← Book details Gidan Marayu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 18

Sashe 12

Gidan Marayu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ra,ayi ne kawai " dan Allah kidawo musan yadda zamuyi "babu komai bari inje in dawo zaifi zuwa tayi ,ta ,tattaro kayanta tadawo ansallami Rafi,atu babu wani abunda ke damunta " Anty "na,am ,yanzu yaron nan meye matsayin shi kenan " k'anine a gareki kuma d'an cikin ki"duk kene kika jawomun dabaki banzatar da niba da haka bai faruba "Rafi,atu kid'auki wannan a matsayin k'adddara ko babu komai hakan sai yafaru dan haka banason kina tada jijiyoyin wuya kimaida komai ba komai ba aure ne tsakanin Ku yak'are zai sakeki saki uku " dan yanzu mahaifine,a gunki ..

Alhaji Musa yaji tsoro Maryam ya d'auka sukaje sukayi gwajin jini Alhamdulillah jinin baizo ,iri d'aya ba yayi farin ciki sosai amma in yatina shine yabada shawaran abokin sa ya auri Rafi,atu sai yaji abun babu dad'i

SUMSUMMA

Yau antashi babu abunda za,a dafa acikin gidan gashi yunwa kowa yakeji Sulaiman baya fita saboda ciwon dake damun shi tunda ,Haruna ya zafga mishi bulala shikenan jinya har sati ,sai yazama,ko shagon baya fita ga yawancin masu kawowa Surfe sunada garin su,shiyasa basu aiko da Surfe ba.

Yakamata musan dabara"Sadiq "Inna muyi kwad'on zogale tunda munada shi,ai Ibrahim wannan bazai ,ishemu ba bari in ciromana gidido ko tafasa mu jarraba" sai kadawo haka yafita yaciro yazauna da Sayyada suka tsinke dayawa aka dafa,sukabar na dare ..

"Kuzo kusiyo mana gari" Inna karki fara tab'a jarinki zai k'arye wannan rayuwar kuma,bamusan k'arshen taba ,hakane kuzodai kusiyo mana Allah zaiyi ,kwano d'aya aka ,siyo da kubewa sukayi tuwo mai ruwa ruwa dan susamu Wanda zasu d'umama da safe .

Kwana dayawa malam Sulaiman baiga Sulaiman ba ,abunya,dameshi tattaki yayi yazo dubashi,da k'aramin buhun shinkafa da,aka raba musu shikuma ba girki yakeyi ba kar ya lalace ,sallama yayi Sadiq ne ya amsa "Sannu da zuwa Malam yauwa kashigo" jekace a Inna nazo ,sai tace in shigo sai ,in shiga ,da sauri yagayawa Inna ,kaje kace yashigo mana,Sannu da zuwa yauwa Inna munsame Ku lafiya ya yaran!
Kowa lafiya ya gida ya d'aliban "ina mai sunana yana bacci bari ,a tasheshi,kwana biyu bana ganin shi ,shiyasa nace bari nazo na duba " sannu malam yauwa Sulaiman lafiya baka fita kasuwa ba ?"duk abunda yafaru sai da Inna tagaya mishi "yayi takaicin wannan rayuwan" amma inna lokaci yayi da za,a kai su inda za,a k'arb'a muku hakkin Ku kuhuta,kuma "hakane amma kasan komai na kud'ine " kubar mun komai ,a hannuna zan shigar da k'aran ,amma wannan bulalan Akwai guba acikin ta,kiduba "baza,a rasaba Ina Garbati? " bayanan zai dawo yau "karka damu Sulaiman zankawo maka magunguna da zai warkar da ciwon dan ba,asan Jarumi da zaman gida ba ,ga wannan ", mungode sosai Sulaiman ko gajiya bakayi ", Allah yabiyaka ,harda dubu biyar yabasu suyi cefane rayuwa kenan

Tunda Sulaiman yafara shan magunguna ,cikin ikon Allah yasamu Sauk'i abinci kuwa kullum shinkafar suke dafawa.✍

Maman Khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

Story And Writing by Amina maaji (maman Khairat)

🅿️5️⃣8️⃣⏭️5️⃣9️⃣

Cikin ikon Allah Rafi,atu taki karban k'addaran ta yaron ko bashi nonon kirki batayi yacika yata mata zafi,zaman damaturu ya gagareshi tun suwaiba nacewa kwana ,uku ne har sai datayi sati tawuce Maiduguri gaban marik'an ta ,tadawo amma ummi Aisha tahana tagayamu Su komai dan zasuyi musu dariya

"Anty yaushe zaki tafine?" Rafi,atu zantafi gobe bakeson ganina ne?banason in bud'e idona in kalleku ,keda Abba faruq jinina bayason ganin Ku ,kokad'an .

"Ke Rafi,atu bakida hankali ne abun naki,kuma yafara zama rashin kunya a gidan marayun ne a,ka koya muku haka kome?E ye ina tambayan ki " kiyi hakuri Ummi Aisha abun ne in narufe idona yana dawomun "kisani sunyi kwouk'ari Sosai in da yanzu sunbarki a gantale kinsan ya rayuwar taki zata kasance " kisani kome suka aikata wannan ruwansu ne kuma tsakanin Su da Wanda ransu ke, hannun shine bakeba "mu,iyayene a gareku har yanzu musulunci ne zata yanke Shari,a yadda rayuwan ki,da yaron da kika Haifa bamuba duk abunda musulunci ya yanke shikenan ..

" tashi muje Suwaiba akwai ,abunda nakeso in gaya miki" toh muje,binsu tayi da kallo har suka fice daga d'akin "Suwaiba " nifa rayuwar nan dakikaga tana tajuya mana rashin marik'a mai kyau ne bamu samuba

Nafara rayuwar banza fiye da Wanda kikayi 'nasha zubar da ciki Wanda bazan iya sanin guda nawa bane,dakike ganina kaman na Allah wallahi yara uku na haifa duk nakashe ,biyun na farko wanine babban police ne yamun ciki ,lokacin natare a gidan shi,kamar dadiron shi,har nayi ciki mutane dayawa sun d'auka mijina ne wani d'an jos mun ,haifi yaro dan shiya karb'i haihuwar kwanan sa Tara na,murde kan yaron kafun ,ishaku yadawo daga aiki daman nasiyo magunguna na yara akan ,zance zazzabi ne mai zafi,yabuge shi ,shine yamutu dan tunda zaifita nakecewa yaron kaman bayajin dad'i "mutanen anguwan basusan na haihuba ,a gida ,akayi mishi wanka dan shiyamishi aka,kai yaron gidan shi na gaskiya ,mun k'ara shekara biyu muka rabu da yabani kud'i kusan dubu dari hudu ..

Na biyu kuma a nan garin ,garin na haihu ,shima duk da magungunan da nakesha sai danayi ciki nasamu yarinya ,a jeji naje na yasar da ,ita batare da kowa ya ganni ba,shima wani babban mai kud'ine yamun ciki yabani dubu dari biyar yace bayason yarinyan ,kafun ,in jefar da,ita naso inyi mata lahani Allah ya k'arb'eta toh yanzu ,banida ikon sani tana raye kobata raye, daga baya nayi tarayya da wani shima Alhaji Sadiq nasamu ciki nahaifi yarinya tafitoh da rai na jijjigata nakama cibinta daganan tamutu " kinji ko nagaya miki yara biyu nakashe kuma duk nàshiga wannan rayuwan ne,ta sanadiyan Baffan mu,dayake rikeni shiyafara lalata dani tun bana yadda in ya zarah tafita aiki zaizagayo mun ya kwanta dani yace kar,in fad'a sai ya yankani ,abinci Kuwa yace sai dai in fita in nemo nawa, bazai ciyar da gardiya ba koyaya ne,daganan natsiri bin maza har ,idona yabude nasan meye duniyan ..

"Nahadu da faruq ta hanyan banza ,sai naji inaso in yi,aure shikuma tunda mukayi,ido hudu dani yace yanasona zai aureni ban boye mishi komai ba ,yace yana sona daga k'arshe yace yafasa ,dana sashi a gaba da masifa naje gun malamina ya juyo mun da hankalin shi,amma bai tab'a kusan tata ba sai dai muyi wasanni shikadai har mukayi aure, lokacin da naje gun Baffa akan zanyi aure yayi murna dan shi ya d'aura mana aure,tundaga nan imani ya shigeni qawaye na mutanen banza, muka rabu dasu,

Toh kinji kenan ,kefa Zuwaira rayuwar ki da Sauk'i ,akan nawa dan hakkin kashe yaran da kuma bansan ,in da zan samu yarinyan dana jefar a,jeji ba abun duk yana damuna Sosai "gaskiya naki yayi k'azanta dayawa kikashe jinin ki,kinsan matsayin Wanda yayi kisa kuwa?yanzu ki aikata wannan abun har kisamu gindin zàma " kinban mamaki ,gaskiya wato marayu ,a duk in dasuke suna shan wahalan rayuwa yanzu wannan duk maraici ne yajefaki a ciki kita neman yafiyar ubangiji amma kin tafka babban kuskure "amma shawaran da zanbaki " kifara zuwa gidan marayun kiyi kwatance da jejin in har ankai musu zaki samu amma fa ,kidage da neman gafaran Allah .

"Nikam basuyi mun wannan riko ba kawai Faruq ne ya yaudare,ni ina tallen lemon tsami da goro da yamma doya da kwai yanuna mun kudi tallen mana daina shi,kudin nake bawa ba,ba Mama shikenan mukabar tallen daga nakawo kud'i zanbata dubu biyar har yamun wayo,yamun ciki dashi kadai nayi tarayya sau, biyu har nasamu ciki ,danaga asirina zaitounu nayi tafiya har na haihu ,acikin garin nakaita ,gidan marayu nazo natuba nasamu wani babban soja na aura muntara yayayi sosai kuwa yana sona ina sonshi,kinji nawa kenan

" yanzu mufara zuwa gidan marayun muyi kwatance koza,a dace gobe muje,jibi zantafi sunsha kuka sosai dan duk sai da idon su,yayi, ja Sosai sunsha kuka wato zuwan Rafi,atu ya touna asirin muta ne dayawa... ✍🏿

Maman khairat ce
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸

🅿️6️⃣2️⃣⏭️

Ankai sammaci a
Haruna sunki ,zuwa ma,a karann ne Suka kamosu anyi zaman sirri kafun Su ,bijire suce aa da farko sunce su, babu wani sauran kudi ko dadbobi daya ke wajen su yanzu zaman kotu za,ayi

Lokacin da aka kotu sunk'i amince wa da sheidu suka fara zuwa shikenan sunce sune "yanzu abunda yake faruwa " zaku dawo da duk wani abu da kuka sani tunda kudin marayu ne bawai na banza ba,

Sun Amince zasu kawo dabbobin da yarage da shanaye banda murna babu abunda sukeyi sunyi murna gashi cikin Sauk'i zamu Samuel dukiyoyin su,wannan susayar ko karsu sayar wannan shawara suna garesu..

Babu kalan wahalan da batasha ba,kafun tasamu labarin in da baban Rukayya yake shekarun sunyi yawa "yanzu da kikazo guna maikike sonayi ne " gidan marayu da kanshi muje kawai ke na manta da rayuwar baya zaki tinamun E kayi hak'uri zaizo komai yawuce kamar ba,ayi ba

GIDAN MARAYU

Lokacin da mahaifin Rukayya yazo ,Rukayya tarasa in da zata boye kanta "ga baban ta,ankawo mata shi ,amma bad a an " Kaine Wanda. Kukayi sayayya. dashi.
[25/05, 07:35] Maman Khairat: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸
GIDAN MARAYU
🌸🌸🌸🌸🌸🌸

🅿️6️⃣5️⃣⏭️6️⃣6️⃣

Tun k'arfe goma Alhaji kyari ya aiko da takaddun gida dana mota a su Rukayya "nifa gaskiya Abban Mohammed bazan karb'i wannan Abun ba" Rukayya yaushe kika fara k'in k'arban shawarata ne?, a cikin halayyan ki babu rashin kunya,asalima hankalinki nagani shiyasa nanemi auren ki"kayi hak'uri .zamubi umarnin mahaifin ki,mutafi gidan dayabamu muci gaba da zama,in kinaso mukawo gwoggo ma,zamu kawota " bazan k'ara magana ba dan banason b'acin ranki kokadan ..

Ki shirya zankaiki gidan su Rafi,atu maryam ma ,zataje shikenan .sunshirya Sosai duk Kansu Ummi Aisha ce tatashi tabar musu wajen"Rafi,atu banason kisaka kanki, a cikin damuwa "Rukayya ashe dai kema Rukayya yar uwata ce Ummi Aisha ,itace mahaifiyar ki" E wallahi "Maryam Allah kema ya bayyana iyayen ki," amma bata,irin hanyan da nawa, iyayen sukabi ba,"kin manta iyayena wuta yakama dasu ne?

Ummi Aisha ne tashigo "inason kunutsu kuji mezan gayamuku" mu,iyayene agareku koyaya ne ,ta hanyar da muka sameku shine abun dubawa amma ,karkuga laifin mu yana cikin k'addaran mu,kinga yadda rayuwan ta,watse damu dani da Suwaiba uwarmu d'aya ubanmu d'aya kuduba hukunci na Allah sannan mutum d'aya ne yayi rayuwa damu dukkan mu,uku..
Chapter 12 · 0% Book details