Sashe 12
Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Yabarshi yacigaba nandai m b yakwashe duk yandasukayi tashirya gadarzare gareshi yanatsallakewa hatta da basma da akaturo gurinsa dantajara ayinsa saidayafada tunisu shuwa sunyi mutuwar zaune donjin sirrinsu naboye yafito sarari nan alkali yabukaci ganin shiwa tafito indata karyata lauyanta kuma yatabbatar dacewa sharrine alkali yabukaci m b yakawo shaidu tareda ita basma sannanyace asakaya shuwa ko ayibelinta dubu ashirin nantake jikinta nabari takira dady cikinkuka takecewa kagasharrin bello dayakomako dady yace mekuma yafaru tace yace nicema nasa akasheshi sai akasamu safina gashima har alkali yace sai anyibelina ko asakayani donhaka saikazo kayibelinnawa takashe wayar tanakuka dukwanda yaganta saiyazata cutarta akayi irinkukan datake rusawa husna ma kukatake riris zuwayanzu jitake cikin zuciyarta batada makiyin dawuce brother batasan meyasa bayakaunarsu da mahaifiyarsuba dady nazuwa suka haduda lauya nansuka karbi belinta m b da sani sale sunatsaye da lauyan dasuka dauka dakuma na gwamnati suna tattauna yanda lamura zasukasance su dady suka fito dady yakalli m b nagode da irinsalon dakakuma fitowadashi inasoni dakai muzuba shege kafasa domin danikakesonyi bada shuwaba Allah zayatoni asirinka husna tadubeshi cikintsana gamida zafinrai sannanta tofamasa yawu tawuce dukkansu baicemusu kalaba illadaiyaji wani radadi acikin zuciyarsa maramisaltuwa Kodasuka shigo gida dukkansu dakin hajiyar sukanufa inda dady yatabbatar musudacewa sukwan tar dahankalinsu
[28/09 1:34 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito
27.....Zayayi duk yanda zayayidan ganin burin m b baicikaba akarshema zayadaurune bayan yafita basma tashigo shiwa tace kezonan dan ubanki ina bello yajisirrinmu basma tazaro idanu cikintsoro tace meyafaru anty husna dama tafita daga dakin tanufi nasu dakin kilishi tace munafuka itace duk tafallasamu basma tace niwallahi bantabace mishikomaiba nimafa zamana dashi adardarne kamar wani aljani kotarinayi bayanan inyadawo saiyasanar dani duksuyi shirusuna tunani kilishi tace ahabbana gayamiki malamai yakebiba yanzu akwaiwanda yakai maza bin malamai bokazai aje wanda zaike sanardashi komai ketuntuni nakefama dake muhada dame aikikinki shiwa tace aiyanzu babuda ubanma dabazan hadaba bama malaiba kekujimu da dan iskan yaro kilishi tace aitunfarko kece kikayi sake tunkana karamin ka zanshafe labarinka saidai tashinzance gashiyanzu yananema yazame miki alakakai shiwatace kedaibari yanzu baranasanarwa alhajinmu shima tagurinsa bazanrasa taimakoba nantake takirashi tashida masa komai shidinma yace kadatadamu waye bello ko babansama waye bareshi jinhaka tadan kwantar da hankalinta sannansuka dubi basma zaman kotu nagaba hardake alkali yabukata sabodahaka kisani komeza ayi bakisankomaiba kikaryata duk abindayafada inkuma kikasake kikasake kikabada watadama tasa akagane mekenan wallahi zakisha mamaki shiwatace aitasani saidai tanemi wasu dangin don wallahi ko alhajinmu bashi ba ita kilishi tace hakannan saidai kikoma kizauna dashi shine uwarki shine ubanki kumashine danginki saninkankine namiji badangoyo bane tundadai baki akahada kinga kenanhar abada tsakaninku babuyarda
Sannanwata rana yakwankwatsa miki rashinmutunci shuwa tace dainagayamata tajema tafadi gaskiyar aitasan koni wacece basma daitanajinsu dama tasan dole haka tafaru cikinnisan dare basma takasa barci shima m b yakasa barci kaiwayake yanakomowa tareda tattara rahotannin duk sirrikansa na kulekulensu game da kasheshi saida yakammala komaisannan yazauna bakingado shi yanzu matsalarshi daya basma yaya zayayi ta amince dabatun zuwa kotu kodayake doletaje ammabalallai banetafadi gaskiya danhakasai yasamukanshi dashiga tashinhankali yakaihannu yadauko wayarsa yasomakiran layinta saidatadaga sannan tashige toilet cikin radatace bello kaga abinda nakefadamaka ko gashikomai yadada jagulewa nikambanmasan yanda zanyiba yace basma kinsanmenakeso dake a a saikafada my d inkikaje kotu kifadi gaskiyar abinda kikasani cikinwata murya irintawanda yakecikin wanihali tacedashi bello fadingaskiya bazaiyiwu gareniba dominyin hakan yananufin bani badangina yakara sasauta murya danjanra ayinta tobaganiba kadakidamu watarana zasugane inkikafadi gaskiya sannaninan zanzama uwa da uba sanan inzam danginki tayishiru maganar kilishi taketunowa maganar tayitasiri cikin zuciyarta lalla namiji badangoyobane kayimasa halacci shikuma yayimaka shegantaka yasakekatse tunaninta dacewa my dear kinyarda tace bello gaskiya inajintsoro inyiyaddakace watarana kamaidani bola dasauri yace habadai yadace acekoke kinbada shaidata tace saidai nayi tunanai yanzudai yaushe zamuhadune inason ganinki nayi missing din lallausar fatarjikinki da lebunanki masu zaki talumshe idanu kai bello wannan aisai in anahankali kwance yace nifa hankalina kwanceyake so inason ganinki tace tozangwada ingani innasamu fita donbanafita yace to gobefa ko jibi tace to
Cikin yankwanakin dukkansu gefe biyun kowanne batunsa abasmane donhaka sukacazamata kalkalwa musamman ma hajiya waddata kira mahaifinsu shikuma yakita indayacemata inhartaje kotu tafadi akasin abinda yar uwarta tashirya mata tobashi ba ita hartazo gidanshi to zaisa bindiga yakararmata da numfashi tasani babansu zayayi abinda yafihaka dominkolokacin da mahaifiyarsu kedaraima duk maganar da anty tace shine daidai bareyanzu bata yautunda gariyawaye takeso suhadu da bello dotamasa bayani yanda zaifahimceta yabarta tabi ra ayinsu anty inkomai yawarware saisukoma da auransu asibiti tace zaje tashiryatsaf cikin riga da wando na jens takawo after dress tadora tadubi husna dake kwance akan gadon hajiya hajiyar tana kusada ita husna zokirakani asibiti husnatace bazaniba ainitunga randa akaharbi safina inkinga nafita toda dadyne ko da hajiya banyarda dakowaba yanzo mutum koyakuke dashiba abinyarda bane hajiya tace wallahi kuwa kedaijeki dibeba yakaiki kujetare yajiraki banason injikinje konandacan taceto tafita tuncikin motatamasa text cewagatanan zuwasuhadu asibiti kadayabari direban gidansu hajiya yaganshi tasanar dashiko wanne asibitine tuniyanufo asibitin lokacin tanatsaye gurin yankarkati yakirata yace ya iso direba yanazaune tafita ta kofar baya takirashi yanazuwa motakawai tashiga suka tafi dahannu daya yaketukin dayayana cikinnata dukkansu sunajin wanisako harcikin kwalkwalwarsu tace inazamu yadubeta dorayizamu digan wani abokina muyimaganar acan shine yasa key yabudekofar falon sukashiga tabi falon dakallo gidanmadai yayi matakau bedroom sukashiga yazauna bakingado tareda dora kancinyarshi tasakalo hannuwata awuyanshi sannantace my d dan Allah kayarda inbira ayinsu hajiya inbahakaba zanzama banidakowa please yazuwa kyakyawar fuskarta ido da lebunanta mukyau jajir itamashi takekallo ahankali yashiga yimata wasuwasanni dasuka firgitata tamancekomai dakowa saisukadai take gani lokacinda sukasoma nisacikin wataduniya ne takejin muryarshi cikin kunnanta yanarada mata
Cewa honey zakirabu dani kadaki barni kadakibisu hajiya don inkibisu yananufin kinbarnikenan shigemasa tasakeyi taredacewa bazanrayuba saidakai sweet heart i love you hakasuka lulacikin duniyarsu tama aurata dasuke tsananin sonjuna tsawonlokaci takwanta lamo ajikinshi yanarun gumeda ita yace basma kinajina
Tace eh yace inasokifadi gaskiyar abindakikasani inmunje kotu kijitsoran Allah bamutumba cikin bayaninki kadakikara kada kirage yinhakan hizaisa murayu tare ni da ke rayuwa tahar abada wallahi narantsemiki ko danginki sunkiki nizanzama danginki ballantanama nasani watarana zasugane kinbi gaskiyane harsuma sudawo hanya inkokinzabesune
[28/09 5:43 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito
28.......Kinbi karya kenan dole zukatanmu suyi nesa dajuna gangan jikinmu suhakura dajuna tasake makalkaleshi zandaiyi nazari nagari bazan iyarabuwa dakaiba yaja numfashi na amince kiyinazari tamkar bazasuda yatabbatar musudacewa sukwan tar dahankalinsu
Zayayiduk yanda zayayidan ganin burin m b baicikaba akarshema zayadaurune bayan yafita basma tashigo shiwa tace kezonan dan ubanki ina bello yajisirrinmu basma tazaro idanu cikintsoro tace meyafaru anty husna dama tafita daga dakin tanufi nasu dakin kilishi tace munafuka itace duk tafallasamu basma tace niwallahi bantabace mishikomaiba nimafa zamana dashi adardarne kamar wani aljani kotarinayi bayanan inyadawo saiyasanar dani duksuyi shirusuna tunani kilishi tace ahabbana gayamiki malamai yakebiba yanzu akwaiwanda yakai maza bin malamai bokazai aje wanda zaike sanardashi komai ketuntuni nakefama dake muhada dame aikikinki shiwa tace aiyanzu babuda ubanma dabazan hadaba bama malaiba kekujimu da dan iskan yaro kilishi tace aitunfarko kece kikayi sake tunkana karamin ka zanshafe labarinka saidai tashinzance gashiyanzu yananema yazame miki alakakai shiwatace kedaibari yanzu baranasanarwa alhajinmu shima tagurinsa bazanrasa taimakoba nantake takirashi tashida masa komai shidinma yace kadatadamu waye bello ko babansama waye bareshi jinhaka tadan kwantar da hankalinta sannansuka dubi basma zaman kotu nagaba hardake alkali yabukata sabodahaka kisani komeza ayi bakisankomaiba kikaryata duk abindayafada inkuma kikasake kikasake kikabada watadama tasa akagane mekenan wallahi zakisha mamaki shiwatace aitasani saidai tanemi wasu dangin don wallahi ko alhajinmu bashi ba ita kilishi tace hakannan saidai kikoma kizauna dashi shine uwarki shine ubanki kumashine danginki saninkankine namiji badangoyo bane tundadai baki akahada kinga kenanhar abada tsakaninku babuyarda