← Book details Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 17

Sashe 1

Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

: IDAN RANA TA FITO 2
Page 1
Mb ya dubi sajan yace inafatan bawatamatsala ? Sajan daketukin mota shimayadan dubimai gidan nashitacikin madubi banazaton damatsala sannan yamaida dubanshi ga titi saidai gidan nebasan kozayayimakaba m.b. Yayi Dan murmushi taredacewa awace unguwace sajan sani yace nan dorayi ne sai dai gurinbabu jama a sosai m.b. Yace nafison hakan sai da sukafara zuwagidan yagani yayi masa yandayakeso sannan sukanufi gida yaciro wayarshi yana yiwa basma albishir tare dacewa sunkusa shigowa gidan jikin basma a sanyaye kafa dawasu anty ne ? Eh sunsan na iso takasa dannezuciyarta muryarta tashiga rawar kuka yacemekuma yafaru tamike rikedawayar dagabakin gado tafito itakam tanasan mijinta batatunanin zatabar yacutu domin tasan binne binnen a kayi a gidan bugudakari tasansun cenahaukane tuburan duk dabasu yizancan agabantaba talabe kuma tajisu Yasake katseta dagatunanin basma meyake faruwa ? Tayanke hukuncin gaya mishisaidai duk abinda zayafaru yafaru bello kadakazo gidannan kasauka acangidansu dady yakalli sajan sannan yasakawayar a (h/free) yace sabodame basma ?tacigaba dakuka Nidaikada kazo inazaton gidannan da akwaimatsala kamar wacce irikenan ? Tazafafa kukanta banasan kazone banasan in rasaka yayi dan murmushi kadakidamu zanzo sai najibayani dagabakinki nan zansauka bazan jegidansu dady ba dakarfitace don ALLAH yakatse wayarshi sajan yayi murmushi yace ALLAH sarki batasan muntone duk abubuwan dasukarufeba m,b yace tabbas do min inkabi matsalolin asannu zakisamu batada hannu ciki bugudakari ma batasan mesusu ke ciba yallabai m,b yace nafahimci hakan nima tuni itaKuwa data tabbata bazaya ganenufin taba satayowaje jikinta nabari sauran masugadinSukazo sunason suji ko lafiya saitakita sanar dasukome kefaruwa ganinhaka saisukazaci kocikin gidanne wani abuyafaru don hakasai sukayi ciki dagudu don duba mekefaraway?

2.....Su m,b suna isowatanufi motarsu dagudu yabude yafito dasauri tarikeshi gam don Allah kadakashiga yacewai meyasamu gidanne ? Tayishiru yakamahannun tasuka shigamota yace nutsu kigayamin tacedamasu anty ne sukabinne wani abu itadakawarta waisukace zakahau kace ammafa kadakace Mata nine nafada yayidan murmushi innacekece zatamiki wani abune ? Basma tace eh yace kadakidamuNasani banmusu komaiba sannan na tsare addu o i ALLAH zayakareni dagasharrinsu zanshiga gidan kuma in sha ALLAHU babu abinda zai sameni ya dubi sajan sani yimusu horn subude mana kofa harlokacin zuciyarta bata yarda cewa asirin bazai ciba tsananin horn din damotar keyibabuji babugani shlne yasa masugadin fitowa dagadube duben dasukeyi sajan sani Yale Kodakai lokacin dasukazoShigewa ciki kuwadanne irin shashasha ne? Dukkan susunakame sukace sorry sir yaja tsaki sukayiciki zuciyar m.b daukeda addu ar shigagida wato bismillahi walaj nawa bismillahi kharajnaa wa alallahi rabbana tawakkalna ko ajikinshi yarike hannu ta sukanufi cikishi kokari mayake yasamu bakinta yatsotsa tadubeshi fuska dahawaye yaya bello kadauki batuna dasauki ? Yace tonasani babuwani mahalukin dazaya zartar dawanihu kunci ba dayardar Allah ba bankuma sawarai asirin wanizaiciniba tace ammadaikasan asirigaskiyane kwarai kuwasai dai abinda yakebani mamaki yaya akayi kikasani kuma kan wanadalili suke aikata hakan tazubamishi idanu inazaton dan dukiyar dady ne ammaban tabbatarba tokeya akayi harkikasan sunzo gidannan sunsaka wani abu tace ai batunyan zubane labarin yana datsawo yazauna kusa da ita sanar danito .
[20/09 1:06 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito

IDAN RANA TA FITO 2

3... Tagirgiza kai tace kila idan kajizaka tsaneni kumazaka tsani anty sandman kilawasu rigingimu zyyasutashi yakamahannunta dayayarike yanadubanta cikin wani irinyanayi kinanufin haddake acikinmasu ganinbayan nawa tagirgizakai alamar A a yaceto sanardani tayishiru nazari takeyi akanmakomarta indaibatun yafito tasani idan anty tajuyamata bayaduk cikin danginsu kowadoleyajuya mata domin ko mahaifinsu kanshi damaganar anty yake aiki duk cikin yayanshi yafisonta kodan kasancewarta yarfarine koko danhalinsuyazo dayane oho yakatseta kinaganin zaman aure zayayiwu dazargi ta girgizakai yace kimin bayani nibanasan taurinkai tacetozaka rufamin asirigurin anty mezayahana inbukatar hakan tataso inafatan zakafahim ceni ? Yagyadamata kai alamar zaifahimta nantazayyane masakomai dukdayasan komai sayyanuna mamakin shi tamkaryau yasomajin labari yajuyamata bayatareda maida
Hannuwanshi dukabiyu baya yayi takuzuwa dafdakofar bayinta yatsaya batare dayawaigoba yaceshiyasa zuciyatake ta darurarsanki gareni ammanasha mamakin jindake akahadabaki dancutar dani yanarufa bakiyaji tarugumeshi tabaya wlh kokusabahannuciki nina aurekane tsakanida Allah dakuma sodakauna yajuyayana fuskantarta damezaki gamsar danibayan tunfarko kinkisanar dani tatsugunna guiwoyinta biyu akasakayardadani nayimaka rantsuwa da girman Allah sonkane yasanina kisanarmaka domin matukar kasanibaza ka aureniba sannan inkalura banbitsarun subadasukace kanasaurareka yatako ahankali himayatsuguna agabanta nasanizaki iyabadalabarin nan agaban alkali innufin inmunshiga kotu tazaro idanu bakintayana rawa tashiga girgizakai m b bello mekuma yakawobatun kotu yadafata come on kadakidamu kinsanbatun kisa bakaramibane ko? Tacenasani ammazan shigamatsala dadangina bazan iyabaYajawotajikinshi kikirada wannan my dear kogurin Allah bakidawanda yafini a yanzudomin dagagarenine zakisamu aljanna sannan yanzunezaki nunaminso nahakika tayuwu Allah yasasugane kuransu bayan munyishari a dasu sannan kudawokuzau nalafiya kimin alkawarin dukranda kotutanemeki zaki tayishiru can tace to nimakamin alkawarin kodasunkini zakasoni kumabazaka minkishiyaba cikin dariyayajawota yarungume taredacewa kadakidamu danwannan insha Allah nimijin macedayane toshikenan nimazanyi dukyadda kace yaceyawwa my dear i love you so much yayimata kiss agoshi sannan yaceyanzu kicigaba danunamusu kamar yaddakikasa

4.....Ba saidai kidaina zubarmin daciki tatsiramishi idanu danbata fadamasa wannanba to ainayasa ni? Tatambayikanta yasaketa yakomajikin Window yana kalon farfajiyargidan dukda mina tabakishawarar sambaki aminceba sannan gashi likitan yasanar dake mahaifarki bakwari kinkasahakura saubiyukina banbaremin cikina bayanniba abindanakeso kamar ingadancikin bugudakari kinzokinashan wasukwayoyi babisa ka idaba abudaya yasazan miki uzuri kinayinwannan abinne dankadaki yiciki su hajiyasu rabamu kinmanta idan ranatafito tafinhannu bayakareta ? Zandaukeki mukomaga likitan yadubaki basma dai mamaki yahanata magana inayaji wannan batun? Shin ko mina tagayamashi ? In mina ce aibatasan tanashan wadannan kwayoyinba shikohar shandatake musu babisa kaidaba yasani yajuyoyadubeta kinamamakin yadda akayi nasanine ? Yayidanmurmushi ya takodafda ita my dear kiyikoman kikangaskiya domin dukwanimo tsinki kisani ko inagarikobananan inasanedashi kasamagana tayayi saidai tayi ajiyarzuciya takomata kwanta shiru yashafiku matunta sannan yafitazuwa nashidakin nikowannan lokacin inacikin wa haladatashin hankali nayau daban nagobema daban cikin ranaface face ina tafe daukeda tiranshin ka fadawake karkashin watabishiya wani bawan Allah neZaunedaga ganinshikasan danbirnine yace yanmatazomana mekikesaidawa ? Nacewakedashin kafanasauke yace banikwanodaya namikamasa dacokalintasa yaso maciyadubeni yanmatayaya sunaki? Nacekuluwa yace kuluwa kidinga wanka mana gakiyar kyakyawa dake nakalleshi duk da nasandaiyafadane kilakodanya birgeni sainayimurmushi tunda nakebanta basamun wandayace min inadakyauba duk danasanba kyannedaniba kumanaji dadi a cikinzuciyata nacetozandingayi baifi cokalibiyarba yamikomin kwananshin kafar gashikikarasa ninakoshi nace a a innakomagida zancinawa dukdanasan bazansa mu agidanba yacetokici kafinkikoma gidan nace babana yace indainaciyeciye awaje yayi murmushi tonidaigashi nannako shi gakumakudinki yadoraninawu ce saidanagama tallasannan nasa mu karkashin watabishiyaNazaunanacinye shinkafar sannan nanufigida dadare inadauke da ragowargyadar yamma zankai dandali domin baba gajecewatayi inharbatakareba to saidai inciye inbiyatakudinta inacikintafiya inatunanin inbatakareba yayazanyi nazozangota gindin wataguntuwar bishiyar mangwaro sanagamutum zaune harnagota sanaga andallaronida tocila yace wannan bakuluwabace ?dasaurinajuyo taredacewa nice kinsanmumutanan kauyebamuci katsoro acanbagarama abirni yace zomana ina isagurinnaji wani irinwaniwari gakumahayakiyana tashi natoshehancina yahaskeni bakisanwarin tabane? Nasakejabaya dasaurigami dazare ido taredacewa innalillahi tabakakesha ? Yace bakyasone? Nace lokacin danakezuwa allo malam yace haramunnefa
5......Yajefarbayan yakashe tonayarda kinganimanayarda ita nayishiru inakallonshi kawo inganimekike saidawa nace gyada yace kawomuganiyahaska fuskarshi dacocila kinganenikuwa nasakedubansa aukainenadazu mairageshinkafako? Yace ashezakiganeni banigwangwani dayanamikamasa yadauka sannan yace waikekowanalokacicikin tallakikane?nayishiru inatunanin wainikobakone yashigokauyanmu saiyaganenidayawan tallana?yakatseni kinawannan tallanedankawai kifikowace kawarkikayandakiko ? Nace A a baniKudinzanwuce yasahanu cikin aljihu bazakitayani hiraba? Nace A a innatsayanan harakawatse daga dandali kumawazaisayi gyadar ? Yace hakane to innacezansayafa ? Nadubeshidasauri kanwannadalili ? Yayi yardariya dankawaikitayani hiranadanlokaci kalilan nantake nadaurefuska kai malam nifabayar iskabace jekanemican yar iskatata yakahira yamiketsaye taredacewa auzubillahi nibanufinakenanba da madainibakone zanyimiki wasu tambayoyi gamedawannan kauyan yayi danmurmushi maisau tishinekikayankemin hukuncicewa nidan iskane? Nayi ajiyarzuciya meyasakazabikatambayeni? Nakulane kinadahankali fiyedasa anninki danaganicikin kauyan na ajetirena akasatomeyahanakatam bayarmaza yan uwanka ? Yasakidariya taredatafa hannuwa yarinyazakiyi kaudazama yarjarida kokuma lauya nace bansansuba inasonedai insaniMeyasakazabikatambayeni maimakon maza? Tonagazakifisu saninecikinmamaki nace totambayeni injikonasani waiyaya kukeneman aurankune akauyan nan? Nace ah tokuyayakukenaku kuyanbirni? Kin tambayeni bakiba ni amsataba toyandakukenaku waima intambayeka gurinwakazo kauyannan kumameyakawoka ? Yakyalkyale dadariya meyasakikesansanin dalili? Saboda inasontambayarka wani abuyace tonazonekawaizan wuce sainayira ayin inshigo kauyan togidanwakasauka ? Yace inbakisunzo wadandabasuda kowa ina akekaisu ? Gidanmaigari tonimacannasauka nayizatondan uwangidan maigarinne intambayeka labarindanbirni wa nenehaka? Nibana iyarikesunansa saidanbirnikawai kikasani? Eh dogone hakayana dakyauYace farine kokobaki? Yana tsakatsaki kowankan tarwadane

6......mutanesukecewa yayiyardariya taredacewa naganenaceto inkaganshi inanufin inkakomagida inajinkinacigaba kice inagaisheshi waiharyanzu baidaizodinba? Dariya yadingayi harnajihashi nawaganin yamaidani mahauka ciyanatsugunna nasuritirena yace a a yaya munamagana zakitafi alhalinnacemiki zansayegyadar ? Shikenan kumadankasaye saikai tamindariya niwallahi natsani ata sani anamindariya tonadainadam badakenakeba wani abunatuna nace aho yacesaurayinkine wanda kikabansako gurishi? Narikehaba wuu waneni dadanbirni shiwannan sai incemaka ko abirni saiyacaba kagamatarsakuwa? Don kyawuntasaikace bamutumba bakasansubane ? Yace saidai innakomazan bincikamiki kinsan birnibakamar kauyebayawaneda itatozakaganeshi? Zanganeshima nayanamagana yanadariyaBadaikinmin kwatancanshiba nace eh dogoneshibafariba kumababakiba yanadakauhaka zakaganshi kakkarfa dariyayakeyi sosailokacin dayakecewa mececesana arshi nayishiru inasontinacannace kaibansaniba yacetozancansa kondantunamin naceyauwacezakace masa inadainan inajiransa kadazaman tada alkawari jidda zakacemasa hakayakekirana doyafiganewa saikacemasa yarkauyannan maidatti tozangayamasa yacedan uwankunekenan a ayanadaiso yataimakaminne inyikaratu ah lallaiyakauta zakumaduboshi insanardashi sakonki musangidan muyazozaiwuce saikumayatsaya ubanmekikeyi ananyar iskabakoyakunnacocila yahaskashi lfy malam musa yace uwarka nacemekukeyi ananke anhanakiku lamaza ammakinkijiko bakonyami ketsayeya isokusadamusa bawan Allah dagamagana saizagi
[20/09 6:34 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito
Chapter 1 · 0% Book details