Sashe 13
Gidan Marayu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Amma Ummi Aisha " Babana d'azu yakawo mana kyautan takaddun gida da key d'in mota sannan zai maidamu karatu"babu abunda bazaiyi ba dan tundama ,mai rufin asiri ne Allah yarufa ,asiri nasiha tayi musu duk da yanzu bamuda daraja,a idon Ku"kiyi hak'uri Ummi Aisha in sha Allahu komai yawuce Allah yarufa asiri ..
Wunin ranan sunyishi ne a cikin Neman mafita,har Abba faruq yasa baki, kuyi hak'uri da duk hukuncin da addini ya tanadar ,dashi zamuyi amfani dan haka kumanta da komai yanzu daga gun malamai nake, ke Rafi,atu bazaki tab'a cin gadona ba haka yaron da kika Haifa a matsayin k'aninki ko yaro shima bazai tab'a cin gadona ba "dan haka gidaje na guda uku nabaki shi halak malak ,yaron nan ,shima nabashi, gida guda uku ,nahada muku da gona guda d'aya d'aya gacen kudi million d'aya,d'aya kurik'e" kinada zab'i zaki zauna a gidan nan kowani waje duk ra,ayin kine "amma kisani zaman ki,a nañ shine rufin asirin ki,ga takaddun kirik'e .
Ficewa yayi tunda yafara magana babu Wanda ya,d'aga ya kalle shi duk jikinsu yayi sanyi" Maryam Rukayya "yanzu shikenan" nifa daza,abar ni gun mama salamatu zan,koma da zama..
aa Rafi,atu "nasan Abba faruq yafiki shiga damuwa akan abunnan dan haka, yazame mana dole mukula da Mama salamatu ,amma batun komawa gidan marayu kam babu kisani babu ,in dazakije hak'uri zakiyi kimanta da komai naki kenan k'addaran
Har k'arfe biyar duk suka watse ,ko fita batayi yaron ma,ko nonon kirki baya samu yasha sai anyi da gaske
SUMSUMA
Rayuwar su Inna yafara cenzawa daga tsanani Zuwa Farin cikin dan dasu Haruna suka kawo shanaye da tumaki,da awaki Harda kaza, atake aka rabamusu gado ,sai dai abunda basu saniba tun,kafun su Haruna su,iso sunsa an d'auki shanu d'aya da tumaki d'aya an boye kotu tarabawa kowa gadon shi,amma Sayyada har Yau tana aikin ta,na wanke wanke da shara " Garbati yazama mai bada magani cikin ikon Allah anasamun waraka musamman in jifa akayi maka kyauta yake samu dayawa ga kud'in magungunan babu yawa.
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️6️⃣3️⃣⏭️6️⃣4️⃣
______________Wannan Alhaji kyari ne yana bada taimakon duk abunda yashafi marayu kowa ya sansa "kai mai yakaika aikata haka " gaskiya ne nace mata karta yadda Tahaihu ina tarayayya da ita ina bata magunguna ashe batasha shi ne nace kota haihu karta kuskura takawo mun yarinyan..
Wannan itace yarinyan da kuka Haifa gashi ,hartayi aure gacen mijinta "kuyi hak'uri dan Allah nakarb'i yarinyan a matsayin nine ubanta tunda duk dabarata Allah bai kasheta ba" Ummi Aisha kune kuka maidani marainiya Ku,kayasar dani a jeji kuka cutar da rayuwata bakomai ..
Bata k'ara cewa komai ba tawuce in da mijinta yake zaune. rubutu sukayi dayawa tare da sa hannu acikin kowani takadda da,aka basu
Alhaji kyari yayi kukan nadama Sosai shida Ummi Aisha sannan anyi musu kashedi da kuma gargad'i duk abunda yasamu Rukayya zasu d'auki mataki Sosai akañ hakan kamar yadda yasaba musu kyauta haka yamusu kyautan dubu dari asiyi sabulu,duk sunshiga mota Rukayya kama hannun mijinta tayi,"kazo mutafi "kiyi hak'uri muyi musu sallama,iyaye sunfi gaban wasa,samunki ta wani hanya ba hujja bane ki,kiyimusu biyayya ,suma k'addaran suce tazo da haka ..
" Allah yakiyaye hanya"kuzo in sauk'eku a gidan inga gidan naku ,k'annen ki zasu dinga Kai miki ziyara ke y'ace kamar kowa kekuma yar babban gida ne kisani inada dangi dayawa zannunaki ,a dangina "karkisa komai a ranki,.
Shiga motar sukayi badai rai yasoba" kai meye sunan ka, ?"Sunana Nura sannu sirikina babu wata matsala ko?E babu komai kana aiki ne?E ina aiki a government day matakin karatunka HND ?kanason komawa karatu ne kodai a sama maka wani aikin E zankoma amma ba yanzu ba "saboda me ? Abubuwan ne sai a hankali " zanbiya maka kud'i kayi karatu in kagama sai in samamaka wani aikin aikin koyarwa akwai hawala..
Duk Rukayya tanajin su shiru,tayi"mamana fa?Secondary kawai nayi toh kefa kina sha,awar karatun ne kodai sana,a zakiyi "zankoma karatu " kizab'i makarantan dakike so za, a nemamiki..
Har suka ,iso gidan har ciki yashiga yayi Farin ciki Sosai dan gidan babu Abun kushewa ,a talaka kam "nakane gidan kodai haya ne ?" Nawa ne "zanbaku gida gobe za,a kawo muku takaddun gidan ,naka kuma kuna,iya saka haya, aciki " nabaku kubiyu bance mutum d'aya nabawa ba.
dukkan Ku nabaku dazai tafi yamusu kyauta dayawa yatafi,ko fara,a batayi "haba Rukayya saunawa zangaya miki ba,a fishi da iyaye wannan ,abunda sukayi tsakanin su,da Wanda ya halicce sune kuma zai yafe musu" nifa banyi fishiba..
Rayuwan ne yakeban tsoro wani Abun mamaki,Rafi,atu ta auri baban ta ,nikuma yayar mamanta,ita ta haifeni zan shiga rud'ani dayawa "kibar tinawa Allah ne ya halicce ki sannan yabarki a duniya kebake ,tinanin wataran kiyiwa Allah laifi ki rok'eshi yakuma yafemiki..
Abba Faruq yadawo duka ,yatarasu yayi yagaya musu wasu maganganu" ke Rafi,atu kiyafemun laifi guda biyu masu muni dana aikata a gareki,na kota,ina inada laifi banason in bude ido in kalleki,kinga mahaifiyar ki,itama ba,ason ranta abubuwan nan sukafaru ba,babu yadda zakiyi sai dai kiyi hak'uri,sakine nasakeki zamuje gun malamai ,inji ya matsayin yaron ki,agareni,duk hujjan da sukabani dashi zamuyi amfani,dan gina daman basusan na aureki ba zan nunaki ,a matsayin ya,rta kiyi hak'uri "Suwaiba kekuma kince gobe zaki,tafi toh Allah yakiyaye hanya.
Kinga, ikon Allah ko sai gashi Rukayya yar Aisha ne gashi qawar Rafi,atu ,toh mugodewa Allah kawai shine sannan murok'i ya yafemana zaifi.
" Wani Rukayyan kuke nufi"yan ukun ki,nina haifeta na jefar da,ita a jeji,wato ana kiran maraya basai Wanda yarasa iyayen shine marayaba,kiduba a she mu yan uwane ,najini "duk murufawa juna asiri zaifi kawai ,kuka maicin rai Rafi,atu takeyi har mama salamatu tashigo ta wanke idonta.
Rafi,atu banason kinasa kanki damuwa ,yanacikin k'addaranki ,baki isa kijuyaba kigodewa Allah kekinga iyayen nakima wasu basugan suba har Yau sunrasu
Washe gari Suwaiba tawuce garinta bayan goma ta,arzikin da Abba Faruq yayi mata,duk duniya Rafi,atu tafison mama salamatu,akan kowa..
SUMSUMMA
Gidan su sadiya wahala tananan ,cikin ikon Allah Sulaiman yana taimaka musu da dari biyu uku ,sun shak'u da Sayyada,Sosai dan yanzu Sadiya itama wanke wanke takeyi a makwabtan gidan Hajiya Zulai ,sai dai aikin su ya babbanta ,da Sadiya wanke ,wanke,da shara da,wanki gashi tana tafiya da abinci in angama susàmu suci..
Maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 6️⃣6️⃣⏭️6️⃣7️⃣
"Garbati inaso kaji tsoron Allah a aikin ka ban yadda kayiwa wata mace magani ba koda hakan zaisa subaka duk abunda suka mallaka ne karka tsananta kud'in magani ko kayanka duk abunda aka baka ka,karba zaifimaka kaji ko..
Toh Inna duk yadda kikace hakan za,ayi babu komai daman bana yanka kud'in magani bakowa bane yasan ina bada magani " ga wannan dubu ashirin ne kad'au goma kabawa Ibrahim goma mungode Hajiya Zulai ne tayi sallama na,am sannu da zuwa Hajiya "yauwa Inna kekad'ai ne?nida Garbati ne yayan Sayyada .
A she kunsamu ,an k'arb'a muku hakkin ku E kibari kawai.
Natayaku murna Sosai gaskiya haka a,keso Allah ya kyauta Amin " nazo gun mai bada maganin nan nagidan ku,ayya garbati kike nufi bari in kirawo miki shi yanzu "koda Inna ta,kirashi tsugunawa yayi " gani Inna ,anzo gunkane ,tashi tayi tatafi daga gun "akwai wani k'anina yana yawan shaye shaye ga sata ance kanabawa mutane magani suna dainawa E zanbaki in sha Allahu kece uwar d'akin Sayyada E nice toh yayi had'a mata magungunan yayi tare da kwatanta musu yadda za,ayi dubu biyu tabashi sallama tayiwa Inna tawuce" Inna gashi tabani dubu biyu bari na,siyo mana abunda zamu dafa "yana fita bai jimaba yadawo da cefane dayawa ,a dafa shizai fita.
K'arfe goma na safe Alhaji kyari ya iso k'ofar gidan su Rukayya ,Sallama yayi ,a ka amsa Malam Nura ne yafito " sannu da zuwa Baba Bisimillah bayan yazauna "jiya na aiko sako yazo ne?E yazo mungode Allah yarufa asiri kuyi hak'uri da yadda ke Rukayya kika tsinci kanki sharrin shed'an ne in sha Allahu jikina yabar aikata sab'on Allah " bakida gadona Rukayya koda yau ne narasu zanbaki duk wani Abun da zakiji dad'i shine nakeso kikoma makaranta in zaki ,iya "zan ,iya Baba toh gobe zankawo miki ki tabbata komai naki yana kusa kibani toh shiga d'akin tayi tadauko ta kaddun nata ,mungode.gobe k'annen kizasuzo dan yarana biyu ne mace dana miji Allah yakaimu amin banason kitina da abunda zai sakaki yin kuka kinji " kinsha wahalan rayuwa sama da shekara goma dan haka ki kwantar da hankakin ki zaifi "babu komai baba Sirikina ina iyayen ka suke? Sunkuyar da kanshi yayi iyayena " banida shi nima tsinta ,ta akayi bansan yanawa iyayen sukeba shine naje neman auren Rukayya tunda asalin mu d'aya toh Allah yaraya sai hak'uri gaskiya naji dadin yadda ka auri Rukayya Allah yabayaka,kozaka zo muje gidan gwaggon naka ne? Muje sallama sukayi sunkama hanyan *FAWARI*sunata hira Sosai ma tana zaune suka shigo cikin gidan waye"?nine gwoggo Nura kaida waye kodai Rukayya ce aa mahaifin tane toh ganinan zuwa Bissimillah aa kyari yaushe rabon kada kazo gidan nan "tun lokacin da ina yaro banwuce shekaru sha biyu ba a duniya " a ina kasan nura "shine mahaifin Rukayya " wani razanta,d?datayi,"wannan yayar mamata ce dakake ganin ta nima itace ta rauneni
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🅿️6️⃣8️⃣⏭️6️⃣9️⃣____________Bangane tare kuke dashiba? "Wannan k'anwar mahaifina ne" nikuma uwata ce "tayaya kenan?ta inda kasani "bantab'a jin kin haihuba yaya nura yazama d'anki?
Kamar yadda kaji yafad'a nine mahaifiyar shi ,kunwatsar da zumunci kyari " bansan kodan kunyi kud'inne ba shiyasa .
Wannan yaro shine bango Abun jingina shine madubin da nake haskawa koda mutuwa nayi na,umarci dangina subashi gadona dan banida kowa sai shi "nina tsince shi ,a k'ofar gidana anzo anjefar dashi nayi mishi karatu tundaga primary har nagaba nakuma aurar da shi da jikana,guda d'aya .