← Book details Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 17

Sashe 7

Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

16.....Inatunanin akwai abinda zaifaru taturamasa yagane shitayiwa sakon kanyamotsa harsakon ya shigo yaduba sannan yakalleta nima inawannan tunanin tace to mubicikin jama a yace kadakidamu indamuka sababi nan zamubi safina ta me ...... Harbin da yawuce tagefan fuskarta ne yasata yinshiru saiyayi maza yakwanta tabaya taredacewa sukwanta nantake yalalibo bin dagar shi ahankali yadago sumacikin motasuke donhaka sukasoma musayar harbi jama a sunagudu su safina sai ihusuke cikin sa a yasamu daya ahannu sannan ya harbotayarsu cikizafin nama yafito daga motarsu bayan yayi kokarin tsayar da harbinHarbi nagaba dasukasakeyi shine yasamu safina a tsakiyar bayanta lokacin da tadago ihumai firgitarwa tayi koda m b baidubaba yasani itasuka harba dohaka saikawai yabude musu wuta biyu sunruga dagudu hadda maiharbi a hannu wanda yasamu akafa kuwa yanakwance tuniya kira yansada abinyamishi yawa ne ya nufi motarsa basma tanasume yayinda safina kekwance rufdaciki yansada suka isosuka bugamasa ankwa sukanufi asibiti dashi shima m b arude sukanufi asibiti saidai kash kafinsuje safina raiyayi halinsaBasma kuwa tunisuka kwantar da itasuka samata ruwa bayan ta farfado yakira dady cikin sanyin jiki yakesanar dashi abin dayafaru dakuma indasuke dady yarsorata dajin abin donma m b baisanar dashi rasuwar safina ba yakira d p o yafadamasa cewa yana dakau asa idanu sosai akan wannan dan ta addan da yaharba inanufin asa tsoro sosai a asibiti jimkadan saiga su dady da hajiya indata iso arudanta tanayin arba da gawar yartata waddatafiso saikawai tafadi sumammiya lokitoci sukayokanta yau kwana uku dafaruwar abin labari yakarade ko ina birni da kauye su dady gida cikeyake da jama a shiwa tana kwance komagana bata iyawa fuska akumbure dankuka dakincike yake dadangita kowa da batun da yakeyi gameda faruwar abin wasusuce ko yanfashi wasusuce kila dasaninsa wato m b shikoyanata zirgazirga gurinsamin tabbacin tsoron cila wanda akakamaSannan tuni yansada suka shiga bincikarshi dalilin harbin dakuma wandayaturosu kuma sunawane kuma inaza a samusauran duk cila yakimagana lura da m b yayi yansadan da suke tsoron shi basu dagaskiya yasa sajan sani sale lura dasu batare dasunsaniba m b yayi parking din motarsa yanufi inda su dady suke zaune don karbar gaisuwa yazauna yanahaidasu sai yagasu maigari yace a a kawu kunsamu labarine maigari yace nazo garko nannake samun labari gurin alhaji mamman wan dady kenan yace ammaba a sanar da haja bako yace taji taso muzo tare nace tabari tawarware dan bata jindadi kwana biyu m b yace allah yakarasauki inasoma inzo kauyan dady yadubi m b Muhammad ka daina fita tukunna inafada maka masu farautarka bazasu dainaba tunda sunga burunsu baicikaba murmushi yayi yace dady kadakidamu insha allahu sainaga nokosu wanene sukayi sanadin rasuwar safina don bazan yafe wannanba Mutanan dake wajan sukace allah ya taimaka
Yamike yanufi cikin gida falo da mutane wasuna masajaje wasusuna kallonsa kaitsaye dakin su husna yashiga husna ce kwance itada basma haryau husna kukatakeyi yazauna kusada husna yadagota takalleshi saitarushe da sabon kuka tareda fadawa jikinshi yarungumeta yanacewa yishiru sister kiyihakuri kisani ALLAH yace mana acikin alkur ani kullu nafsin za i katul maut dukkanin mairai mamacine lingakenan mumamuna jiran lokacin mune safina batayi sauriba mukuma bamu jinkirtaba tadago tazuba masa idanunta jajir brother kamin alkawarin saikadauki fansa kan duk wankedahannu cikin wannan kisan husna namiki alkawarin sai kinga duk maihannu aciki agaban kotu tasake fadawa jikinshi tana ajiyarzuciya basma waddakanta kedaure kan gwiwoyinta tana kallansu hawaye nazuba tundaga lokacin da lamarin yafaru tazama tamkar mahaukaciya kumabatasan tuno abin saidai tayi imanin duk hajiya shiwace sula komai danhaka indaza abinata ra ayine da batayi wanibincikeba
Saidai tasani ko hajiya bata isata hana yansada aikinsuba dakar ya lallashi husna tayishiru sannan ya matsa kusa da matarshi itama ya nunamata tabar damuwa daganan cikiyashiga harcikin zuciyarsa yana tausayin hajiya ina mazata goge zuciyarta dagamugun nufinnata inama mutuwar safina zatazama darasi gareta hakika dayayafe mata kuma ya dauketa uwa saidai itatana hada idanu dashi wani tukuki tajicikin zuciyarta takaudakai tareda furzar da hucimaizafi cikin zuciyarta take cewa kodanima zanrasa raina sai nagabayanka yarusuna agabanta hajiya sannu yaya karfin jiki tacije tace dasauki yace ALLAH karasauki ananan ana dukkan kokarin bincike dongano kosuwanene keda hannucikin al amarin dasauri tadubeshi banasan wanibicike tundadai ba dawowazatayiba nidai na barwa ALLAH yace hajiya kokekin yafe hukuma bazata yafeba kadakidamu insha allahu komai zaya bayyana gabanta yasake faduwa ammabatace komaiba
su hajiya kilishi aminanta sunazaune sunaji saida yafita hajiya kulu tace munafiki yakaita anharbeta yazo ya ishi mutane
Nansukashiga surutunsu kowa yana fadin albarkacin bakinsa kilishi kuwa tashitayi tashige tolet din hajiya takira danta abba te Susan matakin dazasu dauka dasauri danganin basubar wata baraka daza a ganesuba domin bello yace za a tsananta bincike yace kadakidamu mami tuninasa su harbe cila kowa yahuta kanaganin baza a samu kuskureba momi kadakidamu kilishi tazo tayiwa shiwa rada akunne cewa abba yace wanda akakama zasuharbeshi tacigaba kinsan danaje inayiwa abba fada yaya akaji masu aikisuka samu kuskure saiyace turata yayi agabansa akaharbeta shiwa tace ninasan za ayihaka narantse sainacika burina kuma in dauki fansa kilishi tace insha allahu tacigaba dazugata tana hawa tareda kara tsanar m b din ALLAH yasa mudace m b yana fitowa wayarshi tafara ruri yana dubawa yaga sajan sani sale ne yadaga Sajan yace ranka ya dade wasu sunyi yinkurin kashe cila sakamakon sakacin. Da yansanda masu tsaronsasukayi cikinsauri n b yace sunsameshi kenan sajan yace basusa meshiba dominnakai dauki tare da wasu jami an dananemi taimakonsu tunda nafahimci nufin masutsaron nashi sun amshiwani abuzasu bada dama akasheshi m b yace duk asakayasu masu tsaronnashi akawowasu sajan yace an samu nasarar cafke daya daga cikinsu donsunshigone ashiga irinta likitoci tomunsake samunnasara kenan inaganin zamucanza asibiti a asirce inji m b sajan yace intuna ninhaka nima lamarin yakoma yar wasanbuya da jami antsaro dasu jangul yakasance suna farautar juna donhaka jami antsaro suka tsaurara bincike akai m b yashigo cikin asibitin dasuka canzawa cila yaukwana hudu kenan m b yazauna kan kujerar dake kallon gadon ya dubi cila yace yakamata kaba yansanda hadinkai gurin sanardasu gaskiyar wanda yasaku ta iyayiwuwa katsira m b yayi yayi ammayaron baice kalaba
[25/09 7:13 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito
Chapter 7 · 0% Book details