← Book details Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 17

Sashe 14

Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

M b yasake rungumeta sosai bazai mikikomaiba kidinga kiran wayar shi tace su yaya naziru nemakawai naga basu dauki abin dazafiba yace kidaina damuwa suma wadanda suka dauka da zafin zasusauke insha Allahu haka yayita lallabata gami danunamata cewa komaidaran dadewa zatasa santa da danginta hakata hakura husna ma da dady yaga tacika damuwa saiyace ta tattara tadawo gidan bello hakakuwa tayi bello yasake lallahinta hima bilal saurayinta yana kwantar mata da hankali tuni m b yasoma neman aiki akasashen duniya guda uku kozaidace tahanyar internet kumabai samu matsalaba domin duk kasashen sun daukeshe saidai yazabi america don yafisaninta tunikuma yasoma shirin tafiya tareda matarsa basma mukuwa akauye koyaushe lamura gareni babu sauki tunda mukakai baba birni mukadawo banida sauran kwanciyar hankali garagarama da mutanan kauyanma sukayi kungiya sukaje sukaduboshi duk wanda natambaya saiyacemin jikiyayikau lamarin yayimin dadi nidaiko tafenake addu a cebakina Allah yabashi lafiya auwalu da sani ma sunje sunduboshi saboda surutun da yacika kauyan anacewa su da uwarsu sunkosa yamutu sunkizuwasu duboshi tuni likita yaso yasallameshi amma m b yace saiyadada murmurewa kwana uku yakara aka sallameshi sannan yakaisa gidanshi na karkasara saida yasayo masa suturu dakayan masarufi zuwa takalma sannan yabawa sani sale kudi yace yasayi katifa da zannuwan gado zuwa labulaye yanemi mai mota yakaisu can kauye shikuma da kansazaya zo dashi dayake yanayin damukeciki nadaminane kodaran jiya kwana akayi shekaruwan sama donhaka muntashi kauyan da sanyi duk wanda zaka ganshi da rigar sanyi kokuma hular sanyi komace ko namiji sabani nidako takalmi silifas bandashi ko ina canbala kafata nakeyi rigar jikina duk hammatar tayage hakannan zanina wajan zaman duk yahuje

Saidai dan yadodon gyalena nake dabara inzuka donyarufemin yagar zanin inatafe tamkar mahaukaciya naharde hannuwana akirji saboda sanyin dayake hurani gashihar yanzu dasauran yayyafi inayawo dakar mutum uku sukasayi goron bansan dalilin dayasa yanzu mutane basason susayi abin sayarwataba kodan hauhin babagaje da mutan kauyan keyine wanilokacin kuma nafi badashiga dattina domin ko abinci kakeci inkaganni zaka iyayin amai indaikana da kyankyami dazarar rana takwalle kwarkwatar kaina sukasoma tsungulina hannu bibiyu nakesawa wanilokacinma hakazakiga sunabina adokin wuyana sannan hakorana sunzama yalale koyaya na kuskura ruwa saikaga suna jini dana dosoka kuwa zakafarajin warin jikina kalakala kauri karni da waridai gashinan todan Allah maiwannan wanene zaciwani abu dagagareta duk babagaje ce tamaidani haka kuma koyauhe nadau abinci ba asiyaba innadawo dashi saiduka dagabaya datakula asara takeyi saitadaina saigoro da gyada sumaba sosaiba cinikin saikuma takoma daga aikin gida saitaturani roro gonar mutane insun gama amfaninsu sunkwashe dasafe innagama komaisai indauki tallan goro takance kodai kwandalace saikije muguwa maikama da gwagwgwan biri inatsaye duk inawannan tunanin sainaga mota dauke da katifa da fulallika tanufi layinmu nabi katifar da kallo cikin zuciyata kuwa tambayar kainanake kotawacece katifar kiladai gidan maigari za a kaita danduk garinnan bangamai iyasaytaba kinsanni dasan kallo donhaka dazan dawo sainabi talayin gidan maigari ammabanga motaba nace kilahar tatafi saidaime lokacin dananufo kofar gidanmu sainaga mota tsaye da katifa nashiga lissafin tawanene dukgidan dai babumai kudin babagaje ammako itabatada kudin wannan hirgegiyar katifar saidanakusa nalura ahebanikadai bace kekallon katifar yarasundan taru matan makotakuma sunata leke ta katanga maimotar kuwa yafito yana jingine jikin motar yabani baya donhaka banga fuskarsaba saidanazo nakewayo nagane ashe bakon gidan maigarine nantake nashiga fara a taredacewa bakon gidan maigarine yakalleni

Yakalleni nasani yana mamakin ganinacikin wannan mumunan yanayi fiyeda nada yamatso kusadani nikuma najada baya saboda bancikason tsayawa kusa da mutaneba don warin jikina yace kuluwa dama kenakeson gani nace to gani lafiya inamagana inakallon katifar yace katifar babace za a sakamasa acikin daki shima anjima ko gobe yanatafe nannashiga tsallan murna taredacewa barana fadawa babagaje yace aituninasaran da ita tunda zuwana sukafito nashaida mata tajatsaki takoma ciki batasake fitowaba cikin sanyin jikinashiga gida na aje tiran goro tareda mikamata kudin takarba tanasirfamin zagi nace baba kinga bako awaje tace inaruwa dashi innaganshi nace aa dama yace minne gurinki yazo an aikoshi daga birni yakawowa baba katifa rufe bakina yayi daidai da murfin kwanon data jefoni dashi yasauka a kaina nadafa gurin danzuwa yanzu nahoru da duka nadaina jinzafin duka tacigaba dacewa shegen bakinta kamar shadda masai namike nafita tana kirana nawuce wata nacewa bakon maigari sainagyara dakin yace to bari nashigo natayaki haka mukayi tafito da shirgi daga dakin duk yayi butubutu saida naje makwafta na aro tsintsiya nacigaba da shara dama kasan dabeshi akayi shikuma yacire duk yanar gizogizon dake saman dakin dakuma jikin bango har yakecemin manzon ALLAH S A W yayi hani dabarin yana ajikin bango dan tana gadar da talauci nace in ALLAH yayarda zandinga ciremasa dataimakon wani shu aibu makwafcinmu suka shigo da katifar ammaba ashim fidataba saida yashiga mota yaje kwanar garko yasayo ledar tsakaddaki yashimfida sannan yasauke katifar yace inshim fida zani ban iyaba tunda ita baba gaje bagyara gadonta takeyiba koyaushe zakasameshi shirge da kaya ko itazakwanta saidai tature kayan takwanta hakama katifar shinde bantaba ganin angyarataba saidai takade takwanta niko dama kasa nake kwanciya saidai natada kaida tsummo kara luradayayi ban iyaba yakarba yagyara yasaka labulaye baki nasaki inakallon dakin baba tamkar amafarki lallai komaiyana bukatar kyara dubi dakin tamkar abariki bakon gidan

Bakon gidan maigari yace to ai kuluwa barikinka aljihunkaka inkinada kudi ko kauye tofa tamkar kina barikine nayi dariya taredacewa hakane nadubeshidan yimasa tambayar data tsayamin arai nace waibako kasan danbirni ne daman yayidariya taredacewa a a bansanshiba tundanane meshi nafada masa sakonki shikenan mukasaba dashi nagirgiza kai taredacewa nayarda aiyanada kirki mutumin dubi abinda yayiwa baba haka yake ko birni sannan yace jawo kofar
[29/09 12:00 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito
33.......Nizan karasa gida maigari mugaisa inwuce nace to harwajan mota narakashi yashiga yana dagamin hannu nace to saiwata rana inakomawa cikina samusu babagaje cikin dakin sunakallon dakin sunatabe baki zatona babagaje zatayi murna tunda dakin mijintane ammasai najitana cewa lallai zanga indazaisa kayannan idan bikin wannan yaran yatashi wai ya auwalu dansane zaizauna adakin wannan karamin kuwa tunda yafishi samu kudi shisai yagina nashi dakin wai ya sani kenan dama musa neyayi aure sukuma matan saisukace to yakai dakin kimana kingashikenan kekinzama abinkwatance akarkararnan takatsesu dacewa ni awa badainiba wallahi nasanima ko wanda yasayi kayan sunemasu yanka kai abirni tatabe baki taredacewa rabani da haramun Nayishiru inatunanin dama anayanka kai kodaibana mutaneba dagakarshe sainawatsar dabatu saboda nasan sharrinsu babagaje dannima lokacinnan hakatadafamin maita haka gariyadauka har yanzu wasu basuyarda daniba inacikin wannan tunaninne naji dirin mota kuma harsuma sunji nafita da gudu zatona yatabbata kuwa danbirni ne da babana da murna nanufeshe na makalkaleshi inacewa oyoyo baba duk makwafta sunfito sunamasa sannudazuwa amma yan gidamu duk saisuka shishige daki munazaune cikin dakinshi duk makwafta sunata mamakin yanda dakin baba yayi kau hakannan yashaidamusu aikin yaronnanne dan gidan maigari nawajan kanwarsane kunganshinan yanuna m b wanda yafito da magungunan baban yanason yanuna masa kowanne taredasanar dashilokutan shan maganin nan jama a sukashiga sama albarka taredafatan alkairi yagama nunawa baba maganin yadubeni jidda wato kinga baba nubako gaisuwa ko nace aidama zangaishsheka natsayane kagama da jama a yayi murmushi duk kin kara kazancewa sosai nasun kuyarda kaina kasa yamike taredacewa baba bara najenaga haja inzantafi zanzo nayimaka sallama baba yace to taredashimasa albarka nima nace saikadawo yace to jidda yanafita nadubi baba nace baba kasamu lafiya fiyedada fiyeda lokacin da bakafara ciwonbama yace kingannidai jidda bansan damezan sakawa yaronna

Konine nahaifeshi bakin abinda zaiminkenan yanzu cikin wanda nahaifa inace sanine kawai yaje yadubani sudayadace suyi Jinyata basudaukeni abakin komaiba don banida kudi uwarsuce me kudi toninasa musu idanu gasunan ga uwartasu muzuba mugani nace baba kayi hakuri watarana sailabari shikuwa m b yana shiga gidan maigari sukashiga yimasa oyoyo maigari yana dakinsa m b yashiga yagaidashi sannan yagaida matan gidan daga bisani yashiga gurin haja waddatun da yashiga takemasa lale marhabin dazuwa yausunyi hirafiye da koyaushe hartake masa tunida gonakinsa dakuma filayansa daya gada wajan mahaifiyarsa tace tanaso suje da babansa maigari yasakenuna masa saboda halin rayuwa takara dacewa dan Allah kadakaga kana dahali kakikula gadon mahaifiyarka yace zanma samu daya dagacikin filayen aginamin tace aiko dakakauta yace zamuje ingansu inyaso saiyabani shawarar wandazan gina acikinsu haja tace to nan kuma tadauko masa labarin babana tace tajidadin taimakon dayayiwa babana tace mutan karkarar sunatashi masa albarka yayi murmushi don maigari ma dayashiga gurinsa yasanardashi hakan yace haja bakomai wannan aibawani abubane tace saura yarinyar kuluwa ba yace tana raina yarinyar yaudana gantama hartsoro tabani kamar babil adamaba namarasa wanne irintaimako zanmata haja tace ninasone kadauketa calak kakaita gidanka aidai kaikaje bazata doshekaba don kobarazana kamata kanuna zakahadata da yandoka zata tsorota yasake gyara zama yace matsalar ba anantakeba don itakanta maidakin tawa batasan mutanan kauye bazata tabayadda dabatun tazauna da jidda ba gashidama kwanannan mukafita cikin wani kangi yanzu da haka can kasashen turawa danadawo zankoma da aiki haja tadafe kirji taredacewa nashiga uku Muhammad mezaisa kakoma can ni haja shikenan indaina ganinka bazan dinga dadewaba zadawo lamarin kasar nantamu bazan iyadashiba wai acekirikiri kanakallo gaskiya aceba asonta karya akebukata niko danaci haram garana hakura da kasar lokacin da manyanmu sukasan ciwankansu sukasan namu to zandawo
Chapter 14 · 0% Book details