← Book details Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 17

Sashe 10

Idan Rana Ta Fito Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

• Ado yabishi da kallo acikin zuciyarsa yana tunanin dama ko mutum yanada kudi da ilimi gashi abirni yanada wata damuwa m b yashigo kauye sannuyake tafehar gidan maigari kasancewar hannun sa bayzama norma bane ya isagurin su maigari yamika gaisuwa sannan yashiga ciki bayan yamusu alheri yagaisa da duk yangidan yashiga dakin haja tayi murmushi da ganinsa bayan sungaisa yana zaune kusada ita yanarike da hannunta tace dama muhammadu inasan ganinka hankalina baikwantaba tunda naji ankaimaka farmaki har akasamu kanwarka naso inzolokacin ammasu babanka maigari suka hanani ganinyanda narude yace garada bakizoba haja aimunkama su kuma tunisuna kotu yazuhaka jibi muke komawa kotu tace o ni yasu kumsunce turosu akayi m b yace turosumana akayi saidai haryanzu basufadi wanda yaturo suba taceto Allah yadoraku akansu m b yace amin nanyafito matada tsarabar datafiso wato gurasa da biredi mailaushi dakuma kayan tea lodi nan akashi garaban tsaraba m b baysosanar da haja halinda yakeciki kodatake takorafin yarame yace mata yadai yi zazzabine tundayazo sunata hira saida azahar yafito donyin sallah
[27/09 8:10 am] Inna👬👫: Idan rana tafito
23...........Bayan yacika cikinsa da abinci dasuka idarda sallah yadawo yasamu haja itama ta idar yace haja inako yarinyarnan jidda tadubeshi cikin yanayin tausayi damuryar tausayi wayyo kuluwa tananan wahala saiwaddata karu ga uban bayaddayake idairannan danaje gaishsheshi bayanna dawo saida nazibda hawaye kaje don Allah kadubashi yace to dayafitone zaiwuce maigari yace muhammadu ina labarin ado kuwa m b yace yana lafiya yace ingaidaku sosai maigari yace to madalla babudai wata matsalako m b yace bashida wata matsala yamike taredacewa barina dan mike kafa gidansu binto yasoma zuwa indayafada mata sakon ado takira aina u sukazauna yacikasu da kudi sukafita da sama ila yace sama ila yarakashi gidansu jidda suna isakofar gidan ina isowa daukeda bokitin ruwanadibo narobane bokitin bakinsa dukya bulguce turusnatsaya kamar cikin mafarki
Shimakallona yakeyi duknakara lalacewa nakankance nayi baki fiyedada tattara mayafina nayi nace danbirni kaine yace nine jidda kece haka daga ina nasauke ruwan narusuna kasa inayini dan birni yace lafiya yayajikin baba nacedasuki kushigo nadauki yuwan sukabiyoni yanacewa ruwan wanka kikadebo nace a a zanwanke kayan babane inashiga babagaje tana zabgomin zagi taredacewa dani matsiyaciya saiyanzu kikaga damar dawowa kizokiwanke kayannashi kuma kidauki wannan kyadar kisaidamin tundamugun maganar takatsemata lokacin datagasu m b sunshigo
Tace lafiya wakuke nema sama ila yace daga gidan maigari muke baba nibakishaidaniba tace toko nashaidaka aidolene intambayi ko lafiya tunda bagurir zuwanka bane nandin kumagashi kazo dabako yace munzo duba maijikine ga mamakinsa saisukaji tatabe baki taredacewa yanaciki aisaikushiga inzaku iya don inaga yayi kashinnasa akwance itakuma wannansakaryar taje dibo ruwa tayizamanta batazo tawankeba m b yajinjinakai donmamaki jincewa jiddace ke jinyar mahaifinta sukayi sallama nacesushigo danbirni yadubeni wane irinciwone ke damunsa nace wallahi bansaniba abinda kamar da wasa yakamashi gashinandai yadda yazama Allah yabashi sauki kekuma Allah yabaki ladan jinya yanzu abinda nakeso dake kikimtsashi zanje inyi sallama dasu haja saimuje intafi dashi asibiti kema kidandauraye jikinki naceto Allah yasa abarni sunafita tashigo wa inbata kudinda suka bani domin dayantaganeshi jikan hajane nabirni yatabazuwa yabasu kudi nace baibani komaiba
Yacene inshiya baba zayazo yakashi asibiti tatabe baki kowa daiyaji dashegen kilibibinshi shikuma awa kare dagudun layya indama gurin dayafi asibiti toyakaishi tafice nidaina goggoge masa jikinsa na canzamasa kaya nazauna jiran danbirni su ya awwalu sunagidan ammasai sama ila ne yataimakawa danbirni suka sak baba acikin mota yazogurin su babagaje yace to dawazamuje kila gadozasubashi kuma jinyar namiji sainamiji taceni wannayaro zanmatsamawa acikinsu gasucan tambayesu indamaizuwa m b yace kece yadace kimusu magana baba tace kagayitakanka badaikace zaka iyaba tokaikazauna dashimana karkadameni yadubeni zomuje tace wa kuluwa wannanbata zuwako ina wazaimin tallan cikin bacinrai yace muje faditake kuluwa karkisa kafa kibar gidannan saninhalinta yasa natsaya tuniyasa hannuya fizgoni zuwa waje yaturani cikin motar sama ila ma yashiga mukatafi
Yauce rana tafarko danataba shiga irinwannan motar duk makwabta sunata dagamana hannutare da fatansamun sauki munsoma tafiya tunisanyi yagauraye motar wanda hakan yahaifar da takurewa agareni danbirni da sama ilane kawaisuke hira tafiya tayi tafiya tun inaganin dazuzzuka harnafara ganin gine gine dogaye haba su jidda abinnema yasamu nannasaki baki gamida zare idanu inakallon duniya banyikauran bakiba nace danbirni nankuma inane yace birnine nace ikon Allah birninkenan waiyaugani abirni dama haka birninyake jama a tamkam nace danbirni dama aduniya akwai mutane dayawa haka yayi dariya ainanbakiga komaiba indai batun mutanene sama ila yace su kuluwa anshigo birni nazubawa motoci idanu gasunan kalakala nakumacewa to itawannan motar batadatsadane naganta dayawa yakumayin dariya yace kano dabokenan birni jalla babbar hausa mai mata mai mota mai dala da gwauran dutse yaro kodame kazo anfika kinji kirarinmu nace nifa inkabarni zance nanne makka da akefada ba danbirniba har sama ila saida yadebe da dariya
[27/09 4:06 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito
24.......
Danbirni yaciro wayarsa yakira cikin wani yare najiyana magana tsuramasa idonayi inamamakin wannan abar maganace dawanne yare yake magana damashi kabila ne danaji anacewa naga yagama magana yasata cikin aljihu yace mushiga nakira likitane yacemin yanaciki araina nace oh wannan yaran dayayi yasanma abinda yace kenan mukashiga ciki yayi fakin mukafito kaiyau inakallon duniya inama acedadine ya kawoni birni baciwoba dasaina kashe kwarkwatar idanuna daidai da kasangurin abin kallone gashinan kamar siminti saidaishi yanada gida gida kumabayyi laushin simintiba arainanace sainataba anakicikicin dora baba agadon wasumasu korankayan kayane sukashifito da gado
Kosune malaman asibiti oho nidainatsuggunna inashafa kasan sama ila yace ke kuluwa tashi mujemana nabisu nida sama ila mukazauna akan wani benci yayin da danbirni yashiga dakin da akakai baba mutanesuna ta kaiwa da komowa lamarinma nisai inaganin kamar wadda aljanu suka budewa idanu cankusan sa a guda danbirni yafito yadubi sama ila sunkwantar dashi za abashi gado yanzu saidai jinyarshisai namiji sama ila yace to yanzu yaya za ayi gashiban taho da shiriba da nazaunatunda daitaima kone danbirni yayi Jim sannan yace kodayake ba damuwa zandauko daya dagacikin masugadina saisulura dashi saidai jidda kukoma tare damanazoda itane dontaga inda mahaifinta yake donkada tashiga watadamuwa ta musamman nadubeshi nanzanbar babana yace eh inkuma Allah yace zaitashi ya taho da kafarsaba idanuna suka cikada hawaye nansuka dunga lallahina saida akakai baba gadonshi akadaura masa ruwa sannan danbirni yadaukomu amota hartasha inda yasaimana nama da gurasa da wani lemo cikin kwali irinnayan birni yakuma kawo kudi yabawa sama ila sannan yabiya mana kudin mota

Yadubeni kadakidamu in Allah yayarda baba zayasamu sauki kici gaba dayimasa addu a yamatso da bakinsa kusa da kunena yace innagama da matsalar ciwansa zanduba taki matsalar kinjiko cikin mota dai tagumi nayi harmuka isagida inata tunanin baba fatanadai Allah ya tashi kafadarsa kodamuka Iso gida sama ila yaciro kudi cikin kudin da danbirni yabashi yace min gashi konima zandan batar namasa yabarsu koda nakarbama babagaje kwacewa zatayi yace to zanba binto inyaso saiki Karba agirinta duksanda kikabukata nace to nagode lokacin da nashiga gida babu wanda yatambayeni cewa ina baba ya akayi ina akakaishi hatta matarshi gaje donhaka nima nasamu wajena zauna lokacin dana shiga dakin babagaje dasunan bacci cewatayi infitar mata adaki inkoma gurinwanda nazaba nabishi da tace nadawo shikuma yafizgeni natashi nakoma dakin baba nayi kwanciyata aiko dasafe da duka akatasheni nadasosai sannan tafita kanna baba saidasafene suka shiga masifa cewa danbirni yanunamusu isa donyana dakudi bainemesuba yatafidashi danhaka suma bazasu nemeshiba kaji hauka sunmata saisufi kwana uku babu wanda yalekoshi sunmata cewa su danbirni yarufawa asiri makotako inafita sukasoma tambayata nace asibiti mukakaishi saidai bansan kowanne asibiti bane saidaisu tambayi sama ila mitane dadama sunce ranar kasuwa zasu

Nemishatar mita yarakasu yaya sani ne mayace inmasa kwatance zaije nace saidai yajewajan sama ila hinde ma datazo gidan inaji babagaje nacewa muna gidan Dan iko akazo akadaukeshi kokala ba acemanaba hiyasa nima bazaniba kema koma gidanki

Donkosu wannan yaron cewanayi sushareshi shinde Tatabe baki dacewa tosu asuwakuma babagaje tace kyagyanemin hanya shirunazauna ina mamakin babagaje damahaka akezama da miji Allah kasatagane shikuwa baba tunda likita ya gama dubashi yatabbatar Hawan jinine da ciwan sugar amma sugar batakamashi sosaiba nan akabashi gado aka rubuta magungunan da zayasha yabaiwa m b m b yafita saida yasayo magungunan tareda jallabiyoyi da gajerun wanduna sannan yabiya ta gidansa can kalkasara yadauko daya dagacikin masugadinsa harsanda suka iso baba nabacci yadubi maigadin yace inuwa idanyafarka kakira likita sannankabashi wani abuyadan taba gakayanciye ciyenan saikuma kacanja masa tufafi inusa yace to sukayi sallama
M b yanufi gidansa dake dorayi shikuwa baba baifarkaba saigoshin asubahi da salati yabude idanu sambaima san ankawoshi nanba yashiga raba idanu kozayagane gurin inusa yatashi daga gyangyadin da yakeyi yace sannu baba kafarka baba ya zura wa inusa idanu shidai baisannan inabane yace yaro nan ainanake inusa yace asibiti ne baba
[27/09 8:57 pm] Inna👬👫: Idan rana tafito
25....Baba yace yaro wanene yakawoni inusa yace maigida nane yakawo ka baba yayishiru ammabaisan wanene maigidannasaba inusa yakira norse don likita baya nan tadan dubashi tareda bashi magunguna sannantace yadanyi bacci kafin likita yazo tareda m b likita sukashigo ya isa yanataba jikin baba yayinda inusa yashiga gaida maigidannasa likita yadubi inusa yaciwani abune yace eh yasha ruwan tea norse tabashi magani baba jin antabashi saiya farka saiko idanunsa sukasauka akan m b cikinsanyin murya irinnamarasa lafiya yacema m b dana damankaine ya isagurin nine baba yajikinka najisauki dannan Allah yashimaka albarka yasaka gama daduniya lafiya duk sukace amin m b baibar asibitinba saida yatabbatar ancanzawa baba tufafin jikinsa angogeshi yayifes yakuma karya daganan yanufi gidan mahaifinsa wanda rabonsa da gidan tundaran da yazo kiran mahaifinsa
Chapter 10 · 0% Book details