← Book details Gidan Marayu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 18

Sashe 17

Gidan Marayu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Zuwa gidan su Sadiya sukayi sun,tausaya musu Sosai kasancewar yara biyar takai gidan marayu sunjinjinawa rayuwar iyalan

KWANJI MANDAWA

Duk Wanda yakamata ya d'auki dawainiyan Haruna kowa gudun shi yakeyi ,babu wani sauran Wanda zaikula dashi dan matarshi ko zuwa wajen batayi a ranan a waje yakwanta dan Wanda suke d'aukan shi sunki zuwa ga wajen duk ciyawa yana bacci maciji yazo ya zagaye wuyanshi ya ciyeshi a wuya da hannu ,tun yana,ihu har yadaina wani makwabcin su yafito fitsari yaji kukanshi,yayi wajen a she macijine take ya makamishi sanda yakashe shi bayan ya ciji Haruna take yayi cikin gida amai Haruna yakeyi najini kafun asuba rai yayi ,halinshi.

Allah sarki Haruna Allah yamaka rahama ya yafemaka.

Duniya kenan sharri babu dadi Allah yamusu rahama.

Babu Wanda baiji mutuwan Haruna ba ga macijin daya cijeshi a gefe mahaifiyarsu tayi kuka Sosai ,a lokacin da Inna taji mutuwan yabata mamaki,Sosai..

K'wanan su bakwai suka dawo damaturu tare da ,sauran hakkin su,Wanda yarage a wajensu

Sundawo da sati d'aya NGO na Save the children takawo musu kayan abinci dayawa Harda tukunya da kayan aiki har katifa komai sunkawo musu rayuwar sai dai muce Alhamdulillah Inna yanzukam sunwarke dan Sulaiman shima aikin yake suna rabawa mutune kayan abinci gari gari .Garbati "yanzu Inna kince in yafewa wannan mutanen ,kitina sunk'ini sunga bazanzama komai ba sai gashi nazama wani abu" banaso kana tinawa kaduba yadda su Haruna sukayi yadda rayuwar tajuya musu "hakane Inna " burina kiji dad'i kafun kowa yaji dan kin kyautata mun bazan manta dakeba..
[25/05, 07:36] Maman Khairat: 🅿️8️⃣7️⃣⏭️8️⃣8️⃣

Kud'in da Abba Faruq yabawa Rafi,atu dashi take kasuwan ci manyan kayan kitchen take,kawowa Sosai a anguwan su New bura, bura,yana k'arewa da wuri dan batasa riba mai yawa Sosai. Kowa yasanta,ga mijinta babu ruwanshi,dan ancika mishi gida da masu ,siyan kaya, dan shima abokanan shi ,a gunta suke siyawa matan su kaya.

Sai da Gwoggo tayi kusan sati ,uku kafun Nura yakoma makaranta,Wanda yaga Nura yasan yana cikin damuwa banakad'an ba ,Rafi,atu batada wani sauran da muwa yaron ta kotakan shi batabi Ummi Aisha ne me,kulawa da shi amma kaman batasan shiba dan rabi, madara akabashi dan yarayu ..

"Faruq meyasa kake nuna kin kulawa a umar ne?Aisha kenan babu komai wato in nabude idona naga yara biyun dana keda shi duk tawani hanya na samesu duk sai inji ,jikina yayi sanyi Sosai"Faruq da ciwo duk kanmu garama naka kasan ,akan nawa "hakane Allah yayafe mana Amin "

Ni,abunda naga yafi shine ,kayi aure koza,a dace tunda kai kaga kana haihuwar nan bawai bakayi ba..

Amma yanzu "wakike gani zai aure ni?" Kodan kyau d'inka ,ko arziki za,a aure ka"amma nifa in dan nice banason auren Wanda takeda asali nafison in auri irin su, maryam matar Umar"toh kaikuma tanan kabiyo kenan ?

Waya gayamaka bazaka samu mata ba?

Babu ra,ayi nane kawai "kinga na farko bazata zaki su Rafi,atu ba koda fad'a ne yahad'amu " kai dai kanemi zab'in Allah shine ,amma aure irin wannan wataran yakan zuwa da k'alu bali kala kala sai dai fatan mu Allah yayi mana babban zab'i mafi Alkairi Amin ya rabbi.

Cikin ikon Allah Rafi,atu har tasamu ciki dan balaulayi takeyi ba ,tana samun kulawa daga mai gidan ta,karatu kuwa yinshi takeyi Sosai bakama k'afan yaro babu wani abunda yake damun ta Rukayya tak'ara samun ciki ,ita da maryam cikin karannan yakan basu wahala bana kad'an ba dan sauran su wata biyu sugama Nura wata d'aya sun maida hankalin su ,a kan karatu..

Sumsumma

"Maman sadiya " tunda yanzu kinsamu tallafi kodai zaki dawo da yaran nan ne? Inna najefa sunce aa wai masu bada taimakon na d'an wani lokaci ne zasuzo sudai na,inyi hak'uri "yara sukuma sunki" toh babu komai Allah yayi mana kekkewan k'arshe Amin ya rabbi

Manyan mutane ne, suka raba gadon Gwoggo gashi tabar wasiyya Harda rubutu ,akan Nura shizai cigadon ta,dan tare dashi suka nemi kud'in filinta biyu da shanu da gida anyi rabon musulunci Sosai

[25/05, 07:36] Maman Khairat: 8️⃣9️⃣⏭️9️⃣0️⃣

Maman Faruq "jiya naje gidan marayu sunbani duk wani bayani da,nake nema gameda ke" suncemun abunda zaifi inje gidan da,aka kawoki a tambaya koza,a dace a akwai wani Wanda yasan ,iyayen ki.

"Amma kuwa da zanfi kowa jin dadi gameda haka,"yanzu yakenan ?"munje danida faruq jiya,munyi kwatancen iyayen naki,amma ance mana akwai wata mata zulfa,u wai suna yawan shiri dan gidan ta kad'ai mahaifiyarki take shiga ance tayi tafiya..

Gobe zata dawo in sha Allahu!

"Sai jibi sai muje dake, sannan Wanda suka kawoki ,lokacin da abun yafaru yayi magana,yace akwai wani Wanda abokin babanki ne, daga baya yazo dubaki,sukace an kaiki gidan marayu..

Nayi farin ciki Sosai dajin wannan labari" hak'ik'a samun miji irin ku, a duniya babban sa,a ce "kinfi k'arfin haka a guna ina yimiki so na, tsakani da Allah ne Shiyasa nake sonki a raina

SUMSUMMA

" Sulaiman ina so muyi wata magana dakai ,toh Malam Sulaiman "dan Allah inaso kafahimce ni"in da hali tunda *Sayyada* tagama Secondary schools gashi tanada ilimi inaso tunda shekarunta sha tara yanzu inaso in har bakubawa wani ba zan aure ta" inaso kubani ita ..

Amma malam kaifa d'an gatane taya,kana malami mai ilimi zaka auri y'ar fulani Mara gata ,Wanda rayuwar su ciketake da,abubuwa kala,kala.

"Aure babu ruwan sa,da duk abunda ka lissafa d'innan " ni, dinnan daka gani ni maraya ne gaba. da baya ,a ranan da,aka haifeni ,a ranan barayi suka shiga gidan mu,suka kashemun iyayena iyayena ba,anan sukeba sudin y'an libiya ne ,aiki ne yakawo su Nigeria nasamu wannan labarin a gun wani tsoho makwabcin mu,shiyake bani labari lokacin ina d'an shekara goma,nasha kwana,a waje saboda rashin gata nifari ne ,nayi bara nayi dako dashi nake biyawa kaina buk'atuna,nayi duk kan wahalan rayuwa fiye da,naka "makwabcin mune yake kuladani gashi ,abunda zaici ma,gagaran mu yakeyi zanyi faskare ,in zubar da bola inyi duk wani aikin wahala ,amma bai hanani karatu ba,,ana cikin haka Wanda yarik'eni yarasu

Nasha wahalan rayuwa gani da ilimi Sosai ai Allah yasoni ina primary nasamu scholarship natafi karatu ,a kasar waje wani a cikin mayan an mutanen yayimun komai bandawo ba sai da nayi doctoring kafun nadawo Nigeria

Ina dawowa in da zanzauna shima aiki ne Allah yasa Wanda suka turamu a cikin su yasamamun aiki ..

Nafara aiki a cikin polytechnic watana hudu ,shida iyalansa sukayi hatsari suka rasu gaba d'ayan su yaro d'aya ne yarage daga baya yarasu shima ..

" gaskiya malam kaga rayuwa kam "Shiyasa baka k'in mutane ,nayi mamaki da har kake iya mu,amala tare damu ko nuna damuwa ,a hakan haka..

" in tanine nabaka duniya wa lahira,nasan kasan matsayin mu"amma baka ganin Sayyada bata dace dakai ba"haba Sulaiman yanzu fa nayi maka bayanin koni waye ne,taya zakace haka..

Sallama sukayi yawuce gida duk abunda malam Sulaiman yagaya mishi yasanar a Inna kowa yabada goyon baya a kan hakan .

"Zanbawa Sulaiman Sayyada koda bansan shiba ya tambayi Sayyada in ta,amince nawa mai Sauk'i ne nabashi dan yataimake mu,a lokacin da muke neman taimako, .

Da,dare yazo yasamu Sayyada sukayi magana ta Amince aka fara cukucukun aure babu wani hidima dan shima malam Sulaiman yayi ginin shi mai kyau na zamani yayi duk abunda akasan za,a nema dan yasan waye ne mutanen da yake tare dasu

An tsaida auren nan da wata biyu masu zuwa ,tunda ga lokacin in Garbati yayi aiki kud'in yake tarawa baya kashewa in badai wani Abu za,a nema ba yasiya mata katifa da babban. Keken d'inki da wasu abubuwan kud'in gadon ta,akayi mata siyayya dayawa

*Amarya Sayyada tofa*
[25/05, 07:36] Maman Khairat: 🅿️9️⃣3️⃣⏭️9️⃣4️⃣
Chapter 17 · 0% Book details