← Book details Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 17

Sashe 15

Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Nan yazauna yakoro mata batunsu dasu hajiya shiwa haja tasha mamaki matuka sannan ta godewa Allah tareda yimasa fatan alkairi sunje da kawunsa maigari indayanuna masa dukkanin guraransa sannan yanunamasa wanda yadace yagina ara ayin m b yanason ginegine irinnagar gajiya maikau nanyabar komai gurin maigari indashikuma yabar komai hannun sama ila mijin binto kan aikin m b yace zayadinga turo sani sale yana kula da aikin kodayatafi inma anabukatar wani abu sajan dinnezai kawo yayi musu alheri yatafi baibar kauyanba saida yakoma yayi sallama damu indayakawo kudi yabaiwa baba yace kadinga sawa jidda tana sayomaka lemo da nama kanaci kakara murmurewa yadubeni kicigaba da hakuri dakula dashi kema inanan inanazarin taimakon dazanmaki nace to nidai nafison nayi karatun addinina kobansamu nazamaninba yayi murmushi yafita nataso nabiyoshi inatsaye akofar gidanmu yashiga mota saida yajuyazai tafinatuna natsaidashi da hannu yatsaya naciro agogon daga zanina indana adanashi nace gashikabawa bakon gidan maigari yayi shiruyana sontuna wanene haka nace damuka gamagyara dagin baba zayawanke hannuwansa shine yace inrikemasa saikuma yamanta lokacin yagane wanake nufi yace oho sajan sani sale nace damahaka sunanshi yayi murmushi taredacewa eh ammake mekikasa masa ina dariya nace bakwan gidan maigari yasake murmusawa yace nikuma dan birniko kekumafa nakarkatar dakai nace yar kauye yaja motarshi yatafi yana murmushi cikin zuciyata nace shi inaga baya dariya saidai murmushi lokacinda yashiga gida shidda saura husna tadawo daga makaranta kenan tazo tatareshi taredayi masa sannu dazuwa sukashiga cikitare tanayimasa tambayar inayaje haka takalminsa duk tabo yace daga kauye gurinsu haja daidai lokacin basma dakekwance cikin kujera tana kallonsu tana fara a tatashizaune tadubi m b dama kauyekaje yazauna kusada ita su haja sunagaishsheki tayatsina fuska bataredata amsa gaisuwarba tace mekajeyi yafahimceta sosaibatason mutan kauye yace niyashafa abinda najeyi yatashi yayiciki basma tabatarai
[29/09 12:45 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito

34.......Tadubi husna wanilokacin saizuciyata tayita rayamin cewa zanyi nadama nangaba akan auran bello husna tazauna inda yatashi tadafata taredacewa sobome kikacehaka talumshe idanu hawayenda sukacika indanunta sukazubo tace bello komainashi rufarufa yakemin saiyayi tafiya bansaniba nibanida darajar dazaicemi zanjewaniguri husna tace husna tarike hannunta taredacewa anty basma kifahimci wanene brother bayason hayaniya kuma yanada zurfinciki yandabaya shiga rayiwar wani haka bayason ashiga tashi nibance zanshi rayiearshiba atilis yacemin zanyi tafiya husna tace kilakuma saboda abindayafarune bayafada haryanzu sainangaba idankunko ma zamasosai babuzargi atsakaninku m b wanda kejin dukmesuke fadaya fito daga dakin yakalli basma yace kingirmi husna sosai ammataki tunani gashi tahango abinda yakamata acekin gano inanufin kisanwaneneni menakeso mekebaniso dahalin da mukeciki yanzu dakuma wanda zamushiga nangaba
Basma tataso tazokusa dashi takwantar da kanta akafadarshi nafahimta amma inzakayi tafiya kafadamin hakama inzakadawo yajuyada itagabanshi taredacewa mazan dakikaga insunyi tafiya sunadokin sanarda matansu cewagasunan dawowa tosunasa ransamun tarbatamu samman inanufin delicious tadagakai tadubeshi damuwarka kenan abinci ammakaki samomana kuku yace hakanan zamuyita maneji inmunje indanasamu aiki masamu masu aikin acan husna tamike tanufidakin basma wanda yazama natatunda basma dakin m b take kwana kangado tafada tareda zube takardunta kan gadon rigingine takwanta aranta takeraya cewa Allah yasa bilal dinta yazama kamar bello taban garan soyayya tadtakula yasan soyayya bello amma inkaganshi hakazaka zatacewa mace bata ishehi kallobama balle yasaurareta donkoyashe adaure yakegashi dara ayi nabala i don inyace abuto garama kahakura don inkaki kainezakasha haushi doshikam bazaicanzaba muskiline gakamunkai kota ina dan uwannannata yayi wayartace takatseta gazatonta bilaldintane ashema hajiyartace tadaga tasoma gashsheta hajiyar bata amsagaisuwartaba tace ancemin kinagida su bello husna tace am hajiya gidanmu bakowa

Inayawan tunaki da safina shine dady yace indawo gidansu anty basma hajiya tace lallai husna bantabaganin marakishin mahaifiyartaba irinki dukfadin kano kirasawanda zaigurinsa kizauna saiwanda yaraba auran uwarki da ubanki
Sukatozarta uwarki akotu tace to hajiya yaya zanyini hajiya tace kitahonan abuja karatu inkasar kikesonbari zakiyi dadynkuma dayanuna sankai yakai bello waje yayi karatu nahakura ba aganiba tonagaya miki kitahonan dady naku aibaikai kwatannawa mahaifin akudiba husna tace hajiya kiyi hakuri dady bazaibari inzoba takatseta dacewa wato tambayarshi zakitsayayi sushafa kawaisuji bakyanan ainima inada hakki kanki husna tarasa mezatace itadaiko lokacinda mamansu take gidansu intamatsa musu sujehutu kukatakeyi batasonzuwa saboda sunayara in hajiyar takaisu su uncle nasir saisuyi tamasu wasan banza sunacire musu pant kumadata fadawa hajiyar saitakaryata donhaka batason zuwa iyaye mata muyihattara mulura da yaranmu mata komaikusancinki da namiji kadakisakar masa yarki sakak komai kankantarta Allah yashirya manazuri a hajiya tace kinyishiru kokinanufin sunfinine

Dady kansa adaure yace bangane nufinkaba inkadubi kesdinmu da hajiya shiwa kawai dady ya isa misali irinhujjojin danakawo da shaidun dana kawo dakuma irin hukuncin da alkalin yayanke bai dace ace hajiya shiwa tafito yanzu ba kwatakwata kwananawa yadan dakata kafin yacigaba dady irinaduk bazasukai labariba akasar nan dominbazanyi aiki da cinhanci ko cin amanaba yaciro hannun shiwanda akaharbeshi daga riga yanunawa dady dubiwannan da acikine ko akirji dayanzu nazama

Dayanzu nazama dan gida akiyama dady yazaro idanu garin yaya yayi murmushi donkawai nace bangoyi bayan zalunciba donhaka dady inason ka kwantar da hankalinka kamin addu a toshikenan muhammadu Allah yayi maka albarka yasakaje cikin sa a kadawo cikin sa a saidaizanyi rashinka kusadani sannan yabatun maidakinka kuma yajidadin batun namahaifinsa cikin murmushi yace zanfaratafiyane ingayanayin gurin sannan inzo intafidasu harmada husna dady yace tosu dawonan gidan tundanima gidan ya isheni bakowa saiyan aiki sannan inkuntashi tafiya banda husna saboda itama alhaji bashir yayimin tadin auransu da dan wansa bilal ninenace sudan saurara tagama karatu m b yace shikenan Allah yasa alkairi dady yace amin sannan yace yauwa gawadannan takardun katafidasu wajanka ka adanasu duk wadannan abubuwan dasuka faru sabodasune bamutaba zamanayi makabayani gamedasuba m b yashiga dubatakardun dakidaki hannayen jarine mahaifinnasa yazuba harguda uku
[29/09 5:27 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito
35....
Daya akudu daya anan arewa dakuma aturai nan america yadago idanunsa yadubi mahaifin nasacike dazargi sannan yace dady inakasamu wadannan makudan kudin dady yafashe da dariya sannan yace muhammadu kenan kasandaini cikakken bakanone ba aikin kwamnati natsayamawaba inakasuwanci inkakula zakaga ananangida nasaka hannunjari dashekara shidda sannan nasaka awaje yacigaba tareda ciro takardun yana nunamasa wannan itace ta waje lokacinda nayi ritaya daakudin sallamata da ribar wasukayayyakina nahada nasaka wannan hannunjarin haryanzu m b kallonsa yakea tamkar baigamsu da batunba danhaka dady yamike yanufi dakinsa diyari yadakko yamikawa dannasa gashi kajedashi gida kaduba dakau kwashe takardun kajeka adanasu yace to dady saimunyi waya
Zankawosu basma din yace to sukayi sallama dukdayasi abinda mahaifinnasa yafadi gaskiyane ammayanaso yagamsu cikindare ko ince farkon dare yanazaune yana yanakaranta duk abinda dan littafin boye sirrikan yakunsa anannema yaga haduwar mahaifinsa da mahaifiyarsa harzuwa rasuwarta dahalinda dady yashigalokacin sannan yaga haduwarsu da hajiya shiwa harzuwa randa yasaketa wato a kotu sannu ahankali haryafada kan bayanan dukiyoyinsa ayyikan dayayi kalar kasuwancinsa harzuwa yanzu yanumfasa cikeda gamsuwa lallai dadynnasa tunda yasanmeyakeyi komainasa cikintsari gashikuma dukiyarsa maitsafta saidaizaya bashishawara yadawoda dukiyarsa cikin gida maimakon waje sannan babu abinda yaburgeshi cikin dan littafin kamar indayace hajiya hairo nagar tacciyar macece wadda hartakoma ga ubangijinta yana alfahari da ita domin samun irintasai wanda Allah yayiwa baiwa kodaya watsoruwa yakwanta yanatunanin lallai mahaifinsa sunyirayiwa maikau inama zaisamu cikakken tarihin zamansu basma tayijuyi tareda laluboshi nantake yamatsa kusada itayasake rungumota tareda jamusu bargo yanason basma somaitsanani inyanamanneda itasaiyadinga jintamkar yadiyeta donso itamanata bangaran hakane tanason bello fiyeda kanta tayarda dashita amince dashi tareda mikamasa rawuwarta musamman yanzu dayazama shine uwa kuma ubanta hakannan danginta
Ranar dazaitafi tashin darezasuyi dohaka misalin shabiyu narana yakwashesu zuwagidansu dady yayi sallama dasu basma ce kata faman batarai suyomasa rakiya harwajan mota husna tajuya takoma cike da kewarsa basna tajingina kanta dajikin motar cikin damuwa tunjiya yake aikin lallashi yabude motar yajawotaciki yamannata da kitjinsa haba basma saikace yaunenasoma tafiya nabarki gawaya kudayaushe munatare dazarar nagagurin zazomutafi dakyar yalallasheta tahakura tafito shikuma yaja motarshi yatafi tarazasu tashidonhaka tun tarasaura sajan sani yakaishi filin jirgi cikin sallahun dabarmasa harda gininsa nakauye donyace inyazocan zaidinga sauka da iyalansa sannan yamanta da batun jidda konace abin yashige masa saidasuka tashisunmayi nisa atafiya wato asamakenan sannan tafadomasa saida gabansaya fadi yajingina bayansa da kujera yanatunanin cewa sallahun jidda shine abunafarko azuciyarshi dazaya barwa sajan saigashi yamanta amma insha Allahu dazarar yasauka zaikirashi kuma kafin yadawo zaiyanke abiyi shidai auranta yanzu zaizama barazana ne dazaman lafiyarsu da basma dontunkafin suyi aure take jaddada masacewa batasan kishiya amma Allah yasaka agaba shikeyin maganin komai

Babana jikinshi ya murmure yasamu saukisosai tuni yasoma fitanema saidai watasabuwar masifar da babagaje takuma tadowa itacewai baba yabaiwa yaya auwwalu dakinsa shikima baba yace inyatashi inazaije gafilinan yagina daki yanda yan uwansa sukagina rigimatayi tsamari zagin baba itada yayanta abinhar mamakiyake bani tamkar bashine mahaifinsuba nikuwa in abinyashawota tokaina takehucewa takamani tanada waitunkan auran uwata mijinta yacanzamata tasanadina harsakinta yayi yazabeni cikin yaya shekace nikadaiya haifa cikin kwanakin nida babana munshiga cikin damuwa todayake bikin saba an watane wato ishin da bakwai gawata ranar takama lahdine to ranar asabar nadawo tallan gyada sainasamu kayan baba akofar daki antilesu ankulle kofar da kwado nannagane lallaisu dagaske sukeyi koda baba yadawo inakallonsa yazubawa kayan idanu sannan yayi murmushi yaje ya ajiye zabirarsa ta aski kusada kayan dakinsa nawaje indayake aski in anzogida nan yashare ganinyana tafita dakaya nannatashi nima natayashi yamaida kayan dakinwaje ranar bikin dayake nima nasamusake gidan binto nayini tataimakamin dantana takashemin kwarkwata nayi wanka hartabani kyautar kaya riga dazani da mayafi harda takalmin soso nadubeta inagodiya sannannace gaskiya wanka rahamane binto kinji yanda naji iskanashigata kota ina tace harma kinyikaufa kaiyya wannekau gurina nakallali yanda binto tayihaske sai abinda takeso zataci nan rogontane da kuli gakwadon ramarta cankuma ga dawarta da wake tadora nace kai binto kinhuta dubeki fes dake kici abinda kikeso cikin tausayawa tadubi jidda kuluwa Allah yanasane dakenasani idan rana tafito tafin hannu bazai karetaba kidan kara hakuri kadan inaji ajikina zakizama wani abunangaba nadubeta da murmushi sannan nace da ita kinafadine dan injidadi kumanaji shikenan dazan tafi aina tana tsifarkai akofar dakinta nace inayini aina u fuska tayamutsa tareda dakaudakai binto tace aina u bakijibane tajuya tadubi binto magana kike binto taja tsaki sannan tace muje kinji
Chapter 15 · 0% Book details