← Book details Gidan Marayu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 18

Sashe 8

Gidan Marayu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

", nabata kudi dayawa akan tabinciko mana inda take koda number wayanta ne " ka kyauta na gode, sallama sukayi kowa yakashe wayarshi ,haka,akeso bayan shiganshi cikin gida Ummi Aisha yasamu "kundawo E mundawo yadai? " akwai abunda ke damunka ko?

"Mekika gani nakan ganeka da wuri ,in kana cikin damuwa hakane kam " akwai abunda ke damuna kedai tunda ke matan rufin asiri ne ki yadda dani"Allah ya kyauta Amin ya rabbi...
Ya gagara koda kwanciya dan hankalinshi duk yatashi Sosai game da haihuwan da Suwaiba tayi wajen shekara ashirin tun rudun duniya yana damun shi

Rukayya kiyi hak'uri nida kika gani bansan asalina ba koni, inada asali ko akasin haka, a hannun wata tsohuwa na girma itama tace abakin k'ofar gidanta ta tsince ni lokacin tana siyar da kunu da masa"shine nima nace zannemi mai irin asalina shine nataho neman aurenki dafatan babu,abunda narageki da shi ,d'akunan mu guda uku ne nagina mana da parlour daban sai kitchen da band'aki dai dai mu kafun mufara tara iyali"yayi Allah yasa Albarka Amin "nasiyamiki kujeru da gado daman inada kayan kitchen kad'an hawaye ne yazubo mata nagode Malam Nura Allah yabar kauna Amin Rukayya " wannan shine asalin son dakake yimun Wanda kasoni dan shi shima yasoka yahad'amu da iyayen mu koda dangin mune..✍🏿

Maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸

🅿️3️⃣8️⃣⏭️3️⃣9️⃣

Maryam kune sannun ku da zuwa kunzo gun amarya ne?"kushiga tana ciki ya gida

Jin sallama tayi tashi tayi tabud'e Maryam Rukayya kaman kunsan tinanin kunakeyi gobe nezan tafi, zamuje muk'arisa kwanakin duk maganganun shirin auren su,sukayi na rashin gata Rukayya dai da sauki ",ke Rukayya nakida Sauk'i tunda ke har ya gayamiki ,sannan ya d'auki mama salamatu ya nuna mata" kema Rafi,atu nasan Abba faruq zai yimiki tunda yafi malam Nura hali ..
Mubari mugani kawai a zamanin nan namu masu kud'ima yasuka k'are baran tana muda iyayen mabamu dasu,Allah yamana cenji mafi Alkairi Amin ",Rafi,atu ga abincin ki toh baba saude ki,ajiye mana amna wannan zaiyi mana yawa fa ,E Hajiya ce tace in kawo muku ,kuci yanzu zan tattara sauran kayan da nakawo d'azu abinci akata jerawa dayawa sannan tashigo zasuyi hira kad'an" Maryam Rukayya Rafi,atu duk kubud'e kunnen Ku kujini kunga zaman duniyan nan d'an hak'uri ne kuzauna da mazajen ku,lafiya banason yawan fitina karkubari halinku ,a cenza muku kurik'e maraicin Ku,karku had'a kanku da wasu bata gari ,kuyi zaman aure "ke Rafi,atu niba kishiyar ki bace kid'aukeni a matsayin y'ar uwarki banason ki daukeni tawani fuska daban kiji da kyau ,nasiha tayi musu mai ratsa zuciya har yanzu Allah bai samata kishin Rafi,atu a ranta ba ,a salima tausayi Rafi,atu takeyi ..

Har kusan mangariba direba yazo ya d'auke,Su yadawo da su gida ..

Inna yanzu haka zamu zuba ido mubar mutanan nan ,nifa zanje in gayawa liman duk abunda kefaruwa kodai muje kotu " Sulaiman kenan bawani Kotu mukwana bamuci ba, abinci har Wanda ya lakace mukeci mukwana cikin duhu ,taya zakice mubar su" akwai abunda baka sani ba "kaga mutanan nan sune suka kashe kakan ka da kuma mahaifin ka,duk da banida tabbaci dan ansamu wani guru a inda a kakashe kakan ka kuma na Haruna ne...

Maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

STORY AND WRITTEN BY AMINA MAAJI (MAMAN KHAIRAT)

TRUE LIFE STORY

PAID BOOK 200

*Ku tuntub'eni ta wannan Number 08968748884*

🅿️3️⃣6️⃣⏭️3️⃣7️⃣

Tun lokacin da Ibrahim yarasu shikenan Inna tazama shiru shiru ko magana mai tsayi batayi daman bamai magana bane "Inna banason kinasawa zuciyanki damuwa bafa kekika kasheshi ba,kisani da kyau " Sulaiman niba haka bane tun lokacin da Ibrahim yarasu mutuwan babanku yadawo mun sabo "hakuri zakiyi kirungumi k'addara ..

" Shikenan Sulaiman da gudu Sayyada tashigo "Inna gawani mutum Wanda kikace yayan baban mu yazo su,biyu" kaddai Yau su Haruna ne suka zo ,waya nuna musu ,in da muke"Inna bari ince su,shigo..

Sannun Ku da zuwa Sulaiman gwarzo Kaine kana gida kenan E kushiga mana, toh wucewa yayi gaba suka biyo shi,wani kalle kalle su Haruna sukeyi "sannun Ku dazuwa yaya yauwa ya hak'urin mu da godiya sai da mukazo mukejin rasuwan K'aramin yaron naki Ayya Allah yajij'an shi" Amin

Munzo ne muyi muku gargad'i "muddin kunaso kukasance a cikin rayayyu toh kufita daga maganan shanaye da kuma tumaki,dan kodazaku mutu bazamu bakuba ga dubu Dari biyu kusani toh daga yanzu bakwa binmu komai dan dukiyar Ku ne muka kawo muku..

Haba Baffa taya munada dukiya mai yawa, ace kuce kubamuda komai a gareku muda mukeda dukiya mai tarin yawa" muddin kuka zalince mu wallahi kudin mu bazaku tab'a cin dukiyan mu cikin kwanciyan hankali ba kusani..

"Yanzu Sulaiman mukake gayawa haka saboda rashin kunya " kuyi hak'uri yaro ne"haka yaje kwalji yayi mana rashin kunya ,bazamu lamunta ba,jefa musu kud'in sukayi suka fice daga gidan ,kuka Sosai Inna tayi saboda takaici babu komai duniya ce ..

Rukayya yanaga kinyi shiru "kibari maryam wato malam Nura yaban tausayi kinji meya gayamun E " ke ai kindace tunda kinsamu maraya d'an uwanki "Nifa wannan mutumin a kaddara zan aure shi bawai a soba"gashi ba d'igon sonshi a raina", kedai kiyi hak'uri duniya ce ,, ki aure shi kiyi niyan shiganki da Alkairi ne ..

Toh Rukayya Nagode shiyasa a rayuwata bazan tab'a mantawa da kuba har in mutu kuna raina yanzu saura wata d'aya bikin ko E saura wata d'aya amma mufa bazamu gayyaci kowa ba koda qawayen mu na makaranta ne, kawai muyi auren mu Allah yasa Albarka acikin auren Amin" mutambaya muje muduba Rafi,atu gobe kinga jibima zatazo muk'arisa sauran kwanakin....✍🏿

Maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸

🅿️4️⃣0️⃣⏭️4️⃣1️⃣

"Inna toh meyasa kikayi shiru ne?banida tabbaci kaduba,mahaifinka ,a zaure a katsinci gawan shi, wannan abu yabani mamaki shikuma Kakanka bayan yace mugudu daga kwalji kenan aka ,kasheshi ,ina yawan mafarki a kan su Haruna" ai kuwa dukiyan mu sai tazame musu tamkar guba a garesu tunda wannan shine halinsu..

Bari ,in fita zanje shago acewa Garbati yasame ni,in yadawo toh Sulaiman Allah yabarmun kai Amín Inna bayan tafiyan Sulaiman sai ga Garbati"Sulaiman yace kaje yanzu "E toh yadai ce kasameshi " ga wannan d'ari biyar d'in nayi wanki ne a wani mutum yabani d'ari bakwai "toh Allah yayi Albarka Amín kasiyo mana fulawa muyi d'an wake toh Inna yana dawowa yawuce kiran Sulaiman kayan miya yasiya musu da shin kafa,yakawo musu da kudin dayake tarawa d'ari uku ukun daré nayi wajen k'arfe biyu b'arayi suka shiga cikin gidan kud'in da Haruna ya kawo musu shi suka biyo basu tab'a kowa ba.

Sai wannan kud'in dan ma, anzari dubu saba'in acikin kud'in Allah ya kyauta su Haruna ne suka turosu susace kud'in gashi duk idon su arufe da bak'in abu bayan tafiyab sune duk sukatashi,daga bacci kowa kuka yaketayi .

" yanzu Inna Shikenan sunsace mana kud'in mu ?Sayyada kenan suntafi da hakkin marayu Allah zai tarwatsa niyar su.Garbati "Inna kiyi hakuri yadda kuka nunamun gata nima zanbaku kulawa ta musamman wannan kud'in zasu dawo sukawo su,ajiye shi sannan nayi muku Alkawari bazasu k'ara zuwa in da kukeba zan rataya wani abu abakin k'ofa badai makiyi ba .

Garbati taya kenan " Babana shine mai magani a garin mu ,nikuma nine d'anshi na miji,yakoyamun aiki dayawa nace bazan yiba ne amma yanzu zanyi kodan in bawa wasu gudumawa daga cin zarafin su, akwai wani leda da bana sincewa a cikin kayana yau zan since tun lokacin da mahaifina zai rasu yamik'amun lokacin nashiga gunsa in gaishe shi,yace in duba mishi na duba babu kowa shine yabani yayimun bayani "in har karik'e wannan dashima zakaci abinci toh yau zanfara a kan su Haruna tashi yayi yafice yaciro tunfafiya da majanfari yadawo wuni yayi a d'aki kafun yafitoh .

Inna yau zasu dawo da kud'in sannan a cikin zaure zasubari kar murufe k'ofar dai dai murufe kad'an sannan zansa wannan munafiki ko, maye bazai tab'a kusantoh k'ofar gidan ba..

Daré nayi wajen k'arfe biyu sukaji surutu " mu,ajiye a nan mutafi,aa mushiga ciki kai Haruna kaine kadage musace kud'in gashi yazame mana masifa haka suka ajiye kud'in suka tafi "Inna yanzu na gaskata ka, Garbati kaji har da Haruna ko, Sulaiman hakane kam mungode Garbati " kudaina godiya kunji ni banida uwar data wuce Inna .

Duk wani kaya da Rafi,atu zatayi amfani da shi duk ta,tattara tatafi da shi wasune tabari dan daman a cikin gidan zata zauna,a lokacin da taje su Maryam sunyi Farin ciki Sosai babu Wanda yake shirya amare sai mama salamatu ,a cikin kud'in ta,take siyamusu wani ,Abu tabasu suci ko susha da yamma kowa yazo Malam Nura da Alhaji Musa da Abba Faruq "Rafi,atu yanzu mekukeso in zakuyi ne sai a baku kud'in kuma nawa ne zai ,ishe Ku? duk yadda kabayar kawai yayi zanbawa Mama Salamatu kudi masu yawa yabata tare da sark'a guda uku kowa guda daya tayi godiya mazaje guda uku suna taka rawan gani Sosai akan lamarin auren kowa yana, iya kacin bakin iyawar shi..

Ummi Aisha "Abba Faruq nahad'a kayan kaduba in akwai abunda bai yiba sai in je in cenza ko" basai na ganiba hakan mayayi "niwai ana murna in mutum zaiyi aure amma daga kai har Rafi,atu duk jikinku a mace komeye dalili ban saniba?
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

🅿️4️⃣2️⃣⏭️4️⃣3️⃣

Nima bansani ba "dan Allah Ku kwantar da hankalin Ku," bari in wuce in kwanta zaifimun dan kaina ciwo yakeyi .
Ina rasa wani irin rayuwa Yad'aurawa kansa tinani tatayi Sosai akan lamarin

Hankalin su Rafi,atu a kwance yake babu wani fargaba dan kowaye yasan matsayin shi, suna zaune Rafi,atu dan Allah karku manta da zumuncin dake tsakanin mu"haba Rafi,atu ya zamu manta da mutane irin Ku ,masu halacci ,ai munzama uwa d'aya uba d'aya .
Chapter 8 · 0% Book details