← Book details Gidan Marayu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 18

Sashe 15

Gidan Marayu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

" nagani Sayyada murmushi yayi "wato tanan suka biyo kenan ,suwaye ?kauda maganan yayi suka gaisa da Inna " Garbati naji kayi wani magana eh Inna "wannan wutan sawa ,akayi bana gaskiya bane dan tunjiya nagani a mafarki " wannan aikin su Haruna ne sakawa sukayi wani yamusu aikin amma babu komai yadda sukasa wuta haka nima zan mayar musu"Garbati kafayi mun Alkawari akan bazaka cutar da kowa ba? eh "Inna nifa inaso kisani " wannan abun dayake faruwa duk su Haruna ne sukesawa,sannan sune sanadin yin komai munyi musu na ruwa shine sukuma sukayi na wuta gidan zan kafe in wani munafiki yazo gidan nan wuta zaigani karfa kid'aga hankalinki dan Allah "bakomai Garbati na yadda " ga wannan zanin Wanda nayi mata aikin maganin k'afa ne tabani zani in kai a mamana gashi "ayya Garbati nagode Sosai niban haifekaba amma sanadin fara maganin ka yanzu na d'aura zani yayi biyar " Inna kece uwata kuma duk wani gata yimunshi kike kinga kuwa babu memun wannan gatan Sai uwa

"gashi na siyo mana kayan miya sannan dubu talatin sukabani ..

Nanuna yayi yawa amma sundage dan sunce sunsha wahala wajen neman magani "Allah yasa Albarka Amin ga dubu ashirin da biyar munemo me gyara yad'an gyara mana .

Kabar shi Garbati nakane kai kasha wahala akai bazamu k'arb'aba " wato Inna baki d'aukeni nida su,Sadiq d'aya mukeba kenan ?

"Duk d'aya kuke a wajena " bari munemo me gyara ko rufe nan ,ayi munyi magana da Sulaiman yacemun zai kawo me gyara "in yagama Sai ya sallame shi,

Sun nemo me gyara ya gyara wajen da,yacinye da wuta ogan Sulaiman ne yabada jalaf dinda za,ayi ginin dashi,sun gyara wajen yayi kyau ..

Alhaji Kyari yakawo zannuwa da shadda akan su,yi amfani da shi duk bayan kwana biyu zai kirasu yaji yasuke yakuma jikanshi Allah yajarabe shi dason Rukayya Gwoggo taki Amincewa da komawar su ,sabon gida taki, Amince wa, wani rana tace ta yadda sukoma babu komai " Gwoggo inaso kema mukoma tare dake kinga mukad'ai ne gidan yayi mana babba mukad'ai Rukayya kenan "kinga wannan gidan nawa yafimun ko,ina dad'i saboda da gumina na siyeshi" dan haka bazan bar gidan inje ko,ina ba, "mutafi sai kisaka haya a cikin nakin zaifi koya kikagani k'udin zai miki amfani Sosai " Rukayya kinfa nace dayawa zanduba in gani

GIDAN ALHAJI MUSA

Tunda ,aka dawo da Rashida kozuwa baiyi mataba ko, kof'ar gidan baijeba yana zaman shi "dan Allah yaukam kaje musu mana kayi kusan sati a nan ", Maryam ke haryanzu yarinya ce bazaki ganeba " duk da haka kiyi hakuri kibar zancen dan rashida munguwa ce ta,ajin farko "Akwai abunda rashida tayimun Wanda har nakoma ga Wanda ya halicce ni bazan tab'a mantawa da wannan abun ba " d'ana nafari ,matana Tana bacci da jariri lokacin ta haihu ankwanta da shi suna bacci ,aka nemi yaranta aka rasa washe gari uwarshi ta had'iyi zuciya ta mutu babu Wanda yak'ara tambayan yaron nan dagani har dangin mahaifiyar shi ,sai sai dayayi shekara sha takwas ,wani rana kaina yata ciwo na kama sai naji kaman wani Abu yafita daga kaina dana gayamata sai kuma ban k'arajin koda tinanin yaron ba bankuma gayawa kowa ba sai kwanan nan naji,irin abunda naji natafi gun wani babban malami shine yake gayamun Akwai wani babban Al,amari yaron yana raye yazama babban mutum Akwai d'an kamanni a tsakanin. Mu,sannan Asiri a,kayimun ajikin baru yanzuma yarane suka kama barun suka cire masa abunda ke wuyarshi shiyasa..

Toh kinji abunda rashida tayimun ,tun rashida tana amarya taso kar saude ta haihu saude itace uwar gida sai da mukayi shekara bakwai kafun na auri Rashida shine nake ta neman mafuta shiyasa "muci gaba da gayawa Allah in sha Allahu komai zai zama tarihi " nagode Maryam nayi farin ciki da haka kinbani shawara sannan zanyi magana ,a faruq mugani kodai in koma gidan wancen malamin "kafara zuwa gun Abba Faruq kozai nema muku mafita " gaskiya nagode sosai✍

Maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

🅿️7️⃣7️⃣⏭️7️⃣8️⃣

GIDAN ABBA FARUQ

Kisake jikinki Rafi,atu banaso kinasa kanki cikin damuwa ki shayar da yaronki babu wani damuwa shi baisan komai ba "sannan kefa haihuwar taki,danasabar ki cikin gatakike wani ko hakan mabai samuba dan Allah kizama maijuriya kisake jikinki " kiduba Rukayya batada damuwa gashi mahaifinta ya karb'eta hannu biyu dan Allah kisake ranki karatu zaki koma Rukayya itama zata koma inaso kuyi karatun a waje d'aya zansa Alhaji Musa ya nemawa Maryam itama dan tanan nezaku kasance tare ..

******Ummi Aisha dakin taimakeni "babu komai Rukayya takirani tace tana zuwa Yau, ita da Maryam Allah yakawosu lafiya Amin kifitoh mushiga kitchen muhad'a musu abunda zasuci toh Ummi " kikawo shi parlour na ya kwanta yayi bacci ..

Sai kusan sha biyu sukazo tare suka shigo"sannun ku da zuwa yauwa Ummi ya aikin da godiya kushiga tana ciki "Rukayya ina Nura yafita wajen aiki ayya Maryam samun waje tayi tazauna," yanaganki cikin damuwa?

Kubari Akwai "Anty Rashida ne take damuna,zuwa tayi tazageni ,bari kuji tsaf,kiyi hakuri kema Allah zai had'aki da dangin ki"yaushe ne kenan?kwanna kusa lokacin da muka,tashi bamuyi zaton zamu samu,iyayen. muba kiduba yadda rayuwar tazomana,nawa tabon har biyu..

Abu na,biyu kuma inason in koma karatu ,,Rukayya nikam Babana yasamamuun,in kuna so kuhad'a ta kaddun Ku in bashi zaifi mungode dan Allah mukaranta abu d'aya,nikuma mukaranta abubuwa daban daban Wanda wataran d'ayan muzai taimakawa d'ayan mu, Rafi,atu yakika gani hakane amma nafison mu,karanta abu d'aya"sannan Babana yasiya mana gida da mota,sannan Gwoggon Nura ita kanwar Babanki Abba Faruq ne"da gaske bai gayamuku ba eh

Wato lamarin mu yanaban mamaki duk abun a cukurkud'e yake kibari Allah dai ya kyauta Amin ya rabbi
Wuni sukayi sunsha hira harda neman mafita daga k'arshe sunbada takaddun su Rukayya zatà tafi Ummi Aisha tayi musu nasiha dukansu

Tunda safe Garbati yaketa wani hade hade duk inna tana kallon shi cen yakece da dariya "Garbati mekakeyi ne kuma kake dariya? Babu ina had'a mana wani magunguna ne Wanda duk wani makiyin mu,bazai tab'a ganin gidan muba, zaiga dubu yaga wuta sannan Wanda sukayi sanadiyan Sawuta suma su d'an d'ana suji " Garbati banason mugunta "Inna kedai kiyi kallo sannan kunsan mutanan nan baduka dukiyar suka bayar ba sun boye karka damu mubarsu da Allah

Inna babu Wanda zaitab'aku yazauna lafiya tunda sosuke suga bayanku ,Sulaiman " Garbati kabarsu duniya ce zata koya musu hankali "Inna jiya malam Sulaiman yabamu kaya sannan yace in baki wannan zanin keda Sayyada gashi wannan yace muk'ara kud'in gyara,wahaye ne suka zubo" meyasa kike kuka?"zanyi kuka Allah yakarbe Janbo yabarmu Ku,dan kutaimakeni gashi ta dalilin Ku ,inata samun Alkairi"bakomai Inna "zan d'auki kayana guda in kai a maman Sadiya jiya tazo gaisheni hijabinta duk a yage sannan kuyi hakuri a cikin kudin in kai mata koda dubu biyar ne kozata siyi wani abu Sulaiman Allah yamuku Albarka Amin

Da safe dakanta Inna takai wa Maman Sadiya " nagode kune mutanen da kuka taimakeni tun lakacin da mukarasa gatan mu,Allah yabiyaku mungode"babu komai ai duk d'aya muke, kema kinyi mana rana,kafun mukai matsayin nan muga abubuwa kala kala yanzu yazama labari kema wataran zai zame muku labari Allah yasa Amin ya rabbi "danace gobe kozaki rakani muje muduba yaran nan a gidan marayun " babu komai Allah yakaimu Amin .

Rakiya tayi mata sukasha hira Sosai na rayuw Inna tabata shawara dayawa sannan ta,amince zatabi duk shawaran Allah ya kyauta Amin✍

Maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

🅿️7️⃣9️⃣⏭️8️⃣0️⃣

GIDAN MARAYU

Maman sadiya da Inna "gun wakukazo ne?akwai yarana Su biyar dasuke gidan nan " cenzakuje nan ne office din k'arban duk wani abu da,aka kawo a yara "nan suka nufa " sannun Ku yauwa munzo gun yarane suwaye sunan su, akwai Sa,idu da buhari"bari ,a kirasu "kuzauna suna cikin zama yaran suka zo da gudu duk suka rungumeta" sannu mama durkusawa sukayi duk Kansu suka gaishe da inna duk sai taji Abun yaburgeta "mama Ina sadiya?"tana gidan datake aiki bata dawo ba" badai tafiya zakiyi damuba,dan mubazamuje ba munacin dadi sannan har wanka akeyi mana safe da yamma muna wanke bakin mu,..

Allah sarki dubaku nazoyi ne babu inda zanje daku nagodewa Allah da duk Wanda yakeda hannu ,a ciyar daku sunyi hira da yaran duk Inna tana kallon su, Abun tausayi in ba maraiciba taya za,a rabaka da yaranka da basu wuce kakula da suba , shikenan kuje kojiran tafiyanta basuyi ba suka ruga a guje "gashi dubu uku ne koza,a siya musu wani Abu"kidauki kayanki babu abunda zasuyi da kudin dan manyan mutane sune masukawo tallafi, kinga kuwa karmu karb'e miki kudi'nki nagode ..

Fitohwa sukayi duk sunsha mamaki" maman sadiya daman akwai gidan marayu, anan bansaniba,shikuwa Sulaiman bai gayamun da wannan gidan ba"nidai yaron ki babu abunda zance mishi sai dai godiya, kiduba yadda yara,har sukecewa bazasu koma cikin wahala ba, yara kenan dabasa son wahala "banga lefin suba..

Sai da Maman Sadiya tahuta har sukaci shinkafa da wake kafun tawuce gida ,lokacin sadiya tadawo ,har taci abincin taragew Mama sauran .

ALHAJI MUSA

" Faruq nikuwa akwai abunda kedamuna,inaji namefa?game da b'atan yaron nan dako sunan shi ba,ayi ba"shekaran jiya nak'arajin wancen ciwon kannan danake gayamaka,kaman ansunce mun wani Abu akai ,eh toh naji "kodai zamu k'ara komawa gun wancen malamin ne wanne Wanda naje gunshi wajen shekaru goma,muje mana,mota d'aya suka hau, sun tambaya akace bayanan amma yayi kusan dawowa suna tsaye yadawo " sannun Ku yauwa aa Alhaji musa sannun ku, yauwa ..

Bisimillah zaunawa sukayi "meke tafe daku " maganan kwanaki ne na yarona da aka sace kace"Kaine kaje kagayawa matarka ?eh "yarokam bari muduba " yaro yananan da ranshi dan yayi aure har da yaron sa,"abunda nakeso da kai kakoma gida 'kagayawa mai d'akinka "kace nikuwa ina yaron nawa yab'ace ne ,sai kayi shiru ,zakaji abunda zatace " wanne aciki matan nawa? babban "karka damu komai yazo k'arshe zaka had'u dashi yaron ita da kanta duk zata fad'i abunda tayi dakanta tunda yara sun sunce abun dayake wuyan tattabaran, sungasata suncinye dan farauta suka fitayi..
Chapter 15 · 0% Book details