← Book details Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 17

Sashe 8

Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

17....Don haka yamike tare dacewa zakayi magana lokacin dabaka shiryaba cikinsatinsa na uku cikin dare yansanda sukazo sukatafi da shi yafuskanci horomaitsanani kafin yayibayani cewa abbane yasasu ammabashi akaba aikinba taredaizasuyi aikin guri uku sukaje nemansu jangul ammaba a ganshi ba saidai wanda akakama cikin wandasukazo kashecila shiyanuna musu abba bayan yashawuya tuni yansanda sukakama abba wanda yatubure samshibaima sansuba m b baijimamaki da hajiya takirashi gaban mahaifinsa tatubure sayasa kar mata dan kawarta dady yace banganeba meyafaru shiwatace bello ne yasa akakama abban kilishi waiyana da hannucikin kisan safina kajiwani sokanci dady yadubeshi wannanwanna irinsakarcine koko abinda akefada kan yansandan shinekakeso katabbatamana da akecewa sharri kawai akekoyamuku tomaza ka gaggauta sakin yaronnan kajiko m b ya gyarazama yadubi hajiya tare da mahaifinsa
Wallahi tallahi dady bansan ankama abba ba koda ankamashi inaga batakan kesdin safina bane saidai wani abudaban hajiya cikin masifa tace karkaraina min hankali ankamashine dalaifin waishinema ya aika ayikisan haka yansanda sukace manazuwanmu m b yace to zandai bincika inji yanda lamarin yake amma gaskiya banida hurumi dazan sakeshi hajiya tace dady kaimasa magan yaya danrainin hankali zaisa akamamin dan aminiyata ninace nayafe dan bakar jaraba an kuke da bincike ahakanefa dama suke dorawawani sharrin dabaijiba baiganiba kodan yaga banice nahaifeshiba tarushe da kuka tatashi tanufi dakinta dady yashiga yiwa bello fada dacewa duk abinda uwa takewa danta shiwatayimaka baidace kahadata da aminiyartaba domin Allah ka warware wannan lamarin m b yace dady kayihakuri banida izinin sakinsa kodanine nakamashi bare banibane zandai bincika kuma insha Allah bazanbari acutardashiba matukar yanada gaskiya kuma kabawa hajiya hakuri insha Allahu wannabazai zama silar batawarta da aminiyarta ba yamike ya fita
Lamura sunyita faruwa dukda hajiya kilishi da hajiya shiwa sundinga bitasama wato ta manyan yansanda hakansu yakasa cimmaruwa donkuwa m b yarike wuta akankesdin yace saidai atura su kotu kamar yadda dokarkasa ta tanada sunacikinhaka saiga waya daga office dinsu na abuja ananemansu da gaggawa sunzauna mitin kan masu laifukan da sukakama saidai dolane asakesu in akayila akari dasuwaye masugidan nasu shugabansu yace kuma inamuku albishi gameda abibda kowannanku zaisamu inmukabar wannanbatun dama wanilokacin muna farauto masu irin laifikannanne don kawai mucika aljihunmu mekukace ga mamakin m b saiyaga sauran yanguri sunfara fara a taredacewa hakane cikinsauri m b yamike tsaye yadubi maigidan nasu ranka yadade inmukayi haka muci amanar kasarmu bayanhaka addinina yaharamta cinhanci gareni donhaka kawai mukamo masu laifi mu gufanar dasu gabankotu komin mukaminsu shugaban yakalleshi dama kainafi tunani zakabamu matsala
Inasokasani yanzu akasarnan inkanacikin gwamnati to kafikarfin dauri musamman inkana da kudi yanzu andaina kishinkasa kowasaidai yayi kishin aljihunsa donhaka shawarata kayarda muyihaka inmakaki karba bazaka iyakomai akaiba domin andade ana irinhaka irinka dadama masutaurinkai sunhakura m b yagirgizakai nibazanhakura ba shugabansu yace to saikaje kayiwa kwamishina bayani yafita saurasuka bishi abaya yakallisu abubakar wadanda dasusuka shawahala donyin wannan aikin dukkansu sunyi ammanna dakudin daza abasu maimakon kishinkasa sukafita sunamishi dariya ade yadafashi kayitunani kokayarda kokarka yadda abinda sukeso shizasuyi
Kagakenan garaka amshikudinka kasasu cikin jakarka shima yafita takaici da mamaki yacika zuciyar m b harmayasoma tambayar kansa waimeyasa kowayanzu akasarnan bashidamagana saita kudi kudi kudi dai burinkowa kenan kumakotahalin kaka akeson su kota halas ko taharam shinmutane sunatuna mutuwa sunatuna kwanciyar kabari kosuna mantakowa zayayibayani yanda yasamu dukiyar sannan aikinka kasuwancinka kaiduk sana arka kai abintambayane akanta kilatakaika wuta kilakuma ta kaika aljanna yafitacikin kudirin kamoduk wadanda sukedahannu aciki musamman surikinsa wanda sunansane nafarko da masulaifin suka kira kuma anjima anazargin shisaidai ankasayimasa komai saiyaushe zamucigaba awannan kasar yanatafe cikin motarshi yanufi asokoro gidan hutawar sirikinnashi gefanshi mansur ne wanda yazaunar yayima nasiha sosai danyalura shiyana da danrau ni cikinsa a shima yayarda yamika wuyasuyi kishin kasarsu da kyarsuka samu ganinshi yace sushiga abintakaicin harda mace yar arna yasamusurikinnashi koda sukayi ido hudu da m b dasauri yamike tsaye damakaine yamaida hannuwansa bayanshi yacigaba da taficikin falon yanacewa inafatan kakawomin takardar sakin yata kumagame da kashemin jikadakayi shimazan gurfanar dakai gabankotu m b yayi murmushi yace baba kafin zuwanwannan yanzu nazo gayyatarka namu ofishin dan amsawasu yantambayoyiYazubamasa idanu yace nakanufin kazone kakamani m b yace a a baba nazone nagayyaceka dannafi son ayikomai cikinmutunci yaware yatsunsa uwarkanace inji alhaji shu aibu ko darattanku gaba daya kashagabansa ballantanaku yaciro waya yasoma kiran gwamishina cikin isa yakecewa dasaninka yara sukazomin rashinkunya canyace shikenan yadubi m b inzuwa yasako kayanshi kamar maimutunci yakalli budurwarshi inazuwa yanzu tashi motar yashiga direba yaja kusantare suka isa cikinkasaita alhaji shu aibu yashiga saidai daraktannasu yaga m b da alhaji cikintsananin mamaki yaketambayar wayasashi m b yace kan aikinmune rankaya dade kasan dalilin dayasa nazodashi yantambayoyine kawai zakaimasa shikuwa alhaji cikin fada yakecewa kamarni zakusa wanna yaron yacimin mutunci akasarnan to zamuzuba tsakanin ni dashi
[25/09 9:22 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito

18.....Shugaban nasu m b kuwa cewa yayi nibanida matsala dashi kaida kake da matsala dashi ka iyatam bayarshi duk abinda kakesonkaji dagagurinsa duk wadannan abubuwan basusa m b yakarayaba guriyasamu yazauna shimayana fuskantar alhaji bayan yataji abinrubutu yadubi surikin nashi alhaji kokasansu falke gamamakin m b saijiyayi alhaji yace eh nasansu yaranane masu shigomin da hodar ibilis dakuma haramtattun kwayoyi bayannan mekakeso kasani mamakiyacika m b yanzuhar ankaimatsayin damai laifi zaifadi laifinsa dan isadagadara badonnadamaba yakatse tunanin m b dacewaInkagama zantafi yamike tareda kallon m b zakumakasan cewa kaci zarafina hakanan inason kasakomin yata yawuce yabar m b zaune da biro da takarda ahannu ransa abace yamike yanufi masaukinsaSintiri yashigayi tareda tunanin mezayayi dukwadanda kegabansa sunkibashi goyon baya abinyika wai ranar mondy zaikai kes din kotu dakansa gamayin wannankenan wayarsa tashiga ruri kodayaduba yaga mahaifinsa ne cikin ladabi yadaga mahaifin nasacikin zafinrai yakemagana bazakazo kasa asakiyaron nanbako m b yace zanzo insha Allah aikine yaminyawa yasu hajiya tsaki dady yaja sannan yakashe wayar m b yagirgiza kai rashinsani yasa dadynshi fushi dashi zaijure harlokacin da yarfara zatanuna injiyara donhaka saiya kira sajan sani yakara jaddadamas yashigar da batun kotu ranar mondy shimanan lamurasun shakansane ammadakomai yakammala yannan tahowa kilishi da shiwa hankulansu namatukar tashe sunrasa indazasusa kansu duk watakafa dasukeganin suna da itasunbi ammaba nasara sun shiga malamai bokaye duk saidai cikudinsu amusu karya aceza asakeshi kumaza amanta damaganar tamkarba ayitaba gashikoganisama saudaya sukatabayi shima dakar akabari sukaganshi akarshe dolesuka hakura suka nemi lauya tundasun gano dolene aje kotu Hajiya shiwa tadaga watakira mahaifinta don tunanin datayi cewa kilazasu iyasamun taimako dagagareshi bayansu gaisa yaketi mata gaisuwa kafintakai ga bashi labari saiyace da ita yanzu nake tunanin kiranki ko maigidanki don inshaidamasa yajawa dansakunne don ruwa basa ankwando bane kumabakin rijiya bagurin wasn makaho bane shiwa tace yayi wani abukenan yace kamarni akasarnan yaronnan waiyazo zaikamani dakarfi tace kamaka yayi dan murmushi kisanr wa mahaifinsa yajamasa kunne in yayiwasa zannunamas gaba dagabanta yakashe wayar dady yana dakinsa tashigo dasabon kuka dasauri yataso yanatam bayarta abinda ya faru cikin kuka tace bello saboni yaje yayi karatun dansanda inbandahaka nanmuna wani kes din waikamar bello yaje zaikama mahaifina inbairaga min dan inamatar ubansaba yaraga don yana auran yarsa zumbur dady yamike yarike hannun matar tasaHajiya shiwa tadaga watakira mahaifinta don tunanin datayi cewa kilazasu iyasamun taimako dagagareshi bayansu gaisa yaketi mata gaisuwa kafintakai ga bashi labari saiyace da ita yanzu nake tunanin kiranki ko maigidanki don inshaidamasa yajawa dansakunne don ruwa basa ankwando bane kumabakin rijiya bagurin wasn makaho bane shiwa tace yayi wani abukenan yace kamarni akasarnan yaronnan waiyazo zaikamani dakarfi tace kamaka yayi dan murmushi kisanr wa mahaifinsa yajamasa kunne in yayiwasa zannunamas gaba dagabanta yakashe wayar dady yana dakinsa tashigo dasabon kuka dasauri yataso yanatam bayarta abinda ya faru cikin kuka tace bello saboni yaje yayi karatun dansanda inbandahaka nanmuna wani kes din waikamar bello yaje zaikama mahaifina inbairaga min dan inamatar ubansaba yaraga don yana auran yarsa zumbur dady yamike yarike hannun matar tasa Donhaka baije kano dawuriba sai shabiyun dare daya saura yashiga falon gidan mahaifinshi yagani yanakaikawo acikin falon dasanyin jiki yace dady cikinsauri yajuyo yatako gabanshi cikin fargaba yace dady meyake faruwa damamakinsa saiyaga yafiddahannu yazabga masamari yakumaciro na hagu yazabga masa adayagefan harsaida yayi tagataga zaifadi mamaki yacikashi yabi mahaifinnashi dakallo dady yace tir dahaihuwarka m b yazaro idonu lokaciguda kuma yazubekan gwuwoyinsa kasance war yayan kanawa suna dabiyayya sambasasan sabama mahaifansu yace dady menayi don Allah kayafemin dady yanuna shi dayatsa kai bello bantaba sanin bakada mutunciba saiyau tunda kakai alhaji shu aibu kara nasannima zaka iya kaini me shiwa tayimaka saiyanzu yagano laifinsa kaikurum yasunkuyar kasa dady yacigaba dacewa inbakaraga don yana mahaifin matataba aikaraga dan yanasuri ki nka kodama don kacizarafinsu kayo karatun kan m b akasa yace a a dady kayihakuri Yanayin aikine yazo dahaka dady yatareshi dacewa aikin banzanka dagayau inninenahaifeka to kacire kanka daga hurumin alhaji shu aibu kodayinhakan yananufin zakarasa aikinkane m b yadubeshi dasauri yaceto dady zanyi duk yanda kakeso saidainaso dakasau rareni namaka bayani yandazaka fahimta dady yajuya bansau rare kaba m b yarikekai tareda fadin innalillahi wa inna ilaihirrajiun shikenan sunhadani da dady kasa yazame yazauna yazabga tagumi tunaniyake yanzu yazayayi shinyajanyene koko yakaisu kotu dukdabashi tabbacin alkalin kansa zaiyi na Allah kanlamarin tunanisa karyataurare yaje banasara kuma yasani mahaifinsa bazitaba fahimtar saba cikeda sanyin jikiya mike yanufi dakinsu husna yasani basma tanaciki tunrasuwar safina tananan gidanne yamurda kofa yashiga dukkansu sunazaune ne abakin gado sunzabga tagumi husna tanufoshi brother kacuceni ashehar zaka iyacinmutuncin kakana kenanbatun da mútanesuke yi dangane damutuwar safina gaskiyane tasoma kuka damazaka iyakashemu dama bakasanmu
[26/09 9:17 am] Inna👬👫: Idan rana tafito
Chapter 8 · 0% Book details