame yace da sauki sosai jidda ado ne yazo ya saimin abinci da magunguna nace Allah yayi masa sakaiya da alkairi baba yace amin wannan kenan
[22/09 1:40 pm] Inna👬👫: Canjin rayuwa